← Book details Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 55

Sashe 45

Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina cikin ru
ani shin dama Yarima tagwaye ko yaya abin yake?" Batula ta yi murmushin takaici sannan ta furta, "Allah ya sa dai Unzoma fara 'yar Zabiya tana raye?" Usaina da ke gefe ta ji wani ras a
arjinta, da sauri ta kai kallonta wurin Batula suna ha
a ido Batula ta ce, "Wannan tambayar da ka furta ba ni ya kamata na baka amsa ba, ka ga wannan." Ta yi maganar tana nuna Usaina sannan ta ci gaba da cewa, "Ita da Ungozoma Fara 'yar Zabiya su za su amsa maka ita." Usaina ta shiga gaban Batula tana cewa, "
arya kike makira mu za ki
alla wa sharri ana zaune
alau, kada ka yarda da ita wallahi wannan matar turen ta aka yi mana." Sarki Damina ya shiru yana nazari, bai tanka musu ya fita
ofar fadar, yana zuwa Dogarawan da ke wurin suka bi shi da kallo saboda muguwar ramar da ya yi, da yake ya ga irin kallon rainin da suke bin shi da shi sai da fara sosa kai sannan ya ce, "Yawwa da ma Sarauniya ce ta turo ni ta ce a kira mata Ungozoma fara 'yar zabiya." Tun ba rufe baki ba suka fara rige-rigen tafiya don cika umarnin Sarauniya.

Haka kawai ya ji wani irin
unci ya mamaye shi sakamakon tuna irin azabar tsoronsa da ake ji a cikin Daular, ko gyaran murya ya yi tuni mutane suke shiga taitaiyinsu sai ga shi yau rana
aya wai idan zai yi aike sai ya ha
a da
arya.

Zuciyarsa babu da
i ya koma cikin Fadar, a lokacin da ya shiga Muhammad ya gani a tsakiyar Batula da Usaina yana shirin yin magana ya ji Muhammad yana fa
a wa Usaina cewar, "Ko da wasa kada ki yi gangancin dukanta domin ita mace ce mai karamci a wurina." Usaina hangame baki ta yi cike da takaici, duk da zuciyarta cike take da tsoron kada ya yi mata kwaf
aya amma hakan bai hana ta fitattikewa tana fa
in, "Yaro kada ka nemi ka yi mini rashin kunya don ni ba sa'ar yin ka ba ce, wannan da kake gani ita ce daidai da ni." Ta
arasa maganar tana nuna Batula.

Sarki Damina ya yi guntun tsaki don haka kawai yake jin tsanar Usaina amma sai ya ji bakinsa ya yi masa nauyi ta yadda ba zai iya tanka mata ba.

Suna nan tsaitsaye sai ga Ungozoma fara 'yar zabiya sun shiga da ita a akansu, suna dire ta suka fice don suna gudun kada su yi wani laifin Sarauniya ta yanke musu hukunci.

Batula bin ta ta yi da kallo gani ta yi ta
ara tsufa sosai, don ko a lokacin da ta kar
i haihuwar su Yarima ta fara manyanta.

Batula ta tsungunna a gaban Ungozoma ta ce, "Sannu fara 'yar zabiya kin wuni lafiya?"
agowa ta yi ba tare da ta gane mai magana ba ta ce, "Sannu Yarinya kin ji..." Ganin fuskar Batula ya sa ta kusa taune harshenta don a tunaninta Usaina ce, kuma ta san halin Usaina sarai wurin yanke hukuncin abin da ya
an sosa mata rai.

Usaina ta zagaya ta
ayan
arin ta ce, "Fara kin ji abin da wannan matar ta zo da shi wai wannan yaron
an Sarki Damina ne." Usaina ta yi maganar tana nuna Muhammad, Fara ta
ago ta kafe Muhammad da kallo, ta kalli Batula da Usaina mamaki ne ya kama ta ta ce, "Ai duk garin nan babu wanda bai san wannan farin jakadan
an Mai martaba ba ne." Haushi ya kama Usaina a hassale ta dungure wa Fara kai tana fa
in, "Mahaukaciya wannan ba Yarima ba ne, wani ne mai kama da shi." Rass ta ji gaban ta ya fa
i, ba Usaina ba har su Malam Liman sun lura da yanayin da ta shiga.

Tana shirin yin magana Batula ta katse ta da cewa, "Fara dube ni nan!" Yanayin maganar da ta ji Batula ta yi ya sa ta sake shifa hankalinta, Batula ta ci gaba da cewa.

"Ki nutsu ki fa
i gaskiyar abin da kika sani idan ba haka, zan sanar da abar bautarku kuma sarauniyarku gaskiya idan ya so ta yanke muku duk hukuncin da ta ga dama." A firgice Fara ta
ago jikinta na rawa ta ce, "Ki yi mini rai yarinya duk abin da kike so zan sanar da ke ni dai fatana ki yi mini rai." Batula ta gyara zama tana fa
in, "Ki kalle ni ki kalli
ar uwata Usaina shin akwai wani abu da ya bambamta mu?" Jikin Fara na rawa ta
aga kai tana kallon su suna ha
a ido da Usaina ta fara zabga mata harara kamar idonta zai fa
asa, ta jima tana nazartar kamanninsu sannan ta ce.

"I to a fuska dai kuna kama da juna sai dai ke kin fita cika da murjewar fata, ita kuma da yake ta zama musaka mara ido, kuma ramammiya ce sosai ga duhun fata." Batula ta sauke ajiyar zuciiya ta ce.

"Kafin ta zama musaka ta koma haka shin za ki iya kwatanta yanayin jikina da nata." Usaina ta yi kukan kura za ta fa
a kan Ungozoma fara ta ce, "Saboda ke tsinanniya ce ni kike kira da musaka?

Wallahi sai na
wale miki idanu biyu mu ga
aryar iskanci kamar ni a cikin garin nan ni kike kira da musaka." Haushi ya kama Sarki Damina ya fisgi hannunta da
arfi ya yi baya da ita ya ce, "Me ya sa a komai sai kin nuna rashin hankali ne Hasana?" Kusan tare suka kalle shi Usaina na shirin yin magana Fara ta ci gaba da cewa, "Ai ita ma dam
ass take da gwanin sha'awa ba zan
oye miki ba wallahi da farko na
auka ita ce ke yi mini magana." Batula ta girgiza kai ta ba ta amsa da cewar.

"Ba ita ba ce matacciyar da kuke ganin kun salwar da rayuwarta ce.

Kina magana da Hasana Uwargidan Sarki Damina a baya, mahaifiyar Yarima ba wannan jabun ba." Batula ta yi maganar tana nuna Usaina, a razane Fara ta
ago jiki na rawa ta ce, "Ki dubi albarkacin Shakumdum ki yi mini rai wallahi tilasta ni aka yi ba don ina so ba, Usaina ce ta tilas na aikata haka da shara
in idan ban aikata ba za ta salwantar da rayuwar mahaifiyata da ta mijina, a
angare
aya kuma ta jaddada mini ku
utar da jaririn da zan haifa daga Babban Dodo don samun farincikina." Ilahirin jikin mutanen
akin sanyi ya yi da jin kalaman fara.

Sarki Damina ya tsugunna daidai fuskarta ya furta.

"Fara me kike fa
a, kina cikin hayyacinki kuwa?

Shin akwai wani mummunan abu da kuka ta
a aikatawa da Usaina ne kafin mutuwarta?" Haushi ya kama su Malam Bukar ganin gaskiya
uru-
uru amma Sarki Damina ya gagara fahimta kamar mai kan jakuna, da sauri Fara ta ba shi amsa da cewar, "Ka gafarce ni ranka ya da
e amma Usainar da muka ce maka ta mutu ba ita ce Usaina ba, wata jabu ce daban da mai zamani ya turo.

Mai
akinka Hasana ita ce aka tsubbace ta muka halakar da ita.

Ita kuma Usaina ta maye gurbin yayarta, ma'ana matar da ka yi rayuwa da ita mai tsayi har kawo yanzu
anwar matarka ce wato Usaina."
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 67
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.

Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.

Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.

A ranar suna aka yi ta ki
e-ki
e da bushe-bushe, an zubar da dukiya daidai gwargwado, haka aka sha shagali aka ri
a shan giya ana aikata masha'a a fili don nuna farinciki, shi kuma jariri ya ci suna Rabon alheri amma ana kiransa da Yarima.

Bayan suna na ci gaba da ba wa jaririna kulawa kuma sai a hankali haihuwar da na yi ta ri
a dawo mini, har na gagara ha
uri watarana na samu Fara da maganar.

Lokacin da na kira ta shiru ta yi tana saurare na, "Fara ni sai na ga kamar jarirai biyu na haifa har yanzu zuciyata tana wasu-wasin abin nan." Murmushi ta yi mini a lokacin ta ce, "Haba ranki ya da
e na fi tunanin mawuyacin halin da kika shiga ne ya sa kike tunanin haka amma jariru guda kika haifa Yarima.

Kin san lokacin jini ne ya
alle miki shi ya sa kika gaza tantancewa." Sallamarta na yi har a lokacin zuciyata na rawa na samu Damina da maganar shi ma abin da ta gaya mini shi ya fa
a, don haka sai na bar abin a cikin zuciyata.

Sannu a hankali Yarima ya fara wayo ya taso cikin kuzari da kazar-kazar kamar ba
an fari ba, yana da farin jinin mutane kowa so yake ya
auke shi.

Fara kuwa idan ta
auke shi har mantawa nake yi da shi, sai dai wani abu da yake ba ni mamaki duk lokacin da muka zauna muna hira musamman idan Usaina ba ta sai Fara ta ri
a ro
on na yafe mata koda akwai laifin da ta yi mini, ba na kawo komai a kaina don na aminta da ita.

Abin da ban sani ba sautari da
an gari akan ci gari har kai shi
asa.

Kwatsam Yarima yana da shekara guda sai ga wani cikin a jikina, lokacin da na farga haka na zauna ina rusar kuka na shiga damuwa mai tsanani.
Chapter 45 · 0% Book details