Sashe 1
Bakar Daula Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[2/7, 4:48 PM] Ameera Adam
: 37
Littafin ku
i ne idan kina bu
ata 400 ne ta Account 3090957579 Aisha Adam, First bank.
Za ki turo evidence ta wannan lambar 0706 206 2624 Idan kati ne MTN.
Idan kika bari na kammala cmplt 700 ne.
A madadin mamaki ya malale shimfi
ar fuskarsa sai kawai ta ga ya bushe da wata iriyar dariya, kallonsa ta tsaya yi tana mamakin abin da ya ba shi dariya.
Tana shirin yi masa magana ta ji ya ce, "Na kwana da sanin haka hasalima tun ranar da al'amarin ya fara a tsakaninku ina sane da komai, na yi rantsuwa da babban abin bautar Maharba wannan cikin ba za ki ta
a haife shi ba.
Sai na salwantar da shi kuma sai kin dawo
ashin ikona, tun ranar da na fara ganin harsashin sonki ya huda tsatson
irjina.
Duk wa
ansu musayar munanan kalamai da na yi miki cikin soyayya ne, ke mai mulki ce don haka ba ki dace da kowa ba sai mai ri
e da mulki ba
antacce mara mamora ba.
Ina shawartarki cikin ruwan sanyi ki amshi bu
atar da na zo miki da ita idan ba haka ba, sai kin
wammace rashin wanzuwarki a doron
asa." Sarauniya na jin haka ra saki murmushin takaici, Sarki Alhasan yana daga kan kujeraraa ta mi
a hannunta nan tale kujerar ta matso gare ta.
Sai da ya zo dabda ita sai Sarki Alhasan ya shura kujerar Sarauniya ta matsa can wurin da yake zaune, yana shirin magana ta katse shi da cewar.
"Tabbas ka na gabda tafka mummunan kuskure don na tabbata agajinka ne yake
arin gayyato ruhinka ga kusantata." Tana rufe baki ta fara shafa cikinta sannan ta ce, "Wannan abin da yake ciki sai ya taka
asa sai ya je har mahallika sannan kuma ya dawo mahaifarsa da zama.
Matu
ar ka shiga gonata na yi rantsuwa da tsantsar iko da
aukakata sai ba kassara rayuwarka da natse numfashinka." Sarauniya ta mi
e tsaye tana taku a hankali ha
e da
ora hannunta a kan cikinta ta ce.
"Ka na ji ka na gani zan ci gaba da tarayya da
an'uwanka cikin kwanciyar hankali." Wata bahaguwar dariya Sarki Alhasan ya bushe da ita sannan ya ce, "Tun da haka kika fa
a zan baki sarari ku sha soyayya amma ki tabbata ina zaune sai kin zo da
afafauwanki kina neman agajina." Yana gama maganar ya fice daga cikin Fadar yana sakin shu'umun murmushi.
Fitar Sarki Alhasan ke da wuya wasu fadawa suka shigo da Usaini rirri
e a hannunsu, kwantar da shi suka yi a gaban Sarauniya ganin haka ya sa ta a rikice tana tambayar abin da yake faruwa.
Kallon-kallo suka fara yi a junansu kowanne na shakkun sanar da ita takamaiman abin da yake faruwa, ganin Usaini na sake shiga cikin wani irin mawuyacin hali ya sa Sarauniya buga musu razananniyar tsawa ha
e da fa
in.
"Shin ba kwa jin tambayar da nake yi muku ne?"
aya daga cikinsu ne ya y i ta maza ya furta, "Sarkin Maharba wato
an uwan mai girma Usaini ne muka hangi ya
arasa wurinsa, mu dai ba mu da tabbacin abin da suka tattauna.
Amma muna daga nesa mun hangi Sarki Alhasan ya watsa wa
an'uwansa wani ruwa a tafin hannunsa, daga nan kuma..." Cikin wata irin gigitacciyar
ara ta buga musu tsawa wacce ta yi sanadiyyar datse igiyar labarin da suke bata.
Suna nan tsugunne suka riski muryarta tana fa
in, "Me ya hana ba ku sanar da ni tun kafin tafiyarsa ba?" Shiru ne ya biyo baya aka rasa mai bakin magana.
Sarauniya ta sauko
asa da
ar!
Jiki a sanyaye ta saka hannu ta dafe goshinta.
Ko ka
an ba ta damu da abin da yake cikinta ba, don yadda hankalinta ya tashi ne ya sa ta manta da
aton cikin da ke jikinta.
Da hannu ta nuna musu
ofa wanda yake alamta musu tana bu
atar su ba ta wuri,
afarta ta mi
a ta
ora kan Usaini a kanta.
Cike da damuwa ta
ora tafin hannunta a saman fuskarsa, a tsammaninta za ta iya warkar da shi amma sai ta ga shiru babu wani abu da ya fito daga tafin hannunta.
Hannunta ta kai kan tsakiyar goshinsa da ta ga wani irin gumi yana tsattsafowa.
Wani irin zafi ta ji zau!
Tamkar zai
one hannunta, da sauri ta
auke hannunta hankali a matu
ar tashe.
Tana cikin wannan yanayin ta ga Usaini ya
ago yana
are mata kallo, ajiyar zuciya ta sauke saboda a tsammaninta sau
i Usaini ya fara samu, tattaro jarumta ta yi ta ce.
"Sannu Jarumin maza shin yanzu me yake damunka?" Tun ba ta rufe baki ba ta ga hawaye na bin gefen idanunsa, jikinta ba
aramin mutuwa ya sake yi ba.
Ta tallafo kansa a hankali murya na rawa ta ce, "Zubar hawaye ba ya daga cikin
abi'u ko jarumta ta sadaukan mazaje, kada ka yi hawaye a lokacin da ma
iyanka suka ba
unce ka domin duk
igon hawaye
aya da za ka yi tamkar yana
ara musu taki a kan noman
iyayyar da suke yi maka, wannan zai ba su damar yin galaba a kanka." Sarauniya na yin magana hawayen idanunsa na ci gaba da shatata kamar wanda aka yi masa gorinsa, yana gama sauraronta ya furta.
"Ko na yi hawaye ko kada na yi Alhasan ya riga da ya ci galaba a kaina, ya tafi da ruhina domin ya azabtar da gangar jikina.
Ya tafi da ruhina don ya samu damar zai yi gunduwa-gunduwa da ga
an jikina, na san waye Alhasan don haka sai a yanzu na fahimci wauta da sakin jikin da na yi.
A tunanina na fita daga rayuwarsa zai bar ni na sarara a she shi ya jima yana kafa mini gadar zare, gadar zaren da babu a in da za ta sauke ni sai a ga
ar tekun azaba da u
ubar rayuwa..." Hawayen da Sarauniya ke yi ne ya katse masa maganar da yake yi, cikin kuka ta ba shi amsa da cewa.
"Wannan hukuncin bai cancanta a gare ka ba, Alhasan ba zai ta
a yin nasara a kanmu ba saboda mu masu tsarkakkiyar zuciya ne." Idanunsa ya fara juyawa alamun yana son girgiza kansa amma babu dama, runtse idanunsa ya yi musamman da ya ji jikinsa yana yi masa wani irin zafi kamar ana hura masa wuta.
Ya jima a haka sannan ya
ago ya ce, "Wannan maganar da nake yi miki da gaske nake yi miki ita, Alhasan ya tafi da ruhina yanzu haka kina tare da gangar jikina ne domin ba zan ta
a moruwa ko na amfane ki da komai ba.
In ta
aice miki ni kaina ba zan amfani kaina ba don ni ka
ai na san abin da nake ji a jikin, ina ro
onki don girman abin bautar Maharba ki taimaka ki sa a
auke ni a kai ni daji ko na
arasa rayuwata a can, idan kuma namin daji sun samu abinci shi kenan." Tun bai rufe baki ba ta sa hannu ta rufe masa baki, wani irin kuka ta fashe masa da shi tana fa
in.
"Me ya sa kake sake raunata zuciyata alhalin kai kake sake ba ni
warin gwiwa a baya?
Shin ka manta fita dajin da muke yi da artabun da muke yi a can?
Ta yaya za ka..." Usaini ya katse ta da cewar, "Ba don ina gudun sake firgita ki ba da na ce wani abu game da gazawar baiwa da al'amuranki." Ganin maganganun Usaini ba sa shigarta ya sa ta mi
e da sauri ta fice daga cikin fadar, a
ofar fadar ta samu mutane a tsaitsaye sun yi carko-carko.
Ganinta ya sa suka shiga nutsuwarsu, lokaci
aya suka zube suna kwasar gaisuwa na gaba-gabanta na saka baki suna lasar saman
afarta.
Ba ta amsa musu gaisuwar ba ta furta, "Ina bu
atar manyan Bayi uku su je su kira mini Boka Rabo yanzu ya same ni a fada, sannan ba na bu
atar ganin kowa a wurin nan." Tana rufe baki suka fara darewa, manyan Fadawa suka nufi kogon Boka Rabo don cika umarni Sarauniya Shakundum.
A lokacin da suka je suka same shi zaune yake a gaban wani ba
in kaskon da yake ci da wuta, wani
anin jaririn jaki suka samu a gefensa.
Sai da ya
ebo wani garin magani ya barba
a sannan ya juya
angaren hagunsa, wani
aramin rami ya ha
a daidai da girman jinjirin jakin.
Ya
auko jakin da ke ta mutsunuwa ya jefa shi ciki, ya
ebi wannan garwashin ya sa hannu ya bu
e jakin cikin sauri ya watsa a wannan sihiritacciyar wutar a bakinsa.
A madadin ya yi kuka sai jakin ya rufe bakinsa ruf yana wani irin juyi cikin azaba.
Kallo
aya za ka yi wa Jakin ka fahimci yana cikin matsananciyar azaba, yana numfashi yana komai ya
auki
asa ya rufa masa a ka ya binne shi.
Sai da Fadawan suka
ura wa wurin idanu suka fahimci ire-iren wa
annan ramukan kusan guda uku ne a gabansa, suna nan tsaye ya
ebi wani jan ruwa kamar an wanke jar tsokar nama ya fara yayyafawa akan ramukan da suke zargin wani abin suma ya binne a ciki.
Yana gama watsawa sauran ruwan ya
aga kansa ya fara kankwa
a, ya janyo Boka mai zamani ya ba shi sauran ya shanye.
A kusan tare suka saki wata gwaruwar gyatsa mara da
in saurare, daga can kan buzun ba
ar damisa ya nuna musu.
Jiki a sanyaye suka
arasa suka zauna don sun tabbata wannan aikin da Boka Rabo yake yi ba
aramin aiki ba ne.
Sai da ya zauna sannan suka furta.
"Abar bauta ta taimaki wannan tsoho mai cikakkiyar tsatsuba da hatsabibanci..." Fuskarsa ce ta ha
e murtuk, tun ba su
arasa ba ya katse su da cewar.
"Ba na bu
atar taimakon wata abar bauta kawai ku fa
i me yake tafe da ku?" Kallon juna suka yi a hargitse, ganin yanayin fuskarsa ya sa suka ha
iyi yawu da
yar suna cewa.