← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 55

Sashe 5

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Na tabbata yau kwana ya riga da ya
are, don yanzu haka na manta takalmana a
ofar
akin nan." Tana rufe bakinta suka ji
arasowarsa yana mur
ofar
akin yana cewa.
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 39
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

Lokacin da ta ba wa Daualarta baya wata irin
walla ce ta ziraro mata, a hankali ta kawar da kanta gefe tana kallon Usaini da ke ya
une a gefenta a kwance.

Ta kai hannu kan hannunsa ta
ago sai gani ta yi ya tafi yaraf, ha
iyar yawu mai
aci ta yi ta furta.

"Da izinin baiwata da tasirin
aukakata sai ka samu lafiya, za ka warke ka
auki fansar abin da Alhasan ya wanzar ga ruhi da gangar jikinka." Idanunsa ne ya ciko da
walla ta fara gangarowa ta gefen idanunsa, a tsawon kwanakin da Usani ya kwanta jinya tun ranar da abin ya same shi ba ta
ara ganin
walla a
wayar idonsa ba sai a wannan lokacin da take yi masa magana, cike da farinciki ta rungumo shi tana sumbatar goshinsa ha
e da fa
in, "Sau
i na hanyar samuwar da tasirin ikona." A hankali ta ga ya girgiza mata kai alamar a'a ita kuma wannan lamarin ba
aramin da
i ya sake yi mata ba, jikinta har rawa yake saboda tsananin farinciki.

Ta
ago hannunsa ta
ora a kan cikinta ta furta, "A baya na yi tsammanin abin da ke jikina zai samu kulawarka fiye da ta kowa, tabbas shafin
addararmu ya yi gaggawar bu
e.

Me ya sa zai bu
e a lokacin da ban shirya rufewarsa ba?" A wannan karon ma hawaye ya sake ga garowa daga idanunsa, sa
alo hannunta ta yi ta saman wuyansa cike da farinciki.

Tana nan zaune tana sa
a da warwara har bacci ya yi awon gaba da ita, sun jima ita da shi suna bacci wanda tun da wannan mu'amalar ta shiga tsakaninsu ba su
ara kwanciya gab da juna haka ba, ta da
e ba ta yi bacci mai kwanciyar hankali da jin da
i ba kamar shi ba.

Sai da suka kusa gab da cikin yankin Zangon Maharba sannan ta bu
e idonta, ganin idanunsa a bu
e ya sa ta fahimci ya riga ta tashi.

Ruwa ta
auka ta tallafo kansa ta ba shi ya sha rabi ya shiga bakinsa ya yin da rabi ya bi gefe ya zurare, haka kawai ta kafe shi da idanu ganin muguwar ramar da Usaini ya yi.

Ya yi ba
i ya yi lalace kamar wanda ya shekara yana jinya, jin ya ji
e jikinsa ya sa Sarauniya ta fara
arin gyara masa sai dai duk
arfin halinta ta gagara sarrafa shi duba da cikin jikinta ya
ara tsufa sosai, babu yadda ta iya sai idanu ta bi shi da shi tana hawaye.

Tana gani suka
arasa shiga yankin Dabur, da tambaya da komai suka isa masarautar Sarki Alhasan.

Haka kawai ta ji jikinta babu da
i ga wata irin fa
uwar gaba da ke ziyartar zuciyarta, aro zuciyar jarumta ta yi kafin shigarsu ta sake jaddada wa Fadawanta ko da wasa kada wani ya nuna tare suke da Usaini.

Abin da Sarauniya ba ta sani ba duk halin da suke ciki Sarki Alhasan yana sane don tun kafin tahowarsu Boka Rabo ya bu
e musu labulen sirrinsu a wurin Sarki Alhasan, bonono ta yi rufe
ofa da
arawo saboda kallon kitsen da Sarki Alhasan zai yi musu.

Kafin shigarta fadar Sarki Alhasan sai da ta sauya ganyen jikinta sakamakon tana son shiga wurinsa cike da girma da alfarma don ba ta son raini da
anci ya shiga tsakaninsu.

Tana shiga ta har
e a kujera tana
an satar kallon cikin fadar, fadar ta birge ta don an yi mata ado da fatocin namin daji da wasu daga cikin
ahunhunnan dabbobin.

Tana nan zaune bayi suka shigo suka fara sauke mata sha tara ta arzi
i na nau'in kayan abinciccika kala-kala, ta yi mamaki
warai da ganin wannan karamcin tun da ta san ba ta turo
an aike an sanar da zuwanta ba.

Amma da ta tuna gidan masarauta ne ya tarbe ta sai ta ga wannan ba komai ba ne tun da ko da ita ce iya abin da za ta yi kenan, bubu abin da ta iya
auka ta ci saboda abinci ba shi ne damuwarta ba.

Tana nan zaune daga wata
atuwar
ofa mai kallonta ta ji an bu
e ta, wani irin ni'imtaccan
amshi ne ya fara kai-kawo a hancinta, ba ta san lokacin da ta sauke ajiyar zuciya ba tana lumshe idanu.

Sarki Alhasan ne a tafe fadawa na take masa baya, kallo
aya ta yi masa ta
auke kanta cike da tsantsar tsanarsa.

Idanunta ne suka kawo
walla da kamannin Usaini suka dawo mata da irin lalacewar da ya yi, kafin ya zauna ta yi
arin shanye hawayenta.

Yana zama Fadawan suka russuna cike da ladabi suka mi
a masa wani ha
an kwari da baka, sai dai suka
an jinkirta ko akwai wani abu da yake bu
ata, jin shiru daga gare shi ya sa suka russuna ha
e da fa
in.

"Hutawa lafiya na beguwa amanar goje, a lafiya maza masu zuciyar mazantaka kowar ja da kai sai ya fa
i.

Cau cau cau Sarkin maharban duniya sarki mai alfarma, sarki mai isasshen iko.

Ka da
e ka yi
arko da shekaru irin na dabino
an butar uban nan wallahi ko da kai ko babu ya
i namu ne farin jakada." Kirarin ba
aramin da
i ya yi masa ba, ga wata irin tsuma da ya fara ji don haka ya sakar musu murmushi, tafiya suka yi sai da suka je bakin
ofa suka juyo suna cewa.

"Abin bauta ya bu
a mana ko dare ko rana a ba
in dajin duhu." Fita suka yi daga cikin fadar, ya mayar da kallonsa ga Sarauniya da tun da ya zauna ba ta kalle shi ba balle ta fahimci
urar da ta ajiye shi.

Murmushi ya saki mai
auke da ma'anoni sannan ya ce, "Barka da zuwa fara mai farar aniya, sarauniyar babbar Daula mai cikakken iko da matsayin da ba kowacce masarauta ta same shi ba." Murmushi ta yi kamar babu wani abu da yake damunta sannan ta ce, "Barkanka dai ya kai wannan sadaukin jarumin Sarki." Ko da ya san kalaman ba su kai har zuciyarta ba amma ya ji da
in yabon daga gare ta, ganin kallon da yake mata ya sa ta tsargu ta gagara ha
a idanu da shi.

Tabbas ita kanta ta san ta sauya daga lokacin baya zuwa yanzu, ta yi
iba ta
ara girma ga wani kyau da cikin ya saka ta.

Jin shirun ya yi yawa ya sa ta katse shirun da cewar, "Ya iyali ya bayan saduwa?"
an ta
e baki ya yi ya furta, "Iyali na gida don ba ta tasu nake ba, tun da ba su da wani abu na more rayuwar
an a
am." Kallonsa ta yi cike da takaici tana ayyana yanzu wannan da shi ne mijin da za ta aura, tun da ya iya furta miyagun kalamai a kan iyalinsa ita wace ce nan gaba da ba zai yi mata fiye da haka ba?

Wata zuciyar kuma ta ce
an'uwansa ma ya tozarta shi balle ke karanka
a miya?

Kamar ya san abin da take tunani ya katse mata zaren carbin tunanin da take jerawa da cewar.

"Kin ji haushina ko?

Ni haka nake ba na iya
oye abin da yake cikin zuciyata sai dai mutum ya
ullace ni ko ya ji haushina." Kallon tsaf ta yi masa ta langwa
ar da kanta a gefen kujara sannan ta furta, "Iyalinka-iyalinka ne duk muni da gazawarsu bai cancanci ka sanar da ni abin da ya danganci iyalinka ba.

Hasali ma ba wannan ne gudarin abin da ya ke tafe da ni ba balle mu
ata ragowar lokacinmu a kansa." Jinjina kai Sarki Alhasan ya yi ha
e da
an ta
e baki ya furta, "Ni kuma gani nake da kai da kaya duk mallakar wuyane don na yi maganar a gabanki ba wani abu ba ne, ya dace kina ganin mu shiga tattauna ba tare da kin sa komai a harshenki ba?

Kina ganin kin yi wa
ana da ke cikinki adalci?

Mu bar batun adalci ko kina son shi ma
an ya gaji ubansa?

Sam!

Ba na so ki haifo mini
a a ya
une ba don haka sai kin ci abinci ma yi abin da ya tara mu a nan." Kafe shi ta yi da idanu maganganunsa na yi mata kai kawo a zuci, sai ta saki guntun murmushi ha
e da cewar.

"Ka bar batun jininka da ke cikina domin tun kafin yanzu ya samu duk wata kariya da kulawar ta dace a wurin mahaifinsa, ba ka da damuwa akan yanayin da zan haife shi saboda yana rayuwa ne da zafafan jinane biyu masu
arfin gwiwa, jinin mahairba ba banza ba ne haka jinin Sarki Bashar ba abin yarwa ko gazawa ba ne." Shiru Sarki Alhasan ya yi don ta kashe bakinsa ya rasa ta yanda zai mayar mata da martani, gudun kada ta fahimc halin da ya shiga ya sa ya ce.

"Na aminta dake amma ki dubi girman abin bautar da yake busa numfashin maharba ki ci abinci ba na son zamanki da yunwa." Murmushi ta yi masa don ta fahimci rikicewar da ya shiga ta ce, "Kada ka damu da sai na ci ko na sha wani abin, ka san ita mai ciki ba komai ne yake birge ta ba." Gya
a mata kai ya yi kamar na
osasshen
adangara ya furta, "Ina sauraron abin da yake tafe da ke ya ke wannan Sarauniya mai kaifin basira da zala
ar harshe."
Numfasawa ta yi ta kalle shi ta ce, "Ina ma yadda harshenka yake fidda kyawawan kalamai haka birnin zuciyarka yake?
Chapter 5 · 0% Book details