Sashe 63
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Murmushi Yarima Sultan yayi, sarai ya gane ciwa Sulaim neman rigima Yake, saboda dama sun saba, kafin Yarima Yace komai Sulaim har ya kai ƙofar toilet ɗin ɗakin daniyar ɗora alwala,"
Tashin shi keda wuya, shima Saleem ya miƙe ya nufi waje, tare da kara waya a kunne, _Hello My Suhailat_ yafaɗa dai dai ficewar sa,"
"Hannu Yarima Sultan yakai da niyar ÆŠaukar Ipad É—in sa don cigaba da abunda yake, kawai idon sa ya gano Masa princess wadda ketafaman gyan_gyaÉ—in Bacci, kallo É—aya yayi mata ya É—auke kai, sai kuma yaji tabashi tausayi,
Tashi yayi ya fara takawa zuwa gabanta, kallon ta ya shiga yi sosai,"
"Ahankali princess ta ware idanuwan ta akanshi, jin alamun an tsaya mata aka,"
Cikin basarwa Yarima sultan ya kauda kai tare da kamo kunnan ta É—aya, ya É—an mirÉ—e shi kaÉ—an,
"Ash, Wash, Allah kunne na Yaya Yarima zaka tsinkamin kunne please Meye nayi maka?"
ÆŠan ya tsansa É—aya yakai baki, Shiiiii, alamun tayi masa shiru," Babu shiri ta haÉ—iye sauran maganar dake bakin ta,
"Bakyajin magana ko? Yaushe nafara wasa dake, da har zansa doka, kekuma ki karyamin, ni abokin wasan kine?"
Da sauri princess ta girgiza kai alamar A'a hawaye har sunfara sintiri asaman kuncin ta,"
"Good" Yarima Sultan, yaɗora da Faɗin, zan hukunta ki ta yadda gaba baza ki ƙara ba, zansa a tafi dake yanzu, a saki agaba saikin kwana kina tsallan kwaɗo wannan shine hukuncin laifin ki,"
"Ji tayi kunnan ta na barazanar Tsinkewa ne yasa ta kai hannun ta don janye na Shi, tana ɗora hannun nata saman nashi, da sauri ya janye nashi yana kallon ta, saboda wani irin yanayi da ya ratsamasa tun daga kansa hartafin ƙafa bai gama dawowa hanyyacin saba ta fara magana,"
Cikin kuka ta furta dan Allah kayi hakuri yaya Yarima wlh ban iyaba bansan ma yadda akeyi ba, bazan ƙara karya maka do kaba, Idan ma naƙara kaza neni,"
"Sosai kalmar ta ta ƙarshe tabashi dariya amma sai ya shanye, wai in zane ta,"
Batare da yace mata komai ba Yakoma gurin da ya tashi, ya zauna tare da ÆŠaukar Ipad É—in, bana son kuka share wannan hawayen kimin shiru,"
Matse kwallar ta tayi sannan ta goge fuskar ta da Tissue wanda ke gefan gadon ajiye saman wani ma dai dai cin table,"
Auta bari Amaidaki gida ki kwanta ko?
"Gaba É—aya suka kai duban su kan Sulaim wanda fitowar shikenan daga toilet jikin sa duk ruwa sosai yaji daÉ—in jikin nasa ji yake a yanzu tamkar yafi kowa lafiya a duniya,"
Da sauri princess tace to yaya Sulaim Ina godiya Allah ya ƙara lafiya,
Batare da yace mata komai ba ya nemi guri gefan gadon ya zauna, kallon Yarima Sultan yayi, Saraki ina Saleem? Yakamata muyi sallah yanzu fa around 10pm,
Saraki shine sunan da Sulaim yake faÉ—awa Yarima Sultan A wasu lokutan,
Saidai kayi sallah mu munyi tunÉ—azu, Saleem kuma yafita bajinawa Yarima Yabashi amsa,
Amma dai ku yaudare ni, shine ko ku tasheni muje masallaci ko?,
"Sorry a lokacin kana cikin halin jinjiki sosai"
"ƙasa ƙasa Sulaim ya Harare shi, batare da ya ƙara tanka masa ba,
Princess kuwa daÉ—i ne fal zuciyar ta, Ta tsallake wa muguntar Yarima Sultan a cewar ta, tare da shafa kunnan ta wanda har lokacin yana yi mata raÉ—aÉ—in zafi,"
Jin Sulaim yace za amai da ita hakan yasa Yarima haƙura ba don yaso ba hukuncin aminin sa ne,sannan baya son kowa ya gane, princess na shiga harkar shi,"
"Emm Kuji shifa niko Fatima nace kaidai kake shiga har karta,😅"
"Motso Motso yake sosai cikin baccin nasa, da alama Mafarki yake,
"Kai ne mahaÉ—in rayuwata idan babu kai to tabbas nima babu ni, doguwar Yarinyar dake tsaye agaban shi ta juya masa baya, Tayi maganar cikin Sautin ta mai daÉ—i saurare,"
"Tayaya nazama nine ma haÉ—in rayuwar ki? Sulaim ya tambaye ta yana kallon bayan ta,"
"Saboda kai jigo nane"
"Shin ki wacece?"
"Ni jinin ka ce, kuma garkuwa a gareka, Sannan kaima garkuwa a gare ni,"
"Tayaya kika zama garkuwa ta bayan bansanki ba?"
"Nima Bansani ba amma zamu haÉ—u a zahiri nan kusa"
"Ina son ki jiyo inga fuskar ki"
"Shin kana sauri ne? Idan kayi hak'uri Zamu gana da juna Nan kusa Saboda _we have the same relative_ tana kaiwa nan tafara tafiya a hankali, Hannu Sulaim yakai daniyar zai kama hannun ta" Bat" taɓa ce,"
"Hazbunallahu wa ni'imal wakil Sulaim ya furta dai dai yana farkawa daga baccin, wanda gaɓa ɗaya Gumi ya jiƙeshi duk da Sanyin A.C daya karaɗe ɗakin gaba ɗaya, tashi yayi ya zauna a tsakiyar gadon duban sa yakai zuwa makiken Agogon bangon dake maƙale daga sama 2:40 Na dare,"
Dafe kansa yayi ya fara tarayo mafarkin da yayi wanda Tunda yake baitaɓa maka mancin saba, kallon shi yakai zuwa ga Yarima Sultan wanda ya ƙudindune cikin Blanked bacci yake cikin kwan ciyar hankali,"
Saboda jikin Sulaim Yarima Sultan yace tare zasu kwana a bedroom É—in sa,"
Jikin sa babu kwari ya sauka daga saman bed É—in Toilet ya nufa ya É—auro alwala sannan ya fara sallar nafila" Gaba É—aya mamakin mafarkin da yayi yahanashi, yin isashshan bacci, Mafarki kuma mace!! Ya tambayi kansa, batare da yanada amsar komai game da hakan ba,"
_In the morning🌄_
*GARIN KANO*
*_Railway Quarters Arab Estate_*
"A shahararran Airport Na *MALAM AMINU INTERNATIONAL* dake Garin tadabo, Wato Jahar Kano, Jirgin Su Sulaim yayi Landing Ƙarfi 9:30am,
Gudu yaciga dayi sosai akan Titin sa, har yakai dai dai inda zaiyi kwana, ya sauka a hankali sannan ya tsaya Cak ƙirar K.L.M, Take ƙofar jirgin ta wangale, fasinjoji suka shiga fitowa,"
"Sulaim wanda shine Mutun na Tara Ajerin mutanan dake fitowa daga cikin Jirgin, Cikin Nutsuwa ya sauka Bayan shi Yarima Sultan ne sai Saleem,
"Fuskar Sulaim É—aure Tamau babu Annuri, ÆŠan ma tsakaicin glass É—in dake Idon Sa ya gyarawa zama yana É—an kalle kallan ta inda Motocin su zasu bullo"
"Dogarai Uku wanda Yarima Sultan ya taho dasu, Suna biye dasu Suna take musu baya, Hannun ko wannan su, riƙe da TrolleyBag ɗin su, Motocin Arab Estate ne Suka yi musu ƙawanya,
Uncle Yusuf ne yafara fitowa Shida matar sa Anty Raziƙa, da murmushi saman Fuskar su, Saiga Uncle Bello Daddyn Canada mahaifin Saleem, shima ya fito, Baffa ne ƙarshan fitowa,"
"Ganin baffa ne yasa Sulaim Sakin Fuskar shi da Murmushi, hannu Baffa ya buɗe masa alamar yazo, babu musu ya ƙarasa Suka Rungume juna, ɗaya bayan ɗaya saida Suka Rungume Sulaim fuskokin su da kaga ni zaka gane suna cikin Walwala,"
"Ahali Akwai daÉ—i abunda Yarima Sultan yafaÉ—a kenan cikin ransa, Sakin Sulaim Baffa yayi tare da Duban Yarima Sultan Yayi masa Alamar da yazo, Cikin Nutsuwa ya taka zuwa gaban su, Cike da girmamawa ya gaida su duka,"
Tunda bakwa sona, Bari naje nayi _Booking Flight_ NA wuce garin ikko (Lagos) gurin Aikina kawai,"
Gaba ɗaya suka kai duban su kan Saleem wanda ya harɗe Hannayen sa Saman ƙirji shima su yake kallo,"
"Dariya sukai gaba É—aya, Uncle Yusuf ne yataka zuwa inda yake, Ya rungume shi, _Sorry lovely Son I really really missed you_ yana dariya,
Dariyar shima Saleem yayi, _Missed Much dear Uncle_ har cikin ransa yasan soyayyar Sulaim a gurin iyayen su ta daban ce wadda Allah ne yasan wanda yafi son shi acikin su"
"Sarkin Surutu kadawo kenan to barka da zuwa Baffa ne yayi maganar cikin sigar wasa,"
Murmushi É—auke saman Fuskar Uncle Bello yace To Mu wuce gida mana a BuÉ—e mana jakar tsaraba,"
Dariya sukai tare da shige wa Motocin nasu, Sulaim da Baffa Mota É—aya Suka shiga,
Sai Gida Sulaim jinsa yake tamkar Ana Sauke masa Wani nauyi dake zuciyar sa, Sannu a hankali suna tun karar gida yana ƙara jin hakan,"
"Suhaima ce tsaye Gaban Wannan doguwar bishiyar kwakwar dake Cikin roundabout ɗin dake tsakiyar Arab Estate, Tariƙe ƙugu Kanta na kallon can saman Bishiyar kwakwar, da alama wani abu take Nazari game da bishiyar, ba ƴaƴan kwakwar take kallo ba,"
Dole inason ganin Saman bishiyar nan, akwai ƙulallan makirci asaman ta, to amma tayaya? Ta tambayi kanta, Dubanta tamayar Kan jerin gwanon Motocin dake shigo wa,"
Tunawa tayi da maganar, Baffa daya gayamata jiya cewar Sulaim zai dawo yau kuma da wuri, Da sauri sauri tabar gurin Kafin su ƙarasu tunawa da tayi, ko gyaran part ɗin nasa da aka sata batayiba,"
Titin Alhaji Imran Arab Street, suka Nufa gaba É—ayan su,"
A part É—in Baffa Suka yada Zango a cewar Sulaim sai Zuwa Anjima Zasu koma Part É—in Nasa,"
"Jinin dake tukunyar da aka sa Rigar Yaro nan yaƙare jiya, Dole sai anƙara Sadaukar wa Akanshi, Saboda a daran jiya yasha wahala sosai, Jinin jikin sa ya tafasa Zuciyar sa ta raurawa, Munƙara ɗaure jijiyoyin kansa sosai,Sannan Boka Zarshima yace Ana buƙatar wata Rigar tasa,"
Cikin zaro ido Khaltum tayi saurin dafe bakin ta jin abunda kunnuwan ta suka jiyo mata daga cikin parlourn, Mai girma Hasheem, Kuma muryar mace taji"
Da sauri Khaltum ta bar gurin dama Zuwan ta kenan zata shiga gaidasu, kasan cewar safiya ce, Sannan ta gabatar da Aikace ai kacan ta, saboda Sashen Mai girma Hasheem aka kai ta da Niyar ta ringa kula da ɓangaran, Barrister Sulaiman ɗansa,"
Kai tsaye ta nufi House É—in baffa don sanarwa da Suhaima abunda Kunnuwan ta suka jiyo mata,
Sauri take sosai tana haÉ—a hanya ko nisan gurin a ranar bata gani gaba É—aya tabi taruÉ—e, wanda da gani take zata daÉ—e bata je gurin Suhaima ba saboda nisan dake tsakanin su, amma yanzu ina bama ta ganin hakan..!!
_F pen_,âœï¸
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing📲_
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*Nazari writer's ass......📚*
_Sarauniyar👸 Nazari writer'sâœï¸_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 2ï¸âƒ£5⃣➖2âƒ?6⃣ðŸ“?