Sashe 20
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bamusu Sulaim Yakoma ya zauna kusa da, Aminin Nasa sai Saleem dake gefe,"
"Alhamdulillah Naji daɗin Ganin ku Kamar kowane ƙarshan Sati, Gashi a wannan Satin mun samu ƙarin Babban Baƙo kuma ɗan gida, Ɗa ga Adalin Sarkin Gabas, Yarima Sultan Amadadin Iyalan gidana Muna maka Barka Da zuwa Tare da Fatan Zakaji daɗin zama Acikin mu, Baffa yakai ƙarshan Maganar tare da Duban Sultan,"
Murmushin Girma Yarima Sultan Yayi, Take Mulkin Ya motsa A nutse ya tashi yaje gaban Baffa, Cikin Girmamawa Ya russuna tare da cire hular kansa kamar yadda yake wa Mahaifin sa Alama ce ta Girmamawa Kuma iya sarakai suke yiwa haka amma gashi yayiwa Baffa,
"Allah ya ƙarawa Baffa lafiya, Ina godiya bisa karramawar Dana samu, Bisa Haka Ina roƙon Allah ya ja Kwanan Ku, Mai Martaba yace Agaya Maka yana Miƙo Gaisuwa ga Abokin sa Dattijon Arziƙi,"
Shima Murmushin Baffa yayi, Tashi ka zauna ÆŠana, Na gode kwarai, Ina amsa gaisuwar gwarzon Sarki,"
Saida Yarima Sultan ya maida hular kansa Tare da dai dai ta mata zama, sannan ya tashi ya nufi Gurin Alhaji Hameed Mahaifin Sulaim Wanda suke kira da Abiiy, Cikin tsananin Girmamawa ya gaidashi Tamkar wani Sirikin sa, Bayan yayi masa barka da zuwa, Yarima Sultan yayi jam'i wajan gaida sauran mutanan Parlourn sannan Yakoma ya zauna,"
"Sosai Uncle Mansur yaji haushi, Akan me Su bai girmama su kamar yadda yayiwa Abiiy ba, Uncle Mansur Akwai son Girma ga Hassada Da Baƙin ciki, ba bar komai daga cikin halin mahaifiyar suba,
Bayan Yarima Sultan Ya zauna, Baffa ya cigaba da Magana,
"Duk Da ba a Meeting Room muke ba ina so insanar muku da Cewar muncan za tsare tsaran Company's ÆŠin mu, Sannan zamu Canza gaba É—aya, Managers and Directors NA Kowane Community Of Companies, Mun Tattauna da É—an uwanku Hameed Game da hakan Saboda Wasu dalilai Kasan cewar Akwai wata Matsala da Aka gano Amma anakan Bincike haryanzu,"
Dim Dim, DiDim ƙirjin Uncle Mansur Yabada Ƙara, Barrister Sulaiman wanda Har ya sako kai cikin Parlourn, Kunnuwan sa sun jeye masa komai, saboda tsabar tashin Hankalin da ya ziyar ce shi Mutuwar Tsaye Yayi, ya kasa gaba ya kasa baya,
Sannan akwai Jirin Sunayen Sabbin Directors and Managers, A hannun Hameed, Duk wanda yake da magana Akan hakan ko yana da sunan wanda yaga yadace abawa dama to zai iya yin magana da Shi Hameed É—in bayan mun tashi,"
"Wanka Suhaima tayi ta zura doguwar rigar Abayar da Dr.Muhibba tasa aka basu lokacin da suke asibiti, Haka Kawai take jin nishaÉ—i a cikin ranta, Bayan ta kammala shirin ta tare da ÆŠaure Fuskar ta da mayafi kamar yadda tasaba kullum Idon ta kawai ake iya Gani a fuskar ta,
"Fitowa tayi, a Parlourn ta tarar da Hajiya Umma na zaune tana kallon, Sunna TV, kasan cewar Baffa yace baza Su zauna a Sashen ma'aikata ba shiyasa aka bawa Suhaima ɗaki a acikin ɗakunan dake Parlourn ƙasa, ƙarasawa tayi gabanta, Barka da Gida,"
" Duban ta Hajiya Umma tayi, Barka dai kina lafiya?"
Lafiya alhamdulillah, Akwai Abunda za'ayi ne yanzu?"
A'a Babu, "
"A huta lafiya Suhaima na kai wa nan ta tashi tanufi waje cikin ranta tana adda'ar Allah yasa kada hajiya umma ta da kayar da ita kamar yadda tayi mata jiya da yamma ta hana ta fita, Ita kuma Bazama ne yakawo taba, da wannan tunani Suhaima ta fice daga Cikin Parlourn salin alin batare da ta dakatar da ita É—in ba",
"Kai tsaye ta nufi Sashen Sulaim Yadda tafita ɗazu tabar shi bahaka ta tarar dashi ba, anƙara gyara komai, ko ina sai ƙalle yake, ba tayi wani mamaki ba, take zuciyar ta ta ayya na mata, Abokin aikin tane yayi gyaran saboda dama kullum shi yake aikin gyaran Parlourn da yamma, kasan cewar sa Christian ne kuma bayajin Hausa shiya basu taɓa gaisawa da Suhaima ba duk da suna yawan haɗuwa, koda sun haɗu saidai kowa yayi abunda ya kawo sa ya fice,
"Kai Tsaye ta nufi kitchen dake Maƙale cikin Parlourn akaro na farko tun zuwan ta saidai taga wannan Christian ɗin dabatasan Sunan saba yana shiga yana fita amma ita bata taɓa shiga ba, Babu ko ɗar cikin ranta, Kallon kitchen ɗin take komai a tsare ya burgeta sosai, cikin ranta ta furta, wai ahaka kitchen Ne nan, yakai girman gidan wani saboda tsabar al'mubazzaran ci, ehm Allah yasa dai kuɗin halal ne ake facakar nan dasu, tafaɗa lokacin da take ƙarasa shiga cikin kitchen ɗin,"
"Gurin cooker gas tanufa kallon shi ta shiga yi ganin irin na Kichen ɗin Hajiya Umma ne yasa ta ɗan sakin murmushi saboda ta iya kunnashi hajiya umma ta koya mata dama shi kaɗai ne matsalar ta, Jitayi tana sha'awar yin Girki, Take tanufi wata ƙofa dake cikin Kichen ɗin bisa mamakin ta tana tura ƙofar ta tafi tabuɗe, kayan abinci ne aciki kala kala, STORE NE danƙare da nau'i nau'i na kayan abinci, sosai Suhaima tayi Mamakin to ko dai yana da Aure ne?" amma ai da yana da Aure da zanga matar Anan, ganin bata da amsar tambayar tane hakan yasa tabar gurin ta nufi freezer, key ɗin dake Maƙale jikin freezer ɗin ta murɗa, kayan miya ne aciki da nama kala kala, hadda niƙaƙƙen naman kaza ɗan ye, Kasa ɓoye mamakin ta tayi, Suhaima sai magana take ita kaɗai, ganin tana ɓatawa kanta lokaci ne yasa ta, fara shirya haɗaɗɗan girkin gargajiya,"
Bayan ta haɗa komai na girkin ta ɗora, sai tafita, takoma Parlourn SHOWGLASS tanufa ta ɗakko turaren wuta mai ƙamshin gaskiya tasa acikin Borner tare da jonawa acikin Socket take parlourn ya karaɗe da ƙamshi, ta ɗauki Room freshener taƙara fisawa saƙo da lungu na parlourn,"
"Wasu haɗaɗɗun Food flasks, Suhaima ta ɗaukko da aka jerasu daga ɗan saman kanter, irin Flasks ɗin nan ne da ake kira da CI BARI KALLO iya kallon suma sai yasa kaƙoshi, jikin su black ne sai ɗan ratsin golden, DASHISHI DA MIYAR GANYE Ne Suhaima tayi wanda miyar taji Nama da ganda, sai chicken and salad, da fish perpp soup, ƙamshi NE Mai daɗi Kawai ke tashi, Suhaima ba baya ba wajan girki gwana ce, Mother ta horasu akan girke girke kala kala, Suhaima ce kawai ta tsaya ta koya Amma Khaltum saidai a gama abata kawai tasani bata son aiki kwata kwata,
"Saida ta kammala zuba komai, sannan tayi amfani da kayan iyatatuwa wajan haɗa lemon na'a na'a da lemongrass, tasa a friegh ta nufi dinning Area Tajira Komai a dinning Table, takoma Kichen ɗin ta gyara komai tsaf dama tanayi tana gyara gurin da ta ɓata, saida ta maida komai ma hallin sa, sannan ta ɗakko, lemon da ta haɗa, yayi sanyi sosai ta zuba acikin jog wanda yake mahaɗin, flasks ɗin ne, da ƴan cups ɗin sa ta ɗora saman tire shima takai saman dining table ɗin,
"Sosai Suhaima ke hidima ta kaca me sai zirga zirga take daga parlour zuwa kitchen ,"
Jin anfara kiran sallar magrib yasa ta fita takoma part É—in Hajiya Umma don gabatar da salla, gashi tanaso ta yau da daddare ta koma dajin nan don cigaba da binciken ta,"
_____________________
"Kasa shiga parlourn Baffa Barrister Sulaiman yayi, cikin tashin hankali Yakoma ya shiga mota yanufi house ɗin su, Shikenan tamu taƙare A fili ya Faɗin hakan tare da dannawa Uncle Mansur Call akaro na biyar baya ɗagawa,"
Sulaim kai tsaye daga masallaci bayan sun gabatar da sallar magrib suka wuce Part É—in sa a mota É—aya su ukun, gaba É—aya sun gaji so suke su huta, gashi yayi waya da Ummeetha tace masa sunanan tafe Zasu biyu jirgin dare, To yasan dole zasuje suyi musu barka da zuwa,"
"Sosai ya ƙara ware manyan idanuwan sa don son tabbatarwa shin Part ɗin nasa ne ko ko, don shi a tunanin sa Part ɗi Hajiya Umma ne suke tunkara, saboda tsabar daddaɗan ƙamshin dake dukan hancin sa,"
Saleem ne ya kasa haƙuri yace, gaskiya inajin wani irin daddaɗan ƙamshi kuma na abinci, ko dai tsohuwar nance ke girki, amma kuma daga wannan part ɗin ne",
Kodai yunwa kake ji ne cewar Yarima Sultan,
"A'a amma dai wlh yanzu har nafarajin ta Saleem yafaÉ—a dai dai suna tura kai cikin Parlourn É—auke da sallama,"
Masha Allah nima naji gaskiya Yarima Sultan ya faɗa, tare da kallon Sulaim Aminina Kodai Baffa yayi maka aure ne Bamu saniba don wannan ƙamshin abincin irin na matar gida ne..!!
_F pen_
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing📲_
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS...✨�*
*_T.M.W_âœï¸*
_Sarauniyar👸 Taurarin Marubuta writer'sâœï¸âœ¨_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£âž?2âƒ?8ï¸âƒ£ðŸ“–
*Sulaim*
Batare da yace komai ba yaraɓa tagefan Yarima Sultan ya haura Upstairs, don yin wanka, saboda yasan idan ya tsaya biyewa Yarima Sultan To ɓata masa rai zaiyi a banza,
*Yarima Sultan*
Ganin Sulaim ya wuce bai ko tanka masa ba hakan yasa shi sakin murmushi tare da Zama saman kujera yayi irin zaman su na sarakai, ƙafa ɗaya kanɗaya, Princess ce yafaɗo masa a rai take ya sake sakin wani murmushin tunawa da wautar ta da yayi, Ina son ganin ta, ya faɗa a fili batare da sanin wani zai iya jiba,
Da sauri Saleem yakai dubansa Kan Yarima Sultan, Wacece? Saleem ya faÉ—a yana kallon sa, tare da son jin amsa,
No bakowa ya faÉ—a cikin basarwa, don shi bai san maganar tafito fili ba,