Sashe 32
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta musa ba ta kar
e shi ta shiga da shi cikin
aki ta goya shi, shi kuma Malam Liman ya
arasa gaban Kyauta da tun farkon fara karatunsa ta fara birgima a tsakar tana wani irin gurnani da ihu mara da
in sauraro.
Haka kawai zuciyoyinsu suka
ulla abota wurin fa
uwar gaban da ba su san dalilinsa ba, tana daga cikin
aki amma
irjinta ban da dakan lugude babu abin da yake yi.
Bayan ta gama goya jaririn jikinta ya yi wani irin sanyi, kaiwa da kawowa ta fara yi tana mamakin sauyin da ta ji daga jikinta.
Muhammad da tun da Malam ya
arasa wurin Kyauta ya ji
irjinsa na bugawa, ya rasa dalilin faruwar haka don haka ya koma gefe ya zauna yana kallon abin da yake faruwa.
Sai da Malam Liman ya sa aka rufe masa
ofar gidan sakamakon
aikun mutanen da ke le
onsu ta
ofa, hakan ma ba su tsira ba bayan rufe
ofar mutanen suka koma le
ensu ta jikin katanga.
Muhammad ne ya
arasa wurin malama ya nemi shawararsa da a mayar da Kyauta cikin
aki don a yadda ya ga mutane na kallonta babu
ankwali ga zanin jikinta duk ya tattare ya ji abin ya
ata masa rai ba zai iya jura ba, Malam bai musa ba ya sa Muhammad ya
auki Kyauta ya shiga da ita turakar Malam Bukar.
Malam Bukar na ganin haka ya ru
o hannun Malam Liman yana fa
in, "Yanzu Malam a madadin a bar yarinyar nan a tsakar gida sai a shigar da turakata haka kawai bayan sun fita daga jikinta su la
e ina shiga su ma
ale mini?" Kalaman Malam Bukar ba
aramin dariya ya ba su ba, Malam Liman ya ce.
"Malam Bukar kenan!
Babu abin da zai faru da kai In sha Allah.
Allah ya ga niyyarka ta taimako don haka ba wani abu mummuna da zai faru da kai.
Malam Liman da Muhammad ne suka shiga cikin
akin amma Malam Bukar da Batula suna tsakar gida kowanne da abin da yake ayyana wa zuciyarsa.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 58
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Kafin Malam Liman ya fara yi mata ru
iyya sai da ya sa aka kawo masa tsakin kuka da ganyan magarya ya turara sannan ya fara yin karatu cikin
acin rai, tun da ya fara karatu uffan Kyauta ba ta ce ba hasali ma koma ta yi kan gadon Malam Bukar ta zauna ta
ora
afa
aya kan
aya ta runtse idanunta tana jijjiga
afa cike da ta
ama da
asaita, ya fi awa guda yana abu
aya don har lokacin sallar isha'i ya gota ba tare da ta tanka masa ba.
Sai ya fusata ya
arasa gabanta ya dafa goshi ta ya fara karatun ayoyin azaba da ke cikin al
ur'ani.
Bai yi tsammani ba ya ji ta ture hannunsa tana fa
in, "Malam Zubairu Nasiru kada ka shiga hurumin da ba naka ba, ka da ka tura kanka lungun da ba za ka iya ciro shi ba domin za ka yi da-na-sani mara musultuwa." Bai yi mamakin yadda ya ji sun ambaci sunansa ba don wannan ka
an ne daga cikin lamarin jinnu, bayan gama saurarensu ya furta.
"Karya kuke azzalumai marasa imani, ni nafi
arfinku na fi
arfin wani kaidi da makircinku.
Kuma a shirye nake da na hallaka ku matu
ar ba za ku bar jikin wannan baiwar Allahr ba." Kyauta na gama jin su ta sake runtse idonta ba tare da ta tanka masa ba, ganin haka ya sa Malam Liman ya ci gaba da karatu ba
autawa.
A wannan karon ma ya jima yana karatu sannan ya ga ta sake bu
e idonta tana fa
in, "Me kake so da mu?" Kai tsaye Malam Liman ya furta, "So nake ku fita daga jikinta." Cikin gadara ta furta, "Abu ne ba zai ta
a yiwu ba!
Ko kasan dalilin da ya sa muke jikinta?
Ko kasan hidimar da aka yi mana da al
awarin da muka
auka kafin mu shiga jikinta?
Ka san da
ewar da muka yi a cikin gangar jikinta da alfarmar da muke samu silar kusancinmu da ita?
Saboda ka raina mu rana tsaka ka ce mu bar jikinta shin ina ruwanka da rayuwarta." Malam Liman tun farkon fara ru
iyyarsa ya fahimci Sarakai ne a kanta kuma da alama zai sha gwagwarmaya da su.
Ya mayar musu da martani da cewar, "Ban zo wurinku don ku jero mini tambayoyi ba, umarni nake ba ku akan ku gaggauta barin jikinta matu
ar ba kwa son na
one ruhinku." Kyauta na jin haka ta bushe da dariya tana fa
in, "
arya kake Malam kai ba ka isa ka halaka mu ba..." Tun ba ta
arasa magana ba ya katse ta da ci gaba da karatu, wannan karon bai jima ba ya ji ta fara ihu tana dakatar da shi amma ko ta kanta bai bi ba.
Yana cikin karatu ya ji muryar wani tsoho daga bakin Kyauta yana yi masa magana, "Malam Zubairu na zo gare ka ne domin mu samu masalaha a game da abin da yake tsakaninka da iyalanmu." Malam Liman na jin haka ya tsahirta da karatun da yake yi sannan ya furta, "Ina jin ka, kuma ina fatan masalahar da za ka kawo wacce ta yi daidai da ra'ayina ce." Tsohon ya ce.
"Ni ma ina fatan haka amma sai ka ba ni ha
in kai, da farko dai ni sunana Hakifulbahsu na kasance tsoho tukuf mai kimamin shekaru dubu uku da
ari da casa'in da biyar (3995) ina da
a da jikoki birjik wanda ni kaina ban san adadinsu ba.
Ni ba musulmi ba ne haka ma kafatanin zuri'armu babu musulmi
waya
aya..." Malam Liman na jin haka ya katse shi da cewar, "Tabbas kuna cikin halaka kuma da alama maslaharmu ba za ta zo
aya ba." Tsohon aljanin ya yi murmushi ya ce, "Ba a nan take ba an danne bodari a ka don haka ya kamata ka tsaya ka saurare ni sai ka ji abin da yake tafe da ni, saboda ban san adadin musulman da suke biyo wa ta wurinmu ba idan suna neman biyan bu
atar kansu." Malam Liman bai tanka masa ba ya gya
a masa kai alamar yana sauraronsa, don a matse yake da masalahar da ya ce tana tafe da shi.
Muhammad da yake gefe mamaki ya cika shi fal don ganin abin yake kamar a mafarki, sai a lokacin ya fara tuna irin sokiburutsin zantukan da Kyauta take zuwa
ofar
akinsa take yi masa.
Tsoho Hakifulbahsu ya ci gaba da cewar, "Ina daga cikin jinsin aljanun doron
asa wa
anda suke iya ri
ida daga jinsinsu zuwa wani jinsin, kamar: Dabbobi, tsuntsaye, bil'adam da sauransu.
Asalina
an cikin masarautar Gudabur-Husbu ne wanda take tsakiyar masarautar da Sarauniya Shakundum ta fito, wacce a yanzu mafi yawan mutane suke yi mata la
abi da BA
AR DAULA.
Iyayena da kakannina su suka gina masarautarmu ta aljanu a wannan daular tun tsawon shekaru dubu
ari tara da casa'in da tara kamar yadda manya suka ba ni labari.
Iyayena sun shafe shekara da shekaru ba tare da tsiron hallitar Bil'adam a wannan wurin ba, Mahaifina ya ba ni labarin cewar a wani zagaye da mahaifinsa ya yi ne ya tsallaka wata masarauta mai suna Darul-Salama da ke yankin labarawa a nan ne ya hangi masarauta wacce aka gina ta da gini mai tsananin kyau da bai ta
a cin karo da irinta ba.
Ya so ya addabi Sarkin da ke mulki a lokacin Sarki Abu-Sa'ada wanda ya kasance cikakken musulmi, amma da yake ya fi
arfin mahaifinta da ayoyin da suke ri
o da su sai mahaifina ya dawo Masarautarmu ya shimfi
a ha
an gini mai kama sak da irin na Daular Labarawan nan.
Ya ba ni labari a lokacin har sai da ya nemi taimakon wa
ansu daga cikin
arfafan aljanu suka taimaka masa sannan suka kammala shi, ga duk wanda ya ga wannan Masarautarmu idan ya san ta Abu-Sa'ada zai yi tsammanin duka guda
aya ce.
Kwatsam bayan wani lokaci mai tsawo a lokacin ina matashin saurayi sai ga wani mutum a tunaninmu bafatauce ne, shi da matarsa sun yada zango a cikin wannan ginanniyar masarautar wacce a zahiri ku bil'adam kuke ganinta babu kowa a ciki a
ini kuma cike take da zuri'armu manya da
anana.
Da farko Kakana ya so tashinsu daga cikin masarautar ta hanyar tsoratar da su da bayyanar musu ido biyu, amma watarana muna zaune mun kewaye da shi muna hira muka ji mata da mijin suna jajanta abin da ya baro su daga yankinsu sakamakon tursasu da Sarkin nahiyarsu ya yi a kan bijirewar addinin da suka gada tun iyaye da kakanni su kar
i wani addinin daban na musulunci.
Kakana ba
aramin da
i ya ji ba don haka ya sauka daga
udurinsa na korarsu, sannu a hankali ya fara yalwatasu da hatsi.
Sai ya zamana sun jin da
in wurin har suka saki jiki suka shantake, ana ciki haka magidancin ya fara fita wajen masarautar yin farauta da abin da ba a rasa ba har dai matarsa ta sauka lafiya ta haifo masa kyawawan tagwaye
aya namiji
aya mace.
A ranar ne kuma wa
ansu fatake suma suka yada zango a cikin daular, daga
arshe har suka nemi alfarma a wurinsa a kan suna son ku kwana biyu.
Ganin haka ya sa Kakana ya ci alwashin dawammar da su a cikin Daular don su ci gaba da rayuwa har ya cim ma abin da ya sa a gaba, sannu a hankali mutanen suka fara fa
a ta hanyar haife-haife daga haka wata rana Kakana ya zo musu a cikin siffar bil'adam ya ba
unce su.
Sun tar
e shi cikin mutumunci da karramawa wanda ba
aramin da
i ya ji ba, a ranar ya sanar da su shi ne ainihin mamallakin wannan Masarauta.