Sashe 35
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Da izinin abin bautar maharba ba za ka yi albarka ba azzulumi maha'inci." Kallon juna suka yi Muhammad ya furta, "Malam an ya ita ce kuwa?" Malam ya jinjina kai ya ce, "Malam Muhammadu ita ce sai dai ina tunanin tana bu
atar hutu amma kada ka damu." Mayar da kallonsa ya yi wurinta, a
wayar idonta ya ga tsantaar tsanarsa.
Yana cikin nazari ya ji ta ce, "Ka cuce ni ka ka raba ni da martabata, mahaifinka ya salwantar da rayuwar mahaifina.
Shin shi ma
an cikin nawa kun salwantar da shi ne?" Tana gama maganar ta fashe da wani irin matsanancin kuka.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 60
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
Sororo Muhammad ya yi yana sauraronta don har lokacin bai gama aminta da ta dawo cikin hayyacinta ba, ganin haka ya sa Malam Liman ya ja hannunsa ya furta.
"Mu je na baka tofi a bata ta sha, tana bu
atar sa wani abu a cikinta don ga dukkan alamu yunwa na wahalar da gangar jikinta." Kyauta na zaune tana jin su ba ta tanka musu ba, ban da kuka babu abin da take yi.
Suna fita Malam Liman ya ce Batula ta shiga ta zauna da ita, sai dai ga mamakinsa
agowa ta yi fuska a ji
e da
walla tana girgiza musu kai.
Mamaki ne
arara bayyane a fuskarsu, jiki a sanyaye Muhammad ya furta.
"Inna lafiya kuwa?" Kafin ta ba shi amsa Malam Bukar ya kawar da kansa gefe cike da damuwa, fuska a ha
e murya na rawa ta nuna wa Muhammad
ofa tana fa
in, "Ku fice mini daga gida don ba na
aunar sake sanya
wayar idona a kanku!" Ta mayar da kallonta kan Malam Bukar sannan ta ci gaba da cewa, "Me ya sa ka kawo mini su?
Bayan ka san ko ma
iyina ba na muradin ya tarbi duk wata hallita da ta fito daga BA
AR DAULAR can?
Da bakinka ka yi mini al
awarin ba za ka sake tunasar da ni duk wani abu da ya shafe ta ba sai ga shi da hannuwanka ka kawo mini su cikin
akina, shin kana tunanin akwai mutum
aya da zan sake aminta da shi daga cikin Daular ko da
an da na haifa ne a cikin cikina?" Daga Muhammad har Malam Liman babu wanda ya tanka sakamakon ba su gama tantance inda maganar tata ta dosa ba, Malam Bukar jiki a sanyaye ya furta.
"Na taimake su ne da zuciya
aya kuma saboda Allah wannan dalilin ya sa na kawo su gidana duk da ya gaya mini daga yankin da suka fito..." Da sauri ta dakatar da shi da cewar, "Ya zama wajibi ka za
a ko ni ko su don al
wari na
aukar wa kaina ba zan sake ha
a inuwa da duk wani makusancin Ba
ar Daular ba." Hankalin Malam Bukar ba
aramin tashi ya yi ba don idan yana son wani abu da zai raba shi da matarsa ya yi
arya, cike da damuwa ya dubi Muhammad ya ce, "Mamman ba zan
oye maka ba, iyalina na
auke da mummunan raunin da yankinku ya yi mata don haka silar ku ba zan so rasa ta ba." Muhammad ji ya yi jijiyoyin jikinsa duk sun yi sanyi yana shirin yin magana Malam Liman ya furta, "Malam Bukar me yake faruwa ne?" Malam Bukar ya saci kallon Batula da ta kunto jaririn da ke bayanta ta mi
a wa Muhammad ya ce, "Malam Liman labarin yana da tsayi wannan tsayuwar tamu ba za ta isa na warware maka
ullin da aka yi wa iyalina ba." Ajiyar zuciya Malam Liman ya sauke ya ce, "Shi kenan, amma ina me nema musu alfarma da ku yi ha
uri ku bar su ko zuwa safiya ne." Jikin Batula ya fara rawa saboda
acin rai kai tsaye ta furta.
"Ba zan iya sake ha
a wurin zama da su ba, ni na san irin
unci da
unar rayuwar da na fuskanta.
Ni na san
antacciyar rayuwar da na yi a baya, dabbobi masu hatsari su suka zame mini abokan shawara a lokacin da kundun
addarata ya bu
e.
Na rasa gatana!
Na rasa jin da
in rayuwa da kowa nawa, a daidai lokacin da kowacce uwa ke jin
umin abin da ta haifa a lokacin ni kuma na sallama wa mutuwa da hatsari nawa jaririn da har yau ban san takamaiman halin da yake ciki ba.
Ba
ar Daular ita ce silar rugujewar farin cikina, ta wargaza tarun soyayya da zumuncin da yake tsakanina da abokiyar tagwaitakata Usaina, Ba
ar daular da ta tsinka soyayyar da ke tsakanina da abin da na haifa tun a lokacin da ban gama hucewa daga nishin haihuwar tagwayena ba ita ce zan iya nema wa
an cikinta mafaka?" Kuka mai tsanani ya ci
arfinta ta gagara ci gaba da bayanin da take yi, jikinsu ba
aramin sanyi ya yi ba.
Sunkuyar da kai Muhammad ya yi yana jin babu da
i don gaba
aya zancenta ya ratsa shi kuma ba ya jin a
kwai
arya ko
ari a cikin kalamanta tun da shi ganau ne ba jiyau ba, duba da irin wawakeken gi
in da Ba
ar Daular ta yi masa wanda har ya bar Duniya ba zai manta da shi ba.
Ta
ago tana share hawayen fusktarta ta ci gaba da cewar.
"Malam Liman za ka iya neman kowacce alfarma a wurina na aiwatar maka amma ban da alfarma a kan wa
annan mutanen, ko da na tursasa kaina zuciyata ba za ta ci gaba da aminta ba domin ni ka
ai na san irin
una da ra
in da take yi mini." Ta
arasa maganar zuciyarta na
una, shiru Malam Liman ya yi yana jinjina maganarta.
Ya fara takawa har zuwa bakin
ofar
akin da Kyauta take ciki, tura
yauren ya yi ya
aga labulen yana fa
in.
"Ba don ni ba don girman Allah ki zo ki shiga ki ga yarinyar nan akwai maganar da nake son yi da ke." Batulu kamar ba za ta motsa ba amma jin matsayim wanda ya ha
a ta da shi ya sa ta fara takawa a hankali har ta
arasa bakin
ofar, Malam Liman ne ya shiga daga ciki ya nuna mata Kyauta dake raka
e a gefe kamar an ji
a kaza a ruwa ya furta, "Ki dubi halin da yarinyar nan take ciki, ita ka
ai ta san irin ba
ar wahalar da ta sha a hannun wa
annan she
anun.
Shin a hakan ma ba za ki tausaya mata ki bar ta ko da zuwa nan da safiya ba ne?
Ke fa mace ce kuma musulma yanzu kina ganin lafin wa
ancen ya shafe su kenan?
Kin san wannan masaukin da kuka ba su irin tarun ladan da Allah S.W.A. zai baku?
Idan har baki amince ba ni zan je na kira mai
akina za ta zo ta
auke ta sai na ci gaba da ba su kulawa a gidana." Jikin Batula sanyi ya yi tana shirin yin magana Kyauta ta
ago da kanta tana fa
in, "Don matsayin abin bautar Maharba ku ba ni ruwa na sha, ku taimaka mini da ruwa kamar yadda abin bautar maharba ya taimake ku da shi." Kalaman Kyauta ne suka shiga yi mata kai komo a ka, kalaman ta sake maimaitawa tana jin kamar ta ta
a saninsu a baya.
Muhammad na daga waje ya furta, "Malam na ji tana maganar ruwa za ta sha." Ga mamakinsu gani ta yi Batula ta fita ta
ebo mata a lokacin da za ta mi
a mata ta furta, "Na ba ki wannan ruwan ne saboda Ubangijinmu Allah domin shi ne
aya tilo da ake bautawa." Kasancewar
ishirwa ta ci
arfin Kyauta ya sa ta kar
a ta fara sha hannu baka hannu
warya har tana ji
a jikinta.
Ko ba a fa
a ba ya fahimci kalamansa sun yi tasiri a kanta, ta juya ta kalle shi tana fa
in.
"Na amince su ci gaba da zama a gidan nan sai dai ina fatan Ubangiji ya ba ni ha
uri a zuciyata na ci gaba da ganinsu cikin
wayar idona." Gaba
aya suka amsa da amin sannan Muhammad ya ce, "Inna ina fatan za ki yi mana kyakkyawar fahimta domin daga ni har yarinyar nan ba mu da asali da tushe a cikin wannan Daular, hasali ni ma da kike gani a cikin wannan Daular na rasa mahaifiyata sun kashe ta da kisa mai muni wanda ba zan manta da shi ba." Ya
arasa maganar muryarsa na rawa, Malam Liman ne ya dafa shi ya ce.
"Sai ha
uri Muhammadu Allah ya gafarta mata." Muhammad ya amsa da Amin sannan ya ce, "Ita ma yarinyar nan an ce ba ainihin
ar cikin Daular ba ce, farautarta aka yi da iyayenta wanda a yadda aka gaya mini an hallaka mahaifinta har lahira.
Kin ga Inna mu kanmu muna da tabon wannan Daular tun da muma..." Kyauta na daga cikin
akin ta furta, "Wallahi
arya yake yi." Cak Muhammad ya tsaya, Kyauta ta ci gaba da cewa.
"Kusan duka maganar da ya fa
arya yake yi, shi mazinaci ne fasi
i ne kuma annamimi ne mara tausayi da zalinci" Da mamaki Malam Liman ya kalli Muhammad da kallon tuhuma, shi ma kallonsa ya yi ya rasa bakin magana.
Jaririn da ke hannunsa ne ya fara kuka da jin haka ya sa Kyauta ta ce, "Ka ba ni
ana azzalumi maha'inci, da izinin abin bauta sai ka yi mummunan
arshe." Daga Malam Liman har su Malam Bukar kallon Muhammad suke yi, kamar wanda aka zare wa laka haka ya mi
a wa Malam Liman jaririn yana fa
in.
"Malam mi
a mata." Ana mi
a wa Kyauta jaririn ta kafe shi da kallo, ganin tsananin kamar da yake yi da Muhammad shi ya fi
ata mata rai.