Sashe 22
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun bai kammala ba tuni kunamun da ke cikin jikinsu ta ri
a guduwa, lamarin ba
aramin mamaki ya ba su ba.
Haka kawai suka ji ya yi musu kwarjini kunya ta mamaye su sakamakon tuno irin azabtarwar da suke yi masa.
A sanyaye babbansu ya dube shi ya furta.
"Tabbas zuciyarka mai kyau ce, ban ta
a ganin mutum irinka ba.
Tun da ka shigo cikin kurkukun nan ni ne ja gaba wurin azabtar da kai, ka dubi darajar abar bauta Sarauniya Shakundum ka yi ha
urin abin da muka yi maka.
" Muhammad ya mi
e tsaye yana cewa, "Zan yafe muku ne saboda girman Allah ba don saboda abar bautarku ba." Cikin ha
in baki suka furta.
"Mun gode." Gaba
ayansu kasa ta
uka komai suka yi suna gani ya koma cikin
akinsa sa
anin a baya da suke tasa shi da
arfin tsiya su mayar da shi cikin hantara da azabtarwa.
Boka mai zamani yana zaune haka kawai ya ga
oramar tsafinsa ta
afe, ya mi
e a hankali ya
arasa wurin cikin damuwa a fili ya furta.
"Wannan lamarin
ara tsamari yake yi, shin me yake shirin faruwa?" Ya yi tambayar yana sake bin cikin Tsibirinsa da kallo, idonsa ya kai kan rijiyar da har lokacin ruwanta yake
iga
is.
Bai jima da barin wurin ba da ya ha
a wani gefe ta nan ne ruwan yake taruwa, kundun tsafinsa ya
auko ya fara bincike cikin gaggauwa.
Take ya hangi al'amarin da yake faruwa a cikin Daula da fadar Sarki Damina, wani irin abu ne tsarga masa fargaba ta mamaye shi yana tsoron ka da Sarki Damina ya ambaci sunansa a gabanta, a
angare
aya kuma ga wa
annan kunamun da ya ga sun tunkaro tsibirinsa.
Duk wani siddabaru da ya tura don ya kare kansa yana zuwa bakin
ofar tsibirin zai bi iska ya lalaci.
Hankalinsa ba
aramin tashi ya yi ba daga
arshe ya ha
ura ya ajiye littafin a gefe, yana tsaye har kunamun suka fara shigowa duk tsafinsa sai ya zama banza don shi kansa haka suka ri
a farmakarsa suna kai masa harbi.
Da ya ga ta tasamma halaka shi ya ri
a kiran manyan aljanu amma babu wanda ya kawo masa
auki, har ya galabaita saboda yawan shekaru ya fa
i gefe yana numfashi da
yar.
Kamar wa
anda aka yi wa kiranye haka ya ga
aya bayan
aya sun fuskanci
ofa suna komawa wurin da suka fito.
Tunaninnka kala-kala suka ziyarce shi har ya fara tunanin guduwa daga cikin Daular baki
aya ko zai tsira daga sharrin Sarauniya kamar yadda Aljani
abususu ya sanar da shi.
A hargitse Usaina ta kai kallonta wurin Kyauta don tun da ta zo duniya mutum
aya zuwa biyu ne suka ta
aga mata murya, daga Boka mai zamani sai Sarki Damina.
Boka mai zamani tana
aga masa
afa ne saboda moriyar da take ci a wurinsa, shi kuma Sarki Damina tana sau
aya ne ya ta
a yi mata tsawa sanadin Kandala shi ma ta
aga masa
afa ne saboda kwantan
aunar da ta yi masa, Usaina ta jinjina kai cike da izza tana fa
in.
"Tabbas kin ta
o tsular dodo yarinya duk abin da yake kanki zan sauke miki shi, ba Shakundum ba ko Shagaba
aya ce ba zan
auki iskancinki ba.
Kina fake wa da guzuma ki harbi karsana tsabar iskanci." Gama maganarta ke da wuya ta mi
e a zafafe ta
arasa wurin da Kyauta take zaune, da
arfin tsiya ta fisgo ta.
Kyauta ta tsaya cak tana kallonta, kunamun da ke gefe ne suka taho da sauri ganin haka ya sa Usaina ta ja baya a hargitse, hannu Kyauta ta
aga kamar mutane suna ganin haka suka ja da baya suka koma mazauninsu.
Cikin jikin Kyauta Usaina ta
ura wa ido tana sa
a shammatar da za ta yi mata don ta na
asa shi, dama ta jima da tsanar yarinyar da cikin jikinta.
Mutanen da ke wurin ban da ido babu abin da suka bin su da shi, ba
aramin wautar Usaina suka gani na tarar Kyauta da fa
a a daidai lokacin da ba su jima da fita daga u
ubarta ba.
A hankali Kyauta ta fara takawa zuwa gaban Usaina, tana zuwa cikin shammata ta
auke fuskarta da azababban mari a
angaren kumatunta na dama, sauke hannun Kyauta da fa
owar
wayar idon Usaina kusan lokaci
aya suka sauka, wata gigitacciyar
ara ta
walla ta yanke jiki ta fa
i a sume jini da wai irin ruwa suka fara fita daga cikin
warmin idonta.
Firgici, razani ha
e da tashin hankali ya mamaye zu
atan sauran mutanen da ke wurin ciki kuwa har da Sarki Damina wanda ko a mafarkin
uruciya bai ta
a ganin makamacin marin da Kyauta ta yi ba.
Take gabansa ya hau dakan lugude, bai
arasa dawowa cikin nutsuwarsa ba ya riski muryar Kyauta tana fa
in.
"Kai ne mai ri
waryar wannan karagar?
Ma'ana kai ne Sarkin da na ji suna kira Sarki Damina?
Idan kai ne ina son ka sanar da ni daga hawanka zuwa yanzu talakwana nawa ka kashe a cikin Daulata?"
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 52
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Yadda Kyauta take yin magana sai ka rantse babu wani abu da ya faru a wurin, jin tambayarta ya sa Sarki Damina shiga cikin mummunan tashin hankali don ya tabbata ko a
asa da mako guda bai san iya adadin mutanen da ya sa aka hallaka ba, ilahirin jikinsa ban da rawa babu abin da yake yi.
Jin ya yi shiru ya sa ta kalle shi a fusace tana fa
in, "Ina magana ka zura mini ido!" Kafin ta dire maganar tuni fitsari ya jima da fara gangarawa daga jikinsa, bakinsa na rawa ya furta.
"Ban ta
a kashe kowa ba..." Bai
arasa magana ba talakawan da ke wurin suka furta, "Kai!" Ha
e fuska ta
ara yi fuskarta har ta fara ja, ta kalle shi cikin
acin rai ta furta.
"Ni za ka yi wa
arya."
aga idonsa ya yi yana shirin yi mata magana yana kai kallonsa cikin
wayar idonta ya ga abin da ya nemi tsinka hanjin cikinsa, a tsaye ya gan shi a lokacin da yake zartar da hukuncin kisa ga wa
ansu talakawansa wanda shi kansa da za a tambaye shi bai san a lokacin da zartar da mummunan kisan ba, ya kashe jarirai sama da tunanin mai tunani domin a
alla duk mako akan kai jarirai wurin babban dodo, masu cikin da ya hallaka ba za su
irgu ba don haka cike da sarewa ya tsugunna kansa a daidai
afarta yana fa
in, "Ki gafarce ni Sarauniya na aikata babban kuskure amma ki ba ni dama ba zan sake ba." Ba ta tanka masa ba sai bayan wani lokaci har Sarki Damina ya fid da rai da samun maganarta ya ji ta furta, "Ina mai baka umarni da ka gaggauta ta so da duk wani rai da ka san ka hallaka." Ba Sarki Damina ba hatta sauran talakawan da ke wurin sai da suka zabura, Sarki Damina ya kalli mutanen wurin cike da ro
o da
an da kai ya furta.
"Ku taimaka ku ro
ar mini alfarmarta wallahi na tuba kuskure na yi ba zan
ara ba." Babu wanda ya tanka masa saboda bayan tsoron furta magana a gabanta har da haushin Sarkin Damina a kan irin mummunan zalincin da yake yi musu.
Tashin hankali da firgici ya sa Sarki Damina ya ri
a zubar da
walla ba tare da ya sani ba, a hankali ta yun
ura za ta tashi.
Ta kalle shi ta furta, "A jiye hannunka na rage maka hukunci da shi." Ras!
Gaban Sarki Damina ya fa
i wani irin gumi ya ri
a keto masa, hannu na karkarwa ya ajiye hannunsa na hagu a
asa.
ora
afarta ta yi a kan hannunsa sannan ta mi
e tsaye, wata irin azaba ce ta ri
a ratsa ilahirin jikinsa har zuwa tsakiyar kwanyarsa kamar ana zuba masa garwashi a tafin hannu da cikin jikinsa.
Cikin azaba ya ri
a kwarara wata irin
ara amma ko gezau ba ta yi ba, sai da ya galabaita sannan ta
aga
afarta har zuwa gaban Usaina da ke sume har lokacin ba ta san wanda yake kanta.
Kamar wanda aka daskarar haka Sarki Damina ya ji hannunsa ya
andare ya gagara lan
wasa shi, runtse idonsa ya yi da
arfi yana
arin
aga hannun ya ji ta ce.
"Ka riga da ka rasa hannunka kada ka wahalar da kanka." Jin kalamanta ya sa Sarki Damina ya ta
are ya
walla ihu a cikin tashin hankali, tsugunnawa ta yi a gaban Usaina ta saka hannu ta dafa goshinta, a hankali ta fara motsa yatsunsa.
Bayan wani lokaci ta bu
e idonta
waya
aya kanta na wani irin sarawa, kan kujera Kyauta ta koma ta zauna tana kallonsu
aya bayan
aya.
Kamar wacce aka
ora wa dala da gwauron dutse haka Usaina take jin kanta ya yi mata wani irin nauyi dum!
Ido
ayan da ya rage mata jal ya sa ta fara kallon wurin a hankali, irin kallon da take bin su da shi ka
ai za ka fahimci har lokacin ba ta gama dawowa cikin hayyacinta ba.
Mutanen da ke wurin suka shiga tofa albarkacin bakinsu, lamarin da suke gani kamr a mafarki Usaina da
ulallan ido.
Sarki Damina na nan zaune hannunsa ya fara wata irin karkarwa, ga wani zugi da ra
i da yake ratsa ilahirin dungulmin hannun.
Kafin ya yi wani yun
uri tuni fatar hannun ta fara darewa, yatsun suka fara
wambarewa faratan hannunsa suka burtso suna
ayowa daga jikin yatsun.
Sarki Damina tun yana kwarara ihun azaba har ya fara fita daga hayyacinsa, talakawa na gefe ilahirin jikinsu ya yi sanyi tsoro da fargaba ya mamaye su.