Sashe 68
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saleem yaji daÉ—i sosai Yanajin kakan nasu har cikin Ransa,
Daga nan Suka wuce yiwa Su ummeetha Barka da dawowa wanda basu samu damar yi musu a daran jiya ba,
Suhailat suka samu ita kaÉ—ai a parlourn ga wasu tarun ta kaddu a gabanta da alama karatu take, Bazato babu tsammani Tagan su kallon su tayi Murmushi É—auke saman Fuskar ta, kafin tayi Magana Ummeetha tafito daga Bedroom,
Barka da Fito Ummeetha Kusan Atare suka Furta hakan Hadda Suhailat, saboda tsabar mamakin haÉ—a bakin da sukai saida suka kalli juna,
Murmushi Ummeetha tayi don abin yabata dariya Barka dai Æ´aÆ´ana Fatan kuntashi lpy, Nayi kewar ku duka, Fatan Yarima Yasamu kyakkyawar Tarba daga Arab Family, tafa É—a dai dai tana zama saman Sofer,
Ƙarasawa Sultan yayi gaban ta, ya Russuna sosai, Ina godiya Mahaifiyar mu, Ina godiya bisa Karramawar ku a gareni, Alkhairin Allah ya lulluɓe ku, Fatan Ummeetha ta Sauka lpy,"
Tashi Kazauna Yarima, Lafiya ƙalau, Munbaro Daular Sultan Munsamu Sultan Anan to Allah yayi maka Albarka,"
Murmushi yayi, Ameen Ummee zama yayi lokacin Saleem shima ya zauna saitin Suhailat, Saida Sulaim ya ajeye Briefcase É—in hannun sa saman Table sannan shima Ya zauna,"
Saleem ÆŠana, Ashe yau ne tafiyar taka ko? Ummeetha tayi tambayar tana kallon Saleem wanda gaba É—aya ya shagala wajan kallon Suhailat wanda A zahiri karatu take amma Cikin ranta wani tunanin ne daban, Gaba É—aya ta tsargu ji take ta takura saboda Saleem,
"Saleem Yace Eh Ummeetha Yaune insha Allah,
To Madalla Allah yayi maka albarka ta faɗa tare da miƙewa ta nufi kitchen,"
"Ummeetha Ummeetha Ni Allah bazan koma School gobe ba, Tunda kuka ƙibari na A Masarautar Gabas, Ko abinci ma bazan ƙara ciba Cikin shagwaɓa Princess ke maganar, Wadda fitowar kenan ko rigar baccin jikin ta bata cire ba, idon ta sanye da siririn Medical Glass ɗin ta Saboda tana da matsalar ido, kanta ko hula babu gaba ɗaya gashin kanta ya warwatse a gadon bayan ta fararen ƙafafuwan ta sanye cikin Wani takalmi Plate kamar Silifas pink colour Mai jikin kuliya,"
Gaba É—aya Mutanan Parlourn ita Suke kallo ita kuwa bama tasan dasuba saboda kai tsaye Dinning ta nufa tayi tunanin, Ummeetha nacan bata tsaya duba Parlour ba,
Ganin Ummeetha Bata Dinning Area yasata juyawa Taduba Bedroom É—inta ko tana can, Juyar da zata taga Mutane zazzaune A parlourn,
A mugun razane taja baya takai hannun ta ta zare glass É—in dake idon ta tare da zaro idanuwa waje, Yaya Sulaim Yaya Saleem And Yaya Yarima, gaba É—aya ta ambaci sunayen su lokaci 1,sosai abun yabata mamaki ganin su da tayi, A wannan lokacin duk da ba'abin mamaki bane, Gaba É—aya ta lissafo sunayen su, ÆŠauke ido Sulaim yayi daga kanta yana jan wani guntun tsaki,"
"Waike yaushe zaki girma ne?, kawai kinfito sai ihu kikeyiwa mutane _in the morning what's wrong_? Ƙazama ko Sleeping dress bata cire ba Saleem Yafaɗa Yana Duban ta,
Dariya Suhailat tayi Wadda gaba É—aya hankalin ta Yakoma kansu,
Turo baki gaba princess tayi, Haba YAYA Saleem nicema Ƙazama ko, Shikenan tafaɗa idon ta har yaciko tab da kwalla, da sauri ta wuce Bedroom ɗin da tafito, batare da ta ƙara cewa komai,"
Murmushi Saleem yayi haÉ—i da girgiza kai, Allah ya shiryeki auta,
Mamakin Princess sosai Yarima Sultan ya shigayi, abun yabashi dariya Nibanga abun kuka anan ba, YafaÉ—a cikin Ransa,"
Mommy ce tafito, kamar haÉ—in baki da shigowar Su Daddyn Canada da Abiiy, sosai suka gaisa da Æ´aÆ´an nasu, Ummeetha ta dawo cikin parlourn bayan ta taimakawa mai aikin ta wajan Shirya Musu Breakfast"
_Breakfast is Ready_ TafaÉ—a tana kallon su gaba É—aya batare da ta zauna ba,
Dai dai Saleema na sakkowa daga Upstairs, Gani Sulaim yasata jin daÉ—in sosai bata zauna a parlourn ba kai tsaye dinning ta wuce ganin gaba É—aya sun koma can, Banda Su Sulaim da sukace sunyi Breakfast a house É—in baffa, Sunso tafiya Abiiy ya hanasu yace su jira Suma zasu yiwa Saleem rakiya zuwa Airport Sannan akwai maganar da zasuyi,"
Jin da gaske Saleem tafiya zaiyi hakan yasa Suhailat kasacin abinci sosai, Harcikin zuciyar ta tana jin babu daÉ—e, kewa tafara kamata, Ahaka ta daure ta tuttura ba don tanajin daÉ—in saba saidan kada ayi mata magana,"
*Suhaima*
Cikin Girmamawa ta gaida Baffa saboda baƙaramin ganin Girman sa takeba ta rasa Dalilin hakan,
Baffa yace Ƴata babu wata matsala dai ko? Idan akwai wani abu dakike so ki sanar min ko wani abunda bai yi miki ba,"
Shiru Suhaima tayi na ɗan wani lokaci, Yauwa Bazan bari wanna damar ta kuɓicemin ba gara nafaɗa masa Tunda bansan sanda zanƙara samun wata damar ba,
Inajin ki kifaÉ—i ko menene inji ki É—auka ni tamkar mahaifin kine, Baffa ya katse mata Tunani,
Em am dama Waya nake so, Koda acikin kuɗin da za'abiya nine inaso Insiya ƙarama, saida ta faɗa gaba ɗaya kunya ta kamata taƙarayin ƙasa da kanta,
Murmushi Baffa yayi irin nasu na manya, Danace ki ɗaukeni tamkar mahaifinki, ina nufin nima na ɗauke ki tamkar ƴar da na haifa ne, Zan iya siya miki duk abunda kike dabuƙata kada kiji komai ki sanar dani kai tsaye,"
Alkhairin wannan dattijon yawa gareshi, Suma sauran masu aikin haka akeyi musu kodai ni kaÉ—ai yake yiwa hakan, A'a badai ni kaÉ—ai ba Meye dalilin da zai yimin ni kaÉ—ai, cikin zuciyar ta take magana ita kaÉ—ai,"
Nagode Allah yasaka da alkhairi Allah ya ƙara lafiya,
Baffa yaji daɗin addu'ar tata, Ameen Summa Ameen, Allah yayi miki Albarka, zansa akiramin ke anjima sai ki karɓa, Yanzu zanhaɗaki da driver yakai Ki, House ɗin Hameed Arab, Part ɗin Sulaim nacan akwai kaya daza kishiga ki ɗakko a ciki sai ki kawo masa part ɗin sa na nan,"
To Abinda Suhaima tafaÉ—a kenan,
Yauwa ki fita yanzu zakiga Drivern yana jiran ki, Ƙaya ne Acikin akwati, Yanaso ya ɗakko masa Su Zaki iya tafiya,"
Tashi Tayi A huta lafiya tafaÉ—a tare da wucewa kai tsaye,
"Kallon Part ɗin Suhaima take, Masha Allah a fili ta furta hakan, ganin wannan yafi wancan part ɗin haɗuwa, wannan wanda ki ciki yana iya ganin komai dake waje saboda da ko ina glass ne tsarin yayi kyau sosai komai na part ɗin zubin na Turai, Saidai shima tsarin parlourn Black and white ne, Kodai shima yana son kala Fari da baƙi? Oho ina ruwana ma,
Ganin babu wata akwati a parlourn Gashi driver najiran ta, Tunani tayi bari ta duba Bedroom, kai tsaye ta nufi wanda ke Fuskantar ta, Ta murɗa key ɗin dake maƙale jikin ƙofar, take tabuɗe ta tura kai zuwa ciki,
Inna lillahi wa inna ilaihi raji un, Dafe kai Suhaima tayi da duka hannuwan ta biyun, jikin ta ya hau rawa, wani irin zafi ne yaziyar ceta, tun daga cikin kanta har tafin ƙafa, Anbaton Allah take, idanuwan ta a runtse takame jikin ta a jikin bango gabaɗa tafita hayyacin,
Ina zakaje? Yarima Sultan yafa ɗa yana kallon Sulaim da yamiƙe tsaye, kamar baya cikin Nutsuwa,
Akwai abunda nakeson É—auka a part É—ina, Dake house É—in nan, Yanzu zandawo,
Ganin Baya cikin Nutsuwar sa, Yasa Sultan FaÉ—in, Zan iya maka rakiya?
"Sulaim yace, kabar shi yanzu zandawo, yana kaiwa nan ya nufi waje, wanda shima kanshi bai san abunda zai ɗakko ɗinba jiyayi Kamar anazugashi kancewa yaje, Tunda Yakoma Part ɗin Baffa bai ƙara zuwa, Part ɗin nashi dake House ɗin Nasuba Sai Yau, Yana tafe, Amma yanaji kamar yayi Fuffuke ya tashi don Sauri,"
Gudu Gudu sauri sauri, Saleema keyi don Tadda Sulaim, Wanda yafita akan idon ta
"Yaya Sulaim ta ɗan ɗaga Muryar ta wajan kiran Nasa ganin yana ƙoƙarin Yi mata tazara sosai,
Cikin Kunnuwan sa yaji, An Ambaci Sunan sa, Bai juyaba bare Saleema tasa ran zai tsaya, takalmin ƙafar ta mai tsinine, Amma saboda tasaba tafiya dashi haka tahaɗa da gudu sannan ta isa Gurin Sulaim,"
Ya Sulaim Barka da Safiya, Ya jikin ka Naso duba ka tun Muna Borno, Amma ba'a bani dama ba,
Barka, ya faÉ—a yana jiran ta bashi hanya ya wuce,
"Nayi kewar ka Ya Sulaim amma Bakason koyin magana dani, Meye Laifi na kona yimaka wani abune?
Zandawo yanzu sai muyi Magana, yara ɓata gefe ya wuce ta tsaye Ganin zata ɓata masa lokaci,
Saleema jitayi kamar ta fasa ihu, saboda baƙin ciki, juyawa tayi, Kwallace tazubu mata ganin Nisan tafiyar da tayi wanda da bataga nisan ba, gashi zata koma a ƙafar ta Sam bata saba da tafiyar ƙasaba komai ƙanƙan tar tafi a mota takeyi koda kuwa cikin Gida ne, shiyasa take ganin Tsayin tafiyar da tayi,
Wlh Yaya Sulaim saika aure ni Dole kokana so ko baka so, sai kayita wulaƙantani, To wlh Yanzuma Zan faɗawa, Abiiy ina so ka a ɗaura mana aure tafaɗa tare da share hawayen ta da bayan hannu..!!
_F pen_âœï¸
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing📲_
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS ......✨�*
*_T.M.W_âœï¸*
_Sarauniyar👸 Taurarin Marubuta writer'sâœï¸âœ¨_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£âž?3ï¸âƒ£2ï¸âƒ£ðŸ“–
*_MASARAUTAR GABAS_*
*Ummul Bait*
Hannun ta ruƙe da waya, tana kallon Screen ɗin wayar, Wani ƙasaitaccan Murmushi ne Bayyane saman, Fuskar ta kallon ta tamayar kan Kuyangar da ta kawo mata wayar ɗurƙushe gabanta, zaki iya tafiya abunda Ummal Bait tace kenan, Taƙara Maida Dubanta kan Screen ɗin Sosai take kallon kyakkyawar yarinyar da tasha ado, Sotake ta tabbatar shin da gaske Princess take gani acikin hoton kokuwa mai kama da'ita ce,
"Tabbas wannan ƙanwar, Sulaim ce Aminin Sultan, Meye haɗin Yarima da Ita? Kenan itace tayi masa zamiya Ranar da yayi Hawa, Mamaki ne Falcikin Zuciyar Ummal Bait wanda Yakasa ɓoyuwa akan fuskar ta, yasa ta zancan zuci, Salma Princess Salma Haka Sunan ta yake, tayaya Yarin yar tasan al'adun Masarauta? Meyasa Sultan ya ɓoye ta Yakasa Bayyana ta A matsayin Gwarzuwar da tayimasa Hawa? Menene dalilin hakan? Waɗan nan tambayoyi Sune Suke tsaya cikin Zuciyar Mahaifiyar Yarima Sultan,"