Sashe 85
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akan idon Suhaima Uncle Shaddad Ya fito Daga Part ɗin Baffa Yanufi hanyar fita daga house ɗin gaba ɗaya, Take tafara tunanin Meye Matsalar Mutumin nan, Ta lura dashi sosai koda yaushe Yafison kaɗai cewa, Gashi baya magana kanshi kullum a ƙasa, Ƙara gyara tsayuwar ta tayi daga inda take tsaye Wajan Part ɗin hajiya umma tana kallon masu shige da fice, motoci Kala kala jibga jibga Suna shigowa suna parking,
Ita dai Suhaima Fitowar princess take jira, saboda A yau tasa aranta saita tambayi princess komai da take son sani Wanda bata gane ba game da mutanan Cikin Estate É—in,
"Akan idon ta Uncle Mansur da wani wanda bata san waye ba kuma bata ga Fuskar shi sosai ba, suka zo suka shiga Part ɗin Baffa, Sosai Ta gane Uncle Mansur A yanzu kaf cikin waɗan da Takewa kallon Azzalumi shi tafi ganewa, da Sahida Kamannin sa, Duk da Suhaima idan taga mutum sau ɗaya to shikenan kashiga kanta, ko bayan Shekaru Zata iya zana ka a takadda koda a lokacin baganin ka taƙarayi ba,Idan daga nesa ne kuwa, idanuwan ta har zooming ɗin Abu suke mata idan tana son ganin shi sosai a kusa,"
Cikin Damuwa Saleem Yakira Daddyn Su, bayan Sun gaisa, Saleem yace. "Daddy Na nemi Permission a gurin Aiki Sun Hanani Dakyar nasamu Na kwana É—aya, Allah Daddy I'm tired Wallahi idan nazo bazan koma ba, Sulaim ne fa bashida lafiya Tsawon Kwana Biyar Ace Banduba shiba,"It can be possible" Zan biyo jirgin Dare Daga Damaturu,"
"Saida Uncle Bello ya Numfasa Kafin Yace,"Calm down Dear," Give me your full Attention, Take it easy" Yanzu Haka Sulaim ya farfaÉ—o Kawai kayi zaman ka Har zuwa Nan da 1week É—in Tunda Duk After 2weeks kana zuwa,
"Really Dad? Saleem yafaÉ—a cikin mamaki,
"Yeah, Sulaim ya Farka,
"Alhamdulillah, I'm Really glad to hear it Thanks Dad, that's a good news,
"Okay Take care And Safe Dear, Uncle Bello ya faÉ—a tare da Katse kiran, Shima zuciyar sa Fall Take da farin ciki,
Cikin ƙanƙanin lokaci Estate ɗin ya ɗauka Sulaim ya farfaɗo, Abun Mamaki Saiga Maganar Farfaɗowar Sulaim na Yawo har A social media, Kiran waya, tako ta ina, Sosai Abun Yabawa Su baffa Mamaki Ba'a san wanda Ya ɗora a Twitter Ba Kowaye dai a cikin sune, Hatta su ummeetha dake Asibiti wajan Saleema, A media Taufiq ya gani yake faɗa musu, Abunka da Babban Ahali Masu Dukiyar gaske da ƙarfin iko a ƙasa, da manyan masa na'antu, Babu wanda bai san Dr. Sulaim Hameed Arab ba Hakan yasa Maganar taja hankalin mutane da cece Kuce a Yanar gezo gezon, Babu wanda yasan rashin lafiyar Sulaim, Sai labarin Farfaɗowar sa ake taji,
Kallon Baffa Sulaim yayi, Wanda har lokacin yana Zaune Inda yake daga Saman Bed É—in, Baffa Na Waime yake faruwa? Sulaim yayi tambayar,
Rabon da baffa yaji Sulaim yakira shi da Baffa na Tun Sulaim É—in na yaro, Amma yau gashi Ya faÉ—a, Kawar da Mamakin Baffa yayi, Tare da bawa Sulaim É—in amsa da cewa, "Kowa da kagani anan yazo Gaida kane,
"Ɗan zaro ido waje Sulaim yayi yana kallon Mutane da Suka ƙara cika Bedroom ɗin, Wanda gaba ɗayan su ƴan gida ne, Amma Baffa har cikin Bedroom ɗin ka, Sulaim yayi maganar Fuskar shi babu, alamun wasa, Yana Tantama Acikin ransa, Shi Tunda yake bai taɓa ganin hakan ba, Sannan Yanajin Duk wanda yazo sai baffa yace Abar shi ya shigo,
Zama Baffa yayi daga ɗayan ɓangaran Sulaim ɗin wanda a ɗayan ɓangaran Yarima Sultan ne,
"Baffa yace Sulaim ka kwantar da hankalin ka yanzu kowa zai tafi, Hakan Yayi maka ko?
"Ɗaga kai Sulaim yayi tamkar wani ƙaramin yaro, Baffa Bana son kallo Jifa yadda suke kallo na tamkar Television, A hankali Sulaim yayi maganar yadda babu wanda yaji daga Yarima Sultan sai baffa,
Murmushi kawai Baffa yayi, Yarima Sultan yace."Aminina You need to be Cautious, now is not the time to Talk, oky"
ÆŠan Hararar wasa Sulaim ya wurgawa Sultan, To taya zan huta bayan anzo duk an zagaye ni"
Murmushi Yarima Sultan yayi, don ya fahimci Rigima Sulaim yake ji, Shi Mamakin Canzawar Aminin nasa yake Lokaci ɗaya ya tashi da wasu Sabbin Halayya, Shi shaida ne yasan Da dane, Sulaim bazai yadda ya zauna cikin mutane kamar haka ba, Sannan Acikin 24 hours, baya doguwar magana kamar wadda yayi Tun Farfaɗowar sa, Yasan Sulaim sai yayi fiye da Sati biyu Baiyi fara'a ba, Amma yanzu da Farfaɗowar sa yayi murmushi Kusan sau uku hadda dariya, Sannan baya iya jure haya niya duk ƙanƙantar ta, ko kallo, amma yanzu gashi Duk anayi A gaban sa, Wannan wane irin sauye ne? Sultan ya Tambayi kansa, Cikin Zuciyar sa ya Furta Alhamdulillah Allah yasa ya ɗore a haka,"
~ Mama Bilki ~
Sosai take Sheƙa gudu, Saman Babban Titin, (ZARIA ROAD) acikin baƙar motar ta ƙirar, G.L.K,
Wayar Tace tasa ta ɗan rage gudun kaɗan Tare da karawa a kunnan ta, kafin tace komai Aka fara magana ta ɗayan ɓangaran,
"Hello mama Wai kina ina Haryanzu kefa muke jira Kada Yarin yar nan ta ƙara aikata wani abu muna nan" A ɗan harzuƙe He Excellency Sambo yayi maganar Tamkar ba da Mahaifiyar Su yake magana ba,
"Ina hanya na shigo cikin gari, Shiga cikin ƙauyen shine tashin hankali ga nisa, Amma yanzu haka Nakusa ƙarasowa, Babu abunda ta isa tayi, Tunda na karɓo hayaƙin, A yau basai gobe ba zamu gama da ita,"
"Okay Abunda Sambo ya furta kenan ya kashe wayar,
Gaba ɗaya ƴan uwan sa suka zubu masa ido, donjin ƙarin baya ni,
"Tana hanya takusa gida, Yafaɗa a taƙaice,
"Uncle Yusuf ne yace Wai ina Maman ta tafi ne Sulaim fa ya farka Amma ku kuna nan?
"Kallon shi Mai Girma hasheem yayi, Yace Au dama kanan, Yau katuna da uwar da ta haifeka kenan, Uwar Wasun Tabaka izinin zuwa ganin taka ko?
"Uncle Yusuf yace Subhanallah, Wannan wace irin magana ce, Idan zagina kake sonyi gara aka zageni kai tsaye, Amma Karka sake ka taɓa, Hajiya Umma"
"Eye Lallai Yusuf, Kaga dama Idan mama ta dawo maganar da zamuyi bata shafe kaba zaka iya tashi kabamu guri tunkafin ta dawo mu kore ka, Bama son munafiki a cikin mu, Uncle Mansur ne yayi maganar Hadda nunawa Uncle Yusuf ƙofar fita,
Kafin Uncle Yusuf yace komai Anty Jamila tafara magana, Wadda Tazo tun safiyar yau Daga garin abuje a cewar ta Tazo duba Sulaim ne,
"Gaskiya Ya Yusuf Asiri na aiki a jikin ka, gaba É—aya angama dakai an raba ka da Mahaifiyar ka, kai kamar ba É—an uwan mu ba,
Wani irin kallo Uncle Yusuf yayi mata, wanda yasa, Har hantar Anty Jamila saida ta kaɗa, tasan halin shi tasan Waye shi bashi da sauƙi Sam matuƙar rashi ya ɓaci, ba mai iya control ɗin sa, Suma Sumai Girma hasheem ɗin sun san yana da Haƙuri Amma bai iya fushi ba,
Batare da yace musu, Ƙala ba ya tashi Ranshi duk a dagule Ya fice daga house ɗin gaba ɗaya, dama zuwa yayi ya gaishe da Mahaifiyar tasu ganin Gaba ɗaya yau basu gaisa ba, Gashi yazo bai same taba sai ɓacin rai, Duk da yasan koda ya same ta sai Ranshi ya ɓaci,"
Yana Barin House ɗin, Mama bilki na dawo wa, cikin Sauri ta shiga Part ɗin, Suna ganin ta suka miƙe tsaye kusan a tare, Hadda anty Jamila, Babu wanda yayi mata sannu da zuwa bare Su Tambaye ta ya hanya,
"Mama kin daÉ—e tunÉ—azu muke jira, kinsan Nacewa, Abban Reeyam Gobe zandawo da wuri to banason Asamu matsala, Muje Dan Allah inga wannan HmSheÉ—aniyar Yarin yar da kuke faÉ—a Wallahi sai nayi maganin ta,
Kallon Baki da Hankali Uncle Mansur ya watsa mata,"ko mu da muke Maza Kuma yayyenki mun kasa tun ƙarar hatsabibiyar Yarin yar nan Saike Ƙaramar Alhaki"
"Anty Jamila tace, Hmm Ya Mansur kenan Gaskiya Bakasan wace ni ba, Ai maganin Biri Karan Maguzawa, Maganin Mugu sai Mugu, kuma ai sai an gwada akan san na ƙwarai,
"Mtsss dalla Kuma na shiru, Muje Gurin Duk wannan Surutun banza ne, Sai munje za'a Tantance, Mugani a ƙasa Shine baya ni, Mama Bilki ta faɗi Hakan tare da shigewa gaba ko jakar ta bata ajiye ba, bare ta huta, Har sun fita, Anty Jamila tace Yanzu ina zamu samu Garwashin da zamuyi turaren?
"Irin dariyar Basawan nan Mama Bilki tayi Tare da Faɗin karki wani damu Komai da ma haɗin sa A shirye Yabani komai, Akwai kaskwan da Yabani muna zuba Garin, hayaƙi zai tashi basai munyi amfani da Wuta ko Garwashi ba, Nafaɗa masa babu inda zamu samu Garwashi, shiyasa Yabani Wannan gagarumin haɗin, Mama Bilki takai ƙarshan maganar dai dai suna Isa ƙofar ɗakin Da suka kulle Suhaima jiya aciki, Kamar yadda Suka sa kwaɗo haka Suka tarar da ita a kulle da kwaɗon ta, Ganin haka yasa zuciyoyin su Cikin farin ciki,"
~ Princess ~
Ina jinki Suhaima kiyi Tambayar ki,
Suhaima tace "Oh Princess yanzu kuma kukan Meye kikai daga nin idanuwan ki kinƙarayin kuka, Naga yayan naki ya farfaɗo to Meye ya rage kuma?
Wasu Siraran Hawayen ne Suka ƙara gangarowa Saman kuncin ta, Kafin cikin Kuka tafara magana. "Me Rufaffiyar Fuska Ya Sulaim mugu ne shida wannan Ya Yariman, Wallahi Saina faɗawa Ummeetha,
Tofa Ikon Allah, Me suka yi miki? Suhaima ta tambaya,
Saida Princess taja Majina, Kafin tace, Tsakiyar kaina Suka samu sukai ta Bugamin Ƙarfe,
Kamar Suhaima zatayi dariya sai ta Shanye, Cikin Ranta tace ya za ayi mutumin da aka bugawa ƙarfe a tsakiyar kai, A zauna har haka yana Surutai, Sosai Suhaima ta fahimci princess shagwaɓaɓɓiya ce,
A fili Tace, Ayya Allah sarki gaskiya basu kyauta ba, kiyi haƙuri, kinga yayyen ki ne ba yadda zakiyi dasu, Yauma dai Saida in haƙura da Tambayar nan Tunda Bakya jin dai dai,"
A'a mai Rufaffiyar Fuska kawai kiyi Tambayar ki, Ai bazan haƙura ba inada mai ramamin yanzu bata nan tana dawowa daga Hospital zan. Faɗa mata,
Suhaima har zata ce waye bashida lafiya sai kuma taga hakan ba hurin min ta bane,
"Oyah kiyi tambayar ki, Inaji don su Anty raziƙa na dawowa zan tafi, Princess tayi maganar tana share kwallar idon ta da Tissue kamar ba'ita ba,"