Sashe 10
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" wasa ta cigaba dayi da ruwan cikin nishaÉ—i dajin daÉ—in yanayin, can kuma sai ta tashi zunbur, tunawa da tai ummeetha tace kada ta daÉ—e tayi sauri ta dawo, hakan ne yasa ta cigaba da dube duben da take,"
"Kamar daga sama haka Yarima Sultan ya tsaya agaban ta,"
Cike da razana da tsoro da tashin hankali princess ta runtse ido, cikin tashin hankali ta rungume Yarima Sultan tana Faɗin, "wayyo Allah na, Dan Allah kuyi hakuri yanzu zan tafi wlh bazan ƙara dawowa ba, rigata da waya ta nazo nema, nina ma hakura da su, kubarni na tafi kawai,"
Shiru Sultan yayi yama rasa abunyi gashi takama ta riƙeshi gam, sai wasu surutai takeyi, satin kunna ta ya furta, ki dai dai ta nutsuwar ki nine fa, saboda ya gane tsorata tayi,
" Sai da tayi shiru nawa ɗan lokaci sannan ahankali ta ɗago dakan ta daga ƙirjin sa, idon ta cike tab da kwalla, ta tsorata sosai, ganin Yarima Sultan ne yasa ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, nagode sosai Yaya Yarima,
Batare da yace komai ba yajan yeta daga jikin sa tare da kama hannun ta ya nufi sa shan ciki da ita,
A parlour ya tsaya, ya sake hannun ta, ya zauna saman wata doguwar kujera mai kama da gadon sarauta, sosai ya ɗaure fuska, yaɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya,
"tsayawa princess tayi kanta a ƙasa tana jira yabata izinin zama, jin shirun yayi yawa ne gashi bashida niyar yi mata magana hakan ne yasa ta, fara tafiya zuwa gaban sa, russuna wa tayi a raunane cikin muryar ta mai sanyi da daɗin sauraro ta furta, Barka da Rana Yaya Yarima fatan kana cikin aminci, "
"Kasa jurewa yayi, saida yakai dubansa zuwa gareta saboda jin raunin da muryar ta tayi, take yaga kwalla na gangarowa saman kuncin ta, yarasa dalilin kukan nata gashi baisan Meyasa ba har cikin zuciyar sa yakejin ciwon hawayan nata, har yakai hannu zai share mata hawayan sai kuma ya fasa, saboda abunda bai taɓa yiwa wata ƴa mace bace hatta Ummul Bait wato Mahaifiyar sa,
Tissue ɗin dake gaban sa saman table ya zaro guda ɗaya ya miƙa mata,"
"hannu tasa ta karɓa, Yaya Yarima kayi hakuri tuba nake wlh bazan ƙara zuwa ba yanzuma nazo duba waya na da riga ta da nabari abakin ruwa ranar dana..."
Waye ya koya miki zamiya?"
Tambayar da Yarima ya jefa mata ne yasa ta kasa ƙarasa maganar tata,
ÆŠagowa tayi tana kallon sa da alamar tambaya a fuskar ta, sai akayi sa a shima ita É—in yake kallo yana jiran amsa,
Tunani tashigayi shin da ita yake ko A'a, idan ba dake yake ba to dawa yake? Tunda ki kaÉ—ai ce anan É—in Bakuma waya yake ba,. Zuciyar tace ta bata amsa da hakan,
A É—an É—arare tace yaya Yarima Meye kuma zamiya?
Kallon kin rainamin wayo yayi mata, Aransa yace lallai yarinyar nan ta rainani dole zanyi maganin ta,
Tunawa princess Salma tayi da ranar da Yarima Yayi Hawa, Take kalmar zamiya ta faÉ—o mata, saboda a kunnan ta taji ana FaÉ—in Yarima zaiyi zamiya tare da Gimbiya Sultana,
Sai kuma gimbiya Sultana takasa, ita kuma tayi, kenan wannan shine zamiya?"
Ta tambayi kanta, da sauri tace"
Ni babu wanda ya koyamin acikin film kawai na taɓa gani amma a film ɗin sarki da gimbiya ne sukayi, shine tambayi ummeetha, Meye wannan ɗin, sai tacemin a gidan sarauta akeyi lokacin hawa, sannan tace min ba aso gimbiya taji tsoro a lokacin da akeyi, idan ba haka ba ran Yarima ko sarki zai ɓaci, shiyasa danaga wannan gimbiyar da kuka yi tare, taji tsoro shine na daure amma fa naji tsoro nima sosai saboda har suman tsaye nayi kaɗan ya rage nahaɗeyi zuciya na mutu Allah ya temakeni,"
Kasa ruƙe dariya Yarima Sultan yayi saida yayi murmushi sosai har haƙoran sa suka bayyana batare da princess ta gani ba, wanda Tunda tafara surutun idon sa na kanta, abun ya matuƙar bashi mamaki wai a film tagani,
_____________________
_______________
__________
"Ranka ya daɗe yakama kawai kajewa sarki da maganar Sultana da ɗan sa Sultan, tunkafin wani abun yaƙara bullo wa, cewar hajiya mai Soro"
Kallon ta Galadima murtala yayi, eh nima haka nake tunani, zance nabawa Sultan auran Æ´a ta A matsayina na mahaifin su gaba É—aya, kinga dole su yarda da hakan"
"Em ai babu wanda yama ya isa ya hana, kana matsayin ƙanin mahaifin Sultan ai kaima Kanada ikon zartar da hukunci akansa, Tunda munyi jiran yazo da kansa yaƙi kaga tunkafin wata maganar ta bullo gara ayi da jika,"
Sannun Boka nakan tudu, ya sanar min da cewar, wannan Yarin yar da tayiwa Sultan zamiya, akwai babban al'amari atare da ita, ita ɗin garkuwa ce ga yaro nan Sultan, yaƙara sanar dani cewa, ashe duk abunda muka shirya akan Sultan ranar da zaiyi hawa ita tarusa mana tsari ta hanyar hana shi saka tufafin da muka aika masa da dokin da muka sa akai aikin akanshi domin yin hawan, gaba ɗaya ita ta rusa komai, bugu da ƙari babu wanda yasan ta acikin masarautar nan, sai shi kaɗai Sultan ɗin, sannan suna da alaƙa tajini tsakanin su,"
Bazamuyi ƙasa a gwaiwa ba wajan gano wacece Yarin yar nan, cewar galadima murtala, idan har muka barta to zata cigaba da lalata mana komai, zanyi duk mai yiwuwa wajan ganin Sultsn bai auri ko wace Yarin Ya ba, face Sultana..!!
_F pen_
*_React please and help me share this update please lovely fan'sðŸ˜âœ¨_*
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: _Typing📲_
What's app channel👇
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*Nazari writer's ass......📚*
_Sarauniyar👸 Nazari writer'sâœï¸_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 1âƒ?5⃣➖1âƒ?6⃣ðŸ“?
Bazamuyi ƙasa a gwaiwa wajan gano Yarin yar nan ba, cewar Galadima Murtala, sannan yaɗora da faɗin idan har muka barta to babu ko shakka zata cigaba da lalata mana komai, ba mamaki idan ba turota akayi ba,
Zanyi duk mai yiwuwa wajan ganin Sultan bai auri kowace Yarin Ya ba face Sultana, ta haka ne kawai burinmu zai cika,
To abunda dama yakamata kenan, yanzu kawai katashi kanufi, Fada wajan shi Mai Martaba ka sanar masa ta cikin ka tunkafin lokaci ya ƙure, idan ba hakaba ni zanyi abunda zan iya, Hajiya mai Soro takai ƙarshan maganar tare da buga cinya alamar ranta yaɓaci sosai,
Batare da Galadima ya tankaba yamiƙe da hanzari ya nufi waje,
_SASHEN UMMUL BAIT_
Dai dai ta zaman ta tayi sosai saman carpet a gaban, Barka da hutawa uwar É—akin mu,
"Barka dai cewar Ummul Bait, ikilima kice natura ɓangaran Yarima Sultan ranar da yayi Hawa ki kayiwa wata kwalliya ko?,
"Nisawa me kwalliyar tayi wadda aka kira da iklima kafin tace Eh nice ranki ya daÉ—e Allah yasa ba laifi nayiba,"
"Babu laifi, inason ki gabatar min da hoton Yarin yar idan kin É—auka Tunda naga idan kukaiwa mutum kwalliya kuna É—aukar hoto a waya,
"Angama ranki ya daÉ—e ina dashi amma banzo da wayar da akayi hoton aciki ba,
ÆŠan Jim Ummul Bait tayi, ba damuwa kituramin sai naduba, zaki iya tafiya"
To ranki ya daɗe Allah ya ƙara miki lafiya Uwar Gida Acikin Babbar Masarauta, Mahaifiya Ga sarkin mu nagobe, Nabarki lafiya",
Murmushi Ummul Bait tayi batare da tace komai ba Alama ce tanuna taji daÉ—in kirarin da tasamu,
Cikin ranta kuma tana tunanin shin wacece Yarin yar nan?" kowa ce tabbas zangan ta sannan dole akwai wata alaƙa tsakanin ta da Sultan tayi maganar a fili ta yadda ko kuyangin kusa da ita bazasu iya jiba,"
"Saleem sosai yake kallon Suhailat fuskar shi É—auke da annuri,
Ganin hakan ne yasa Suhailat saurin sunkuyar da kanta cikin jin kunya, ta furta Yaya Saleem barka da wannan lokaci, fatan kana lafiya, daga haka taja bakin ta tayi shiru,
Mai maƙon Saleem ya amsa Gaisuwar sai yaɗaukko wata maganar daban,
"Suhailat kin bawa zuciya ta wahala Lallai na faɗa tarkon sonki, Ashe ahankali so kangame jiki yasanya ka cutu batare da kasani ba, Ashe haka so yake da daɗi idan ya karɓeka," sai kuma yayi shiru,
Jin shirun yayi yawane yasa Suhailat É—agowa a hankali, karaf sukai ido 4,
Murmushi yasakar mata ma ɗauke da tsantsar so da ƙauna,
Ƙanta tamayar ƙasa ta cigaba da wasa da zoben hannun ta,
" Ƙanwata
Cikin jin kunya Suhailat ta amsa da na'am Yaya Saleem,"
"Idanuwa na sunyi maraici, sun kasan ce cikin yunwa sai yau suka sami abinci, sunjima cikin ƙishi sai yau suka sami ruwa, bazan iya tuna tsawon lokacin da sukai cikin Duhu ba sai yau haske ya dawo cikin su," Tun muna Kano rabon da naganki irin haka sai yau, meye laifina? Saboda nace inason ki? Shine kika hukunta ni da rashin ganin ki na tsawon lokaci, saidai na hangeki daga nesa,"
"Suhailat gani gaki dagani sai ke sai kuma Allah kifaÉ—a min shin kina sona?"
"Ganin bata da niyar ɗagowa ta kalle shi bare tayi masa magana, hakan ne yasa shi kai hannu tare da ɗago haɓar ta, suna haɗa ido ya ɗaga mata gira alamar yana jiran amsa,
Tafikan hannayen ta tasa tare da rufe fuskar ta gaba É—aya,
Murmushi Saleem yayi tare da FaÉ—in nine fa yaya Saleem É—inki yau kuma kunya ta kikeji,
"_I'm Not joking when I say I love you Suhailat_" Emm
Bazan takura miki ba idan biki shirya faɗamin bakya sona yanzuba, saina gama shan wahala kinga ƙarshe Na mutu kawai ki huta,
"Da sauri Suhailat taÉ—ago jin abunda yace, gyara zaman ta tayi sosai saman kujerar da take zaune, ganin idanuwan sa tayi a rufe, sosai taji babu daÉ—i cikin sanyin murya tafara magana, " Yaya Saleem kadaina FaÉ—in haka please baza ka mutu kabar niba,"
" _If I say I love you! I mean am going to live with you till the rest of my life Yayana_"
Kasa motsawa Saleem yayi saboda tsabar tsananin farin ciki da jin daÉ—in kalaman Suhailat ji yayi tamkar yafi kowa sa'ar zuwa duniya a wannan ranar,