← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 55

Sashe 7

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki zama jajirtacciyar mace, macen da ko bayan babu ke za a yaba wa jarumta da zuciyar mazantakarki." Tun da Sarauniya ta fara magana Laila take gya
a mata kai hawaye na zuba, tana shirin yin magana Sarauniya ta nuna mata Usaini ta ci gaba da cewa.

"Duk da bai kasance mijin da za ku yi rayuwar aure ba ya kamata ki mutumta tsohuwar soyayyarku, ki yi mata aminci irin wanda kike tunanin Usaini za iya yi miki idan ke ce kike cikin halin da ya tsinci kansa a ciki." Idanun Sarauniya ya ciko da
walla, ta janyo hannun Laila ta
ora a kan tsohon cikinta ta
ora da cewar.

"Ba don ni ba za ki yi wannan jajircewar ki duba abin da yake cikina wanda ya kasance
a ne a wurin Usaini, ki taimaka idan har kin san wani abu game da Sarki Alhasan ki bu
e mini labuben sirrinsa.
ofa a bu
e take idan har kin san makarin ciwon jikinsa ko a
arshen duniya yake zan je na nemo masa matu
ar zai samu lafiya."
Kafin Sarauniya ta gama magana tuni hawaye ya gama wanke fuskar Laila, ta sake kai hannu kan cikin Sarauniya hawaye na zuba ta furta.

"Yanzu kina nufin aure kuka yi da Usaini har rabo ya shiga tsakaninku?

Dama haka rayuwa take wani ba ya ta
a haifar
an wani kamar yadda wani ba ya ta
a auren matar wani.

A duniya ban ta
a son wani
a namiji ba kamar Usaini, amma
addara ta ratsa tsakaninmu don haka na ci alwashin taimaka miki ko da zan salwantar da rayuwata matu
ar masoyina zai samu lafiya.

Da farko ma na zo wurinki ne domin na ji wacece ke a wurin mijina da dalilin zuwanki, tun ranar da na fara ganinki na kwa
aitu da son sanin mamammalakin cikin jikinki.

Ke mace ce kuma na san kina da kishi don haka za ki fahimci irin zafin da nake ji a zuciyata musamman da na ga mijina ya yi miki iso har cikin turakarsa." Dafa Kafadarta Sarauniya ta yi ta matsa gefen gado ta zauna sannan ta
ora da cewar, "Mijinki ba komai ba ne a wurina face ma
iyi kuma babban abokin adawar da ko mutuwa na yi matu
ar ruhina zai
ara tashi ba zan ta
aunarsa ba, na tsane shi ba na
aunarsa don haka ni ma neman lafiyar masoyina ne ya kawo ni." Take Sarauniya ta kwashe komai game da ala
arta da Usaini da yadda aka samu cikin jikinta daga
arshe ta
ora mata da dalilin zuwanta wannan masarautar.

Laila ta tausaya mata sosai, tana gama sauraronta ta yi
asa da murya ta ce.

"Tabbas rayuwarki cike take da ban tausayi mai ratsa zuciya, amma na yi al
warin sai na taimaka miki.

Zan nuna wa soyayya halaccin da babu wasu masoya suka ta
a nuna mata, soyayya ce silar komai nawa har kawo wannan lokacin, soyayya ta yi mini horon da har tsokar jikina ta zagwanye a
ashin
asa ba zan mantawa da ita ba, don haka ta yaya kike ganin zan butulcewa soyayya da ahalinta?" Da
in kalamanta ya sa Sarauniya ta ha
e hannuwa biyu ta furta mata, "Cau cau cau!

Sai khn yi matar sarki uwar sarkin sarakunan maharba na har abada." Cike da murmushin jin da
i Laila ta amsa mata ta ci gaba da cewa, "Akwai wani
aki a rumfar farko daga gabas wanda Sarki Alhasan ya ba wa matu
ar muhimmanci, tun da aka yi aurenmu ban ta
a shiga cikin
akin ba.

A binciken da na yi an ce duk ranar da wata hallita ta shiga cikin
akin nan tasirin tsafi da kowanne irin sihiri da Sarki Alhasan yake ta
ama da shi zai wargatse, wani
oyayyan boka da ya yi mini bincike ya tabbatar mini da cewar hatta dodonnin tsafin da Sarki Alhasan yake amfani da su suna kulle a cikin
akin.

Na gaya miki ne saboda na ji ana ra
e-ra
in neman maganin da kika zo wurinsa, wasu na zargin da sa hannunsa a ciwon mara lafiyar da kike tafe da shi.

Bari ki ji na gaya miki ban da ni babu wanda ya san Usaini ne kike jinya a cikin Masarautar nan, ki dubi yadda ya koma kalli fa ki ga fuskarsa kamar ta
an maguna." Laila na zuwa nan a zancen ta fashe da matsanancin kuka, janyo ta Sarauniya ta yi ta fara lallashinta sai da ta yi shiru sanna ta ci gaba da yi wa Sarauniya bayani." A daren jiya ina kwance bayan fitarki daga turakarsa na ji shi ma ya fita, a tunanina
akinki ya taho don haka na lalla
o na fito don na ga abin da zai shiga tsakaninku.

Kwatsam!

Ban za ta ba na ji yana surutu sama-sama, da alama magana yake yi da wani gawurtaccen bokansa wai ko Boka Barau?

Ko Rabo haka dai na ji yana kiransa.

Jin kunnena na ji ya ce a kwananki na uku cikin daren kwana hu
u, zai zo da wani ruwan sihiri wanda ba
en aljanu za su kawo masa ya watsa miki.

Idan ya watsa miki zai kai ki cikin
akin ya tsafa ce ki idan ya yi miki haka sai yadda ya ga dama da ke.

Kuma tukwicin da na ji ya bayar shi ne abin cikinki, wai matu
ar tsafinsu ya ci a kanki tabbas za su hallaka masoyinki da abin cikinki." A razane Sarauniya ta
ago cikin tashin hankali ta ce, "Kada yaddar da na yi da ke har na tona miki lambun sirrina ya sa ki shirga mini
arya." Laila ta fara takawa a hankali sannan ta ce, "Idan kin
auki wannan a matsayin
arya shin dawowar mahaifinki ma
arya ce?

Jin kunnena na ji mahaifinki Sarki Musa ya dawo har ya
aura
amarar zuwa wannan Masarautar don ya tafi da ke, abin da na ji nake sanar da ke domin na tseratar da rayuwarki don haka ni na bar ki lafiya." Tana gama maganar ta fara takawa da sauri Sarauniya ta matsa wurinta ta ce, "Me ye mafita?" Laila ta yi jim sannan ta furta, "Mafita ki tabbatar da kin shiga sirrintaccn
akin Sarki Alhasan kin wargaza shirinsa, akwai farin
o maru
ar kika kwara ruwan cikinsa a duka jikinki magana ta
are.

Ki tabbatar da kin bar masarautar nan a daren kwana na hu
u duk rintsi da wahala kada ki bari dare ya tsala da ku a cikin masarautar nan." Cike da gamsuwa Sarauniya ta amsa mata, sai da ta le
a a hankali sannan ta yi wa Sarauniya sallama.

Sarauniya ban da godiya babu abin da take yi wa Laila a haka suka rabu.

Laila na fita Sarauniya ta koma gefen gado ta zauna ta ha
a uban tagumi, ita ka
ai ta fara
issima dabarar da za ta yi don ta fa
a sihirtaccen
akin ba tare da Sarki Alhasan ya gano ta ba.

A yanda ta ga rana haka ta
arasa ganin ragowar daren ta, sai daga
arshe wata farar dabara ta fa
o mata.

Saboda zumu
i har alla-alla take gari ya
arasa waye.

Washagari tun shigarta turakar Sarki Alhasan ta fahimci ya tashi da walwala farinciki da annushuwa, lokaci
aya ta
ora masa zarge-zarge a kansa.

Ta sake gasgata abin da Laila ta sanar da ita, tun da yamma ta yi ta tara amintattaun Dogaranta guda biyu ta sanar da su lokacin da za ta fito da daddare da wurin da ya kamata su je su jira ta.

Bata sanar da su komai ba sai dai ta jaddada musu tana bu
atar komai ya kasance cikin sirri ko sauran Dogarawan ba ta lamince su gayawa ba.

Hakan ce kuwa ta faru tun da dare ya fara yi suka ware daban, cikin sirri ta sa aka fice da Usaini ba tare da kowa ya ankara ba.

Abu
aya ne ya tsaye mata har lokacin ba ta samu sukunin shiga
akin ba sakamakon Dogarin da ke
ofar
akin ya kafa ya tsare, wata dabara ce ta fa
o mata da sauri ta bincika cikin ciyayin da ke bayan
akunan da
yar ta samu ganyen taba-taba ta fisgo ta a gaggauce ta murtsike ta ha
e da ganyen kafi kasa bacci.

Tana zuwa ta
arasa wurinsa kamar tana bu
atar wani abu, cikin shammata ta watsa masa a fuska, ta fisgi janye
aya ta manna masa a jikinsa nan take bacci ya yi awon gaba da shi.

Cikin sauri ta tura
ofar sai dai a garma
e ta ji
ofar, cikin san
a ta le
a turakar Sarki Alhansa, can
asan filonsa ta lalla
a ta fara lalubawa cikin sa'a ta ji kubar
akin.

Jikinta na rawa ta
auko ta fito da
yar ta samu ta iya bu
ofar
akin ta shiga ciki.

Nan take ta fara dube-duben farin
on da Laila ta gaya mata, daga can kusurwar yamma ta hango shi cikin sauri ta
auka ta kwarawa jikinta.

Tana gamawa ta turo
ofar
akin ta fito da
afar dama kamar yadda ta gaya mata, cike da nasara ta samu ta zirare daga cikin Masarautar.

Gudu-gudu sauri-sauri ta fara tafiya a cikin duhu har ta isa wurin da ta gayawa Dogarawanta, tana zuwa ta haye keken dokinta ta samu Usaini na kwance suna ha
e idanu ta ga ya sakar mata murmushi.

Gani ta yi kamar gizo idonta yake yi mata don haka ta murza idanu tana shirin magana ta ji ya ce, "Ni
in ne dai Masoyiyata, tabbas ke jarumar jaruman duniya ce.

Mai irin zuciyarki sai an tona har cikin mazaje." Kafin Sarauniya ta ba shi amsa Sarki Alhasan da ke mazaunin gaba wurin mai jan linzamin dokin ya mayar mata da martani da cewar, "Tabbas na shaida haka don tun da na zo duniya babu macen da ta ta
a cin galaba a kaina face ita, sai kash bakin al
ami ya riga da ya bushe."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 42
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Chapter 7 · 0% Book details