Sashe 15
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya suke babu wanda ya tankawa ɗan uwa sa, babu abunda Dr.Jabir yake se saƙawa da warware wa, ita ko Dr.Anisha chat take hankalin ta kwance batasan ma yana yiba,"
"Meye yasamu motar ki?"
"ÆŠan Jim Dr.Anisha tayi dafari tayi tunanin ba da ita yake ba sai kuma ta ta kalleshi, Matsala tasamu nima bansan Meye ba amma an wuce da ita gurin gyara, nakira Mom ta turamin driver Yazo ya É—aukeni tace sunfita gaba É—aya suna tare da drives É—i,"
Oky"
Sosai ta juya takalleshi, Dr. Are you okay Kuwa?" kamar kana cikin damuwa na kula da hakan fa tun kwana biyu da suka wuce, me yake damun ka?"
"kada kidamu _Nothing is wrong with me_ amma har cikin ransa yaji daÉ—in tambayar da tayi masa hakan na nufin ta damu dashi kenan"
"hhmm baza dai kafaÉ—a minba kawai, Idan da nice zaka takuramin ne har sai na faÉ—amaka, Allah yayi maka maganin damuwar ka,"
Gangarawa yayi gefan titi yasamu guri yai parking,"
Dasauri Dr.Anisha ta furta lafiya dai?"
"ÆŠaga mata kai kawai Dr.Jabir yayi tare da rufe idonuwan sa a hankali" _I love you Anisha_"
"Kallon mamakin jin abunda ya furta takeyi masa, idon sa na a rufe batare da sanin tana kallon sa ba"
"Jin shiru ne yasa shi ƙara Faɗin, _I say I love you love you uncountable times_"
Ahankali tace "What" Dr. Kodai baka da lafiya ne? Shin kasan abunda kake faÉ—a kuwa"
"Anisha na daÉ—e banida lafiya kullum cikin jinya nake ni kaÉ—ai batare da sanin kowa ba sai Allah, ciwo nake wanda bashida magani sai ke, ki kaÉ—ai ce maganin cutar dake damuna"
"ina da tabbacin kinsan irin yadda zuciya ke saurin cutuwa idan bata samu abunda take da muradi ba, hatta Salon bugun ta canzawa yake jijiyoyin isar da saƙo zuwa gareta daina isar da ko wane saƙo suke sai na iya wannan abunda zuciyar keda muradi, Dr. Na daɗe cikin azabtuwar ƙaunar ki amma na daure ina tunanin ko abun zai wuce amma ina a kullum ƙaruwa yake tare da harbawar duk wani seconds, ina sonki kije kiyi tunani, akaro na huɗu _I love you_ bawasa nake ba, da gaske nake zan aureki,"
"Tada motar yayi yajata ahankali ya hau kwalta, ajere ajere Yarinƙa sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi gudu a ƙafa ko wani aikin mai wahala,"
"Kwakkwaran motsi Dr.Anisha bata ƙara yi ba har suka hau titin TARAUNI wato unguwar, sai da yakai ta har bakin babban Gate ɗin gidan su, Tabaya saboda tanan tasaba cewa ya sauke ta tafi mata sauƙi wajan isa part ɗin su saboda gidan baƙaramin gida bane, sai a lokacin yakai duban sa kanta tayi wani sukuku da ita,"
"Ganin bata da niyar fita daga cikin motar ne yasa shi FaÉ—in, kishiga gida anfara kiran sallar magrib" _don't forget I'm waiting your answer by letter_"
"Buɗe motar tayi, har ta zura ƙafar ta ɗaya a waje, cikin saryin murya tace, _thanks_ tafita da sauri,"
"Saida ta shige ya daina ganin koda sawun ta sannan ya ƙara sauke wata nannautar ajiyar zuciya, take wani annuri da murmushi suka kwace masa duk da yana fargabar irin amsar dazai samu daga gare ta, ya tashi motar sa da gudun gaske ya haura titi,"
_________________________
______________
________
Yatsan ta takai baki tare da ɗan cizawa kaɗan, ta rasa yadda zata yi ɗaga kai tayi takalli window ɗin ɗakin dake can sama ɗakin gani tayi koda ta taka wani abu tsayin ta bazai kaiba, shikuma window dake ƙasa-ƙasa babu hanyar da zata iya shiga tafita,
"Mtsss princess taja gajeran tsaki gani babu wata hanya, shiru jim tayi kamar me tunani, tunawa tayi da ƴar jakar da Yarima Sultan yabata, da sauri tanufi wardrobe ɗin da kayan su ke ciki, ɗaukko wa tayi kafin ta koma tayiwa ɗakin key saboda kada wani yashigo, ɗaya bayan ɗaya tashi ga fito da kayan dake cikin jakar, turarene aciki mai matuƙar ƙamshi an rubuta (OCITION LOVE) A jikin kwalbar turaren, gaba ɗaya ƙamshin turaren ya karaɗe ƙofofin hancin ta, sosai ta shiga shaƙar ƙamshin tana lumshe ido, dubanta ta mayar kan wasu gifts guda biyu, wanda aka nannaɗe su acikin, wata haɗaɗɗiyar leda mai Ɗaukar hankali, ɗaya yafi ɗaya girma, harta ɗauki babban sai kuma ta mayar ta ajiye, tare da Ɗaukar ƙaramin, a hankali ta warware naɗin da akayi masa, sosai ɗan ƙaramin box ɗin ya burgeta, cike da zumuɗin ganin Meye aciki da buɗe,
"Awwnn zobinane guda biyu aciki ɗaya na azurfa ɗaya kuma Diamond Ring ne, babban abunda ya bawa princess Salma mamaki, ganin zobenan sak irin nata komai da komai saidai su waɗan nan sabbi ne sannan a wancan diamond ɗin nata ƙannan rubutun dake jiki da larabci akayi shikuma wannan da Indian akayi, gaba ɗaya ta zura su a dogayen yatsun ta, inda tacire nada, farin ciki ne ɗauke kan kyakkyawar fuskar ta tamarasa abunda zatayi saboda murna, _thanks YAYA Yarima u are special to me_ ita kaɗai take surutan ta saboda tsananin farin ciki, Alhamdulillah ya Rabbi, Allah nagode maka daka temakeni yanzu nasan ummeetha baza ta taɓa gane ba asalin nawa bane, Knocking ƙofar bedroom ɗin datake ciki akashigayi, cikin sauri ta tattara komai ta tura cikin kayan ta batare da tabuɗe ɗayar kyautar taga Meye aciki ba,"
Sake knowing ɗin akayi a wannan karon da ɗan ƙarfi aka buga ƙofar, saida ta shiga toilet tajiƙa fuskar ta da ƙafafuwan ta da ruwa sannan taje ta buɗe ƙofar ganin Ummeetha tayi a tsaye, fuskar ta da alamar tuhuma,
"Ummeetha kiyi hak'uri ina toilet ne ta faÉ—a tare da Æ´arfe ruwan dake hannun ta"
"Amma kinsan ke nake jira tunÉ—azu ina zaune a parlour har akayi salla na tashi naje nayi nadawo amma biki fito ba to Meye kike yi?"
"kwaɓe fuska tayi abun ka da auta cikin shagwaɓa tace, Ummee nasha wahala fa daƙar nasamu naga Rings ɗina tun ɗazun nake neman su sai yanzu nagani, shine fa nashiga toilet nayi alwala"
Gaba ɗaya hannayen nata takama, kallon zobenan ta shiga, sosai ta ƙura musu ido kamar me son gano wani abu,
Wayyo Allah na, ya Allah kasa kada ta gane basu bane,"
"o yah jekiyi salla lokaci na fita zobenan naki ne naga kamar sun ƙara haske sai kyalli suke kamar sabbi takai ƙarshan maganar haɗin da sakar mata hannu,"
"Hhmm princess ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya hadda dafe ƙirji, sannan ta juya ta koma ciki, _Oh Allah thanks god_"
*_In the night_*
"Sulaim da Yarima Sultan zaune Gaban Ummul Bait a parlourn ta,
"É—ana ashe gobe zaku wuce"
"eh Ummul Bait da yaddar Allah Sulaim ya faɗa hankalin sa na kan hoton jariryar Yarin yar nan dake maƙale jikin bagon"
"To Allah ya yarda tafaÉ—a, amma sai taga hankalin sa nawani gurin, duban ta takai inda yake kallon, ganin yana kallon hoton jaririyar nan ne yasa ta, FaÉ—in É—ana ko kasan tane,"
"Da sauri ya daidai ta nutsuwar shi, a'a bansan taba,"
"ita É—in Æ´a tace amma a yanzu bata tare da mu,"
Shiru Sulaim yayi yana sauraran ta, Allah sarki shine kaÉ—ai abunda ya iya furta wa, shi baima san dalilin da yasa yake son kallon jaririyar a duk lokacin da suka zo gaida Ummul Bait,"
Kallon shi Yarima Sultan yayi, Aminina zamu iya tafiya ko kaga dare yana ƙara yi,"
"É—aga kai yayi, Ummu Allah ya Bamu alkhairi a huta lafiya,
"shima Yarima Sultan ban kwana yayi da mahaifiyar tasu sannan suka tashi suka nufi sashin Baba waziri,
" cikin muryar roƙo Yarima sultan yace please Sultan Arab Dare yayi nafara gaji, ina neman alfarma muje a mota kada kace A'a,"
Murmushi Sulaim yayi saboda gaba É—aya yasan ran wani abu Yarima Sultan É—in yakeso ashema wannan ne, Nima zanso muje a motar saboda nagaji,"
"mota suka nufa da sauri sarkin mota ya shiga gaba sai part É—in Baba Waziri Wanda tafiyar a mota bata fi ta mintin goma ba,
"Dama Ummul l Bait nada wata Æ´a kafin Tasleem da Tasleema Twins?"
"Batare da Yarima Sultan ya kalleshi ba yace eh Akwai, Yanzu haka bata raye tun tana jaririya aka É—auke ta, mai martaba yana matukar kaunar ta Ummul Bait kuwa har kwanciya tayi a asibiti lokacin da aka rasa ta ita É—in NOORUL AIN Ce Abun so ga kowa,"
"I love her" Sulaim ya faÉ—a amma sai ka rantse bashi ya furta hakan ba,
Sai a lokacin Yarima Sultan ya kalle shi sosai yayi murmushi, dariya taso kwace masa sai ya fasa ganin basu kaÉ—ai bane a motar akwai sarkin mota,"
"Aminina yau da bakin ka kake furta kana son wata watan ma wadda bata raye banÉ—au ka soyayya zata kama ka nan kusa ba ko dai kaji faÉ—an Gwaggo murja ne?"
"mtss Ina son duk wani abu daya sha feka ne shiyasa nace ina sonta a matsayin ta na ƙanwa garemu kuma bata raye, Meyasa kuke Ɗaukar maganar mutun _opposite in meaning_
"Ganin ranshi yaÉ“aci ne yasa Yarima sultan FaÉ—in _it's okay Aminina sorry my apologies_ "ðŸ™,
Bayan sun gaisa da su Ummeetha Sulaim yasanar mata zasu wuce gobe shida Sultan,
Sosai Ummeetha taji daÉ—in jin hakan, Allah ya kaimu lpy,"
Yaran kunƙi aure sai Faɗin ran tsiya idan kuka tsufa naga macen da zata yadda ta auri tsoho gashinan ƙannan cikin ku sunfara shirin auran, Raufa da Tauheed, Gwaggo Murja tafaɗa a ɗan hassale,
Dariya gaba É—aya mutanan parlourn suka sa, banda Sulaim hatta Yarima Sultan saida ya murmusa, jin abunda gwaggo murja tafaÉ—a,
HaÉ—e rai sosai Rafiq yayi tare da FaÉ—in Haba kefa tsohuwar nan kinfi ye karan bani Tunda biki iya ba ai saikiyi shiru, ni ba suna na Raufa ba Rafiq nake shikuma Taufiq,
"dayake Taufiq yafi sauƙin kai shi hakan ko ajikin sa danna wayar sa kawai yake, yana chat da Tasleema," wanda Tunda suka haɗo a Sashen Ummul Bait Allah ya haɗa jinin su, Shi Rafiq da Tasleem shikuma Taufiq da Tasleema, suka exchange na numbers ɗin juna a cewar su zasu rinƙa gaisawa,