Sashe 21
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutanen da ke wajen fadar tun fitowar kunamun suka ri
arin guduwa don tsira da rayuwarsu, amma duk da haka ba su tsira ba.
Ba zato haka za su ji abu ya ma
ale musu kafin su yi wani yun
uri za su ri
a sakar musu harbi, a gigice mutane suka fara guje-guje suna iface-iface neman
auki da agaji.
Dogarawan da ke bakin
ofar gidan Sarki Damina ba su san da kashedin Kyauta ba don haka ba su san me yake faruwa, da yake kunamun ba wasu tafka-tafka ba ne ba su ga tafiyarsu ba har sai da suka hau kan jikinsu suka fara sakar musu harbi.
Tuni suka jefar da bulalin hannunsu suka hau soshe-soshe suna karka
e-karka
en jiki.
Usaina
akinta ta wuce ta hau kan tabarmar kabarta ta zaune, shiru ta yi tana nazarin hanyar da za ta
ullowa Kyauta don ta ji
aya daga cikin tsagin zuciyarta na naman gasgata labarin da Boka mai zamani ya bayar, tana zaune ta ji kamar tafiyar
waro a kan hannunta.
Tana kai dubanta ta ci karo da
an kunamu har uku, lamarin da ya yi matu
ar ba ta mamaki.
A iya saninta ita dai ba ta
ofi hasalima Hasanarta ce take da wannan baiwar, kuma ko Yarima da yake
an biyu yana
arami ne yake yi tun da ya girma ba ta sake ganin ya yi
ofi ba.
Yarfe su ta yi
asa ta
auki wani muhuci ta make su ga mamakinta sai gani ta yi sun girgije sun sake nufar in da take.
Tsigar jikinta ce ta tashi musamman da ta gan su da yawa farr kamar wa
anda suka bu
e wa idanu yamama haka ta ga suna yawo, a zabure ta mi
e tsaye tana karka
e jiki.
Harbin kunamar ba
aramin gigitata ya yi ba don haka ta fito har tsakar gida tana tsalle-tsalle, tana daga waje ta fara jiyo ihun Sarki Damina a ban
aki.
Ita ma ta kanta take yi don haka ba ta yi tunanin gano abin da yake damunsa ba, tana tsaye ta ga ya fito ko ganyen jikinsa bai
arasa
aurawa ba yana susa yana fa
in.
"Usaina Kunama ce wallahi tasamma halaka ni, ki taimaka..." Maganar sa ce ta ma
ale sakamakon ganin Usaina da Bayinta a tsakar gida suna birgima da mutsu-mutsu, yana nan tsaye ya ji wata ta hau saman kansa ta sake sakar masa harbi.
Azaba ta sa ya manta a gaban wa
anda yake tsaye haka ya ri
a tsalle yana ihu cikin gigita, ganin irin azabar da suke ciki ya sa wa
ansu daga cikin talakawan suka yanke shawarar zuwa har gida su
auki Sarki Damina a kai shi ko sa samu Kyauta ta yi musu afuwar azabar da suke ciki.
Kai tsaye suka tura kansu cikin gidan sakamakon babu masu tsaron
ofar suma ta kansu suke yi balle su yi musu iyaka, da yake a bu
ace suke da neman
auki daga Sarki Damina har zuwa kan Bayin da suke cikin gidan ba su
yale su ba haka sauke su a saman kawunansu.
Ko ka
an Sarki Damina bai yi gangancin hana su ba don tuni lissafin rayuwarsa ya kwance, tantacewar fari da ba
i ya gagari
wayar idonsa.
Ba su dire su a ko'ina ba sai cikin Fada wurin da Kyauta take zaune cikin damuwar ihun da talakawanta suke yi.
Jin takunsu ya sa ta bu
e idonta ta sauke shi a kan Sarki Damina da shi ne ya fi kusanci da wurin kujerarta, wani irin yaamm ya ji a jikinsa don haka ya tsagaita yana
arewa wurin kallo.
Karaf idanunsa suka sauka a kan fuskar Kyauta wacce kallon
wayar idonta ya haifar masa da mummunar fa
uwar gaba.
Bai san lokacin da ya sunkuyar da kansa
asa ba cikinsa ya ci gaba da kartawa, abin da bai ta
a ji game da ita abaya yau kwatsam ya ji tsoro da shakkar kallon fuskarta.
Kallon Kunamun da ke wurin ta yi tana motsa baki nan take suka fara gangarowa suna zuwa bayanta suna tattaruwa hatta wa
anda suke wajen cikin fadar a lokacin suka rin
a shigowa.
Da kunamun suka bar jikkunansu Usaina ce ta
ago tana
are wa wurin kallo, sannu a hankali komai ya fara dawo mata hatta
aukan da aka yi mata a lokacin ya dawo mata.
Kallon Kyauta ta yi suna ha
a ido ta ji gabanta ya ba ta rass!
Dakiyar zuciya irinta Usaina bai sa ta karaya ba, ta watsa mata harara sannan ya mayar da kallonta wurin talakawan cikin tsawa ta furta.
"Uban waye sa ku aikata wannan
ancin a kaina da mijina, wanda ya kasance jagora kuma Sarki a cikin Daular nan gaba
aya?" Shiru ne ya ratsa aka rasa wanda zai ba ta amsa.
Kyauta ta jingina da kujerar da take kai ta furta.
"Babu wanda zai ba ki amsa domin ba su kar
i umarni daga wurina ba, ke da kanki za ki amsa wa kanki tambayar da kika yi."
Muhammad yana zaune yana lazumi bacci ya yi awon gaba da shi, cikin baccinsa sama-sama ya ri
a jin iface-ifacen mutanen da ke ma
otaka da shi.
A hankali ya mi
e ya fara takowa har zuwa bakin
ofa, yana daga tsaye ya fara hango birgimar da Dogarawan
ofar suke yi.
Mamaki ne ya kama shi ganin kunamu yamama suna yawo kamar kiyasai, a hankali ya ri
a karanta ayatulsiyyu da addu'o'in tsari da niyyar Ubangiji ya kawo masa
auki don haka kawai ya ji kunamun kamar ba ainihin kunamu da ya sani ba.
Kauda kansa ya yi daga kallon kunamun don haka kawai idan ya kalle su yake jin tsikar jikinsa tana tashi.
Tura
ofar ya yi da mamakinsa ya ga ta bu
e yana fita kunamun da ke bakin
ofarsa suka ri
a arcewa da gudu suna darewa, wurin wani Dogari ya tsugunna wanda duk a cikinsu shi ne yake rangwanta masa har yake kai masa abinci a
oye.
Dafa shi ya yi ya furta, "Me yake faruwa?" A haukace Dogari
an'asabe ya furta, "Masifar kunama ce ta saukar mana wata
ila fushin Sarauniya ne ya sauka a kanmu." A hankali ya sake maimata kalaman Dogarin, ya tashe shi zaune yana fa
in.
"Tashi zaune." Bai musa masa ba ya tashi zaune, sannu a hankali kunamun wurin suka watse har wa
anda suke cikin jikin Dogari
an'asabe.
Mamaki ne
arara ya bayyana a fuskarsa ya furta, "Shin kai ma ka na da wani naka sihirin da ba mu sani ba?" Girgiza masa kai Muhammad ya yi ya furta, "A cikin addinina babu tsafi balle sihiri, na dogara da Ubangijin sammai da
asai don haka shi ya ba ni kariya daga wannan kunamar." Sak ya yi yana kallon Muhammad sannan ya ce, "Kana nufin ku a addinku babu wani abu da yake cutar da mutum, idan haka ne me ya sa baka sanar da mu ba ko ma samu ku
uta daga azabtarwar da muke fuskanta a msarautar nan." Murmushi Muhammad ya yi ya ya gyara zamansa sannan ya furta, "Ba haka nake nufi ba, ina nufin a wannan lokacin Allah S.W.A ya ba ni kariya.
Amma a Musulunci mu musulmai mun yadda da
addara mai kyau ko akasinta, kuma cikin iko da hukuncinSa yana iya jarabtar bayinSa ta fuskoki daban-daban don ya gwada imaninsu.
Amma duk musulmin da ka gani yana cikin musulunci ba yana shiga ba ne don wata biyan bu
atar kansa ba a'a sai don saboda Allah da ManzonSa.
Don ka na musulmi kana sallah da azumi, ka na duk wani abu da Allah ya farlanta ba za ka ce wata matsala ko tangar
ar rayuwa ba zai same ka ba, sai dai ka sani ita addu'a takobin mumini ce ba dole ba ne ka yi addu'a Allah Ya amsa maka a lokacin da ka yi ba, amma ko da Ubangiji bai amsa maka a lokacin da ka yi ta ba zai amsa maka a gaba.
Balle wannan kunamar jikina yana ba ni ba kunama ce ta haka kawai ba, duba da ina karanto mata ayoyin Ubangiji ta matsa ta ba mu wuri." Gama jin jawabin Muhammad Dogarin ya sauke ajiyar zuciya yana jinjina kai ya ce.
"Ko shi ma ne abin da kake yawan yi wanda har Sarki Damina ya sa ake azabtar da kai yana daga cikin addininka?" Idanun Muhammad ya ciko da
walla musamman da ya kalli
afarsa da hannunsa da ke
aure da sar
a, wacce ake cire masa ita ta
an lokaci ita ma sai sun ga dama.
Ya sunkuyar da kai
asa cike da raunin zuciya da ya tuna irin mutuwar da mahaifiyarsa ta yi ya furta, "
warai sallah na daga cikin abin da Ubangijina Ya farlanta mana, ni na san ya jarabce ni ne don ya ga imanina.
Kuma na yi imani zai fitar da ni cikin iko da buwayarSa.
Ko da bai fitar da ni ba ajali ya riske ni zai yi mini kyakkyawan tanadi ranar gobe
iyama." Kalaman Muhammad ba
aramin ratsa jikin Dogarin ya yi ba, ya ri
o hannunsa yana fa
in.
"Addininka ya birge ni sai dai ina tsoron abin da zai biyo baya matu
ar na yi imani da shi." Murmushi Muhammad ya yi ya ce.
"Wata
ila ka kasance a cikin masu rabo, Allah ya sa akwai rabon haske a tare da kai." Dogarin na gama jin haka ya mi
e da sauri ya nufi wurin
an uwansa da suke kwance suna birgima cikin azaba, yana gab da
arasawa kunamin suka yo kansa.
Da sauri ya ja da baya yana fa
in, "Ku taso ku zo ga mai maganin wannan kunamar." Tun bai rufe baki ba Dogaran suka fara rarrafowa, suna zuwa wurinsa, ganin haka ya da Muhammad ya ce a ba shi ruwa a cikin
o.
A haukace suka ri
ebo ruwa har rige-rigen kai masa suke yi, sai da ya ha
ore sama da biyar a gabansa.
Ya
auki guda
aya ya yi bismillah ya fara karanta Ayatulkursiyyu, Amanarrasulu da su fala
i da nasi.
Kowacce sai da ya karanta
afa bakwai-bakwai ya ri
a tofawa, ta shi ya yi ya ri
iba yana shafa musu a jiki.