Sashe 72
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka yasa cikin zafin nama Suhaima Tasha Gabansa Ganin yana ƙoƙarin, Hayewa Sama Batare da taji Meye ya faɗa ba, wanda harcikin ranta take Ayyana Zagin ta yayi Da Larabci,
Ganin ta da Sulaim yayi A gaban sa yasa shi mamaki kamar wadda aka cillo, Abunda baya so kenan wani yasha masa gaba koda a Mota ne wani ya ari hannun sa koda bashi yake driving ɗin ba, Kaifafan idanuwan sa ya ɗago ya zuba mata yana mamakin ƙarfin hali irin na Yarin Yar, Take Sulaim ya ƙara shaida tabbas itace wadda nayiwa ƴar uwar ta aiki a hospital ɗina to Meye yakawo ta nan?, itama Ɗagowa tayi daniyar Yimasa magana Suna haɗa ido gaba ɗaya Suhaima, Taji ta kasa magana, Kwarjinin sa yakamata, wani irin Yar Taji _From Head to toes_ Kallon ta yaciga dayi da Shanyayyun idanuwan sa, Ya Rabb Ya Rabb yafaɗa cikin Zuciyar sa, saboda Harcikin ran shi bayajin zai iya magana da'ita, cigaba yayi data fi abunsa ganin Haka yasa Suhaima fara ja da baya yana tafe tana ja da baya, har sai da takai ƙarshe ta jingine da Handle Ɗin Stairs, saida yaji kusa da ita sosai, _So Tired_ Hannu Sulaim yakai Bayan Suhaima, Da Sauri ta runtse idon ta A tunanin ta ita zai ruƙe, Handle ɗin ya dafe da hannun sa ta yadda zai ji daɗin tsaiwar, Ɗayan hannun yasa ya tukare bango, gaba ɗaya yayi mata Cover, ya harɗe ƙafafuwan sa, Da'alama shi hakan dayayi ko ajikin sa,
Ke wace? Ki buɗe Wannan ƙazamar Fuskar taki, Wacece ki dakike son shiga rayuwa ta, Bana Son Ganinki idan ma aiki akakawoki nan ki canza Part, Cikin Nutsuwar Sa yake magana amma da'alama rashin Aɓace yake,
A hankali Suhaima ta Ware idanuwan ta Akan Fuskar shi Gaba É—aya ta takure babu yadda zatayi wani kwakkwaran matsi yasa hannun ya tare ko ina,
Cikin Jin zafin kalaman sa, ta furta Bansan ko ni wace ba, Sanin koni wacece bashida amfani a gurin kowa dake cikin dangin ku, Sannan babu mai ƙazamar Fuska sai Mutumin da baya Murmushi ko dariya babu annuri gaba ɗaya a tattare dashi, Abu nakusan Ƙarshe shine, idan Har baka son ganina to Saika ƙauracewa hakan, Ko kaɗau mataki akan hakan, zan cigaba da shiga inda nakeso acikin Estate ɗin nan matuƙar ina raye, maganar canza Part kuma Aiba kai ka kawo nib......
Cikin Tsawa Sulaim ya katse Suhaima, _Oh enough is enough I don't have time to listen to a Foolish girl like you_
_You think you can say whatever you want? I will shatter Your life And that your entire Family_ yakai ƙarshan maganar gaba ɗaya jijiyoyin kansa suntashi Fuskar tayi ja, Alamar ransa yaɓaci sosai,
"Murmushin takaice Suhaima tayi wanda har saida Sauti yafito, tare da FaÉ—in ka kwantar da hankalin ka, _I Maybe Nobody, but you destroyed my Family long ago. Now it's my turn to destroy yours, you've Just Started seeing my wrath, and there's nothing you can do about it!!!_
Hannu Sulaim Yakai Daniyar Fizge Mayafin da Suhaima ta rufe Fuskar ta dashi, Da saure ta ruƙe masa Hannu tayi Zaton Marin ta zaiyi,
"Wani Irin Rikitaccan Al'amari ne Ya faru, Gaba É—aya hannuwan su suka É—auki rawa, haÉ—i da Mannewa Tare da Fitar da wani Jan Haske mai duhu _Shocking_ Hannuwan sukai Wanda yasa Sulaim saurin ÆŠauke hannun sa tare da ja baya, Idon sa akan Suhaima,
Suhaima wadda tayi Suman tsaye Takasa koda motsawa da'alama Shock É—in bai sake taba, Batare da Sulaim yace komai ba da sauri ya haura Upstairs wanda sauri baya cikin É—abi'ar sa,
Suhaima saida taɗau tsawon lokaci kafin tasamu taja ƙafa jiki babu kwari, Ta nufi Part ɗin Hajiya Umma Zuciyar ta cike da Saƙe Saƙe da Tambayoyi, Shin waye yayi masa haka Meye laifin sa? Dama bashida Cikakkiyar lafiya cikin ranta take maganar, A zahiri kuma wasu Siraran hawayen tausayi ne Suka gangaru daga Kuncin ta, Da haka har tafita daga part ɗin, gaba ɗaya zuciyar ta takarye,
Ganin hajiya Umma Bata Parlour hakan yasa tayi tunanin Bata dawo daga Part ɗin Baffa ba, sai ta wuce ɗakin ta kawai, Kwanciya tayi idanuwan ta a rufe tana fuskantar Saman silin har lokacin Hawayen na gangarowa, Menene Mafita Ta'ina zanfara? Ana son kashemasa rayuwa kafin a kashesa gaba ɗaya, Suhaima ta rasa nutsuwar ta Tunda ta kama hannun Sulaim gaba ɗaya saida taji abunda ke faruwa dashi dakuma Abunda ke jikin sa, Tasan tanajin wani abu akan mutane matuƙar akwai Cutarwa a jikin su, tana kama hannun mutum ko shi yakama nata, Indai bashida lpy ko an masa wani mummunan abu to sai taji, hankalinta ya tashi sosai saboda bata taɓajin irin na Sulaim akan wani ba,
"Ware idon ta tayi wanda Suka canza kala zuwa, Rainbow Colour a wannan karon harja saida Suka yi saɓanin ko yaushe, kamar irin wadda tasha kuka ta ƙoshi,
Wayar ta data sa a charge taciro Tana kunnawa bisa mamakin ta sai ga Sim aciki babu wani dogon tunani, tasa number É—in Mother tayi Dialling cikin sa'a kiran ya tafi batayi tsammanin akwai kati ba gwadawa kawai tayi, bugu Biyu aka É—auka,
Wata irin Nannauyar ajiyar Zuciya Suhaima ta sauke, tare da goge hawayen idon ta,
"Assalamu'alaikum aka faɗa ta ɗayan ɓangaran"
"Mother Suhaima, tafaÉ—a tare da fashewa da kuka"
"Suhaima Suhaima ta, Ƴata kukan me kike, ko acikin Suma nake idan naji muryar ki sai nagane, Faɗamin kukan Meye kike waya taɓaki, Ina tare dake Kullum saina ganki cikin bacci na, duk shigar daƙiƙa ɗaya da fitar ta saina yi muku addu'a inada yaƙinin ko ina kuke Allah yana tare daku bazai bare a cutar min dakuba ko a wulaƙan Taku, ku ba jinin daza a tozarta bane, nayi Zaman jiran kiranki Suhaima har nagaji amma ban fidda Raiba kullum cikin zuba ido nake,"
" _My Mother, My World desire My only Mom in the world I really really Messed you_ Mother Fatan kina Lafiya, Bazan iya tuna A rana Saunawa nake iya tunaki ba, Kice kullum abakina, Munyi kewar ki sosai" Suhaima tafaÉ—a tana Murmushi jin daÉ—i,
"Nasani ƴa ta danaji murmushin ki harnaji daɗi, Da kukan Meye kike Idan ban mantaba nafaɗa muku, kuka bana mu bane wannan hawayen adana su za'ayi akwai lokacin amfanin su, Tunda na iya turaku inda bansan kowa da komai ba kuma kuma ba kusan kowa ba a gurin ba nagane addu'a ita ce matakin nasarar ba kuka ba, Allah nabarma komai kuma inada yaƙini akan hakan, yanzu kuna ina?
"Muna Arab Estate Mother muna lafiya cikin aminci da kariyar Allah A yau Gani cikin Inda na daÉ—e ina nema amma Haryanzu Ban Aiwatar da Komai ba nasan zakiyi Fushi da hakan,"
"Murmushi Mother tayi wanda har Suhaima saida taji, To Alhamdulillah Ina Khaltume na, Ya kuma haƙuri da Halinta dan nasan tana nan tanayi"
"Tanan lafiya ba guri É—aya muke ba shiyasa Amma zan haÉ—a ku zuwa safe insha Allah"
"Suhaima nasan Kuna Arab Estate, Saboda hajiya fanteka takirani a waya tacemin wai ku gudu tanemeku ta rasa, Hankali na ba ƙaramin tashi yayi ba, Sai na tuna dako, kewa ce sannan nasan dole Kinsamu Estate ɗin nan, da biki samu ba da baza kubar gidan taba hakan yasa na ɗan kwantar da hankali na, Abunda nakeson ji Tayaya kuka iya shiga sannan a wane hali ake ciki yanzu,"
" Tunda ga Farko har ƙarshe Suhaima saida ta kwashe labarin komai ta faɗawa mother tun daga sanda Suka shigo Kano har kwanciyar Khaltum a Asibiti da yadda akai Suka shiga Cikin Arab Estate da yadda Baffa ya karɓe su, Da abubuwan da tagani, Da file ɗin da tayi musanyen sa na Uncle Mansur, Babu abunda taragewa mother aciki, Labarin Sulaim kawai taɓoye mata, wanda itama kanta bata san dalilin ta nayin hakan ba, bata taɓa jin akwai abunda zai zo taɓoyewa mother ba, amma yau gashi takasa gaba ɗaya jitayi harshan ta yayi mata nauyi,
"Nisawa Mother tayi kafin tace, Suhaima Allah yayi miki albarka Allah ya ƙara tsare ku a duk inda kuke Allah yabaku ikon cin galaba akan azzaluman mutanan nan, Allah yasa kuɗau fansar abunda akayimana nan kusa,
Amma Suhaima shi File É—in da kikayi musanyen na meye? Kuma Meye dalilin yin hakan?"
Suhaima tace, Wallahi bansan Meye dalilin ba, Amma naji kawai Inason nima Sanin nameye, abunda nasane shine, Wani zasu zalunta ta hanyar canza File ɗin daya basu zuwa wani, Tunda ga ranar danaji, nake bibiyar su, har zuwa ranar da suka karɓo file ɗin agaban idona suka canza da nasu suka ajiye wancan, shine nikuma na ɗakko wanda suka ajiye, na nakarɓi file ɗin hannun wancan, cikin salo da dabara, na canza da wanda Suka ajiye, Namayar musu da wanda Suke shirin kawai,"
Yanzu file É—in yana ina? Mother ta tambayi Suhaima,
Na mayar musu shi inda Suka ajiye wancan, zasu yi tsammanin shine wanda Suka bari agurin Tunda babu abunda ya banban ta files É—in,"
Mother tace, Suhaima Kincemin kina yawan ganin wani Mutum Mara gaskiya kuma kamar ma tsafi, shi É—in waye?
Bansan ko waye ba shiyasa na ƙale shi har zuwa wannan lokacin, nafison yin komai da hujja da dalili, nakasa gane kan mutanan Estate ɗin har yanzu, akwai housing Estate dayawa, Har yanzu banshiga wasu ba, nabar komai akan dama saina faɗamiki, Amma da tuni, Nakoma nabuɗe wannan ɗan mukullin danagani a ƙasa cikin dajin nan, Sannan da tuni nagano abinda kisaman bishir Kwakwar nan saboda akwai abunda ba dai dai ba, Bankoma Part ɗin nan ba da nace miki na shiga ɗakko akwati a lokacin dana shiga bedroom ɗin jinayi kamar ana zubamin ruwan zafi sannan ana juya bedroom ɗin _upside down_ Shima Zankoma Dole sai nagano Meye a ciki ɗakin wanda ya haifar da hakan,
Mother Akwai aiki, Wannan kurman Estate ne, Mutanan cikinsa suna yaƙar junan su, Suna kashe Rayukan Ahalinsu da kansu,