Sashe 11
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Jin yayi shiru hakan yasa Suhailat marairai cewa tare da Faɗin Haba yaya Saleem kayi hakuri mana, _so please and please I veggie u in the name of Allah forgive Mie_"🙠hadda haɗa hannayen alamar ban hak'uri,
Murmushi sosai Saleem yayi amma batare da Suhailat tagani ba, Hannun sa É—aya ta kamo, _Yayana are you going to take care of me_?"
_I'm going to take care off you more than myself ngd my life shalele_ yakai ƙarshan maganar tare da buɗe idanuwan sa akan kyakkyawar fuskar ta, da sauri ta runtse ido saboda kunya,
Hhmm bawani kunya ai ina kallonki, kika gama ƙaremin kallo saboda kinga idona a rufe ko,
"kai yaya Saleem ni ban kalle kaba, a shagwaɓe tayi maganar kamar zata yi kuka,"
"To shikenan ƴar guda ɗaya na kada kiyi kuka yanzu dai shikenan a yau basai gobe ba zan kira daddy na sanar masa kince kedai aure kike so kuma ni zaki aura"😊
Zaro ido waje Suhailat tayi yaya Saleem ka rufamin asiri ni Allah ba haka nace ba"
"Oh ƙarya nake kunan? "
Dafe baki tayi tare da FaÉ—in, A'a babu ruwana,
"To kingani Tunda haka ne kawai a ɗaura mana aure muna komawa Kano kinga sai mu tafi Lagos tare, idan muka kammala aikin mu nacan sai na wuce dake Canada ki ƙarasa karatun ki acan ko?"
"Kafin Suhailat tace wani abu wayar sa taÉ—au ruri, cikin ransa ya furta waye zai takuramin haka, ganin Sulaim ne yasa shi É—aga wayar tare da karawa a kunne,"
Suhailat wadda kamar jira take dama ya É—aga wayar ta gudu Tunda taji ya fara yimata maganar aure,
Kafin ya ankara har ta fita daga cikin haɗaɗan gurin shaƙatawar mai ɗauke da nau'i nau'in itatuwan kayan marmari kala kala gurin gwanin ban sha'awa harda (Swimming pool) a gurin dake cikin Masarautar Gabas, a cikin sashen Baba Waziri, wanda kowane sashe na Masarautar yana da irin wannan Garden ɗin, saidai Duka basu kai girman na Yarima sultan ba,
Ganin Suhailat ta gudu ne hakan yasa Saleem sakin murmushi haɗi da girgiza kai, tashi shima yayi ya nufi ɓangaran Yarima Sultan danjin kiran Meye Sulaim keyi masa,
"Tsaye take cikin shiga ta alfarma taɗora alkyabba saman shadda ruwan ɗorawa wadda a kayi mata aikin baƙin zare da duwatsu, tun daga sama har ƙasa, ta ɗan tsuke fuska abakin ƙofar shiga parlourn Yarima Sultan, bayan ta kuyangi ne guda biyu ko wacce hannun ta ruƙe da tire, an lulluɓe abunda ke cikin tire ɗin da wani mayafi na karan miski launin blue, da alama Ko Meye aciki yana da yawan gaske saboda yadda tire ɗin yayi tozo daga sama,"
"A ɗan hassale Gimbiya Sultana ta furta, Asanar wa Yarima Gimbiya Sultana ce a ƙofa,"
"Ƙara russanawa bafadan yayi, ranki ya daɗe, Sarkin gobe yace a sanar wa dako waye yazo bazai iya ganin sa yanzuba saidai ya dawo anjima, saboda Yariman Gabas na tare da ba....
"Tunkafin Bafadan ya ƙarasa faɗar abunda ke bakin sa Gimbiya Sultana ta juya a fusace Fuuuu, ta nufi ƙofar fita daga sashan kuyangin ta suka rufa mata baya cikin sauri tare da Faɗin Allah ya huci zuciyar gimbiya ƴar Galadiman gabas jika ga sarki adam uwar gida ga sarkin mu na gobe Yarima Sultan,
"ko kallon su ba tayi ba bare su da ran wani abu daga gareta kamar yadda tasaba yi musu alkhiri idan sukai mata irin wannan kirarin,"
"Cikin ƙunar zuciya ta koma ɓangaran su, harcikin ranta taso ganin Yarima sultan saboda tun ranar da yayi hawa bata ƙara sashi a idon taba, yanzuma tazo ne tayi masa bangajiya tare da kyautar hutu a gareshi amma yaƙi bata damar yin hakan, tasan Tunda yace bazai ga kowa ba to tabbas babu wanda ya isa ya ganshi idan ba mai martaba sarki ba ko Mahaifiyar sa Ummul Bait,"
" Kallon inda princess take zaune Yarima Sultan yayi, so yake yafita gurin aminin sa amma ya rasa dalilin da yasa baya son sallamar princess Yanzu, jiyayi shirman ta na burgeshi tana bashi dariya sosai, amma ko a fuska baya nuna hakan saboda tsare gida da mulki irin nashi,
Zaiyi maga kenan sai ya tsinci muryar ta tana magana a hankali hakan yasa shi fasa faÉ—ar abunda zai ce ya saurara don jin nata batun,"
"Yaya Yarima Ummeetha tace kada na daÉ—e Tunda banga waya na ba, idan kabani izini zan iya tafiya"
Sai kace nina riƙe ta duk tazo ta cikamin kunne, cikin ransa yayi maganar,
"batare da yace komai a zahiri ba ya tashi ya nufi bedroom É—in sa,
Bin bayan sa tayi da kallo dai dai zai shiga bedroom É—in ta muguÉ—a masa baki tare da yimasa gwalo mutun sai girman kan tsiya, ayimasa magana sai yaga dama sannan zai bada amsa ni wlh ko bai bani izinin tafiya ba saina tafi yanzu yanzu Halin su É—aya da yaya Sulaim masu ban haushi kaw......
"Ganin yafito ne ya kan yasa ta haɗiye sauran maganar dake bakin ta tare dayin ƙasa dakai kamar ba yanzu tagama masifa ita kaɗai ba,"
Kamar yadda ya saba tafiya cikin nutsuwa, izza, da isa, haka ya ƙarasa inda ya tashi saida ya zauna sannan yamiƙawa princess Salma, wata ƴar jaka da yafito da ita daga ɗakin sa,
"Saida ta kalleshi kafin tasa hannu biyu ta karɓa, Yaya Yarima menene wannan?"
Sai kuma tayi saurin kame bakin ta ganin irin kallon da yayi mata,
Kiran Sulaim ne ya katse musu zancan zucin da suke a tsakanin su kowa da abunda yake saƙawa,
"ita princess Allah Allah take tabar parlourn taje taga Meye acikin jakar wadda Tunda yabata wani irin dadda ɗan ƙamshi yamamaye hancin ta,
"shikuma yana tunanin ta dameshi gashi ya kasa sallamar ta,"
"Allah ya huci zuciyar aminin sultan ayimin afuwa, Yarima nanan fitowa yanzu," batare da jiran me Sulaim zaiceba ya ajiye wayar tare da kallon princess wanda taga kamar harararta ma yake,
"_You girl have a problem and u have disturbance, you can go_"
Yarima Sultan ya faɗa tare da miƙa mata wani marks, ki rufe fuskar ki da wannan kibi ta inda muka shigo, kina fita zakiga wata ɓakar mota kishiga ciki za amai daki, sashan baba waziri, yana kaiwa nan yanuna mata ƙofar baya da yatsan hannun sa,
"Turo baki princess tayi cikin jin haushi wai ita zai cewa tanada, damuwa gata da hayaniya, sosai taji haushi, marks ɗin ta saka tare da nufar ƙofa da sauri, har tasa ƙafar ta sa kuma ta juya, ƙasa ƙasa ta furta Na barka lafiya, kana da ciwon kai" tana kaiwa nan ta fice a ɗari da sittin,"
Sosai abun da tayi yabawa Yarima sultan ɗariya saɓanin yaji haushi, Tunda yake wani bai taɓa faɗa masa makamanciyar irin wannan kalmar ba, wato ramawa tayi, shine kuma tafita da gudu, cikin ransa ya ƙara shaida lallai princess Yarin yace,
" Jin Galadima yayi shiru hakan yasa, sarki Faɗin ina jinka Galadima zaka iya faɗar duk abunda ke bakin ka munada lokaci bugu da ƙari kaiɗan uwa nane ina maraba da duk abunda kazo dashi matukar baisabawa shari'a ba,"
"Haka ne to dama magana ce wadda koni na zartar da hukunci akai nasan babu laifi to amma idan har da shugaba a guri kuma adali irinka to abar komai a hannunku yafi,
Jinjina kai sarki yayi alamar gamsuwa da maganar",
Cigaba da magana Galadima Murtala yayi, yauwa to dama magana ce akan Æ´aÆ´an mu baki É—aya, kuma babban al'amari ne Tunda magana ake ta aure...!!!
_F pen_
Atemaka da react da kuma ShareðŸ™
_Typing📲_
What's app channel👇
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*Nazari writer's ass......📚*
_Sarauniyar👸 Nazari writer'sâœï¸_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 1âƒ?5⃣➖1âƒ?6⃣ðŸ“?
Bazamuyi ƙasa a gwaiwa wajan gano Yarin yar nan ba, cewar Galadima Murtala, sannan yaɗora da faɗin idan har muka barta to babu ko shakka zata cigaba da lalata mana komai, ba mamaki idan ba turota akayi ba,
Zanyi duk mai yiwuwa wajan ganin Sultan bai auri kowace Yarin Ya ba face Sultana, ta haka ne kawai burinmu zai cika,
To abunda dama yakamata kenan, yanzu kawai katashi kanufi, Fada wajan shi Mai Martaba ka sanar masa ta cikin ka tunkafin lokaci ya ƙure, idan ba hakaba ni zanyi abunda zan iya, Hajiya mai Soro takai ƙarshan maganar tare da buga cinya alamar ranta yaɓaci sosai,
Batare da Galadima ya tankaba yamiƙe da hanzari ya nufi waje,
_SASHEN UMMUL BAIT_
Dai dai ta zaman ta tayi sosai saman carpet a gaban, Barka da hutawa uwar É—akin mu,
"Barka dai cewar Ummul Bait, ikilima kice natura ɓangaran Yarima Sultan ranar da yayi Hawa ki kayiwa wata kwalliya ko?,
"Nisawa me kwalliyar tayi wadda aka kira da iklima kafin tace Eh nice ranki ya daÉ—e Allah yasa ba laifi nayiba,"
"Babu laifi, inason ki gabatar min da hoton Yarin yar idan kin É—auka Tunda naga idan kukaiwa mutum kwalliya kuna É—aukar hoto a waya,
"Angama ranki ya daÉ—e ina dashi amma banzo da wayar da akayi hoton aciki ba,
ÆŠan Jim Ummul Bait tayi, ba damuwa kituramin sai naduba, zaki iya tafiya"
To ranki ya daɗe Allah ya ƙara miki lafiya Uwar Gida Acikin Babbar Masarauta, Mahaifiya Ga sarkin mu nagobe, Nabarki lafiya",
Murmushi Ummul Bait tayi batare da tace komai ba Alama ce tanuna taji daÉ—in kirarin da tasamu,
Cikin ranta kuma tana tunanin shin wacece Yarin yar nan?" kowa ce tabbas zangan ta sannan dole akwai wata alaƙa tsakanin ta da Sultan tayi maganar a fili ta yadda ko kuyangin kusa da ita bazasu iya jiba,"
"Saleem sosai yake kallon Suhailat fuskar shi É—auke da annuri,
Ganin hakan ne yasa Suhailat saurin sunkuyar da kanta cikin jin kunya, ta furta Yaya Saleem barka da wannan lokaci, fatan kana lafiya, daga haka taja bakin ta tayi shiru,