← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 55

Sashe 38

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun kawar da budurcin duban
anmata babu adadi don biyan bu
atarsu, sun mayar da mata zawara
ananan yara marayu a daidai ga
ar da kowanne yaro yake bu
atar numfashin mahaifansa.

Sun kasance masu son kansu da iyalinsu, ba su damu da damuwar kowa da
uncin kowa ba sai nasu." Ta
arasa maganar tana
ago jaririn hannunta ta ce, "Ka zalince ni ka
ata rayuwa me ya sa kake ci gaba da bibiyata?

Wacce riba kake son samu bayan wacce ka samu da ba za ka dakata da bibiyar rayuwata ba?

Ga duk mai hankali ya kalli jaririn hannuna ko ba a fa
a masa ba yana kallon wannan yaron ya san jininka ne.

Ba ga masu ido ba hatta makafi da za su shafa saman fuskar
anka su shafa taka za su tabbatar da haka, saboda haka idan ka kuma i
irarin wannan ba jininka ba ne zan dire maka shi na kama gabana, na rabu da iyayena, dangina da masoyina don haka ba abin da zan ji don rabu da wannan abin." Kyauta ta
arasa magana tana dangwarar da jaririn a gaban Muhammad.
akin tsit ya yi aka rasa mai bakin magana sai shasshekar kukan Batula da na Kyauta da yake tashi a
akin.

Malam Bukar bai kawo komai ba a tunaninsa kukan da Batula take yi na tausayin halin da Kyauta ta tsinci kanta a ciki, Malam Isa ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce.

"Tabbas wannan lamarin akwai sar
iya da wuyar warwaruwa, mu dai nan a tare muka gan ku babu mutum
aya da za mu goyi da bayansa in dai adalci muke son aiwatarwa." Muhammad idanunsa ne suka ka
a jawur saboda
acin rai, take zuciyarsa ta fara ayyana masa da-na-sanin taimakon da ya yi mata ya ci gaba da la'antar Sarki Damina da ma
arrabansa don ya tabbata duk ma bala'in da ya fa
a su ne sila.

Batula ta
ago da kanta tana share hawaye ta furta, "A cikin kalaman wa
annan yaran zan fi gasgata na yarinyar na Kyauta." Da sauri Muhammad ya
ago yana kallonta, Malam Bukar ya nuna ta da hannu sannan ya ce.

"Batula ki ji tsoron Allah da shedar zur, wallahi a lahira idan Ubangiji ya tashi babbaka ki kada ki ce ina wurin." Batula ta yi murmushin takaici ta kalli Kyauta ta ce, "Tabbas yau Allah ya cika mini burina a lokacin da ban yi tsammani ba duk da na ji abin da kika fa
a a kan jaririn da na haifa.

Ni ce matar da ta ba ki jariri bayan gama na
udar shi babu jimawa, ashe ke ce yarinyar da kika zo da burin kashe hatsabibin macijin Bawaya a cikin
ngurmin dajin?

Na ha
a miki azurfa da aske sai tarkacen kayan masarautarmu shin kin tuna ni kuwa a lokacin har na rufe jaririn da wani
aton ganye?" Ilahirin jikin Kyauta ya yi sanyi ta kafe Batula da idonta cile da mamaki sannan ta furta, "Kina nufin ke ce matar da ta ba ni amanar jaririnki kuma kika ba ni la
anin kashe maciji Bawaya?"
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 62
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Hawaye bibbiyu na bin idanun Batula ta gya
a mata kai sannan ta ce, "Ni ce!

Ni na ba ki
ana a daidai ga
ar da na fid da rai da sake samun dogon numfashi a jikina." Ita ma Kyauta idonta ne ya ciko da
walla don ba ta ta
a manta irin numfarfashin da ta ji matar tana yi a cikin dokar daji ba, daga Muhammad har su Malam Bukar bin su suka yi da kalon mamaki.

Kyauta ta sauke ajiyar zuciya ta ce.

"Ki dubi matsayi da darajar abin bautar Maharba ki sanar mini me ya faru bayan barinki daga wannan dajin, dajin da na ga razani da firgici a
wayar idon mahaifina duk da ya kasance sadaukin jarumin da faraura ba ta ta
a tsoratar da shi ba." Murmushi Batula ta yi tana girgiza kai ta ce.

"Na yi tsammanin za ki tambaye ni dalilin da ya sa na rayu a cikin dokar dajin ba dare ba rana, ba tsafataattacan ruwa ba abin ci jinsina na bil'adam.

Na yi rayuwa cikin miyagun dabbobi masu mugun hatsari gaske, ko da
wayar zarra ban ta
a tsammanin zan
ara koda
igon
wayar zarra ina numfashi a cikinsa ba.

A ranar da na tsinci kaina a dajin da wani irin farin maciji na fara tozali wanda ganinsa ya haifar mini da fa
uwar gaba mai tsanani, na fid da rai da sake yin rayuwa don ko a lokacin macijin ya fi girmana nesa ba kusa ba.

Runtse idanuna na yi ina sauke numfashi da
yar, ban yi aune ba na ji abu na bin jikina don haka na yi firgigita na bu
e idanuwa.

Macijin na gani yana shafa ilahirin jikina nan take jikina ya
auki rawa amma cikin ikon Allah sai gani na yi ya sauka daga jikin ya fara tafiya, bai jima da matsawa daga kusa da ni ba na ga ya nutse
ashin
asa.

Da gudu na nufi wannan kogon dutsen da kika same ni a ciki don na nema wa kaina mafaka, haka na ci gaba da zama a cikin dutsen har na fara tunanin guduwa daga ciki don gaba
aya a razane nake.

Da na ji koke-koken tsuntsaye da
ananan dabbobin sun lafa sai na mi
e da sauri da niyyar na gudu don na tseratar da rayuwata, kafin na fara wannan jegon jakar sai ban
auki kalaman
ar uwata da muhimmanci ba, kalaman da ta jaddada mini kafin ta nemi halakar da ni.

Haka na fara tafiya da sauri cikin tashin hankali sakamakon duk taku
aya da zan yi sai na taka wata hallitar a
asa.

Na yi tafiya mai nisa na ji kaina ya fara juyawa, take dajin ya ri
a wata irin karantanwa da ni babu yadda na iya haka na nemi wuri na zauna.

Duk yadda tsoro da firgici suka mamaye zuciyata hakan bai hana wani irin nannauyan bacci ya yi awon gaba da ni ba.

Ban tashi farkawa ba sai cikin dare, dajin ba
irin yake ba na ita ganin komai hatta sararin samaniya wa
ansu manyan bishiyoyi sun lullu
e ba a ganin komai.

Da hannu na fara lalubawa sai da da na ji na ta
a wata hallitar ko dabbar sai na yi sauri na janye hannuna, a haka na samu har na gangara cikin wani
aramin rami na kwanta.

Zamana a wurin babu jimawa na ji wata irin yunwa ta addabe ni, a haka na daddage da
yar har zuwa wayewar gari.

Cikin ramin da na kwana ban sani ba ashe ramin kul
a ne, wani irin ihu na saki ha
e da marayan kuka a lokacin da na gan ta amma babu mai ji na balle ya kawo min
auki.

Sannu a hankali na fara yawo a cikin dajin ko zan ga abin da sa wa bakina don a haukace nake da son kai wani abin cikin bakina, bakin wata
orama na
arasa na ri
iban ruwan ina sha sannan na sake komawa ina bibiyar hanya har na koma cikin kogon dutsen nan, sai da na sake wuni ban iya cin komai ba daga
arshe da na ga zan halaka haka na ri
a yagar ganyaye da ciyayi ina ci har na cika cikina.

Daga haka na koma mafakata na nemi wuri na zauna, tsoro ya mamaye zuciyata sai dai babban abin da ya
aure mini kai yadda na lura babu dabbar da ta ta
a yun
urin cutar da ni.

Suna harkarsu ina tawa kuma har lokacin babu wata hallitar jinsin bil'adam da na ta
a ganin gilmawarta, a kullin na wayi gari sa rai na rin
a yi da zuwan na
uda sakamakon tsohon cikin da take tare da ni haihuwa yau ko gobe." Batula ta share hawayen idonta ha
e da fyace majina cikin raunin murya ta kalli Kyauta ta ce.

"Ko ma
iyina ba na fatan ya fuskanci rayuwar da na fuskanta domin rayuwa ce na yi mai kamanceceniya da ta cikin rijiya gaba dubu, na yi kuka a cikin dokar dajin har hawaye ya bushe daga cikin
wayar idona ta yadda zuciyata ta bushe tsoro ya kau, nagartacciyar
warin gwiwa ta shiga."
"Ba za ki ta
a yin rayuwa mai inganci ba, domin har abada ba za ki ta
a ku
uta daga cikin wannan
ungurmin dajin ba.

A tarihi an tabbatar mini babu wata hallita da ta ta
a shiga cikinsa ta bil'adam kuma ta fito lafiya, idan kin ga kin haife cikin jikinki tabbas wani
an baiwa kuma mai dogon kwana ne ya shiga.

Ka da ki manta wannan ka
ai shi ne makarin sihirin da ke jikinki." Batula ta
ago tana cewa.

"Wa
annan miyagun kalaman sune kalaman da abokiyar tagwaitakar haihuwata take furta mini a ga
ar da take shirin halakar da ni, yar uwar da ina fa
owa duniya ta rufa mini baya.

Yar uwar da mahaifiyarmu ta
auki cikinmu tare ta shayar da mu, yar uwar da na fi sakankancewa da ita na mallaka mata yarda da amincewa gaba
aya.

Yar uwar da na sadaukar mata da farincikina don samun nata farincikin mai
orewa, yar uwar da muka fi sha
uwa duk cikin yan'uwana ita ce wacce ta fi nuna mini
auna amma dafin kumurcin macijin da manna mini ya sa ba na
aunar kowanne irin suna wala namiji ko mace wanda ya shafi
angaren tagwaye, silar yar'uwata na sauya wa kaina suna daga Hassana zuwa Batula bayan kar
ar addinin musuluncin da na yi a hannun mijina.

Silar yar'uwata na bar
ana wanda a yanzu ba ni da tabbacin ko yana da ragowar numfashi ko ta hallaka shi.
Chapter 38 · 0% Book details