Sashe 29
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To yafaɗa tare da saurin wucewa gaba yafara buɗe mata Ƙofar tashiga sannan shima yabi bayan ta,
Computer Room ne mai Girman Gaske, gaba ɗaya ɗakin Kayan na'ura ne aciki duk inda ka kalla videon wani ɓangare daga cikin Estate ɗin ne tun daga titin farko Na shiga cikin Estate ɗin har ciki, Shiru Suhanna tayi tare da Goya hannuyen ta Saman ƙirji, tare da zubawa Computer ɗin dake haske Bakin gate ɗin ido, wannan motar take kallo saida ta daɗe tana kallon motar kafin ta juya ta kalli wannan security ɗin,
"Wannan motar waye? Ta tambaye shi
" Ranki ya daɗe Bansani ba, Amma da'alama babban baƙone nasamu labarin zuwanshi tunjiya amma bansan waye ba"
"Jin jina kai Tayi, Oky Amma daga Wajan wa kasamu Labarin Zuwan nashi, Baƙon waye?
Ranki ya daɗe Bansan Baƙon waye ba sannan kiran daga Babban Sashe yazo amma bansan waye ya sanar ba,
Inaso a ƙarasa kulle General Gate kada kabari motar ta shigo har sai nabaka izinin, Suhanna tafaɗa Tare da Samun Guri ta zauna cikin ɗaya daga cikin kujerun Room ɗin, Fuskar ta babu alamar wasa tayi maganar, Ganin haka ne yasa Securityn saurin Amsawa da To yakarasu yayi kamar yadda tace, zuciyar sa cike da tsoron kada wani abu ya biyo baya yasan akanshi za'a huce, Dama Gate ɗin inda yake a zuge ko rabi bai kaiba, bai wuce inda mota ɗaya zata wuce ba, Wanda da Anbuɗe shi gaba ɗaya, motoci biyar ma zasu iya Wucewa a lokaci guda harma da ragowa,
Idon Suhanna nakan Computer É—in tana kallon motar wadda aka kulle gate É—in aka barta a daga waje dama bata shigo ciki ba, Sun tsaya ne a hanya,
Wallahi gwara inyi asarar Zuwa Gurin aikin nan yau inga iya gudun ruwan Mutumin nan, ko mace cema oho, Zan nunawa wannan mai wulaƙan cin koni wace acikin Estate ɗin nan, saina nuna mishi shi ba kowa bane, Cikin Ranta Tayi maganar a fili kuma Tace Wani Wayema yace Arufe gate abar wannan ƴar hanyar?
Security É—in wanda tuni ya cigaba da Harkokin sa na kula da Cameras, yabata amsa da cewa, ALHAJI ARAB ne,
Baffa kuma, To Meyasa? Ta tambayi kanta,
Telephone ɗin dake saƙale A wuyan securityn ce taɗauki ruri, da sauri ya duba, Ganin daga idan kiran yake zuwa ne yasa shi saurin ɗagawa, Tunkafin yayi Magana, Sulaim ya katse masa hanzari ta hanyar Tambayar shi,
"Waye yabaka izin Rufe gate? Bakasan akwai baƙo a wajan bane,
Cikin tsantsar Girmamawa ya furta, Ayi haƙuri yallaɓai, Yanzu Aka bani Umarnin yin hakan, Tuba nake ayimin Afuwa gaba ɗaya ya ruɗe saboda yasan waye Sulaim yasan Hukuncin sa, Wanda idan ya zartar da Hukunci ko Baffa karɓa yake,
Sulaim yace Umarni kuma waye yabaka?
Security
Kallon Suhanna yayi wadda ta ƙara hakimcewa saman kujera, Ba sunan kowa yasani acikin Suba, hakan yasa shi kasa magana ya rasa Meye zaice,
Tunkafin Ranka yaɓaci ka gaggauta buɗe gate ɗin nan, Angama Yallaɓai,
Kamar wanda yayi mantuwa saiga shi ya ƙara kira, Wannan karon bata waya bane kai tsaye yake kallon Securityn ta ciki Wata Computer, Motar waye Abakin Hanya kadubamin waye aciki,
Ranka yada É—e babu kowa aciki, Madam ce Aciki Kuma Gatanan Saita Camera É—in yayi Saitin inda Suhanna ke zaune,
Suhanna cikin Nutsuwa takai duban ta kan Computer É—in saiga Sulaim tayi ido biyu dashi,
"laaa Ya Sulaim barka da Yamma"
Barka Suhanna Meye kike A anan, Dama kice kika ajiye mota a hanya,? Sulaim tambaye ta, fuskar sa ba yabo ba fallasa,
Cikin harshen larabci, Suhanna tafara magana, Ya Sulaim kayi hakuri wlh bansan baƙon kabane, Shine ya fara Yimin wulaƙanci yaga na taho, sai suka ƙiyin baya da motar su, kuma nariga su sako kai, Sannan naje nayi musu magana amma shiru babu amsa shiyasa nace a rufe Gate ɗin, takai ƙarshan maganar cikin ƙasa da murya alamar ban haƙuri,
Wani abun mamaki, Harar wasa Sulaim yayi mata tare da Faɗin, Dayake gidan kine ko kibari idan kikaje naki gidan saiki bada umarni yadda kikeso kuma wallahi kada kibari ki ƙara 5minute acikin Gurin nan, Sannan saina hukunta ki, shima cikin Harshan nasu yabata amsa, yana gama Faɗin haka ya kashe daga nashi ɓangaran,
Da sauri sauri Suhanna tafita bata jira Securitin yabuɗe mata ƙofar fita ba, Ta fice abunta, Cikin ƙaunar zuciya na Bata rama Abunda wancan Mutumin yayi mata ba wanda bata masan waye ba, ko farcan sa bata samu damar gani ba, bare ta iya shaida sa,
Motar ta tashiga tayi Rivers ta koma Cikin Estate É—in da gudun Gaske cikin kwarewa, barin ta gurin keda wuya, Gate É—in ya zuge kansa wannan motar tasamu damar shigowa kai kai tsaye suka haura titin da zai sa dasu da house É—in Baffa,"
*Barrister Sulaiman*
Ya Sunanki Ya Tambayi Khaltum wadda ke Zaune saman Kujerar dake Fuskantar Wadda Barrister Sulaiman ke zaune, Da alama A É—arare take saboda bata wani zauna sosai ba,
Batare da ta Kalleshi ba ta Furta, Sunana Khaltum Ranka Ya daÉ—e,
Murmushi Sulaiman yayi, Idon sa nakan Ta, yace, _Wow Nice Name with Beautiful Girl_
Khaltum batasan Abunda yake nufi ba, Kawai tayi Murmushi Saboda bata jin wani yare idan Kacire Hausa, kamar wadda bata yi makaranta ba, Saɓanin Suhaima kwata kwata ba Layin Su ɗaya ba,
Shima Murmushi yayi, A tsammanin sa taji abunda yafaÉ—a, YaÉ—ora da FaÉ—in kisa ki jikin ki ki zauna sosai nima nace kizo ne saboda muyi magana amma naga kinkasa sake wa,
_Barrister Sulaiman Hasheem Arab By Name_ Shin wani ya taɓa faɗa miki ke kyakkyawa ce? Idon sa akanta yayi mata tambayar,
Jin abunda YafaÉ—a ne yasa Khaltum saurin É—agowa ta Kalleshi Suka yi ido huÉ—u, Ji tayi maganar tamkar a mafarki, kamar kuma kunnuwan tane Sukajiyo mata badai dai ba,
Ganin ta Kalleshi kuma tayi Shiru ne yasa shi ƙara mai maita mata Tambayar,
Mamaki cike a zuciyar Khaltum, Meye Wannan mutum yake nufi dani, Allah yasa ba kasheni zasu yi ba, don nasan wallahi so yake yayimin wayo,
Kamar yasan abunda, take tunani ya katse mata tunani ta hanyar Faɗin, idan Babu wanda ya taɓa faɗamiki ke kyakkyawa bace to yau gashi ni nafaɗa, idan kuma wani ya taɓa faɗa miki, to yau na zama na biyu wajan tuna miki hakan, Khaltum kinada kyau zanso ki kasance dani, kada kiji Tsoron komai niba me cutar wa bane ga abunda nake so,"
"Tunda yafara magana Khaltum ke kallon shi, da'alam hakan ko a jikin sa, yayin da shima ita yake kallo yayi shiru yana jiran Amsar daza ta fito daga bakin ta,"
*Yarima Sultan*
Sosai ya Rungume baƙon nasu wanda Zuwan sa kenan, Fuskar Yarima Sultan ɗauke da Annurin ganin ɗan uwan nashi, Saitin kunnan sa yafurta Barka da Zuwa, Shattima Fatan ka iso cikin Aminci ya hanya?,
Yauwa Prince Allah yasa kana cikin ƙoshin lafiya, Wanda Yarima Sultan yakira da Shattima yafaɗa cikin Muryar gajiya,
Ganin Sulaim yasa shi saurin janye jikin sa daga Na Sultan ya ƙarasa inda Sulaim yake tsaye ya zuba hannu cikin aljihu,
Ƙarasawa yayi tare da yiwa Sulaim _Big Hug_ Oh Man Baka ko nemana Nayi kewar ka Sosai, cewar Shattima,
Barka da zuwa Samrat, _Miss u more_ Yaugaka cikin Arab Family Allah yasa za kaji daÉ—in zama Damu, Sulaim yafaÉ—a Fuskar sa babu yabo ba Fallasa,
Saida Suka Zauna, Kafin Samrat ya Amsa da Alhamdulillah, Nasame ku lafiya?
"Yarima Sultan ya amsa da Lafiya, Fatan Kilishi Aziza na Lafiya, Nayi kewar ta sosai sannan naji daÉ—in dawowar ku Nigeria cikin wannan lokacin"
Samrat (Shattima) Yace tana lafiya kaine wanda tafara nema, muna isowa Daular Sultan, Prince Nagaji Allah inason hutawa, Kunbarni nayi jira abakin Gate É—in nan, Gashi na haÉ—u da wata Yarin ya mai tsiwa, dazan ganta yanzu saina koya mata hankali, tanada matsala tayi parking a hanya amma tana tuhumar mu da tambayoyi,
Ya Allah, Yarima Sultan yafaɗa yana kallon Samrat, Allah yakawo kafa ashe halinka nanan ba, To yanzu dai ayi mata afuwa duk da bansan wace ta ɓata maka rai ba,
Murmushi gefan baki, Sulaim yayi yana jin Su, Baice komai ba, Saboda yasan Suhanna Itama akwai Mita, Amma Allah yahaɗa jinin su sosai tun tana ƙarama, Ƴar gidan Uncle Mansur ce Itace ƴar shi ta uku cikin ƴaƴan shi, wanda gaba ɗaya mata ne su ukun, itace ƙarama acikin su sauran biyun sunyi aure, Itace auta Amma sa'Asar Su Suhailat Sabrina da Saleema ce, Suhanna tana da Shiga rai sosai duk wanda ya zauna da ita sai ya yaba da halin ta, Kwata kwata bata biyu ko ɗaya daga cikin halin mahaifin taba, hasalima tana ƙamar wasu abubuwan da tasani daga gareshi, Ta kasance mai Kaifin basira da iya Sarrafa harshe ga Nutsuwa ga Girmama manya, ga ruƙo da addini akwai ta da hangen nesa, Allah yayi mata baiwa kala kala, Zata iya warware matsalolin da manya suka kasa gane bakin zaransu, Ta warware komai acikin ƙanƙanin lokaci, ma'aikaciya ce acibiyar bincike ta ƙasa wato, mai ruƙe da babban muƙami, kallo ɗaya takeyiwa mutum ta fahimci halin da yake ciki, kasan cewar Kullum cikin nunawa mahaifin su gaskiya take shiyasa, yafi ƙaunar sauran ƴaƴan nasa biyu a kanta,
*Samrat*
Allah prince Idan naganu Yarin Æ´ar nan saina koya mata hankali, Batasan dawa take ba inajin ta har tsaki ta jawa mutane,
Shattima please kaje ka huta, tukunna Meyasa kake da meta ne, ni bansan wace ce bafa, Aminina ko gane ta? Yarima Sultan ya Tambayi Sulaim,
Suhanna ce ƴar gidan Uncle Mansur, Naganta ta camera, Samrat Kasamu ka huta kaci abinci, zata zo tabaka haƙuri, Sulaim yafaɗa yana Kallon Shattima Don yasan shi akwai son girma, shiyasa yafaɗa masa haka,"