Sashe 70
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To kema kidena, nanda 2weeks zanzo fa kuma saboda ke, idan biki bar kukaba bazanzo bama, Saleem yafaɗa tare da leƙa fuskar Suhailat,
Murmushi tayi to shikenan nabari, Ya Saleem zanyi Missing naka, Sosai É—an Allah Karkamanta dani,"
Oh Baby Kintaɓa ganin mutum ya manta da rayuwar sa, kefa rayuwa tace, gashi tun ban tafiba harkin fara kewata ko, Emm to nima fiye da haka nakeji, kamar inta kuka madadin yadda nakejin yanzu zanyi nesa da bugun zuciya ta, _My Suhailat_ Duk na Susuce akan sonki, Allah yasa kema kinaso na haka, zuciya ta bugawa take da ƙarfi sosai, kwalla nake daga can ƙasan zuciya ta na rabuwa da waliyyiyata, _I do love u, I'm in love with you, I really love you, I wanna de you which you forever My Suhailat_
Zoben hannun sa yazaro tare da kamo hannun Suhailat, ya zura mata sannan ya ciro nata ya zura a ƙaramin ɗan ya tsanshi,"
Wlh ina sonka dayawa yaya Saleem, baki na ya rasa kalmar dazai faÉ—a dan bayyana hakan abunda nasani shine, na kamu da matsanancin sonka, a lokacin da ban shiryawa hakan ba,
Kiran wayar Saleem da akayini ya katse musu kallon ƙaunar da suke yiwa juna, Daddy ne nasan Jirana suke bari natafi ina shiga jirgi zankira ki, sakin hannun ta yayi tare da buɗe mata hannayen sa duka biyun alamun tazo,
Hannu tasa tarefe idanuwan ta tana dariya, shima dariyar yayi oky kunya ko, hmm to shikenan ai mungama magana da abiiy, acikin satin nan za'a samana rana,
Zaro ido waje Suhailat tayi, Kai Ya Saleem wasa kake ko?
Zakiga wasa yafaÉ—a tare da wucewa tabishi abaya,"
*in the Night*
*Uncle Mansur*
Cikin Duhun dare Bayan Sallar Isha, Sai faman sauri yake hannun sa ruƙe da wani File,
Ganin ya taho sosai yakusa shiga part ɗin baffa yasa Suhaima fitowa daga buƴan da tayi daga can gefe, tayi shigar maza riga da wando wuyan rigar hadda kwala, ɓaƙaƙe wulik sai wani dogon takalmi shima baƙi yakawo mata harwajan gwaiwa tasa Mark's a fuskar ta takai shi har wajan idon ta sosai, saɓanin mayafi dayake ɗaure fuskar dashi, babu hijabi ko mayafi a jikin ta hulace akanta tatattara gaba ɗaya gashin ta acikin hular badon kwayar idon taba baza ka taɓa cewa ita bace, hannun ta itama ruƙe da file sak irin na hannun Uncle Mansur kai tsaye shi tatunkara..!!
_F pen_âœï¸
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing📲_
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*✨TAURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS ......✨�*
*_T.M.W_âœï¸*
_Sarauniyar👸 Taurarin Marubuta writer'sâœï¸âœ¨_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 3ï¸âƒ£3⃣➖3ï¸âƒ£4⃣ðŸ“?
*IN THE NIGHT*
*Uncle Mansur*
Cikin Duhun Dare Bayan Sallar Isha'i, Duhu ne Sosai, Gaba ɗaya wutar Lantarkin Estate ɗin ta ɗauke lokaci ɗaya, Sauri yake tafaman zagawa, Hannun sa Ruƙe dawani file yanada ɗan Girma, Ɗayan hannun sa wayar sace yake amfani da'ita wajan haskawa, Sosai Suhaima ke Kollon sa Cikin Duhu batare da yasani ba, Ganin yakusa shiga Part ɗin Baffa Yasa Suhaima Fitowa daga ɓoyan da tayi Acan gefe nisa dashi,
Shigar maza ce a jikin ta Riga da wando Rigar Mai Dogon Wuya da kwala, Launin Baƙaƙe Wulik, Wani Dogon Takalmine a ƙafar ta shima baƙi Irin na Sojoji yakawo mata har gwaiwar ta ga ɓakar safar hannu data, Mark's Ne A Fuskar ta wadda takaishe har wajan idon ta sosai, saɓanin Mayafin Da take ɗaure Fuskar ta dashi, Babu hijabi ko Mayafi Ajikin ta, Tatattara Gashin ta gaba ɗaya acikin Hular, hakan yasa Hular Ƙara Girma Akan nata da'alama tanada yalwataccan Gashi, Gaba ɗaya ta canza kama kamannin ta ta rufe ko ina a jikin ta, Tsayin ta sai ya ƙara fitowa sosai, Badon kwayar idon taba bazaka taɓa cewa Suhaima bace, Hannun ta Itama ruƙe da File Sak irin na hannun Uncle Mansur, Hatta Girmansu Ɗaya, Kai Tsaye Babu Alamar Tsoro ta nufi Uncle Mansur Wanda har yakusa shige wa Part ɗin Baffan,
Wani Irin Accident Akayi Tsakanin Uncle Mansur Da Suhaima wanda hatta Kawunan su saida suka Gwaru, Gaba É—aya Kayan Hannun Su Suka Zube, Hadda Wayar Uncle Mansur Dayake Haska hanya da'ita,
A Matuƙar Razane Uncle Mansur ya ja baya, zuciyar sa ta harbawa da sauri, Ganin Baya iya ganin komai Saboda Tsabar Duhu Ga, Ƙarara Suhaima ke kallon Tsoro Bayyane saman Fuskar shi, Murmushi Tayi Saboda shi Baya ganin ta, ita ko Tamkar Tsakiyar Rana Haka take Kallon sa,
Jin shiru ne yasa Uncle Mansur Daurewa cikin Rawar Murya ya Furta, Waw'Waye Anan? hannun sa dafe da goshin sa saboda gwaran dasuka yi da Suhaima ba ƙaramar Azaba yajiba, Canza Murya Suhaima tayi, Cikin Shaƙe Murya tayi Irin Muryar Maza, Dama Suhaima gwana ce wajan iya Salon Canza Murya,
"Subhanallah Yi Haƙuri Yallaɓai, Duhu Bankula dakai ba, Suhaima tafaɗa, tare dayin Saurin Sunkuyawa Taɗakko Files ɗin Duka Biyun Tamiƙawa Uncle Mansur Tare da wayar sa duk da Faɗur da Wayar tayi Amma Harlokacin A kunne Fitilar take, Ɗan Hasken ne yabashi damar Ganin tana miƙa masa Hannu yasa Ya karɓa, Zuciyar sa Saifaman Zillo take masa a ƙirji saboda Harcikin Ransa Gani yake Yayi gamo Da aljani, Sorry Sir Suhaima tafaɗa tare da juyawa tanufi Hanyar Part ɗin Sulaim Hannu ruƙe da File ɗin wanda bazaka tantance natan neba ko na Uncle Mansur,"
Sulaiman Kunna Wutar Nan yanzu Yanzu Kayi Sauri,
Jin Muryar Uncle Mansur cikin Tashin Hankali, Hayakan yasa Barrister Sulaiman FaÉ—in, Uncle Lafiya Kaddai Kacemin Ansamu Matsala?"
Cikin Ruɗu Barrister Sulaiman yayi Maganar ganin Damar su zata kuɓuce da suna murna,
Nace ka kunna haske Yanzu ko idan nadawo zanbaka labari Uncle Mansur yafaÉ—a yana waige waige, Kamar wanda za'a kama,"
Tunkafin yagama Rufe Baki Saiga Haske ya kauraye ko ina na cikin Estate ɗin, Tamkar Rana, Wanda ko Allurar kace tafaɗi sai ka ganta, Ganin Haske Yasa Uncle Mansur katse kiran Ɗif, Yamai da Dubansa Zuwa Hanyar Part ɗin Sulaim ko zai ganta, Amma ina babu ita babu Alamar ta, Mamaki Tsoro, Tashin Hankali bayyane Saman Fuskar Uncle Mansur, Ganin Babu Alamar ko Kwaro, Yasa shi ƙarasa Shiga Part ɗin Baffan, Yana Juya File ɗin Hannun sa don tabbatar dashi ɗin ne koko, Ganin File ɗin yasa shi jin daɗi harcikin Ransa,
*Suhaima*
Dariya take mai Sauti sosai hadda dafe ciki guri tasamu ta zauna saida tayi mai isarta sannan ta tashi kai tsaye ta wuce Part ɗin Hajiya Ummu Hannun ta ruƙe da wannan File ɗin, Batare da ta canza shigar taba,
Idan kunsan wata ai buku san wata ba, tana Tafe Har ta ƙarasa Ƙofar Shiga Part ɗin Hajiya Ummu, tana Murmushi Jefe jefe, Allah yasa Matar nan Bata Parlour tafaɗa tare da tura kai ta shiga, ganin babu kowa a parlourn yasa Suhaima sauke wata irin Nannauyar ajiyar Zuciya, ta wuce ɗakinta kai tsaye, da wannan ƙaton takalmin wanda ko nauyin sama bata ji,"
*Baffa*
Kallon File É—in yake a tsanake saida yaduba ko wace takar da mai É—auke da jerin Sunanyen mutane, Anyi Arranging ÆŠin su in According to Numbers, Duban Sa ya mayar Zuwa kan Uncle Mansur Wanda gaba É—aya hankalin sa baya jikin sa ya tafi can duniyar Tunani,
Mansur, Mansur Baffa yakira Sunan sa har sau biyu,
Firgigit Uncle Mansur yayi, Na'am Baffa ya faÉ—a yana dai dai ta nutsuwar sa,
Baffa yace Mansur Tunanin mekake ina ta magana
Babu komai Baffa Hankali nane yana kan Aikin Da zamu Shiga da Sabbin Ma'aikatan da za aÉ—iba,
Jinjina kai Baffa yayi alamar Gamsuwa, To Allah yabada Sa'a wannan shine Jerin Sunayen Sabbin Managers and Directors da za a É—auka?
Da sauri Uncle Mansur ya É—aga Kai Cikin Jin daÉ—in Abunda Suka aikata na canza Sunayen zuwa na Mutanan su da'alama nasara tasamu yafaÉ—in hakan a ransa, Murna yake yasanTunda Sunayen Sukazo Hannun Baffa ai aikin Gama Yariga Yagama,
Ka Tabbata Sune? Baffa ya ƙara tambayar shi don son tabbatar wa,
Uncle Mansur yace Eh Baffa Sune,
Baffa ya ƙara cewa, Hameed yasa Hannu akai kuwa?, inason Kammala Komai daren yau Insha Allah, idan Kun tabbata Sune Sunayen to Shikenan,
Eh yasa Hannu Hasalima ai shine yakawo Sunayen Yabani Nasa hannu Sannan aka Biga STAMP yace inkawo maka, Uncle Mansur Yayi Maganar tare da ƙara yin ƙasa dakan shi kamar wani na Allah,
To Shikenan Zuwa Ranar Litinin zanga ko wanne daga cikin Sabbin ma aikatan,
Allah yakaimu, Abunda Uncle Mansur ya faÉ—a kenan ya tashi daniyar ya tafi,
Babu izinin tafiya Yanzu, Kajira ƴan uwanka yanzu zasu ƙaraso, Zamu Tattauna game dawani Al'amari, Baffa ya faɗa tare da Ajiye File ɗin Hannun Sa a gefan dayake zaune,
Komawa Uncle Mansur yayi ya zauna jiki a sanyaye, Allah yasa ba wani Sabon Binciken bane Yataso, ya faÉ—a aransa a fili kuwa cewa yayi To, "
*Sabrina*
Nifa Mammy Gaskiya Banason Barrister, Doctor Nakeso Wallahi tun yaushe nake faÉ—a miki, Yanzu Shine kukeson sai kun haÉ—ani dashi Dole,
Kallon Ta Hajiya Turai tayi, cikin Sigar Rarrashi tace Haba My daughter Nace kiyi Haƙuri Ki auri Barrister Sulaiman Babu abunda ya rasa a rayuwa kyau, ilimi, kuɗi, Duk wani jin daɗi zaki sameshi kuma kinga yana sonki zai kula dake sosai, Sulaim dakike ganinsa ba lafiyayye bane Zai iya mutuwa ko yaushe, kuma koda bai mutu nan kusaba, bazai kulamin dake yadda nakeso ba, Kuma fa naji labarin da Saleema ƴar gidan Bello za'a haɗa shi idan kuma kinfi buƙatar zama da kishiya to,"
Never Wallahi Mammy Never Har 'abada bazan iya haÉ—a miji da wata ba, Bagwara in auri Yaya Sulaiman É—in ba, Amma Wallahi Mammy Yaya Sulaim na daban ne kyan sa na musamman ne, gaba É—aya Arab Family babu mai irin kyan sa Ga aji,
Oh Daughter Shima Sulaiman yana dashi, saidai kawai baikai Sulaim ɗin ba, Yaro ne kamar Aljani wa yasa ne ma ko aljanune a jikin sa suka ƙara masa kyau, kuma nima har'abada idan ina raye bazan bari ki zauna da kishiya ba,
Aljanu fa mammy Sabrina tafaÉ—a tare da zaro ido, Haba dai Mammy Wasa kike,