Sashe 80
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A Haba Mama Kina Kallo A gabanki, Duk Wanda ya tun kare ta Kafin a ƙarasa Kusa da ita, A keyin Cilli da mutum Kamar wani Tsinma, Dan Haka Wallahi bazan ƙara Tunkarar taba, Inje Amin Cillin da idan nayi Sama Bazan Dawo ba, Nafaɗa muku Allah wannan ba Mutum bace",
A hassale Mama Bilki tace, Kai Dalla Sakarai Ragon Namiji kamana Shiru, Sambo Je ka buÉ—e mana Fuskar ta yanzu Mugani,
Mama Wallahi Har yanzu ƙuguna Bai dawo dai dai ba Tun Wurgin Da'akayi Dani Ɗazun, Amma dai Bari naƙara Gwadawa, Ba tare da yajira Cewar Taba, Ya tunkari inda Suhaima Take Yaushe gadan gadan,
A wannan karon Ba'iya Wurgi Akayi da He Excellency Sambo Ba, Bigashi Akayi A ƙasa Tare da cilla shi can gefe,
Da Sauri Sukayi kansa gaba ɗaya, Ganin ko Motsi Bayayi Hakan ya Tabbatar Musu da Suma Yayi, Ruwan Gora Mai Girma Hasheem ya buɗe, yasa Bakin Gorar ya Sheƙa masa A fuska, Take yaja wani irin dogon numfashi Far'Fara Ido ya shigayi yana muzurai Saboda tsabar wahalar da yasha, yasa shi kasa tashi zaune,"
Aciki su babu wanda yayi masa koda Sannu, da dai Sukaga ya Farfaɗo Sai suka koma inda Suke Suka ƙara Tsayawa cirko Cirko, Ko wannen su Da tunanin da yake cikin Ransa,"
"Zarshima Boka Zarshima ne yafaɗo wa Mama Bilki A rai, wani irin Murmushi tasaki don gani Take Maganin Matsalar Yazo, Murmushin Saman Fuskar tane ya ɓace ɓat, Tunawa Datayi Yau Juma'a, Bokan ta baya aiki A wannan Rana, Saidai Ta kira shi a waya,"
Wayar ta dake Ajiye gefe, Ta ɗakko tare da Watsa Ƴan Ya tsunta Saman screen ɗin tashiga laluben Layin Boka,
Bugun Farko ya Ɗaga, Tare da Mulmulo Wani irin Mummunan Zagi, Sannan yayi shiru na ƴan sakanni, Can yaƙara Ƙundumo Wata Ashariyar Wadda tafi ta farko Muni, Sai yaɗora da karanto wasu Ɗala Sumai, Saida Yayi Shiru Alamar Ya Gama, Sannan Mama Bilki itama ta Ƙunduma Nata Zagin Cikin Wani irin salo, Kasan cewar A speaker tasa wayar Gaba ɗaya Hankalin ƴaƴan ta ya dawo gurin Hadda He Excellency Sambo dake Zaune Yana maida Numfashi,"
"Bana Son Mai mai ta Magana idan na riga nayi Ta Abaya, Nariga NafaÉ—a Miki Kada Kubari Wannan Yarin yar ta shigo Cikin ku, Amma ina Bakuji ba, Yanzu Me zan muku?"
Bayan Zarshima Yagama, Mama Bilki ta ɗora Da faɗin, Rauhanai Suƙara maka Matsayi, Girman ka ya wuce na kowa A guri na kai ne Madubi na Kai ne Maganin Kuka na, Zarshima Ka dubani ina cikin wani hali nida iyali na kai ne kaɗai zaka iya Cire mu cikin matsala", cikin Girmamawa Take ƙarshan maganar kamar zatayi kuka,"
*Wa iya zubillah, Allah Kayi Mana Tsari daga Shirka*
"wa ta irin mahaukaciyar Dariya Zarshima yayi, A ƙalla yakai minti Biyu yana yin dariyar da sautin tama kaɗai babu daɗin ji"
"Ita wannan Yarin yar ba Aljana bace kamar yadda kuke tsammani, mutunce kamar ku, samun nasara Akanta ba abu bane mai sauƙi, Domin Baƙaƙen Aljanu ne Suke Gadin Ta tun tana jaririya aka tura su Gare ta, Sosai suke tsaron ta, Saboda Akwai a jiyar su acikin Idanuwan ta, Zata iya hallaka ku cikin ƴan daƙiƙu, A daran jiya ta riga da tagama war-ware Aikin mu Wanda muka ɓata shekaru mu nayi, saboda Sakaci Irin Naki, Ha Ha Ha, Yaƙara kecewa da wata Mahaukaciyar Dariyar,"
Jin ya Tsagaita da dariyar ne yasa Mama Bilki cewa, Kayi haƙuri Shugaban Boka yan Na hiyar Nan, Kafaɗa mana Yanzu Yadda Za'a Muna son ganin Fuskar ta Amma Da Mun tunkare ta Sai Kaga kamar an ɗau Mutum Anyi Wurgi dashi,"
"Haƙuri Baya ɗaya daga cikin Aikin mu, Ganin Fuskar ta Abune Bame Sauƙi ba, Matuƙar Suna Cikin Tsaron Ta, Yanzu Haka Basu bari kutunkare taba, Kunyi Laifi mai Girma Dakar mata kai da kuka yi, Matuƙar ta Farfaɗo A jiyar dake cikin Idon ta tafara Aiki To Babu wanda Zai Tsira acikin ku, Kifa ɗawa ɗaya daga cikin ƴaƴan ki ya dakatar da Dodon tsafin Su ɗaya ke Bibiyar ta, Shine wanda ya dake ta A daran jiya, A lokacin manyan Aljanun Dake Tare da ita Sun kyau ce shiyasa Har Dodon Tsafin su yasamu Nasara"
Dodon Tsafi kuma? Mama Bilki tafaÉ—a tare da Duban Æ´aÆ´an nata É—aya bayan É—aya hadda Sambo dake gefe Zaune?
Wannan tsakanin ki da ƴaƴan kine, Temako ɗaya zanyi, shima sai zuwa gobe, Saboda yau ba ranar aiki bace, kuci gaba da tsare ta Anan har zuwa gobe, Sai kizo ki karɓi haya ƙin Mallaka Wanda aka samu shi daga, HATIMIN MALLAKA shi kaɗai idan Aka tura ra zai sa Aljanun dake tare da ita suɗan, Gusa na ɗan wani lokaci Kafin nan, sai ku buɗe Fuskar tata Kugani, Idan kukai Komai Cikin Tsari zaku iya cin galaba Akan ta,"
Hatta buɗe baki zatayi magana, Taji ya kashe wayar Ɗif, Gaba ɗayan su sumar Tsaye Sukai Hadda Mai Girma Hasheem, da A'alama Lamarin ya matuƙar Girgiza su, Ita mama Bilki Abu biyu ne suka fi tsaya mata A rai Dodon Tsafi, to waye Matsafi Cikin ƴaƴa na?
Tayiwa kanta tambayar,
Cikin Uncle Mansur Har ƙara Yake Saboda tsabar Tsoro, "Dama Yaya lafiyar Kura Bare taga Nama" wannan shi ake kira da kowa ya ɗibo da zafi Bakin sa,
*Mu ko ma Æangaran Sulaim*
Baffa ne zaune Kusa da kansa, Yakama Hannun Sulaim É—in cikin nasa, Tashin hankali ne kwance Saman Fuskar Dattijon,
Ga Shalelen sa kwance Baya Motsi, Bugun zuciyar sane kaÉ—ai zai Tabbatar Maka Yana raye,
Yarima Sultan Cikin Sanyin Jiki, Ya taka zuwa Gaban baffa, Russuna wa yayi cike da Girmamawa kamar yadda ya saba,
"Baffa Inada Magana idan Anbani izini, A hankali Ya furta hakan kamar mai koyan magana,
ÆŠaga masa kai Baffa yayi tare da FaÉ—in Kana da Dama Yarima, ina Sauraron ka,
"Godiya nake Allah Yaƙara lafiya, Dama inaso ince ko zamu wuce Egypt ne nayi waya yanzu Akwai jirgin da zai tashi zuwa 12pm Saboda ina ganin Kamar Zaifi,"
To Alhamdulillah Allah yayi maka Albarka, Amma kafin Nan inaso Nafara Magana da, *ABUL ƘASIM* wanda koda Misran zamuje to A hannun sa zamu sauka, Ina da tabbacin kasan shi Ko?
Yarima Sultan yace" eh Nasan shi,
Yusuf Kira Muji Idan yana nan gida Nigeria Sai muje nan É—in kawai Don bana son yawo da mara lafiya A jirgi, Ayi komai A gama yanzu, sai muje *BAITUSHSHIFA* É—in sa,
Uncle Yusuf yace Baffa wayar sa bata tafiya fa,
Yarima Sultan yace bari na kira ƙasim Muji, Bugu ɗaya wanda Aka kira da ƙasim ya ɗaga, Da'alama ɗan Malamin ne,
Daga can ɓangaran akayi Sallama Yarima Sultan Ya amsa,
Allah ya Temaki Yariman Gabas, Ɗan zaki Takawar ka lafiya, Babban goro sai magogin Ƙarfe, Hasken Farin Wata Mai daɗin kallo,
A yau ji Yarima Sultan yayi Tamƙar ƙasim yana zuba masa Wuta acikin Zuciya, Mai makon daɗi,
"Ƙasim ya Isa Dan Allah Malan Nake Nema Wayar sa bata Tafiya"
Daga yanayin Maganar ƙasim zaka gane bai ji daɗin Gwasalewar Da Sultan yayi masa ba, Amma sai yayi masa uxiri Saboda yasan Ba haka yake ba,
"Yarima Abul Ƙasim Baya ƙasa, Yaje Umara, Amma Yana tafe Zuwa Gobe insha Allah, Allah yasa Lafiya dai"
Wata irin Iska Yarima Sultan Ya Furzar a bakin sa, Sannan Yace Shikenan Allah ya kaimu Dama Sulaim ne ba lafiya,
Subhanallah To kozan iya temakawa da wani abun, Dana zo yanzu ko a kawo shi, Baitushshifa, Tunda akwai Manyan Malamai a can,
A'a Kaidai zaka Iya zuwa, Yarima Na FaÉ—in haka ya datse kiran, Tare da ko rawa Su Baffa bayani,
Baffa yace Bakomai Shima ƙasim ɗin ai Yana bada magani yanzu, Idan ya gagara Sai muje Baitushshifa ɗin Saboda Manyan likitocin Islamic ne Acan kuma kusan duk Larabawan Saudiyya ne,"
*Ummeetha*
Gaba É—aya Hankalin ta, Ba Ya kan Abincin dake gaban ta, Tunanin ta na wani gurin Har cikin ranta take jin Babu daÉ—i,
Kallon ta Mommy tayi, Anty Maryam Lafiya dai, kin tasa Breakfast a gaba Kici mana,
Murmushi Ummeetha tayi Kafin tace, bakomai kawai inajin yanayin babu daɗi ne, Nama ƙoshi, Tana gama Faɗin haka ta miƙe Kuci Gani nan zuwa,
Suhailat, Rafiq, Taufiq, Sakeema Princess Da ita kanta Mommyn A tare suka bi bayan Ummeetha da kallo Saboda basu taɓa ganin ta a irin wannan yanayin ba, Tana cikin damuwa Amma bata son su gane Saboda koda sun tambaye ta batada Amsa,"
Bedroom É—in ta tashiga, ta zauna A bakin Makiken gadon ta, Saida tayi É—an Jim nawani lokaci, kafin ta janyo wayar ta ta dannawa Abiiy kira, miss call, sai akira na Biyu ya É—aga,
Jin tayi shiru ne yasa shi FaÉ—in Lafiya kuwa?
Yana jin babu daɗi Saboda yasan Dole hankalin ta zai tashi sosai Matuƙar taji,"
Ta ma rasa abunda za tace, Am dama naga kai da Daddyn Yara Baku shigo Yin Breakfast ba, Shine nace bari nakira naji lafiya,
Har cikin Ransa yasan ba wannan ne dalilin daya sa ta kira ba, Amma sai yayi murmushi yace, Lafiya Alhamdulillah,
Zamu shigo yanzu Akwai abunda muke yi,
Cikin sanyin Murya Ummeetha tace to a gama lafiya, Sam ba haka taso ba taso ace yayi mata maganar Sulaim wanda take jin kamar Akwai abunda ke faruwa, Ita dai ba faɗa mata akai ba, Amma tsakanin ɗa da uwa sai Allah, Soyayyar tafi ƙarfin Soyayya, sai dai A kira hakan da Rayuwa da ƙauna,
Bayan ta kashe Wayar Sulaim ta kira wanda wannan shine kusan miss call na 25 da tayi masa, tana shiga Amma ba'a ɗagawa, Hakan yasa hankalin ta kasa kwanciya, Da ace a kashe taji wayar tasan dama Sulaim gwanin kashe waya ne don kada A dameshi, Amma tasan koda Zaiga kiran kowa A duniya yaƙi ɗagawa to Ba shakka banda Nata,
Tana cikin Wannan tunanin ne saiga kiran Abiiy yana shigowa wayar ta, Hannun ta Narawa ta É—aga saboda tsabar sauri,
Abiiy Tunani yayi Gara yafaɗa mata, Ko koba komai yasan addu'ar uwa akan ƴaƴan ta karɓaɓɓiya ce,
Sulaim Bashida lafiya Amma inaso ki kwantar da hankalin ki, Bance kuma Kifaɗawa kowa ba, yanzu haka Baffa da yana gurin sa, Ankira Abul ƙasim, To Amma ba asameshiba Sai ƙasim ɗin yana hanyar zuwa,