Sashe 34
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dalilin da ya sa Kakana ya bar Usaini ya shiga rayuwarta a bincikensa ya gano matu
ar ya hana faruwar haka Sarauniya na iya rasa rayuwarta don ya bincika akwai soyayya a kundin rayuwarsu, Kakana shi ya ba wa zuri'ar Boka Mai zamani
arfin iko ta yadda suka gawurta suka zarce dukkan bokayen da ke fa
in duniya sakamakon biyayyar da suke yi masa.
Da taimakon Mahaifina aka kwantar da Usaini jinya mai tsanani wacce daga
arshe Sarauniya ta samu makarin ciwon a lokacin da ba zai yi mata amfani ba, da sa hannun kakana Alhasan ya datse kan Sarauniya hasali ma sihirtacciyar takobinsa ce wacce ya ziyarci ya
in Basmu.
Ya yi haka ne sakamakon
udurin da ke zuciyar Sarki Musa na hallaka Sarauniya da hannunsa bayan ya tabbatar da ba zai ci galaba a kan Kakanmu ba, ya ga asara ce gare shi yana ji yana gani Kakana ya aure ta, shi kuma a ganinsa
anci ne Sarki Musa ya hallaka abar
aunarsa don ya tabbata duk inda zai
oye ta sai Sarki Musa ya bincikota saboda hatsabibi ne na
arshe.
Kuma a
arshe da taimakon Kakana Yarima Rani ya hallaka Sarki Musa har lahira wanda aminiyar Kakana ce ta
auke gawarsa wato Aljana Sakimatul-Lahwu zancen da nake yi muku har yanzu gawarsa na cikin Daular nan, shi ya sa a lokacin da ya fa
i suka nemi gawarsa sama da
asa suka rasa.
Sai dai kun san duka wa
annan abubuwan da suke faru a kan wannan yarinyar waye sila kuma waye ya
ora alhakin faruwarsu?" Cike da takaici Muhammad ya furta, "Sai ka fa
a." Tsoho Hakifulbahsu ya ci gaba da cewar, "Sarki Musa shi ne silar don shi ne ya nemi alfarma a wurin Sakimatul-Lahwu kuma har sai da ya yi wa jikokinta yanka da sadaukarwa kala-kala."
Da mamaki Malam Liman ya furta, "Sadaukarwa?
Duk a kan ita Kyautar ko Sarauniyar?" Tsoho Hakifulbahsu ya ce, "A kan shi kansa Sarki Musa, Alhasan, Hussaini da Sarauniya." Cikin Tsawa Malam Liman ya ce, "Tsoho ka da ka ga ina aminta kalamanka ka yi mini
arya don ku
arya gare su kamar ragowar ya
i." Tsoho Hakifulbahsu ya furta, "Ban musa kalamanka ba tabbas muna da
arya saboda wani lokacin idan muka yi magana goma biyu ce gaskiya musamman ga wa
anda suke naman taimakon asiri a wurinmu, amma wannan maganar da nake yi musu iya gaskiyata na gaya muku don ina san mu fahimci juna ni da ku." Malam Liman ya ta
e baki ya ce, "Haka ne muna jin ka." Tsoho Hakifulbahsu ya ce, "Zan je na rarrashi wani jikana da je kuka yanzu zan dawo." Malam Liman ya furta, "Zancan banza kenan ka
auka wasa ne ya tara mu a wurin nan?" Tsoho Hakifulbahsu ya ce, "Shi kenan bari na ci gaba da baku labari, amma ka sani wallahi kai ma sai jikanka ya yi yanzu kamar yadda nawa ya yi." Malam Liman bai tanka masa ba don ya lura neman magana yake ji, ya ci gaba da cewar, "Saura kwana bakwai Sarki Musa ya mutu ya samu Sakimatul-Lahwu da ro
on alfarma a kan ta taimaka masa da
oruwar ruhin Sarauniya ko da bayan ransa, haka shi ma ta samar masa da
oruwar ruhinsa.
Abin da ake nufi da
oruwar ruhin ya zamana idan mutum ya mutu a ri
a ganin mai kamarsa kuma hatta abubuwa ko ayyukan da ya yi a baya ya zama mai wannan irin hallitar ta sa yana gunadarwa, na ji kamar a jinsin bil'adam ku kan ce fatalwa ko?
To a iya sanin da na yi da binciken ilimina duk wanda ya mutu ya mutu kenan har abada ba zai dawowa ba, kuma idan kun ga fatalwa a zahirin gaskiya ba mammaci ba ce mu muke riki
a zuwa surar mammaci mu ri
a razana mutane.
Idan kuma
oruwar hallita ce za mu shiga jikin wani bil'adam
in sai mu gusar da ruhinsa na ainihi idan ya so sai mu ri
a gudanar da duk wani abu da mamaci ya saba yi na yau da kullin ta yadda za mu
atar da hankulan jama'ar da ke tare da su.
Kamar a yankin Daular can sun camfa, kuma sun yi amanna da matu
ar aka kashe mutum sai ya dawo wanda a zahiri ba haka ba ne matu
ar Allah S.W.A ya
auki rayuwar kowacce hallita ta tafi babu wata sauran rayuwar ta gaba da zai gudanar..." Jin haka ya sa Muhammad ya katse shi da cewar, "Yanzu da kun san duk da wannan amma kuke bijire Wa Ubangiji?
Kuke zalintar bayinSa saboda son zuciya." Tsoho Hakifubahsu ya ce, "Fiye da haka mun sani don zan cen da nake yi maka na hadda ce kusan izufi Talatin, idan muka nuna wa na
asa da mu hanyar gaskiya ta yaya za mu zama wa
ansu a wurinsu?
Ya za a yi bokaye da
an tsubbu su ri
a kawo mana kokensu muna biya musu bu
atu?
Ya za a yi mu ri
a zuwa samaniya don satar hirar da Ubangiji Yake yi da Mala'ikunSa?
Kana tsammanin za mu samu duk wata
aukaka idan muka bi Allah da ManzonSa kuma muka sanar da na
asa da mu hanyar gaskiyar?" Mamaki ya hana Muhammad amsa masa tambayoyinsa don haka ya ci gaba da cewa.
"Duk wa
ansu i
irari, mulki, sarauta, ji da kai da wa
ansu sokiburutsu da Kyauta take yi ba ita take yi ba wata jikarta Maimuna ce ta shiga jikinta take yin duk wa
ansu abubuwa, haka Yarima shi ma wani jikanta ne a jikinsa.
Da yake kai kana da ru
o da addini sai ka gagari Muzku wanda shi ne yake zuwa yana hargitsa lissafin rayuwarta." Mamaki
arara ya bayyana a saman fuskar Muhammad da sauri ya furta, "Ni kuma?
Me ye tsakanina da ku ni da na zo cikin Daular a matsayin Bawa?" Tsoho Hakifilbahsu murmushi ya furta, "Yaro man kaza.
Tabbas kai ne wanda Sarauniya take gani a matsayin Usaini masoyinta shi ya sa a kullin take bibiyar makwancinka, kuma lokaci-lokaci Maimuna kan bar jikinta sai dai kun san me ya sa ba a ganewa?" Lokaci
aya Malam da Muhammad suka girgiza kai ya ci gaba da cewar, "Saboda duk abin da ya faru da Sarauniya to Kyauta ta kalle shi a cikin mafarkinta, ko da ta dawo hayyacinta tana jin ta a matsayin wacce ta ta
a yin rayuwa a baya sai dai kuma ta kan gwada yin wani abu wanda take gudanar da shi a cikin rayuwarta ta yau da kullin.
Kuma a yanzu haka duk abin da yake faruwa a cikin Daular Kakana ne yake sarrafa ikonsa a kan komai, don haka ka duba kalamaina tsaf za ka fahimci masalahar da nake nufi.
Ni da ka gani nine babban jikansa don haka na zo na bi da kai ta laluma, ka fita daga harkar Kakana don na tabbata ba za ka yi nasara ba domin duk hatsabibancin Sarki Musa ya kara da shi ya bar shi, don haka kai ma babu abin da za ka tsinta sai kayan nadama." Malam Liman ya ba shi amsa da cewar, "Shi ya dogara da ku ni kuma na dogara da Allah da ayoyinSa domin Al
ur'ani waraka ne kuma sai na
one kurmus da shi da taimakon Ubangiji." Lokaci
aya ya bushe da wata irin dariya sakamakon jin kalaman Malam Liman sannan ya ce, "Shi kenan idan ka na musu ga fili nan kuma ga mai doki." Malam Liman yana ganin haka a zuciye ya yi bismillah ya ci gaba da karanta ayoyin azaba da ke cikin
ur'ani, tun jinnun da ke jikin Kyauta na shayewa har suka fara
araji da ihun azaba.
Duk da haka bai bi ta kansu ba ya ci gaba da karatu ba da
arfin gaske a gefe
aya Muhammad ya fara yi mata tofi a cikin ruwa yana watsa mata a kanta.
Kuka ne kala-kala yake tashi cike da azaba, sai da suka galabaita sannan Malam ya tsagaita yana fa
in.
"Za ku fita daga jikinta ko ba za ku fita ba?" A wahalce aka fara magana, "Malama ka dakata ka saurare mu.
"A kan yarinyar nan Sarki Musa ya yi mana kyautar jarirai goma, ya yanka mata ba
en bunsuru da jajayen zakaru.
Kafin mu shiga jikinta sai da muka sha ba
ar wahala don kullin muka je za mu shiga jikinta a lokacin da take cikin mahaifiyarta sai mahaifinta ya kore mu da turarensu na maharba musamman wanda suke shiga cikin daji.
Ka yi mana rai mu
arasa rayuwarmu a jikinta ka san..." Ba su
arasa maganar ba Malam ya ci gaba da karatu tun suna ihu har ya shiru, jikin Kyauta ne ya yi laushi ta fa
i gefe yaraf a hankali ta iya bu
e idonta tana kallon
akin.
A hankali ta mayar da kallonta wurin Muhammad da ke gefenta, tana son ta shi zaune amma yunwa da rashin
warin jiki ya sa ta gagara motsawa.
Tsugunnawa Muhammad ya yi a gabanta Malam Liman ya furta, "Alhamdullah!
Ga dukkan alamu an yi nasara a kansu." Farinciki ne ya ziyarce shi yana kallon Kyauta ya sakar mata murmshi ya furta, "Sannu kin ji!" Kawar da kanta ta yi daga kallonsa cike da tsantsar tsanarsa, hannunta ta kai saman cikinta wanda kullin ta tuna mummunan al'amarin da ya faru da ita sai ta ji tamkar ta kashe kanta.
Sai dai ga mamakinta sai ji ta yi la
wam babu cikin jikinta duk da har lokacin cikinta da girma, yun
urin tashi ta fara yi tana fa
uwa saboda rashin kuzari.
Ganin haka ya sa Muhammad ya saka hannunsa zai taimaka mata da sauri ta fisge hannunta, Malam Liman na ganin haka ya fahimci Kyauta ba ta son Muhammad ya ri
e ta.
Da kansa ya taimaka ya dagota ta zauna ya jinginata da jikin gado, ta mayar da kallonta wurin Muhammad tana fa