Sashe 64
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khaltum wadda ke sauri sosai tanata faman haÉ—a hanya, ko nisan gurin a ranar bata gani, gaba É—aya tabi taruÉ—e, wanda da gani take zata daÉ—e bata je, inda Suhaiman take ba Saboda nisan dake tsakanin su, Amma yanzu ina bata ko ganin hakan,
Ras" Gabanta yafaɗi jinta yi karo da mutum, take ta rufe fuskantar da tafukan hannayen ta, taruntse ido hankalin ta tashe ta furta wayyo Allah na shiga uku, jikin ta yahau ɓari dama ga tsoron abunda kunnuwan ta suka jiyo mata,
"Ke Tsawa Barrister Sulaiman ya daka mata, _Are you Nonsense_? Ke wace irin shashasha ce da bakya kallon gabanki,"
"Sai a lokacin ta janye hannun ta daga fuskar tata, jin Mutum ne ba aljani ba Don ita gaba É—aya tagama tsorata tayi tunanin aljani ne tayi karo dashi, saboda tsabar ruÉ—u da tashin hankali ko gaban ta bata kallo sauri kawai take,"
Kanta a ƙasa ta furta, Ayya kayi haƙuri, wallah bangan ka bane,"
"Mtss yaja tsaki tare da wucewa da hanzari,
"Wata irin ajiyar zuciya Khaltum ta sauke, tare da dafe ƙirjin ta, Wai Allah Nagode, Bataji haushin abunda ya mata ba saboda tasan laifin tane, amma duk da haka taji haushin ce mata Mahaukaciya da yayi,
Da sauri Barrister Sulaiman yajiyo, tunawa dayiyi, da maganar mahaifin sa, Na yarinyar da yace ya gani ankawo sannan kuma barazana acikin Rayuwar Su, Toko dai itace? ya tambayi kansa Gashi baigan ta da Uniform É—in ma aikatan Estate É—in ba,"
Ke" ke
Sauri Khaltum ta ƙara jin ana Magana,
Ke tsaya Dake nake shine kike ƙara Sauri,
Jin hakanne yasa ta tsayawa Cak tajiyo a hankali, kanta na a ƙasa,"
"Dai dai ƙarasuwar sa ya Furta, Wacece ke?"
"Aiki aka kawo ni,
" Aiki Anan kuma? Sannan ina uniform É—inki na ma aikata, kunawa ne aka kawo?,
Tunawa tayi Suhaima tace duk wanda ya tambaye ta tace ita kaÉ—ai ce,
"Nikaɗai ce, Sannan ba abani uniform Ba ni baƙuwa ce anan,"
ÆŠan Jim yayi kamar mai Nazarin ta gani yayi kamar bata da gaskiya gashi jikin ta na rawa, ÆŠago da kanki inason ganin fuskar ki,"
A hankali ta ÆŠago ta kalle shi, Barka da Safiya tafaÉ—a a hankali,
Zuba mata ido yayi batare da yace komai ba sosai yake kallon ta har saida taji ta tsargu taƙarayin ƙasa da kai,
Batare da ya ƙara cewa komai ba yajuya ya cigaba da tafiya abunsa, ganin hakanne yasa ta cigaba da tafiya itama cikin ranta kuma haushin sa ne fal, Idan ba rainin hankali ba kawai ka tsaidani ka hau kallo na aikin banza, masifa ta shiga yi ita kaɗai,"
"Ni banga abun da zangyara acikin parlour nan ba, Idan ba masifa ba, kalli ko ina tsaf yake, cikin ranta tayi maganar tare da kai duban ta zuwa, upstairs É—in dake parlourn, ko dai na hau saman nan nagani, Batare da wani dogon tunani ba Suhaima ta haura upstairs É—in sa sassarfa,
Dr. Sulaim Hameed Arab Taga an rubuta jikin wani tangameman hoton sa dake maƙale jikin Bangon parlourn Upstairs ɗin, wanda kana hawa dashi zaka fara tozali sanye cikin shigar sa ta Doctor ga sirrin farin glass manne a idon sa, hakan baƙaramin kyau ya ƙara masa ba fuskar nan tashi kamar kullum a ɗaure Tamau, kallon hoton tayi wannan shine ganin ta dashi na biyu ɗaya a zahiri sai wannan hoton, Mutum sai kace aljani, Suhaima ta faɗa afili ta ɗora da Faɗin kuma wallahi sai na rama abunda kayimin,"
Sosai tsarin parlourn ya burgeta kasan cewar akwai banbanci da na ƙasan, shi wannan komai na ciki, black and white ne hakan baƙaramin burgeta yayi ba, tana son abu fari da baƙi sosai,"
Ganin shima a gyare yake ko ina tsaf tsaf, hakan yasa ta É—an zage parlourn kamar me neman wani abu, saida ta É—an jima kafin ta nufi downstairs da niyar anjima zata dawo,?
Kai tsaye ta nufi waje bayan ta sakko,"
Suhaima, Suhaima, Khaltum takwala mata kira ganin tana shirin bin wata hanya cikin Far fajiyar Part É—in,
Da sauri Suhaima ta juya jin muryar Khaltum, tafiya ta farayi tana nufar inda Khaltum É—in take, itama ta taho suka haÉ—e, da hanzari Suhaima ta kama Hannun ta,
" Khaltum lafiya kuwa?,
ÆŠaga mata kai Khaltum tayi alamar eh saboda wahala tama kasa magana,"
"Kinga Khaltum ki nutsu ki sanar min Meye ya faru me ke damun ki? Gaba É—aya bakya cikin hayyacinki, Talk Khaltum Menene?
Ganin gaba ɗaya hankalin Suhaima ya tashi ne yasa, Khaltum ƙaƙalo Murmushi yaƙe, wanda yafi kuka ciwo, Ba wani abubane bafa kawai nagaji shiyasa kinsan tafiyar akwai ɗan tsayi,
Oky ga can muzauna saiki sanar min sannu, Suhaima tayi gaba ruƙe da hannun Khaltum kamar wata ƙaramar yarinya haka takebin bayan Suhaima Sororo,"
"Bayan sun zauna Khaltum ta dawo hayyacin ta, Ta kwashe komai na abunda kunnuwan ta suka jiyo mata a cikin parlourn Mai Girma Hasheem, sai ta ɓoye mata haɗuwar ta da Barrister Sulaiman, don tasan halin Suhaima sarai idan taji baza a wanye lafiya ba,"
"Shiru Suhaima tayi na wasu ƴan daƙiƙu kafin ta nisa kaɗan, Dakyau Khaltum naji daɗin jin wannan sosai kada kidamu kedai kawai ki kula sannan kicigaba da sa ido sosai, Dama nasan akwai, Manya Manyan Ƙulli a cikin wannan Kurman Estate ɗin Amma Da sannu zangane komai"
"Ni dai wlh abun harya fara bani tsoro anya baza mu haƙura mu koma gida.....
Kallon da Suhaima ta watsama ta ne ya hanata ƙarasa maganar da ta ɗakko,"
Take kwayar cikin idon Suhaima tajuye ta rikiɗe zuwa Rainbow colour, Khaltum Babu abunda zai hanani Ɗaukar fansa Sai iKon Allah, Allah baya son zalinci baya son meyin sa saboda haka wlh ba gudu ba ja da baya, inason kicire wannan tsoron naki idan ba hakaba, saidai keki koma gida, Fansa ta cikar buri na, Tana kai wa nan tamiƙe,"
Kamo hannun ta Khaltum tayi cikin sanyin jiki, shikenan, Allah yabamu nasara akan su,
Ameen, Suhaima ta faÉ—a har lokacin kwayar idon ta, bata koma dai dai ba,"
"Nibari Nakoma kada a nemeni khaltum tafaɗa dai dai tana miƙewa,"
"Suhaima tace Harkin Huta kenan,
Em kawai Khaltum tace, Bata jira cewar Suhaima ba ta wuce kai tsaye,"
"Bayan Khaltum, Suhaima tabi da kallo, Ajikinta Tana jin kamar wani Babban Al'amari na shirin Faruwa tsakanin ta da Æ´ar Uwar tata, Da sauri ta kauda tunanin, jiki babu kwari tanufi Part É—in Hajiya Umma saboda a can komai nata yake,"
Bayan La'asar, gaba ɗaya Aka hallara A Parlourn Baffa, Ƴa ƴan sane maza kusan dukan su Kamar yadda suka saba Hutun ƙarshan makon Su a gida Ranar Lahadi da yamma sai su ziyar ci mahaifin nasu,
Alhaji Hameed, uncle Mansur, Daddyn Canada, Uncle Yusuf, Mai Girma Hasheem, Uncle Shaddad, wanda shi gaba É—aya baya magana iya kacin sa ido ne kawai, yanzuma uncle Yusuf ne yaje part É—in Sa ya taho dashi,"
He Excellency Sambo, yabada uzirin bazai samu halar taba yana da Meeting, uncle A, da CONOLET Aliyu, basa ƙasar su kaɗai ne babu a cikin ƴaƴan Baffa maza a parlour ,
Ga ba É—aya suka gaisa da mahaifin nasu,
Kafin kowa yaƙara cewa wani abu Sulaim yameƙe tsam,
Kallon shi Baffa yayi, Ina zakaje?
Baffa zamu koma Part É—i nane, Yarima Nason Hutawa,
Koma kazauna ai shima ɗan gida ne inaso na faɗi wani saƙo idan nagama, zaku iya tafiya,
Bamusu Sulaim Yakoma ya zauna kusa da, Aminin Nasa sai Saleem dake gefe,"
"Alhamdulillah Naji daɗin Ganin ku Kamar kowane ƙarshan Sati, Gashi a wannan Satin mun samu ƙarin Babban Baƙo kuma ɗan gida, Ɗa ga Adalin Sarkin Gabas, Yarima Sultan Amadadin Iyalan gidana Muna maka Barka Da zuwa Tare da Fatan Zakaji daɗin zama Acikin mu, Baffa yakai ƙarshan Maganar tare da Duban Sultan,"
Murmushin Girma Yarima Sultan Yayi, Take Mulkin Ya motsa A nutse ya tashi yaje gaban Baffa, Cikin Girmamawa Ya russuna tare da cire hular kansa kamar yadda yake wa Mahaifin sa Alama ce ta Girmamawa Kuma iya sarakai suke yiwa haka amma gashi yayiwa Baffa,
"Allah ya ƙarawa Baffa lafiya, Ina godiya bisa karramawar Dana samu, Bisa Haka Ina roƙon Allah ya ja Kwanan Ku, Mai Martaba yace Agaya Maka yana Miƙo Gaisuwa ga Abokin sa Dattijon Arziƙi,"
Shima Murmushin Baffa yayi, Tashi ka zauna ÆŠana, Na gode kwarai, Ina amsa gaisuwar gwarzon Sarki,"
Saida Yarima Sultan ya maida hular kansa Tare da dai dai ta mata zama, sannan ya tashi ya nufi Gurin Alhaji Hameed Mahaifin Sulaim Wanda suke kira da Abiiy, Cikin tsananin Girmamawa ya gaidashi Tamkar wani Sirikin sa, Bayan yayi masa barka da zuwa, Yarima Sultan yayi jam'i wajan gaida sauran mutanan Parlourn sannan Yakoma ya zauna,"
"Sosai Uncle Mansur yaji haushi, Akan me Su bai girmama su kamar yadda yayiwa Abiiy ba, Uncle Mansur Akwai son Girma ga Hassada Da Baƙin ciki, ba bar komai daga cikin halin mahaifiyar suba,
Bayan Yarima Sultan Ya zauna, Baffa ya cigaba da Magana,
"Duk Da ba a Meeting Room muke ba ina so insanar muku da Cewar muncan za tsare tsaran Company's ÆŠin mu, Sannan zamu Canza gaba É—aya, Managers and Directors NA Kowane Community Of Companies, Mun Tattauna da É—an uwanku Hameed Game da hakan Saboda Wasu dalilai Kasan cewar Akwai wata Matsala da Aka gano Amma anakan Bincike haryanzu,"
Dim Dim, DiDim ƙirjin Uncle Mansur Yabada Ƙara, Barrister Sulaiman wanda Har ya sako kai cikin Parlourn, Kunnuwan sa sun jeye masa komai, saboda tsabar tashin Hankalin da ya ziyar ce shi Mutuwar Tsaye Yayi, ya kasa gaba ya kasa baya,
Sannan akwai Jirin Sunayen Sabbin Directors and Managers, A hannun Hameed, Duk wanda yake da magana Akan hakan ko yana da sunan wanda yaga yadace abawa dama to zai iya yin magana da Shi Hameed É—in bayan mun tashi,"