Sashe 52
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farincikin Malam ya bayyana a fili da wannan babbar nasarar da suka samu, shi kansa Muhammad duk da ba wata jituwa suke yi ba sai da ya bayyana murnarsa a fili, a
angare
aya kuma ya watsar da duk wa
ansu makamansa da yake adane da su a zuciyarsa.
Musamman da ya tuna Ubangijin da ya hallice shi ma ya kan
ata masa kuma idan ya nemi yafiyarsa ya yafe masa, balle wa
anda suka tashi a cikin du
ununun duhun jahilci.
Daga
arshe ya zage damtse ya ci gaba da koya wa Mahaifinsa da sauran mutane duk wasu al'amura da suka shafi addini, shi kansa Sarki Damina haka kawai ya ri
a jin shi tamkar sabon mutum, mu'amala da yanayin nutsuwarsa duka sun sauya.
Babban abin da yake damun Batula bai wuce yadda Yarima ya yi kunnen uwar shegu game da lamarin kar
ar addinin ba, kullin cikin yi masa addu'a take yi amma ita kanta ta san Addinin musulunci na mai rabo ne don haka duk yadda ta kai ga son Yarima ya dawo kan hanya matu
ar ba shi da rabo sai dai ta ha
ura.
A ranar da Sarki Damina ya shiga musulunci a ranar ne suka samu
illar annobar gobara a cikin talatainin dare, babu mutum
aya da ya san musababbin faruwarta sakamakon dare ya tsala kowannensu ya kada ha
arinsa tun da dai dare mahutar bawa ne.
Sai da ta fara cin gadaje da rayuka sannan aka farga kowa ya tashi aka shiga kururuwar neman agaji, wannan lamarin ba
aramin razana su ya yi ba.
Haka aka yi ta
iban ruwan dagwalo ana kwara mata amma kamar
ara ingiza ta ake yi, daga baya ne Malam ya fahimci wannan ba gobara ce ta haka kawai ba.
Alamu sun nuna gobarar tana da nasaba da
waman da ke cikin Daular, da
yar da addu'a da ro
on Allah suka samu wutar ta mutu a lokacin gari tuni ya da
e da wayewa.
A washegarin ranar da abin ya faru wa
anda Imaninsu bai yi
arfi ba suka ri
a yin ridda suna komawa addininsu na baya.
A fa
arsu wai fushi ne abar bauta ta yi da su na bijirewa bautarta don haka suka ri
a neman tubanta suna neman yafiyar abin da suka aikata, wannan abin da ya faru ba
aramin
aga hankalin Malam ya yi ba don ya fuskanci matu
ar haka ta ci gaba da faruwa lamarin ba zai haifar da
a mai ido ba, domin sannu a hankali za su ri
a komawa
ar gidan jiya.
Bayan dogon nazari da Malam ya yi sun jima suna tattaunawa da su Malam Bukar game da shawarar da ya jima da yankewa, sun yi na'am da ita saboda haka ne ma suka yanke hukuncin Muhammad da Malam Bukar za su fita gayyato malaman da ke can cikin
ananan
auyukan da ke wajen Daular.
Ba su yi
asa a gwiwa ba a ranar suka fita bisa shawarar Malam Liman da ya kawo, a ganinsa idan suka yi gangami wurin ya
ar Shakundum da zuri'arsa abin zai fi musu sau
Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya yau da da
i gobe babu, sakamakon ganin abubuwan mamakin da suke gani kala-kala kuma a kullin suka wayi gari da ba
on lamari, sai an samu wa
anda za su yi wa Addinin musulunci hijira.
Wani babban tashin hankalin da suka wayi gari da shi bai wuce fitsarin jini da magidantan cikin Daular suka samu kansu a ciki ba maza da mata, kuma wannan mummunar lalurar ba ta faru a kan
aya daga cikin mutanen da ke bauta wa Shakundum ba, wannan ta sa a wannan lokacin hatta Sarki Damina sai da ya nuna
osawarsa da abin da yake faruwa, daga
arshe da ya ga abin ya yi yawa ya tsallake addinin musulunci ya koma wancen da yake yi a baya a ganinsa wannan ce ka
ai hanya mafi
illewa.
[2/17, 7:02 AM] Ameera Adam
: 71
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
A wannan karon hankalin Malam Liman ya fi na kowanne lokaci tashi saboda da yawan mutane sun bi Sarki Damina kamar yadda da yawa suka biyo shi a baya, babu yadda Malam Liman bai yi da shi ba wurin ganin ya nusar da shi amma fir ya
i.
Da yake camfi gaskiyar mai shi ne kuma lamarin lalurar har da sharrin jinnu da komawar Sarki Damina cikin kafirci ko sa'a guda ba a yi ba ya dawo garau fitsarin jinin da yake yi ya
auke.
Ganin haka ya sa wasu mutanen da dama suka bijire suma don su sama wa kansu lafiya.
Yarima na daga gefe ya ri
a yi musu dariyar
eta don shi ko ka
an bai ji zai iya barin addinin da ke kai ba, ya dai ji addinin musulunci na birge shi amma ba don ya kasance a cikinsa ba.
Batula da ta ga haka tuni ta ha
a kayanta ta ce sam ba za ta zauna ba tun da zaman nasu bai yi amfani ba, Kyauta na ganin haka ita ma ta yi tsalle ta dire ta nuna
afarta
afar Batula don ba za ta zauna a cikin Daular ba.
Da
yar da si
in goshi Malam ya shawon kansu suka zauna, a ranar ne kuma su Muhammad suka dawo tare da wa
ansu manyan malamai guda bakwai.
A yadda su Muhammad suka ba wa Malam labari sun sha matu
ar wahala a hanyar su ta tafiya sakamakon tsaikon rashin kyawun hanya da siddabaru kala-kala da suka ri
a ha
uwa da shi.
aya bayan
aya Malam ya fara mi
a musu hannu suna gaisawa da yake ya gansu cikin Dattako da kamala, a daidai lokacin da ya zo wani ya
unannan tsoho haka kawai jikinsa ya ba shi sam wannan mutumin bai yi kama da wanda ya ke kallon gabas ba.
afarsa
auke take da guraye da wa
ansu layu sai wani
on kai da ya yi laya da shi a wuyansa, da sauri ya kalli Muhammad ya furta.
"Waye wannan kuma?" Muhammad ya
ura wa mutumin ido ya ce, "A hanyarmu ta dawowa muka ha
u da shi yana gararan ba, kuma da alama wannan tsohon mishiriki ne.
Wahala ce ta sa shi ya nemi agajinmu don ni da farko na so mu wuce mu ba shi wuri amma sai na ga ya manyanta." Malam ya dubi tsohon ya furta, "Dattijo me ye sunanka?" Kafin Mai zamani ya ba da amsa tuni Sarki Damima ya
araso wurin a yatsine yana
are musu kallo, ganin Boka mai zamani ya sa shi buga uban ashar yana fa
in.
"Annamimi yau kai nake gani, azzalumi maci amana maha'inci." A galabaice Mai zamani ya
ago ya furta.
"Damina Ajali ya kusanto ni ka tausaya mini duk abin da na yi wallahi na yi nadama, a yanzu haka ni a shirye nake da na yi maraba da mutuwata.
Amma kafin nan zan warware maka abin da baka sani ba..." A hargitse Sarki Damina ya katse shi, "Ba sai ka sanar da ni ba tun tuni an banka
a mini labulen sirrinka..." Duk abin da ya faru tun daga farko har
arshe sai da Sarki Damina ya sanar da Boka mai zamani, yana rufe baki Boka mai zamani ya ce.
"Har ila ya akwai abin da baka sani ba." Lokaci
aya mutanen wurin suka kalli juna cike da mamaki, Boka mai zamani da bai san in da kansa yake ba ya ci gaba da cewa.
"Akwai wata baiwar Usaina mai suna Dela shin ka tuna ta?" A gaggauce Sarki Damina ya furta, "Na santa ita kuma me ka
ulla mata?" Sai da ya sauke ajiyar zuciya da
yar numfashin da ke
irjinsa yana sama da
asa ya ci gaba da cewa, "Ba ni na aikata mata wani abu ba kaine, ka tuna ranar da na baka wani la
ani na shanye kurwar jama'ar cikin Daular nan a wani daren laraba?" Jim Sarki Damina ya yi yana tunani sanna ya furta, "Ta yaya zan manata ranar ne ka sa na fara farke cikin jarari da ransa?" Mai zamani ya kwantar da kai gefe ya ce, "Yau kimananin shekara goma sha hu
u kenan.
Baiwar da ka kwanta da ita wacce na sa ka zu
ar mini jininta ita ce ta haifa maka matar da ke
auke da jaririyarka a yanzu." A razane gaba
aya suka kalli Boka mai zamani, da sauri Muhammad ya sha
i wuyansa ya furta.
"Kai la'ananne mushiriki me kake fa
a ne?" Tari Mai zamani ya fara yi ganin haka ya sa aka janye Muhammad, ya jima yana tarin sannan ya
ago ya furta.
"Duk da a yanzu idanuwana sun kasance a makance na kan iya tantance muryoyin mutane sai dai muryarka saurayi tana yi mini amsa-amo a kunne." A hassale Sarki Damina ya furta, "Ka ci gaba da bayani ba wannan aka tambaye ka ba." Murmushin
arfin hali mai ha
e da
eta Boka Mai zamani ya yi ya ce, "Damina ina nufin matar da ka aura a watannin baya Kandala
arka ce ta cikinka idan ka na musu ka kira Baiwa Dela ka tambaye ka za ta warware maka zare da abawa, ita wannan jaririyar a duba cinyoyinta da cibiyarta akwai tambarin masarautar nan wanda ni da kaina na yi mata shi da kaifaffiyar askata.
Mahaifiyarta a cikin kogon dutsena na
oye ta har ta haife ta, na ci amanar Usaina a lokacin saboda neman bijire mini da ta yi don tana ganin ta gama mallakarka.