Sashe 37
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Mama Bilki*
Ina ganin Yarin yar nan Zuwa gobe Zamu kashe ta Kawai, batare da wani yaji ko Ya gani ba, Kuna ganin yadda Da an tun kare ta Sai a yi cilli da mutum kamar wani tsumma ko takalmi, Mutuƙar zarshima yabamu Hayaƙin Mallaka to Dashi zamuyi Amfani wajan kawar da ita,
~ Suhaima ~
Babu Ciga ba A gurin mutanan da Zalunci shine Aikin Su, ka gina Ramin mugunta dai dai kai, hakan zai sa Koda katashi faɗa ciki To ba lallai ka nitse ba, idan maye ya manta to Uwar ɗa bazai wu ta manta ba, komai Yazo ƙarshe, Ina so kusani, miciji Baya Saran Mumini A rami ɗaya Sau biyu, Komai nisan jifa dole ƙasa Zai dawo, Babu wanda zai tsira acikin ku, kasheni ba abune mai sauƙi kamar yadda kuka ɗauka ba, A cikin Taswirar Rayuwar ko wane ɗan Adam Baya taɓa Tsallakewa ƙaddarar sa mai kyau ko A kasin ta, A wannan yaƙin tarihi bazan taɓa bari tarihi ya mai mai takan sa ba,"
"Mama Bilki, Mai Girma Hasheem, He Excellency Sambo, Uncle Mansur, Cikin Matsanancin Tsoro da Razani, Suka Dubi Inda Sautin Maganar Ke tashi,"
Ko ba'a faɗa musu ba Sunsan Daga Suhaima Maganar tafito, Kallon ta Suka shiga yi Itama su take Kallo Da Kyawawan idanuwan ta masu matuƙar Jan hankalin mai kallon su, Abun Mamakin shine, A yau idanuwan ta Sunyi wani irin haske Kwayar cikin idon Tayi baƙi Siɗik, Tarin Baiwa ne Acikin idanuwan nata, wani Irin Ruwa ne garai garai Tamkar Hawayen daya taru yana Shirin Zubowa, Wani irin Shape ne da Kwayar idon, Sai yawo take a cikin Idon A saman Wannan Sihir taccan Ruwan, Tamkar Wadda ta zizara ɓakin kwalli a ƙasan fatar idon hakan ba ƙaramin kyau ya ƙarawa Idanuwan na taɓa,"
Akwai Æ´ar tazara a tsakanin inda Su mama Bilki ke tsaye da inda Suhaima take, A É—aure kamar ragon Layya, ta zarar dake tsakanin su bata hana su Ganin Fuskokin su, Na yawo A cikin Idon Suhaima Tamkar Acikin Mudubi Haka Suke Kallon Kan su,
Cak Suhaima ta Tsayar da Idonta a kan, fuskar Mutum da baza ta taɓa mantawa da Itaba, Fuskar da take Take Ganin ta Kullum Acikin Tunanin ta, Fuskar da take ganin Ko da bayan shuɗewar ƙarni guda Ta ganta Baza ta manta ba, Fuskar da ta zamar mata mugun gani acikin Rayuwar ta ta ƙuruciya, "Ta ke Kwakwalwar ta tafara ta rayo mata, Mummunan Tarihin da baza ta taɓa mantawa dashiba, baƙar Ƙaddara, Baƙar Rana A gare ta, Jitayi komai yana dawo mata Sabo Rayuwar shekarun baya na dawo mata cikin Kai, Cikin ƙanƙanin lokaci Yanayin Suhaima yafara Canzawa, Ɗauke Idon ta, tayi daga Kan Mai girma Hasheem, Ta mai dasu kan Mama Bilki,
Mama Bilki ganin Suhaima ta kafe ta da'ido yasa ta Faɗin" Kur'wata Kur, Laƙamtu Ƙafa Uku A kanki mayya Wallahi Banzan cinwu ba, Nama na ɗaci ne dashi, Cikin Fusata mama Bilki takai ƙarshan maganar tare da watsawa Suhaima Wata irin muguwar harara,
"He Excellency Sambo, Magana Yafara tare da Nuna Suhaima da ɗan yatsa, "ke Matuƙar Kina son Mutuwa cikin Salama, Dole sai kin kiyaye harshan ki, Mu Ba ƙananan Muta ne bane, Da zamu zauna Muna sauraron Shir man kiba, Idan taƙamar ki tsafi, To Zaki gane Ke ba komai bace, da tsafin naki zamuyi miki kisan wulaƙanci Babu wanda zai tsaya miki, Shin ke wacece? Me kike Ne ma a gurin mu? Meye Alaƙar mu dake? A jere yayi mata Tambayar,"
"Hmm Kun riga Da kun makara, Wannan Tambayoyin Ba masu Amsa bane, Saboda Tunran Gini Tun ran zane, A halin da ake ciki yanzu Sanin ƙone wace ba shine mai Amfani A gurin ku ba, Abu mafi mahimmanci shine kuje Kuyi Shirin Yaƙi Kushirya iya shirin da kuke ganin zaku iya, Ni ba kowa bace Sai dai, Jinin Fansa na Tafasa a cikin Jiki na,"
"Tamkar Iska Haka mama Bilki ta Nufi ƙofar Fita daga ɗakin, Fuuuu" Tana fita Uncle Mansur yabi bayan ta Batare da Sambo ya ƙara cewa komai ba Shima ya fice,"
Mai Girma Hasheem, Hannuwan sa ya goya A saman ƙirjin sa, Tare da zubawa Suhaima ido kamar mai son Gano wani abu a tattare da ita, ji yayi wani abu na kai kawo acikin ƙirjin sa, Hakan yasa shi bin bayan ƴan Uwan sa, Saida ya tabbatar yayiwa ɗakin A jiyar da Suhaima keciki Key, hadda kwaɗo sannan ya tafi,"
~ Suhailat ~
Zaune take tsakiyar Bed É—in ta, Saman luntsu me miyar katifar dake saman bed É—in, (Water Matrics) GA Lallausan Bedsheet wanda aka Yane Saman gadon dashi, Karatu take Ta baje takaddu da littattafai Kala kala, ta ajiye wancan ta É—au wannan, Kanta gaba É—aya ya É—au zafi saboda karatun Exam. ÆŠin da take kwana biyu,
"Kiran da ya shigo wayar tane yasa ta Saurin A jiye Littafin dake Hannun ta Saboda Tasan Waye me kiran, Saleem ne Ta tabbatar wa kanta hakan Kasan cewar Ringtone É—in sa da banne,"
Waya Suka farayi Bayan Sun gaisa, Saleem Yace,
"My Queen I wanna see you Please Kinsan bana gajiya da kallon Kyakkyawar Fuskar ki Ta Mutane Masu gaskiya,
"Murmushi kawai Suhailat tayi mai Sauti Wanda Har Saleem sai da yaji,
"Dan Allah Cutie kibari naganki kinsan ko É—azu bangaji da kallon ki ba kika tafi kika barni, Emma so please and please Beb"
"Oh Ya Saleem.... Remember you're my Husband to be.. Ya Isa Allah idan kana roƙon a kan wannan Nikunya ma na kije,
"I know My Suhailat, Amma kunyar me?
"Uhm, Nothing ooo, Suhailat tafaÉ—a Tare da Maida kiran Video Call, Don son kawar da waccan maganar,
"Murmushin jin daÉ—i, Saleem yayi, I love you 100% Cutie,
"ÆŠaga Gare ni zuwa Gareka 1000% ne ya Saleem, Ya aikin ku fatan Kana samun Hutu?
"Same Alhamdulillah, , Zamu bar Damaturu nan da, 1week insha Allah, Beb Aikin mu akwai wahala, Tawagar Da mukaje Atisayen tare manya ne sosai, Ba Rukunin mu ɗaya ba, Kuma daga nan Lagos zan koma, Babu wani hutu Tsakani, Akin san mijin Anty Bahijja, Major Ibrahim Aiki dashi Ba sauƙi kuma ba daɗi,
rau-rau Suhailat tayi da ido tamkar zata fashe da kuka,
Ganin hakan ne yasa Saleem Faɗin, What's wrong? Me ya ɓata miki rai kona faɗi abunda ba dai dai ba,?
Jijjiga kai Suhailat tayi alamar A'a,
"Oh ya faÉ—amin meya faru cike da damuwa Saleem yayi maganar,
"Nifa Bana son kasha wahala ina so ka ringa hutawa, ya saleem Duk na meye wannan?, Yanda Suhailat tayi maganar cikin shagwaba Hakan ba ƙaramin tafiya yayi da imanin Saleem ba,
Ya Shagala da kallon ta, Sai ya tsinci muryar ta, Ya Saleem magana nake fa,
" I'm hearing u Gimbiya Yadda kike so haka za ayi,
"Murmushin Suhailat tayi batare da tace masa, uffan ba,
" Yau kinga Sulaim kuwa?
"A'a Maybe ya shigo ni kuma, ina nan
" Nadamu Sosai tunjiya nake kiran wayar shi Amma Baya picking, hope dai lafiya,
"kasan Ma halin shi ai,
"No Sulaim bazai taɓa ganin Call ɗina yayi watsi dashi ba, dole a kwai wani abu, Bari nakira Yarima don nasan suna tare,
"Oky Oky Bye Suhailat tafaÉ—a tare dayin Waving Hand É—in ta,
"Bye Love, Saleem ya Kashe kiran daniyar Kiran Yarima Sultan,
~ In the Night ~
Duhu Ya mamaye ko ina a cikin Ɗakin, sai wani ɗan haske daya ɓullo daga can saman Windown ɗakin, Kasan cewar tar tar Suhaima take kallon Komai, Istagfirllah" Suhaima ta faɗa A hankali Cikin Tashin hankali, tunawa da tayi rabon ta da Salla tunjiya, hakan yasa tafara Yunƙurin miƙewa tsaye, Tamkar Zaran lilo Ko audiga, Hakan wannan mutukekiyar igiyar da suka ɗaure ta, tafara Warwarewa Da kanta Tamkar leda, Bayan tagama Tsitstsinkewa, cikin hanzari Suhaima ta nufi ƙofar Fita daga Ɗakin, Jitayi ƙofar a rufe, Ja tayi da baya kaɗan tare da runtse idon ta, ta ja handle ɗin ƙofar, take Tabuɗe Bawani tashin hankali hatta kwaɗon dakan shi ya ɓalle, Fita tayi tana bin ko ina da kallo Da'alama bata gane A inda take ba,
Tafiya Ta cigaba daya Tana sa kai, Mutane biyu ta hango zaune cikin Wani É—an Gurin hutawa a É—aya daga cikin Part É—in House É—in, Ko ba a faÉ—a makaba Daga yadda Suke zaune, zaka gane masoya ne, Take Tunanin Suhaima yabata cewar ko dai mata da miji ne,
Tafiyar ta ta cigaba dayi tana tun karar su, Amma daganin yadda take tafiyar, zaka gane akwai gajiya a tattare da ita, Da'alama jikin ta yayi tsami, (House No.2 Hasheem Arab) taga an rubuta a jikin wani Gini,
Cike da nishaɗi da jin daɗi khaltum tayi Juyo tana Dariya, Waro ido Waje Suhaima tayi cike da mamakin Ganin Khaltum ce zaune da wani, Cikin rashin yadda da abunda zuciyar ta ke raya mata ta ƙara ma tsawa sosai Kusa dasu ta yadda baza su ganta ba, Har a lokacin ta kasa yadda Khaltum ɗin tace, wani sashen na zuciyar ta yaƙi a mincewa da hakan,
Sai da Suhaima ta Tabbatarwa kan Ta Tabbas khaltum ce, cikin Jin takaice da baƙin ciki jiki babu kwari Suhaima taja ƙafa tabar gurin don ji take baza ta iya yi mata magana ba, idan tace zata tsaya kula ta to dole hankali zai tashi, Gashi ita yanzu Ba wannan ne a gaban taba Sallolin da ke bisa kanta, sune a gaban ta, "Ashe khaltum Amana ta take ci, Ashe Bata da hankali, idan mother taji wannan mezan ce mata, khaltum ta manta da abunda ya kawo mu, ta manta babu inda kwaɗayi yake kai mutum sai halaka da dana sani, ko wanene wannan ɗin Oho? Tamkar Suhaima zatayi kuka haka take Maganar a fili ita kaɗai, Da wannan tunani ta isa house ɗin Baffa, Ganin House ɗin tayi tamkar ba shiba ya juya mata, Ga wasu motoci data gani, kala kala A ƙofar shiga part ɗin Sulaim, Damamake take bins da kallo ɗaya bayan ɗaya, Kodai wani Taron Suke? Ta tambayi kanta, jin abubuwa na neman tare mata a cikin kaine yasa ta saurin kawae da zance ta wuce Part ɗin hajiya umma don tsaf tace jikin ta da yin Salloli,"
*LAGOS NIGERIA🇳🇬*~~~🦋