Sashe 43
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da muka zama 'yan'mata sai Usaina ta tsiri wani hali na biye-biyen samari idan mun shiga cikin daji kiwo, sai dai ta bar ni da shanu ba zan sake ganinta ba sai doshin almuru idan za mu koma gida.
Wannan halin da mahaifiyarmu ta ga ta
auko ne ya tsananta tashin hankalinta, don haka ta ri
a yi mata fatan samun miji saboda kar ta
auko mata abin kunya tun da ko mahaifiyarmu ta hana ta ba ta hanuwa.
Zuciyar Usaina a bushe take ba ta da tsoro ko shakkar abin da zai faru, duk abin da zuciyarta ta tsara mata shi take aikatawa.
Ana cikin haka ta ha
u da wani saurayin mai suna Nadabo, shi cikakken bahaushe ne don haka da ya nemi aurenta sai dangin mahaifinmu suka so hanawa don sun ce ba sa son ha
a zuri'a da ka
o (Hausawa) sun fi son fulani
an uwansu.
Wa
annan kalaman ne suka sake ingiza Usaina har takai tana bin Nadabo garinsu ta kwana, da suka lamarin ya yi tsamari sai kawai aka
aura musu aure.
A lokacin da aurenta ta taho wani lokacin har habaici Usaina take yi mini tana yada mini magana wai na zama ja
a mai ba
in jini babu mashinshin, tun ba na damuwa har na fara damuwa musamman da na ga sa'anninmu ana ta yi musu aure.
Bayan Auren Usaina ko wata biyar ba a rufa ba sai Badam ya ganni ya ce yana so, Badam ya kasance
an gunduman garinmu ne.(Gunduma kamar a ce mai gari ko wani babba da yake wakilatar al'ummar wannan yankin.) Da farko na ji tsoron kula shi don na ga shi ya fito daga gidan manya, amma yadda ya nuna mini
auna sai na amince masa.
Wane tudu wane gangare Usaina ta samu labarin soyayyata da Badam, da farko
aryatawa ta yi don a ganinta ba ta ga abin da Badam zai yi da ni ba tun da
anmatan rugarmu da dama suna kai masa nono don su nuna suna
aunarsa, ni kuma abin da ban ta
a yi ba kenan.
Sannu a hankali magana ta fara
arfi bayan mun sha
u da soyayya, a wannan lokacin Usaina na
auke da cikin wata Takwas haihuwa ko yau ko gobe.
Jin maganar aurena ya sa ta tashin hankalinta suka fara samun sa
ani da Nadabo, sa
anin a baya da suke zamansu lafiya
alau.
Babu wanda ya shiga maganarta don kowa gani yake don ta auri Ka
o ne suke tashin-tashina, manya sun shiga maganarmu aka tsayar da aurenmu watanni hu
u masu zuwa.
Zamantakewar Auren Usaina ta
ara tsamari rabi tana gidanmu rabi tana gidan mijinta, a haka har Allah ya sauke ta lafiya ta haifi jaririnta Namiji.
Ko suna ba a ayi ba Usaina ta kafe kai da fata ta ce ba za ta koma gidan mijinta ba, babu yadda aka iya haka a
ka raba aurenta shi, sai dai Nadabo ko ka
an bai so rabuwa da ita ba.
Zaman Usaina a
akin Innarmu sai muka koma
ar gidan jiya, don har sai da ta kai ta kawo ba na iya sakewa a
akinmu indai Usaina tana zaune, bini-bini ta fara yadda mini da habaici tana nuna auren kwa
ayi zan yi ba na soyayya ba.
Sannu a hankali sai Usaina ta fara kai wa Innar Badam fura tana taya ta aiki, tun mutane ba su fara fahimtar wurin Usaina ta dosa ba har aka fara
arsa zargi a kanta.
Da yake idanunta sun rufe ko a jikinta, yaron da ta haifa dama sunan mahaifin Badam ya ji Mato don haka ko ka
an bata
aunarsa ko kuma saboda ta daina
aunar mahaifinsa ne oho.
Ba mu san hawa ba balle sauka watarana da safe ni da Inna muna tsakar gida muna daka fura, sai jin kukanta muka yi a
aki wai Mato ya mutu.
Ni da Inna muka kali juna don yaron nan ko masassara (zazza
i) bai kwanta da ita ba balle a ce ciwo ya kai shi kushewa, kafin wani lokacin tuni labari ya isa wurin dangin mahaifinsa aka ha
a shi aka je aka binne shi.
Haka ruyuwa ta ci gaba da tafiya tsakanina da Usaina mai cike da tsamin ala
a, ana bikina saura mako biyu Usaina ta je har gidansu Badam ta yo sallama da shi ta bayyana masa sirrin da ke cikin zuciyarta.
A take ya yi mata fata-fata har yana shirin tara mata jama'a aikuwa tana dawowa ta sauke kwandon rashin mutumcinta a kaina da Innata, tana cikin zazaage mini masifa Badam ya yi sallama da ni a nan ne yake sanar da ni abin da ya faru tsakanin shi da ita.
Na ka
u sosai da jin
arfin hali irin na Usaina kuma sai a lokacin na fahimci kushen da take yi a kan Badam, jiki a sanyaye na koma gida ban iya tanka mata uffan ba kuma ko da ta fahimci na san abin da ya faru babu wani sanyi da na ga jikinta ya yi ko jin kunyata.
Ana saura mako guda bikina muka wayi gari da mummunan harin da muka samu daga wa
ansu manyan Dakaru masu
auke da miyagun makamai, a wannan hargitsin ne mutanen yankinmu da dama suka tarwatse kowa ya yi ta kansa wa
anda suke da rabon a kama su irinmu aka kama mu, a cikin wa
anda aka kama akwai ni da Usaina sai mahaifiyarmu da kishiyarta, amma
an uwanmu da muke uba
aya da su babu ko
aya a ciki.
Kai tsaye cikin wannan Daular aka kawo mu a lokacin kuma sirikina na baya ne yake mulkarta wato mahaifin Sarki Damina, a ranar da aka kawo mu sai da aka zube mu a tsakiyar filin kamar yadda suka saba.
A tashin farko hankalin Damina ya fa
o kaina, tun a lokacin ya nuna
aunarsa a gare ni
auna ba ta sha'awa ba a'a ta yin aure.
A lokacin duka
an matan wurin ji suke ina ma sune sakamakon ganin azabtarwar da ake yi wa wasunsu.
A take mahaifinsa ya amince sai dai ana gabda tsige ni daga cikin dangina na tirje har sai da na tabbatar da an tsamo mahaifiyata,
ar uwata da kishiyar mahaifiyata.
Ganin haka ya sa na nuna duka sauran mutanen ma ina bu
atar a cece rayuwar amma fir suka
i amincewa aka wuce da su sashen Bayi.
angaren Iyalan Sarki aka kai mu aka ci gaba da ba mu kulawa, na yi mamaki
warai yadda na ga babu wata damuwa a tattare da Usaina don a tsammanina da ta ji Damina ya ce zai aure ni za ta tayar da balli, abin da ban sani ba ashe kwantan
auna ta yi mini.
Ko ka
an ba na son Damina hasali ma zuciyata, nutsuwata da tunanin na wurin Badam da halin da yake ciki.
Lokaci
aya na fige na lalace kallo
aya za ka yi mini ka fahimci ina cikin matsananciyar damuwa, ina cikin wannan rayuwar mahaifiyata ta kwanta dama.
Sai kishiyarta da Usaina suka rage mini.
Damina ya
an taya ni jimamin rashinta wannan ya sa na
an fara sakin jiki da shi don na lura da irin
aunar da yake mini, da mutuwar mahaifiyarmu ba a fi wata biyu aka yi mana aure da shi muka tare, tun ina
ari-
ari da shi har na saki jiki nake nuna masa kulawa da soyayya.
Wata irin kulawa Usaina take nuna mini ni kuma ganin haka sai na yi tsammanin ko don ta ga mahaifiyarmu ta rasu shi ya sa take son mu ha
a kanmu, wannan dalilin ya sa na saki jiki da ita na ba ta yadda a ganina ita ka
ai ce jinina da nake kallo na ji da
i.
Tun Usaina na wurin Hari tana yawan zuwa wurina har na bata goyon bayan dawowa
angarena da zama, wannan lamari bai yi wa Hari da
i ba don ba na manta ta sha yi mini garga
i game da Usaina a
oye amma sai nake ganin kamar raba kanmu take son yi, da ta ga idona ya rife sa kawai ta rabu da mu.
Daga cikin wa
anda suke yi mini hidima har da Ungozoma fara yar zabiya wacce ta kasance Dattijuwa duka a cikinsu, ganin girmanta ya sa ba na bari ta yi wani aiki mai yawa.
Wannan dalilin ya sa take nuna mini kulawa, sai dai kuma a lokacin da muka yi aure mun shafe lokaci mai tsawo kafin na samu cikin su Yarima, mahaifin Damina ya mutu babu jimawa na fara laulayi.
Fara ta ba ni kulawa kamar
ar cikinta duk yadda na kai ga yin laulayi tana gefena, ina motsawa za ta tambaye ni abin da yake damuna.
Wannan
aunar da ta nuna mini ya sa na
auke ta tamkar mahaifiyata tun da a lokacin Hari ta yi girman da ba za ta iya yi mini hidima, hatta tafiya a rankwafe take yi.
Abu
aya me yake tsaye mini a rai irin azabtarwar da ake yi wa Bayin da ke cikin wannan Daular, watarana har na gagara ha
uri na yi wa Damina magana amma sai bai ba ni goyon baya ba.
Haka na kawo ido na zura saboda duk ranar da na yi masa maganar sai ya yi mini barazanar zai
auki Usaina ya kai cikin Bayin kuma tun da ya aure ni dole na ci gaba da zama da shi, haka muka ci gaba da rayuwa Usaina da Fara na taya ni rainon abin da yake ciki har ya yi
waro na daina shan wahalar laulayin.
Haka tafiya ta ci gaba da tafiya har cikina ya tsufa watarana na tashi na matsanancin ciwon na
uda, tun da na tashi na sanar wa da Damina ya kira mini Ungozama Fara ta ci gaba da ba ni dauri da ji
e-ji
en da ake bawa mai haihuwa.
Haka na yi ta yin abu
aya har cikin dare sai da dare ya tsala sannan haihuwa ta zo mini, ni dai na san lokacin na yi nishi jariri ya fa
o.
Da fa
owarsa na ji wani sabon ciwon ya harba mini, ina cikin wannan yanayin na ji tahowar wani jaririn sai na ga Usaina ta shigo cike da murnar ganin abin da na haifa.