Sashe 18
Ahalinmu Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masha Allah ya Ummeetha? Y ƙara tambaya,
Itama tana lafiya, an hana shigowa shiyasa duk basu zoba,
Saleem ne yace to ke taya akayi kika shigo?"
Em em dama fakar idon su nayi shine na shigo danazo nan kuma shine na Shiga babbar rigar Baba Waziri nabiyo shi muka shigo😂,"
Babu wanda bai da raba acikin su hatta Yarima Sultan duk da shi bai bari kowa ya kula da hakan ba,
Girgiza kai kawai Sulaim yayi yana mamakin hali irin na princess bata ji ita har yau kallon Æ´ar mitsitsiyar yarinya take yiwa kanta,"
Kedai Allah ya shiryeki Salamatu Haryau baza ki canza ba, cewar Saleem cikin sigar wasa,
Aiko princess ta haÉ—e rai tacunu baki adole ita taji haushi, ance mata Salamatu,"
Yaya Sulaim Allah ya ƙara sauƙi tafaɗa tare da juyawa, ta nufi ƙofa,
Dawo ki zauna cike da bada umarni Yarima Sultan yayi maganar, tsayawa tayi cak, kafin ta juyo ta kalleshi tamkar ba shine yayi maganar ba, haka ta koma cikin jin haushin sa, ko Meye zaimin oho ma, cikin ranta tayi maganar,
Dai dai lokacin Ummal Bait ta aiko da abinci kala kala a tire sai kayan marmari nau'i nau'i a cikin wani mai dai daicin kwandon akushi aka kawo musu,"
Æan garan su Ummeetha da mommy sun samu labarin Sulaim yaji sauÆ™i sunyi farin ciki Saleema ma hakura tayi ta dawo daga bakin gate É—in asibitin, Haka ta kwanta cikin alhini da jimami, Duk da haka bacci rabi da rabi sukayi Ummeetha kuwa kwana tayi tana salla har asuba tana addu'ar samun lafiya ga É—anta Allah ya yaye masa koma Meye yake damun sa wanda ankasa gane kan ciwon nasa..!!
_F penâœï¸_
[01/04, 3:10 pm] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing📲_
*_AHALINMU ÆŠAYA_*
💗💗💗
*_Fatima Y zakariyya👌_*
_Tymer's henna_💅
*Nazari writer's ass......📚*
_Sarauniyar👸 Nazari writer'sâœï¸_
*_(THE QUEEN👑)_*
________Dedicated to anty salma💎
*_Part 2_*
(Littafi na biyu📘)
_Godiya ta musamman gareku ɗaukacin masoya na ina matuƙar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.🤗😘😘_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
âž¡ï¸ðŸ…¿ï¸? 2ï¸âƒ£3⃣➖2âƒ?4⃣ðŸ“?
Bacci ne sosai a idon princess, tana zaune sai hammar bacci take, Tunda Yarima Sultan yabata umarnin komawa ta zauna, take jin haushi gashi ta gaji ga bacci, lokaci zuwa lokaci takan kai dubanta zuwa gareshi, Amma ko a jikin sa ipad É—in sa kawai yake dannawa da'alama ma aiki yake aciki saboda gaba É—aya ya tattara hankalin sa akai,
Tashi Sulaim yayi daga saman gadon daye kwance kamar bashi ba, jinshi yake tamkar ingarman doki saboda ƙarfin jikin sa daya keji sosai har yafi na baya sanda yake da lafiya sosai,
"Da sauri Yarima Sultan ya ajiye Ipad ɗin dake hannun sa, Sannu aminina yakakejin jikin naka fatan lafiya, ko kana son wani abune? Yakai ƙarshan maganar cikin kulawa yana kallon Sulaim ɗin,
"Irin kallon ka rainani Sulaim yayiwa Yarima Sultan, ina lafiya harma nafika, Cewar Sulaim wanda yayi zaune gefan gadon tare da sa hannunsa ya dafe katifar,"
"Murmushi Yarima Sultan yayi, sarai ya gane ciwa Sulaim neman rigima Yake, saboda dama sun saba, kafin Yarima Yace komai Sulaim har ya kai ƙofar toilet ɗin ɗakin daniyar ɗora alwala,"
Tashin shi keda wuya, shima Saleem ya miƙe ya nufi waje, tare da kara waya a kunne, _Hello My Suhailat_ yafaɗa dai dai ficewar sa,"
"Hannu Yarima Sultan yakai da niyar ÆŠaukar Ipad É—in sa don cigaba da abunda yake, kawai idon sa ya gano Masa princess wadda ketafaman gyan_gyaÉ—in Bacci, kallo É—aya yayi mata ya É—auke kai, sai kuma yaji tabashi tausayi,
Tashi yayi ya fara takawa zuwa gabanta, kallon ta ya shiga yi sosai,"
"Ahankali princess ta ware idanuwan ta akanshi, jin alamun an tsaya mata aka,"
Cikin basarwa Yarima sultan ya kauda kai tare da kamo kunnan ta É—aya, ya É—an mirÉ—e shi kaÉ—an,
"Ash, Wash, Allah kunne na Yaya Yarima zaka tsinkamin kunne please Meye nayi maka?"
ÆŠan ya tsansa É—aya yakai baki, Shiiiii, alamun tayi masa shiru," Babu shiri ta haÉ—iye sauran maganar dake bakin ta,
"Bakyajin magana ko? Yaushe nafara wasa dake, da har zansa doka, kekuma ki karyamin, ni abokin wasan kine?"
Da sauri princess ta girgiza kai alamar A'a hawaye har sunfara sintiri asaman kuncin ta,"
"Good" Yarima Sultan, yaɗora da Faɗin, zan hukunta ki ta yadda gaba baza ki ƙara ba, zansa a tafi dake yanzu, a saki agaba saikin kwana kina tsallan kwaɗo wannan shine hukuncin laifin ki,"
"Ji tayi kunnan ta na barazanar Tsinkewa ne yasa ta kai hannun ta don janye na Shi, tana ɗora hannun nata saman nashi, da sauri ya janye nashi yana kallon ta, saboda wani irin yanayi da ya ratsamasa tun daga kansa hartafin ƙafa bai gama dawowa hanyyacin saba ta fara magana,"
Cikin kuka ta furta dan Allah kayi hakuri yaya Yarima wlh ban iyaba bansan ma yadda akeyi ba, bazan ƙara karya maka do kaba, Idan ma naƙara kaza neni,"
"Sosai kalmar ta ta ƙarshe tabashi dariya amma sai ya shanye, wai in zane ta,"
Batare da yace mata komai ba Yakoma gurin da ya tashi, ya zauna tare da ÆŠaukar Ipad É—in, bana son kuka share wannan hawayen kimin shiru,"
Matse kwallar ta tayi sannan ta goge fuskar ta da Tissue wanda ke gefan gadon ajiye saman wani ma dai dai cin table,"
Auta bari Amaidaki gida ki kwanta ko?
"Gaba É—aya suka kai duban su kan Sulaim wanda fitowar shikenan daga toilet jikin sa duk ruwa sosai yaji daÉ—in jikin nasa ji yake a yanzu tamkar yafi kowa lafiya a duniya,"
Da sauri princess tace to yaya Sulaim Ina godiya Allah ya ƙara lafiya,
Batare da yace mata komai ba ya nemi guri gefan gadon ya zauna, kallon Yarima Sultan yayi, Saraki ina Saleem? Yakamata muyi sallah yanzu fa around 10pm,
Saraki shine sunan da Sulaim yake faÉ—awa Yarima Sultan A wasu lokutan,
Saidai kayi sallah mu munyi tunÉ—azu, Saleem kuma yafita bajinawa Yarima Yabashi amsa,
Amma dai ku yaudare ni, shine ko ku tasheni muje masallaci ko?,
"Sorry a lokacin kana cikin halin jinjiki sosai"
"ƙasa ƙasa Sulaim ya Harare shi, batare da ya ƙara tanka masa ba,
Princess kuwa daÉ—i ne fal zuciyar ta, Ta tsallake wa muguntar Yarima Sultan a cewar ta, tare da shafa kunnan ta wanda har lokacin yana yi mata raÉ—aÉ—in zafi,"
Jin Sulaim yace za amai da ita hakan yasa Yarima haƙura ba don yaso ba hukuncin aminin sa ne,sannan baya son kowa ya gane, princess na shiga harkar shi,"
"Emm Kuji shifa niko Fatima nace kaidai kake shiga har karta,😅"
"Motso Motso yake sosai cikin baccin nasa, da alama Mafarki yake,
"Kai ne mahaÉ—in rayuwata idan babu kai to tabbas nima babu ni, doguwar Yarinyar dake tsaye agaban shi ta juya masa baya, Tayi maganar cikin Sautin ta mai daÉ—i saurare,"
"Tayaya nazama nine ma haÉ—in rayuwar ki? Sulaim ya tambaye ta yana kallon bayan ta,"
"Saboda kai jigo nane"
"Shin ki wacece?"
"Ni jinin ka ce, kuma garkuwa a gareka, Sannan kaima garkuwa a gare ni,"
"Tayaya kika zama garkuwa ta bayan bansanki ba?"
"Nima Bansani ba amma zamu haÉ—u a zahiri nan kusa"
"Ina son ki jiyo inga fuskar ki"
"Shin kana sauri ne? Idan kayi hak'uri Zamu gana da juna Nan kusa Saboda _we have the same relative_ tana kaiwa nan tafara tafiya a hankali, Hannu Sulaim yakai daniyar zai kama hannun ta" Bat" taɓa ce,"
"Hazbunallahu wa ni'imal wakil Sulaim ya furta dai dai yana farkawa daga baccin, wanda gaɓa ɗaya Gumi ya jiƙeshi duk da Sanyin A.C daya karaɗe ɗakin gaba ɗaya, tashi yayi ya zauna a tsakiyar gadon duban sa yakai zuwa makiken Agogon bangon dake maƙale daga sama 2:40 Na dare,"
Dafe kansa yayi ya fara tarayo mafarkin da yayi wanda Tunda yake baitaɓa maka mancin saba, kallon shi yakai zuwa ga Yarima Sultan wanda ya ƙudindune cikin Blanked bacci yake cikin kwan ciyar hankali,"
Saboda jikin Sulaim Yarima Sultan yace tare zasu kwana a bedroom É—in sa,"
Jikin sa babu kwari ya sauka daga saman bed É—in Toilet ya nufa ya É—auro alwala sannan ya fara sallar nafila" Gaba É—aya mamakin mafarkin da yayi yahanashi, yin isashshan bacci, Mafarki kuma mace!! Ya tambayi kansa, batare da yanada amsar komai game da hakan ba,"
_In the morning🌄_
*GARIN KANO*
*_Railway Quarters Arab Estate_*
"A shahararran Airport Na *MALAM AMINU INTERNATIONAL* dake Garin tadabo, Wato Jahar Kano, Jirgin Su Sulaim yayi Landing Ƙarfi 9:30am,
Gudu yaciga dayi sosai akan Titin sa, har yakai dai dai inda zaiyi kwana, ya sauka a hankali sannan ya tsaya Cak ƙirar K.L.M, Take ƙofar jirgin ta wangale, fasinjoji suka shiga fitowa,"
"Sulaim wanda shine Mutun na Tara Ajerin mutanan dake fitowa daga cikin Jirgin, Cikin Nutsuwa ya sauka Bayan shi Yarima Sultan ne sai Saleem,
"Fuskar Sulaim É—aure Tamau babu Annuri, ÆŠan ma tsakaicin glass É—in dake Idon Sa ya gyarawa zama yana É—an kalle kallan ta inda Motocin su zasu bullo"
"Dogarai Uku wanda Yarima Sultan ya taho dasu, Suna biye dasu Suna take musu baya, Hannun ko wannan su, riƙe da TrolleyBag ɗin su, Motocin Arab Estate ne Suka yi musu ƙawanya,
Uncle Yusuf ne yafara fitowa Shida matar sa Anty Raziƙa, da murmushi saman Fuskar su, Saiga Uncle Bello Daddyn Canada mahaifin Saleem, shima ya fito, Baffa ne ƙarshan fitowa,"
"Ganin baffa ne yasa Sulaim Sakin Fuskar shi da Murmushi, hannu Baffa ya buɗe masa alamar yazo, babu musu ya ƙarasa Suka Rungume juna, ɗaya bayan ɗaya saida Suka Rungume Sulaim fuskokin su da kaga ni zaka gane suna cikin Walwala,"
"Ahali Akwai daÉ—i abunda Yarima Sultan yafaÉ—a kenan cikin ransa, Sakin Sulaim Baffa yayi tare da Duban Yarima Sultan Yayi masa Alamar da yazo, Cikin Nutsuwa ya taka zuwa gaban su, Cike da girmamawa ya gaida su duka,"
Tunda bakwa sona, Bari naje nayi _Booking Flight_ NA wuce garin ikko (Lagos) gurin Aikina kawai,"
Gaba ɗaya suka kai duban su kan Saleem wanda ya harɗe Hannayen sa Saman ƙirji shima su yake kallo,"
"Dariya sukai gaba É—aya, Uncle Yusuf ne yataka zuwa inda yake, Ya rungume shi, _Sorry lovely Son I really really missed you_ yana dariya,