← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 55

Sashe 16

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya kalle ta tana yun
urin sake mi
ewa ya furta, "Usaina ba na son ki mutu yanzu don haka nake yun
urin ganin na baki duk wata kulawa da ta kamata, ba za ki fahimci abin da nake nufi ba sai nan gaba."
Dariya ta yi mai sauti lokaci
aya ta ha
e fuska ta ce, "Ba zan bari wannan lokacin ya
araso ba domin na ci buri da al
awarin kawar da duk wata matsala da kake sa
a wa a zuciyarka." Ta
e baki ya yi Usaina ba ta jira cewarsa ba ta fice daga cikin tsibirin, don yadda take jin zuciyarta ba ta jin akwai wani abu da zai iya dakatar da ita.

Fitar Usaina ya haifar wa Boka mai zamani nutsuwa ya mayar da hankalinsa wurin rijiyar saboda dama ba ya son aiwatar da wani abu a gaban Usaina ko wani abu ya faru balle ta fahimci akwai matsala, takawa ya fara yi a hankali sai dai haka kawai ya ji gabansa na bugawa wanda ya rasa dalili.

Yana zuwa bakin rijiyar ya yi tsaye yana
are wa rijiyar kallo, da ruwan cikinta ke
iga ka
an-ka
an.

Hannu na rawa ya tara a daidai wani
igon ruwa da zai
igo,
igar ruwan a tafin hannunsa tamkar an
iga masa ruwan dalma haka ya ji wata irin azaba har tsakiyar kansa.

Gigita, razani da tashin hankali suka ziyarci duniyarsa wanda hakan ya haifar masa da fita hayyaci.

Can baya ya matsa hannu
auke a saman kansa cikin tsananin azaba, fargabarsa ta
aru sakamakon yadda tafin hannunsa ya ci gaba da zugin azaba.

A
imauce ya
ago yana kallon tafin hannunsa lokaci
aya ya ga hannun ya yi wani irin rami zururu naman wurin yana zagwanyewa.

Ihu ya kwarara ya tafi da gudu cikin
oramar tsafinsa ya dulmiya hannun a ciki, sai a lokacin ya ji saukin ra
in da yake yi masa, yatsunsa ne suka fara
wambarewa tsakiyar hannunsa ta yi rami har ta hudo bayan hannunsa.

Yana nan zaune yatsun hannun suka gama ta
unewa, faratansa suka yi ba
irin kamar gawayi.

Jiki a sanyaye ya waiga yana kallon wurin rijiyar, matsawa ya yi gefe ya
auko sihirtacciyar
asar da yake iya kiran aljanu domin su sanar da shi abin da zai faru a gaba.
iban
asar ya yi ya ri
a watsa wa yana fa
in, "
abususu!
abusus." Ya fa
a babu adadi sannan wani jibgegen aljani ya bayyana, tsirara yake hallitarsa tamkar giwa amma kansa yana kamanceceniya da na barewa.
ahonsa uku a kai sai
afafuwa takwai, kowacce
afa
auke take da
an yatsu bakwai-bakwai.

Kallo
aya za ka yi masa ka sume a wurin matu
ar baka saba tozali da shi ba, ko da ka saba ganinsa
arar dirarsa a wuri ya isa tsinka hanjin cikin
an'adam ko dabba.

A razane Boka mai zamani ya matsa yana cewa, "Fatawa nake nema ya kai wannan hatsabibin aljani, wani mummunan al'amari ya same ni wanda bai ta
a faruwa da ni ba.

Ka dubi hannuwa ka ga yadda suka koma, shin me yake faruwa da wannan tsibirin?" Boka mai zamani ya
arasa maganar yana nuna masa soyayyan hannunsa, Aljani
abususu ya
are masa kallo ya furta.

"A wancan karon da ka ba ni aiki game da Sarkinku ba ni na
je ba
ana na tura sararin samaniya don ya sato maganganun da kake bu
ata, a ranar ne kuma na rasa shi domin ya
one
urmus bai yi zuwa a sa'a ba.

Ban gaya maka mutuwarsa ba ne saboda ban damu da rayuwarsa ko mutuwa ba, sakamakon mahaifiyarsa ta yi al
awarin
aukansa ta kai shi wurin wani Limaminsu na cikin wani addini da take bi Musulunci, wai ya yi masa nasiha.

Musulunci ne ya yi silar rabuwata da ita don haka da jinina ya kasance a cikinsa gara na rasa shi domin ba zan ta
a lamintar shigowar wani addini ba bayan wanda muka gada iyaye da kakanni.

Mai zamani ka
unshe bu
atarka ka cukwikwiye ta don ni da kake gani babu abin da zan iya aiwatar maka." Zuciyar Boka mai zamani a dagule ya furta, "Amma ba game da jin bin diddigi ba ne, game da abin da ya shafi hannuna ne da rijiyar can.

Ka duba ka gani ruwan waccen rijiyar ne ya..." Bai
arasa maganar ba Aljani
abususu ya dakatar da shi da cewar, "Wa'adin da ya sa aka
auka na gadin ruwan cikinta ya cika, yanzu haka a kowanne hali wannan ruwan da kake gani yana iya
allewa.

Zan baka satar amsa ka ri
urawa jikin rijiyar ido matu
ar ka ga bangon jikinta ya gama rushewa ina mai tabbata maka ba kai ka
ai ba hatta mutanen cikin Daular nan kashinku ya bushe.

Lamarin Musa ya wuce in da kake tsammani, tsakure ka sani daga cikin halinsa amma
ullin da ya
ulla ko shi bai san adadinsa ba.

Za ka yi mamaki idan na ce maka har yanzu ruhinsa yana nan yana zagaye cikin Daular nan?

Za ka yi matu
ar mamaki idan na ce maka Sarauniya za ta dawo da Sarki Musa domin
aukan fansar mahaifiyarta?"
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 48
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

A wannan karon kalama Aljani
abususu sun ka
a Boka mai zamani, mamaki ya hana shi magana sai sakin baki ya yi yana kallonsa.

Aljani
abususu bai damu ba ya ci gaba da cewa, "Don haka aiki ya rage naka?

Ka san akwai tsamin ala
a tsakanin Sarauniya da mahaifinka wanda na tabbata sai dai ta huce haushinta a kanka.

Haka ka san akwai tsamin ala
a tsakanin Sarki Musa da zuri'ar gidan Sarki Rani wanda a yanzu haka Sarki Damina ne da
ayensa, kada ka manta a baya Sarki Musa ya ci alwashin Sarauniya ba za ta yi aure ba ita kuma wannan karon ta zo da alwashin auren masoyinta Usaini.

Ka sani na sani Alhasan da Usaini wannan karon a
an Sarki Damina suka zo, bayansu ma yana da wa
ansu
an, shin ka na ganin Sarki Musa zai
yale wannan zuri'ar ko kuma ka na gani zai sauko daga
udurinsa Sarauniya ta yi aure kamar yadda ya ci buri.

Sarauniya na
auke da cikin Alhasan ka na ganin za ta yafe wa kanta abin da ta aikata, ko kuwa shi Usainin idan ya farga da cikin jikinta zai bari ta haife shi bayan ta tafi a baya tana
auke da cikinsa?

Idan dukkansu suka hau dokin zuwa daga
arshe me kake ganin zai iya faruwa?" Aljani
abususu ya
arasa maganar yana kallon Boka mai zamani da ya yi fi
i-fi
i kamar an ji
era a buta, jinjina kai ya yi cike da fargaba, tsoro da tashin hankali sannan ya furta.

"Idan na fahimta kana so ka ce Sarauniya da Sarki Musa a kowanne lokaci suna iya farautar rayuwata, idan na yi lissafina daidai Sarki Musa zai azabtar kuma ya hallaka Sarki Damina?

A harsashena wannan karon Sarauniya za ta iya rasa ranta sakamakon rashin cikar muradin wa
annan mutum uku?

Wata
ila ta hallaka kanta idan lamari ya tsananta har ta gagara samun mafita." Gya
a masa kai Aljani
abususu ya yi ya ce, "A harsashenka wani ka yi shi a kan ga
a wani kuma ka kuskure wa haka, ba zan ce komai ba domin tarihi ne zai kusan sake maimaita kansa.

Zubar jinin da aka yi a baya shafar mai ne domin a wannan karon jini zai ri
a kwarara kamar yadda ruwa yake zuba idan kogi ya
alle, abu na gaba da zan sanar da kai.

Mutu
ar ka yi kuskuren barin Sarauniya ta shigo cikin tsibirin nan duk
arfin iko da hukuncin da za ta aiwatar babu wani mahaluki da zai iya dakatar da ita, idan ka bari ruwan rijiyar nan ya ya fara ambaliya za ka yi mutuwar
anci, wula
anci da tagayyara wacce ko ma
iyinka ba za ja so ya yi makamanciyar irinta ba." Boka mai zamani na gama jin kalaman Aljani
abususu ya yi masa godiya sannan ya
ora masa da cewar, "Idan ina son na hallaka Sarauniya da Sarki Musa wacce hanya zan bi?" Aljanin na jin haka ya bushe da wata irin dariya, sai da ya yi mai isarsa sannan ya ha
e fuska ya dubi Boka mai zamani ya fa
in.

"Kasan wani abu?" Da sauri ya girgiza masa kai cike da zumu
i, Aljanin ya ci gaba da cewa.

"Mutuwar Sarki Musa tana hannun Sarauniya ita kuma Sarauniya mutuwarta na hannun jinin Sarki Damina, idan ka na son hallaka Sarauniya dole ka tashi tsaye kuma sai ka san waye yake da alhakin wannan kisan..." Da sauri Boka mai zamani ya katse shi da cewar, "Ka taimaka ka sanar da ni waye me alhakin wannan kisan?" Wara hannuwansa ya yi saboda shi kansa ba shi da tabbacin waye mai wannan ikon, ya ce.

"Mace, namiji, yaro, babba ko kuma Sarki Damina ne da kansa makashin har yanzu ban sani ba, abu
aya na sani Sarauniya da tagwaye sun dawo ne saboda abu buyu:
aukar fansa da cikar muradin soyayya." Aljanin na zuwa nan a zancensa ya mi
e cikin gajiya yana cewa.

"Wa
annan sune ka
ai iya kalaman da zan iya sanar da kai a wannan lokacin, idan kana bu
atar jin wa
ansu a nan gaba sai dai ka bi ni har tsibirina domin bala'in wannan rijiyar bai tsaya iya bil'adam ba hatta dabbobi da jinsinmu yana iya shafarsu.

Ba zan zo a kan ga
a na salwantar da rayuwata a banza da wofi ba, don haka na bar ka lafiya." Aljani
abususu yana gama maganar ya murza saman fuskarsa nan take ya
ace a wurin.

Boka mai zamani shiru ya yi yana nazari abin duniya goma da ashirin ya ha
e masa, yana nan zaune ya sake kai dubansa wurin rijiyar.

Hannunsa ya kalla ya ga yadda ya tsotse ya yi ba
irin, sai kuma ya tuna bala'in da Aljani
abususu ya fa
a masa.
Chapter 16 · 0% Book details