Sashe 26
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin bai samu galaba a kanta ba ya sa shi neman fara farautar rayuwarta,
arfin iko da tasirin baiwarta ya gagara ba shi ikon kawar da ita kamar yadda yake da muradi.
Tafiya ta ci gaba da yi a nan take tsibirin ya fara wata irin tsawa kamar saukar aradu, waige-waige ta fara yi a yunwace kamar mai neman wani abu don haka ta
arasa bakin wannan
atuwar rijiyar da ke tsakiyar tsibirin.
Tana zuwa bata furta komai ba murfin rijiyar ya bu
e, ruwan ciki ya cika ma
il har ya fara
iga.
afarta ta saka ta taka ruwan da ke saman rijiyar ta tsaya cak, ruwan ne ya ci gaba da
iga har ta kai ga ya fara zuba.
Runtse idonta ta yi ta ji kamar an
ora mata wani kambu a saman kanta.
Tana cikin wannan yanayin ta ji ruwan rijiyar ya fara juyi da ita, a hankali da bu
e idonta ta ga wa
ansu hallitu zagaye da ita cikin girmamawa suka russuna suna mi
a gaisuwa gare ta, wani irin yare suke yi mata wanda ba ta ta
a tsammanin tana jin irinsa ba.
Tana nan tsaye ta ga wani babba daga cikinsu ya
araso gabanta hannunsa
auke da wata launin kujera mai kama da ta masarauta, ajiye mata ya fara ta bayanta ganin haka ya sa ta zauna.
Wata farar sar
a ya
ora mata a saman wuyanta wacce take wal
iya haskenta zai iya salwantar da
wayar idon mai kallo.
Murmushi ta yi ta
ago tana kallonsu, cikin ha
in baki suka fara magana cikin yaren Aljanu.
"Murgansti warbaskintu zarbu karsiskinbar misarbirfartaku haisarkunsuwaita harbu kinsabki lalmankantas biawu
argurmi wurahku."
(Muna taya ki murnar kasancewarki Sarauniyar jinsinmu, burin mahaifinki ya cika don haka matsayi da
aukakarki ta hauhawa.")
Jinjina kai ta yi ta sakar musu murmushi ta ha
a hannuwa biyu sannan ta mayar musu martani da cewar, "Ina godiya da wannan karamcin." Sama-sama ta fara jiyo iface-ifacen talakawa ta waiga da niyyar sauka daga saman rijiyar, wasu daga ciki ne suka dur
usa a gabanta ta fara takowa ta har ta sauka.
Kai tsaye bakin
ofa ta nufa nan take ta yi tozali da gawarwakin
aikun mutane, ruwan cikin rijiyar ne ya ri
a tafiya a hankali da ya hau kan fatarsu yake taskarar da su daga haka mutum ya
one
urnus, wa
ansu kuma hucin ruwan ne yaka ta
a su suke gigicewa su fita hayyacinsu.
A wannan lokaci Daular ta sake hargitsewa cikin fitar hayyaci mutane suka ri
a fita a guje suna kwarara ihun neman ceton rai, a gigice Kyauta ta waiga wurin tawagar hallitun da ke wurin ta furta, "Me yake faruwa da talakawana?" Babban su ne ya girgiaza mata kai ya furta, "Yanzu haka wa
annan sun tashi daga cikin talakawanki don haka muka sakar musu hatsabibin kogin Zuurrr don ya hallaka su gaba
aya, a yau za mu shimfi
a al
aryarmu da sabuwar masarautarmu."
Tun da ya tashi haka kawai ya ji jikinsa a sanyaye, lokaci-lokaci yake jin matsananciyar fa
uwar gaba.
Yana nan zaune Dogari
an'asabe ya shiga wurinsa ya yi
asa da murya yana fa
in, "A kowanne lokaci ka zama cikin shiri abokina, na sa an shirya maka keken doki a sirrance yanzu haka yana can bayan gari.
A lokacin da duhun marece ya yi na riga da na gama komai, da ka ji na ce Sarkin gida ya gusa ka maza ka fito." Haka kawai ya ji ba ya son barin cikin Daular ba don yana jin da
in zamanta ba, ya tuna watarana da ya yi mafarki da yarinyar tana ce masa.
"Kai taimaka ka ceci ruhina Muhammad, don girman abin bautarka kada ka bar cikin Daular nan ba tare da ka taimake ni ba" Ya runtse idonsa ya sake tuno wani lokaci da ya kwanta baccin rana ya ga tana kuka dur
ushe a gabansa tana cewa, "Yanzu tafiya za ka yi ka bar ni?
Ka na son na rasa ruhina kamar yadda aka yi mini fin
arfin gangar jikina, na fi tsatson maharba ce amma yanzu haka ruhin wata ne a jikina." Jikinsa ne ya sake yin sanyi idonsa ya ciko da
walla bai san dalili ba, haka kawai ya ji akwai wata yarinya da take bu
atar taimakonsa ruwa a jallo, sai dai a ina take kuma wace ce ita?
Amsar da ya gagara ba wa kansa kenan.
Ya kalli
an'asabe yana shirin magana
an'asabe ya ru
o hannuwansa biyu ya furta, "Don matsayin Sarauniya kada ka
ata mini shiri." Goge
wallarsa ya yi ya jinjina masa kai, ganin haka ya sa
an'asabe ya mi
e ya fice don ya sake kintsa
oyayyan shirin da yake yi.
Yana fatan su yi nasara shi da Muhammad ba ya bu
atar kwa
arsu ta ruwa tsulul.
Kamar yadda suka tsara haka ce ta faru, duhun marece ya garwaye ko ina Muhammad ya idar da sallah yana zaune ya ji ikiyar da
an'asabe ya gaya masa, da sauri ya mi
e ya fice yana fita
an'asabe ya ja hannunsa ta bayan wata
atuwar bishiyar darbejiya, ta siriryar sirrantacciyar hanya suka ci gaba da tafiya sai da suka yi tafiya mai nisa sannan suka isa bakin wata
atuwar kwata.
Muhammad ne ya tsaya
an'asabe ya ce, "Shiga babu lokaci hanya ce Muhammad." Kusan tare suka fa
a suna gudu ba su jima ba suka
ulla a wata babbar hanya, suna fitowa suka hangi wani keken doki da wani Dogari a tsaye.
Muhammad ya kalli
an'asabe ya furta, "Abokina na so a ce ka kar
i kalmar shahada kafin barina cikin Daular nan amma ni nasan komai nufi ne na Allah, zan ci gaba da yi maka addu'a ko ba a wurina ba ya sa kana da rabon kar
ar kalmar musulunci."
an'asabe ya amsa masa sannan ya furta, "Abokina babu lokaci ina gudun tonuwar asirinmu." jinjina kai Muhammad ya yi yana yi masa godiya, yana zuwa wurin keken dokakin ya ji irin shasshekar kukan yarinyar ya dawo masa cikin dodon kunnensa, magiyar da take yi masa ta tsaya masa a
ahon zuci jiki ba kuzari ya sa
afa ya shiga ciki matu
in keken dokin ya saki linzamun dokin suka fara tafiya
an'asabe na
aga masa hannu yana share
walla.
Duk da kalamansu na niyyar yin tasiri a zuciya da gangar jikinta ihu da
arajin da talakawan ke yi ne yake yi mata amsa-amo, kiranta hallitun suka fara yi babu
autawa wani daga cikin tsagin zuciyarta na amintar da ita da mi
a wuya ga hallitun, a
angare
aya kuma raunatacciyar zuciyarta na amsa tayin kukan da talakawa suke yi suna ambatar sunanta, a hankali ta ci gaba da takawa har zuwa wurinsu.
Daga can nesa da ita ta hangi wata fuska da ta haifarta da fa
uwar gaba,
ura mata ido ta yi musamman da Kandala take
ara kusantota.
Tana zuwa wurinta ta fashe da kuka tana fa
in, "Kyauta ki taimaka ki fitar da mu daga cikin wannan
angin." Sunan da ta ambata ne ta ji shi kamar saukar aradu a tsakar kanta, tana nan tsaye babban cikin hallitun ya
araso wurinta da niyyar ribatarta don ta juya wa talakawa baya, tana waigawa wurinsa ta ji kukan wa
ansu
ananan jarirai.
Idanunta ya kai
angaren da sautin yake tashi take na mujiyarta ya yi tozali da wata mace mai tsohon ciki kwance ta babbake saman cikinta ya soye jarirai guda biyu sun burtso, da alama ruwan rijiyar ya ta
a su shi ya sa suka tsanyara kuka kamar wa
anda ake zare wa rai.
Idanunta ne suka ciko da
walla kafin ta yi wani yun
uri tuni sun
andare rai ya yi halinsa, a hargitse ta kalle shi cikin
aga murya da
araji ta furta.
"Ku daina kashe mini talakawana idan ba haka ba, babu wani kambu da zan ri
e muku." Hankalinsa ba
aramin tashi ya yi da jin kalamanta ba da sauri ya yi mata magana cikin yanayin yarensu, "Duk abin da kike so shi za a zartar." Ya
arasa maganar cikin girmamawa don ko ka
an ba ya bu
atar su rasa muradi da burin da suka
ora kacokam a kanta.
Kamar
aukewar ruwan sama haka ruwan da ke azabtar da su ya
afe komai ya lafa, wa
anda suke kwance cikin galabaita suka fara dawowa hayyacinsu.
Juyawar da za ta yi ne ta ji sautinsa ya ratsa ta, waigawa ta yi daga can gefe ta hango shi rungume da hannuwa a
irji.
Murmushi ya sakar mata sannan ya furta, "Ina bu
atar rakiyarki don wata
ila yau za mu yi bankwana da ke." A hargitse ta kalle shi ya
aga mata gira ha
e ya gya
a mata kai, bai jira cewarta ba ya fara tafiya da sauri.
Bayan shi ta bi cikin sauri da sassarfa, ciwon mara da bayan da ta wuni da shi bai hana ta yin
arin
aga
afa don ta kamo shi ba.
Yana gaba tana biye da shi tana
wala masa kira har ya ci gaba da kur
awa ta hanyar sashen gidan yari, tsayawa ta yi sakamakon ciwon marar da ya
ulle ta.
Ta dafa bayanta cike da azaba sai da ta
an huta bayan ya lafa mata sannan ta ci gaba da bin hanyar da ta ga Usaini ya bi, mutanen da ke cikin gidan yarin ban da ido babu abin da suka zuba mata.
Ta hanyar da su Muhammad suka bi ta nan Usaini ya ri
a kur
awa da ita, daga
arshe har suka dangana da wannan babbar hanyar da
an'asabe ya
illar da su.
Zuwansu wurin Kyauta ta yi kaci
us da
an'asabe, har sai da ya
an bige ta ba tare da ya sani ba.
Cikinsa ne ya karta
uuuu!
Saboda tashin hankalin da ya shiga don ya gama fid da rai da rayuwa a tunaninsa asirinsa ne zai tonu, waigawa ya yi da sauri har lokacin yana iya hango keken su Muhammad wannan ya haifar masa da su
ucewar fitsari ba tare da ya sani ba, ba ta bi ta kansa ba suka ci gaba da tafiya amma a wanna lokacin ta riga da ta galabaita.