Sashe 53
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da farko na so sanar da ita cikin jikin Dela amma daga baya sai na ku
utar da ita, na bata shawarar ta kai ta can nesa da gari ta wurgar matu
ar tana son ci gaba da rayuwa cikin salama." A harzu
e Kyauta ta buga masa tsawa da cewar, "
arya kake iyayen Kandala duka sun mutu." Idanun Kyauta ya ciko da
walla tana kallon tafin hannunta ta ci gaba da cewa, "Da hannuna na kashe su ba tare da na sani ba, wannan dalilin ya sa Kandala ta dawo cikin zuri'ar maharba." Duk da yana cikin wani hali bai fasa
aka dariyar da ta zame masa jiki ba, ya kalli wurin da yake jiyo muryar Kyauta ya furta, "Sarauniya ki yadda da kalamaina, Kandala jinin Damina ce idan kuma kuna musu za ku iya
auko
waryar
akin tsohuwar ajiya ku bata ta wanke fuska da shi.
Shi kansa Damina ya sani duk Sarki da
an sarkin da suke da mulki a wannan lokacin ruwan cikin
waryar ba ya ta
ebuwa ga jinin sarauta, wannan sirkullen masarautar kuwa ya faro ne tun daga tsofaffin sarakuna.
A wa
ansu Sarakuna da aka yi a baya ta haka suke gane
ansu na ainin idan wasu-wasi ya shiga, iya abin da na sani daga binciken tsafina na gaya muku." Duk da kalama Boka mai zamani ba su yi tasiri a zuciyar Malam ba, amma haka kawai ya ji gabansa yana fa
uwa.
Fargabarsa
aya kada ace abin nan ya kasance gaskiya da bai san in da za su kai abin kunya ba.
Damina ya yi shiru kamar sabon munafiki sai raba idanu yake, yana nan a tsaye ya ga Muhammad ya nufi can bakin
ofa, ganin haka ya sake tsinka hanjin cikinsa.
Suna daga wurin da suke tsaye suka ji Muhammad ya aika wani Dogari da shiga lungu da sa
o ya kira Baiwa Dela don a ji ta bakinta.
Gaba
aya jigum-jigum suka yi aka rasa mai bakin magana don lamarin ko ka
an babu da
in sauraro, Muhammad ban da tsaki babu abin da yake yi.
Shi kuwa Yarima ko a jikinsa don gani yake ba wani abu ba ne don mahaifi ya yi mu'amala da
ar cikinsa.
Da ya ga zaman ba zai kai shi ba kai tsaye
aki ya wuce ya
auki
ansa ya ri
a yi masa wasa suna
aka dariya, don shi kansa ba zai fasalta irin soyayyar da yake yi masa ba.
Suna nan zaune Baiwa Dela ta shiga idanunta zuru-zuru kallo
aya za ka yi mata ja fahimci tashin hankali ya samu matsuguni a fuska da gangar jikinta, tana zuwa jiki na rawa ta zube a gaban Damina tana mi
a masa gaisuwa.
A madadin ya amsa mata fuska babu walwala ya furta, "Mai zamani maimaita abin da ka fa
a kafin zuwan Baiwa Dela." Babu ko
ar Mai zamani ya sake zayyane iya abin da ya sani.
A sanyaye Dela ta
ago jiki na rawa ta furta, "Mai zamani na
auka za ka rufa mini asiri akan abin da muka binne tsawon shekaru?" Kai tsaye ya bata amsa, "A yau ba ranar rufin asiri ba ce a wurina domin al
awari na
auka duk wani abin da na aikata ga Damina zan zayyane masa, sani na yi bayan shi babu mai ha
in cin amana a wurina kaf cikin Daular nan.
"Dela ta sunkuyar da kai
asa hawaye na zuba ta furta, "Tabbas Asabe
arka ce ranka shi da
e, a ranar da na haife ta ko wanke ta ban yi ba na
auke ta na kai mararrabar babbar hanya na ajiye kamar yadda Mai zamani ya fa
a mini, ina ji ina gani na tsallako na bar ta ban san halin da ta kasance ba.
Har gobe ina rashin Asabe don sai daga baya nake ganin wautata..." Mai zamani ya katse ta, "Asabe ta dawo cikin mahaifarta kuma tana cikin gidan nan!" Wata irin zabura Dela ta yi tana kalle-kalle, Kandala ta
araso wurin fuska sha
e-sha
e da hawaye ta furta.
"Shin da gaske abin da kuka fa
a haka ne?
Shin ni ma na kasance jinin wannan azzalumin Sarkin da ya kasance uban
ar da haifa da cikina?" Da sauri Damina ya sunkuyar da kai
asa, Dela ta fara takawa a hankali ta ru
o ta tana
are mata kallo.
Kuka ta fashe da shi tana rungume ta don ga tsantsar kamar da suke yi da ita nan ga duk wanda ya
ura mata idanu, sai dai wa
ansu ga
ai da suke kamanceceniya da na Sarki Damina.
Da sauri Dela ta ja hannun Kandala suka shiga
aki, suna zuwa ta
aga zaninta tana duba saman cinyoyinta, bayan ta gama dubawa ta
aga rigarta tana duba saman cikinta.
Da sauri ta fito cike da kuka tana fa
in, "Dama Asabe za ki dawo gare ni?" Ganin magana ta kusa tabbata game da Kandala ya sa Malam Liman ya yi gyaran murya ya furta, "Am ya kamata mu aiwatar da abin da yake gabanmu, wannan matsalar duk mai sau
i ce a kan wacce za mu fuskanta a gaba." Cike da gamsuwa sauran Malaman da ke wurin suka amsa jiki a sanyaye, akan dole Dela da su Kandala suka shiga
aki, abin duniya goma da ashirin ya mamaye zuciyar Sarki Damina daga
arshe ya fice daga cikin gidan cikin nadama.
Sai da sauran Malaman nan suka ci suka sha suka huta sannan suka zauna a cikin fadar, Malam Liman ya sanar da su ma
asudin kiransu da neman taimakon da suka gayyato su duk da ya san su Muhammad sun sanar da su.
"Ha
a kun yi namijin
ari da kuka amshi wannan tayin duk da na ji Mahammadu ya ce an sha da ga da iyalan wasu, to ma
asudin tara ku a wurin nan bai wuce ceto wannan Daular daga cikin mummunan hatsarin da ke cikinta ba..." Take Malam ya zayyana musu duk abin da yake faruwa da yadda jinnu suke sarrafa al'ummar cikin Daular yadda suke so musamman jagoranta Shakundum.
Kuma a ranar ne suka tattara ragowar musulman da ke cikin Daular suka sanar musu abin da za su aiwatar, dangane da karatuttuka da ro
on Allah.
Ba
aramin da
i suka ji ba ko ba komai za su yi bankwana da tashin hankali sun shimfi
a sabuwar rayuwa, don yadda Malam Liman ya yi musu bayani so suke su
onne su
urmus baki
aya.
Ya sake garga
ar su da su ri
a yawaita zama da alwala suna maimata ayatulkursiyyu a bakunansu, cikin ikon Allah zai kawo musu mafita.
Kamar yadda suka tsara a washegarin ranar suka yi ru
iyya a cikin fadar yayin da sauran musulman suka ri
a turara garin habbatussauda a cikin da wajen cikin Daular.
Wa
anda kuma suka
an iya karanta fala
i da nasi da Ayatulkursiyyu suka taru wuri guda suna yi bakin
arinsu.
Sannu a hankali iyalan Shakundum suka ri
onewa
urmusu daga
arshe Shakundum ya bu
e musu idanu suka ri
a ganin irin mummunar
arnar da suka yi masa, duk da Malam Liman ya
an ji tausayinsu ba su saurara musu ba, lokacin da zuciyarsa ta yi rauni ganin
ananan yaransu da mata masu juna biyu suna kururuwa ya sa jikinsa yin sanyi har ya nemi da su yi sulhu a tsakaninsu.
Sai dai abin da ya lura da shi suma umarnin Shakundum suke bi kuma da ya tuntu
i Shakundum ya nuna masa da ya kar
i addinin musulunci ko ya bar cikin Daular gara ya
one shi
urmus shi da zuri'arsa.
A cikin kwana na biyar da wannan artabun ne su Malam liman suka cu galaba a kansu, suka
one zuri'arsa baki
aya.
Kuma a ranar ne Kyauta da Yarima suka samu kansu sakamakon tun da aka fara ru
iyyar kullin cikin fitar hayyaci suke.
Su Malam Liman sun yi farinciki sosai suka yi wa Allah godiya bisa taimakon da ya yi musu, don sun tabbata ba
arfi ko dabararsu ba ce.
Suka sake jaddada girman Al
ur'ani domin shi
in waraka ne ga duk wata masifa ko cuta, bayan kammalawa a ranar sauran Malam suka nuna za su koma garuruwansu amma Muhammad da su Malam Bukar suka hana su akan su bari su
an huta kafin su wuce.
Bayan kwana biyu da faruwar wannan lamarin Malaman suka yi wa su Malam Liman bankwana, Muhammad ya ha
a musu sha tara ta arzi
i don kansa tsaye yake sarrafa dukiyar Sarki Damina ba tare da shayi ko shakka ba.
Da farko nunawa suka yi ba za su kar
a ba sai da Malam Liman ya saka baki sannan suka kar
a suna mi
a godiya, mutane da dama ne suka yi musu rakiya har can bayan gari.
Bayan dawowarsu Muhammad da kansa ya sa aka ri
a shiga
angaren Bayi da masu aikin wahala ya sa ana fito da su, daga cikin wa
anda suka sha
i iskar
anci har da
an garinsu Kyauta wato zuri'ar Maharba.
Take Muhammad ya ri
a ba su za
i idan sun ga za su ci gaba da zama a cikin Daular
ofa a bu
e take kowa ya gudanar da al'amuran gabansa.
Idan kuma mutum ya ga zai koma garin da ya fito shi ma ba su yi masa shamaki ba, a ranar saboda tausayin irin murnar da suke yi har sai da Muhammad ya yi musu
walla.
Sai dai kaso casa'in cikin
ari babu in da za su sakamakon sun rasa mahaifansu a cikin wannan Daular.
Haka ta sa Muhammad ya ba su goyon bayan zama domin su tallafi rayuwarsu, a cikin wannan halin ne Muhammad ya kai ga wurin Mahaifiyar Kyauta wacce take fama da ciwon hauka tuburan.
Tun da Muhammad ya shiga wurin ta yake
walla saboda ganin halin da take cikin
azanta kudaje sai bin ta suke saboda kashi da fitsari duk a wurin take yi, tun da ta gan shi kalma biyu zuwa uku take furtawa.
"Sun kashe mijina!