Sashe 54
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Batare da sunce komai ba suka miƙe atare, Atunanin su ƙofar fita daga parlourn zata nufa sai suka ga, ta nufi wata hanya acikin parlourn, binta kawai suke abaya ko wacce da irin tunanin da take saƙawa aranta, wani corridor suka bi sai gashi sunɓilla babbar harabar house ɗin Alhaji Imran (Baffa) take kallo Yakoma sama, kasa hakuri khaltum tayi saboda tsabar kyan da house ɗin yayi mata, ta matsa sosai kusa da saitin kunna Suhaima tace "wlh Suhaima ko a film ban taɓa ganin irin wannan aljannar duniyar ba, nidai ɗan Allah kice musu abarni anan,"
"Ɗan zungurar khaltum, Suhaima tayi ƙasa ƙasa tace, dalla malama kedaina wannan abun, ko ina mai kyau ne acikin Estate ɗin nan, akwai ma inda yafi nan kikasani ko can za akai ki,"
"Da sauri khaltum tace dan Allah fa kice ke kinga ko ina,
" A'a nima bako ina nagani ba amma ina da tabbacin ko ina na musamman ne, ta kai ƙarshan maganar dai dai ƙarasuwar su part ɗin Hajiya Umma, wanda babu nisa sosai tsakanin Part ɗin dana Baffa, Glass Door ɗin tashiga zugewa ahankali, tashiga ciki Suma suka fi bayan ta, tsarin parlourn sosai yaburge su, gashi me Ɗaukar ido saboda komai na ciki lemon Green ne da milk Mai haske colour ɗin,
Ganin sun tsaya ne hakan yasa hajiya Umma juyawa takallesu, zaku iya zama, abunda tace kenan,
Ba musu suka zauna, sannan itama tasamu kujera mai ÆŠaukar mutum É—aya ta zauna,
Nuna Suhaima tayi tare da Faɗin nan shine inda zaki zauna, amma zaki rinƙa kulawa da part ɗin dake tsakiyar house ɗin nan, Kuma a yau zaki fara saboda mamallakin ɓangaran zai dawo yau insha Allah, amma za ahaɗaki da matemaki,
"To kawai Suhaima tace sai a lokacin tasamu damar kallon hajiya Umma,
Wanda tun farkon ganin ta da ita ta gane matar bata da matsala saidai kuma babu fara'a atare da ita,
Magana hajiya Ummu tacigaba dayin hakanne yasa Suhaima ƙara maida hankalin ta kanta,
Ke kuma yanzu za akai ki ɓangaran da zaki zauna tafaɗa tare da nuna khaltum, amma zaku tafi tare don ku gane mazaunin juna,
💗
_BARNO STATE_
*_MASARAUTAR GABAS_*
Bayan kammala taron Yarima Sultan komai ya lafa a masarauta, sai dai ƙananan maganganu da suke tashi game da, kyautar da mai martaba sarki yayiwa ɗan sa Yarima Sultan, Wanda ya mallaka masa rabin Masarautar Gabas, sosai al'amarin yakawo cecekuce A wasu daga cikin ɓangarorin Masarautar, wasu na farin ciki wasu na ɓaƙin ciki da kuka,
"Haba amini na kabar tafiyar nan taka sai zuwa gobe mana" cewar Yarima Sultan idon sa akan Sulaim yana jiran amsar shi,
"ÆŠago da shan yayyun idanuwan sa yayi wanda kwayar cikin su ta janza kala zuwa ash mai ÆŠaukar hankali saboda hasken da idon yayi sosai, ya kalli Yarima Sultan,"
"Idan na zauna Meka keso nayi maka?
Girgiza kai Yarima Sultan yayi tare da É—an É—aga kafaÉ—a yace A'a Bakomai, kawai inaso kabari sai goben,
Na sanarwa Baffa ina tafe zuwa anjima cewar Sulaim,
Yarima Sultan yayi murmushi ganin da gaske aminin nasa so yake ya tafi, take yace to shikenan zanyi magana da Baffa kan ayi hak'uri gobe sai mu tafi Tare,
"Ƙara ɗaure fuska Sulaim yayi ganin ba yadda ya iya da aminin nasa, amma tabbas yaso komawa Kano a yau, batare da sanin dalilin hakan ba, wanda da baima shirya tafiya anan kusaba amma yaji ina bazai iyaba, jiyake tamkar ana kiran sa, tamkar yabuɗe ido ya tsince shi cikin Estate ɗin su haka yake ji",
"Jin yayi shiru ne hakan ya tabbatar wa da Yarima Sultan Aminin nasa ya hakura, yaji daɗi sosai duk da dama yasan Bazaiƙi abunda yakeso ba,"
Wani bafade ne ya sanar wa da Yarima sultan akwai baƙo a waje, take Yarima Sultan yace, kowa ye Yarima bazai samu ganin sa yanzuba, Sultan na cikin tattauna da Aminin sa, Da sauri bafaden yace angama Ranka ya daɗe, ya tashe kenan da niyar komawa sanar da saƙon Yarima Sultan zuwa ga wanda yazo,
"Sulaim yace Abashi izinin shigowa" ,
Kallon shi Yarima Sultan yayi, kasan wanda yazo ne,
"Saleem Ne cewar Sulaim
" Ayya ai da ya shigo, kallon bafaden nan Sultan yayi, Yace ace Yarima na maraba dashi muna masa barka da zuwa zai iya shigowa,"
Da sallama É—auke abakin Saleem ya shiga parlourn fuskar sa É—auke da yalwataccan murmushi,
Martanin murmushi Yarima Sultan ya mayar masa, hannu ya miƙamasa alamar suyi musabaha,
" Bamu su Saleem yamuƙa masa nashi hannu tare da Faɗin barkan ku da rana, fatan nasameku lafiya, Allah ya huci zuciyar Yarima, bansamu zuwa ba tunɗazu, Allah yasa Yarima baiyi fushiba,
Guntun murmushi Sultan yasa ki, Babu laifi yazama dole ayi uziri ga baƙon sultan,
"Agogon hannun Yarima Sultan ne yakawo haske tare da yin wata ƴar ƙara kaɗan wadda bakowa ne zai iyaji ba sai na kusa dashi sosai ƙarar tamkar (Meeting) alamun akwai mutum A Garden ɗin sa, matuƙar wani mahaluƙi ya shiga ɓangaran sa to dole wannan a gogon zai sanar masa, shikuma yana ganin wannan alamar to ya tabbata mutum ya shiga ɓangaran sa ko garden ɗin sa,
"kallon Sulaim yayi tare da Faɗin ina zuwa, cikin nutsuwa ya tashi yabi hanyar da zata sa dashi da ɓangaran sa ta ƙofar baya, kai tsaye ya nufi Garden ɗin inda ya tabbatar mutum ya shigo saboda alamar da Agogon hannun sa yanuna masa,
"Bayan fitar Yarima Sultan daga Parlourn, Kusada Sulaim, Saleem Yakoma tare da zama, Suka gaisa da Sulaim sosai, harma Sulaim É—in ke sanar masa yaso tafiya yau amma, Sultan yahana,"
Sosai Saleem yayi dariya, jin kalmar wai yahana, cikin ransa ya ƙara jinjina shaƙuwar dake tsakanin, Yarima Sultan da Sulaim idan ba hakaba, Da wahalar gaske Ace akwai wanda ya isa hana Sulaim abunda yayi niya sai dai Baffa, amma yanzu ga Sultan yahana shi tafiya, A fili kuwa cewa yayi kaga shikenan sai mu tafi tare zuwa goben insha Allah, don nima jibi zan wuce sansanin mu dake Lagos,
Allah yakaimu Abunda Sulaim yace kenan don shi ba'a doguwar hira dashi,
Saleem ya amsa da ameen, tare da ciro wayar sa daga aljihu yafara sana'a tashi ta kallon hotunan Suhailat, wadda itama ahalin yanzu tagama faɗawa komai ya dai dai ta taɓan garan masoyan biyu,
SaÉ—af SaÉ—af, princess ke tafiya kamar ranar da tafara zuwa garden É—in Haka yau ma,
Tundaga nesa Yarima Sultan yahangeta cikin ransa, yaƙara jinjina hatsabibancin Yarin yar, yana mamakin ta yaya, take iya shigowa part ɗin Sa batare da kowa ya gan taba, bare har yasamu, labarin isowar ta, jinjina kai kawai yayi yana tunanin abunda zai yi mata,
Yana tsaye daga cikin harabar ƙofar parlourn, yana kallon ta,"
"Sai waige waige take kamar wadda ke neman wani abu, da sauri ta nufi bakin wannan ɗan ƙaramin ruwan, kallon ruwan tashi gayi abun ban sha'awa yanata gudana fari tasss dashi, ita kaɗai ta saki murmushi sai kuma ta tsugunna agaban ruwan, cike da zumuɗi takai hannun ta cikin ruwan, kamar shekaran jiya babu sanyi kwata kwata atare dashi duk da irin sanyin da akeyi a gari,
Yana tsaye inda yake ko motsawa yakasayi ya goya hannaye sa aƙirji, Aransa yake tunanin kaddai yarinyar nan tace zata ƙara shiga ruwan nan,"
Idan ma ta shiga kai ina ruwan ka, zuciyar sa ce ta bashi amsa, lokaci ɗaya ya taɓe baki tare da ɗaga kafaɗa irin na _I don't care_. Ɗin nan,
" wasa ta cigaba dayi da ruwan cikin nishaÉ—i dajin daÉ—in yanayin, can kuma sai ta tashi zunbur, tunawa da tai ummeetha tace kada ta daÉ—e tayi sauri ta dawo, hakan ne yasa ta cigaba da dube duben da take,"
"Kamar daga sama haka Yarima Sultan ya tsaya agaban ta,"
Cike da razana da tsoro da tashin hankali princess ta runtse ido, cikin tashin hankali ta rungume Yarima Sultan tana Faɗin, "wayyo Allah na, Dan Allah kuyi hakuri yanzu zan tafi wlh bazan ƙara dawowa ba, rigata da waya ta nazo nema, nina ma hakura da su, kubarni na tafi kawai,"
Shiru Sultan yayi yama rasa abunyi gashi takama ta riƙeshi gam, sai wasu surutai takeyi, satin kunna ta ya furta, ki dai dai ta nutsuwar ki nine fa, saboda ya gane tsorata tayi,
" Sai da tayi shiru nawa ɗan lokaci sannan ahankali ta ɗago dakan ta daga ƙirjin sa, idon ta cike tab da kwalla, ta tsorata sosai, ganin Yarima Sultan ne yasa ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, nagode sosai Yaya Yarima,
Batare da yace komai ba yajan yeta daga jikin sa tare da kama hannun ta ya nufi sa shan ciki da ita,
A parlour ya tsaya, ya sake hannun ta, ya zauna saman wata doguwar kujera mai kama da gadon sarauta, sosai ya ɗaure fuska, yaɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya,
"tsayawa princess tayi kanta a ƙasa tana jira yabata izinin zama, jin shirun yayi yawa ne gashi bashida niyar yi mata magana hakan ne yasa ta, fara tafiya zuwa gaban sa, russuna wa tayi a raunane cikin muryar ta mai sanyi da daɗin sauraro ta furta, Barka da Rana Yaya Yarima fatan kana cikin aminci, "
"Kasa jurewa yayi, saida yakai dubansa zuwa gareta saboda jin raunin da muryar ta tayi, take yaga kwalla na gangarowa saman kuncin ta, yarasa dalilin kukan nata gashi baisan Meyasa ba har cikin zuciyar sa yakejin ciwon hawayan nata, har yakai hannu zai share mata hawayan sai kuma ya fasa, saboda abunda bai taɓa yiwa wata ƴa mace bace hatta Ummul Bait wato Mahaifiyar sa,
Tissue ɗin dake gaban sa saman table ya zaro guda ɗaya ya miƙa mata,"
"hannu tasa ta karɓa, Yaya Yarima kayi hakuri tuba nake wlh bazan ƙara zuwa ba yanzuma nazo duba waya na da riga ta da nabari abakin ruwa ranar dana..."
Waye ya koya miki zamiya?"
Tambayar da Yarima ya jefa mata ne yasa ta kasa ƙarasa maganar tata,
ÆŠagowa tayi tana kallon sa da alamar tambaya a fuskar ta, sai akayi sa a shima ita É—in yake kallo yana jiran amsa,
Tunani tashigayi shin da ita yake ko A'a, idan ba dake yake ba to dawa yake? Tunda ki kaÉ—ai ce anan É—in Bakuma waya yake ba,. Zuciyar tace ta bata amsa da hakan,