Sashe 5
Yan Abuja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikuwa bata rufe baki ba ya cire takalmin qafar shi ya murde hannun ta ya yi ta maka mata shi a duk inda ya samu, sai ihu take ta na neman taimako, Abbah na gani be ce komai ba dan ya jima ya na so shima ya yi musu duka da kan shi amma bai samu dama ba, Jabeer kamar taimakon shi ya yi Goggo ce taje da niyyar kwace Salma a hannun Jabeer ya sakar mata wani kallo da ya sa hantar cikin ta ta kad'a ta yi baya da sauri tana faɗin,
" Allah ya isan su baqin mugu kawai"
Sakin ta ya yi ya sa takalmin shi ya yi waje ba tare da ya kula kowa ba, Abba, Mama da Juwairah da idon ta ya cika da hawaye suka shige daki suma suka rufe qofa suka bar su nan tsaye su na cika su na batsewa tare da zage zagen rashin mutunci.......
***************************
Washe gari sai ga Baba Balarabe yazo batin auren Juwaira da Jabeer, sadaki dubu ashirin, a taqaice dai dubu Hamsin ya miqa masu kudin komai dan iya su ya ke da, take ita ma aka shaida hada bikin su dana yan uwan ta, sunyi murna sosai, inda suka sha gorin cewar " dadin ta kudin auren ma kamar anje siyan yar tsana a gwanjo dan ko matsayin kasuwa ma ba a samu ba" suna yi suna dariyar rainin hankali, ba wanda ya kula su, sauran dubu darin da yake da ita kayan gado masu sauqin kudi yaje ya siyo mata da kujeru, irin na talakawannan, Jabeer ya yi qoqari sosai Abba na ta hana shi amma ya qi, karshe cewa Abbah ya yi ai dama a musulunci haqqin miji ne duk wadannan amma al'ada ta sauya abun, dan haka na bar ku da siyan yan kayayyakin kitchen, Allah ya hore mana mu samu aiki mai kyau Abba kasuwancin nawa ya bude, komai zai zama tarihi, addu'a sosai Abban ya masa tare da godiya.
Daki aka gyara mata a main house din su ya kewaye mata guda biyu da dan wani qaramin waje a matsayin kitchen sai wani budadden bandaki mara rifi daga cikin kewayen nasu dai, ba laifi daidai talaka, yanzu jiran ranar biki sike nan da 'yan satika.
**************************
A yau ne dimbin mutane manya masu manyan motoci da qanan mutane marasa abun hannun suka shaida daurin auren wadannan bayin Allah kamar haka, Suwaiba da Alhajin ta Salihu mai tumbin Nera, Saudat da Alhaji Kalla na Abuja, Sai Salma da Alhaji Mansur, sannan kuma qaramar su Juwaira da Jabeer din ta, surutu kala2 ke yawo a tsakanin mutane wasu na sanya alkairi, wadan da suke bin bashin magana kuma suna gulmammaki akan su Suwaiba sun dakko ruwan dafa kan su ne basu sani ba dan kuwa manyan attajirai ne mazan nasu ba na wasa ba, Juwairiyyah kuwa bata da wayo, duk kyaun ta ta buge da auren talaka? Kowa dai da abinda yake fada, a haka aka tashi daga daurin aure, inda mazajen su Suwaiba suka ce su fa basu yarda ai komai a kano ba Abuja za a wuce ai dinna babba mai qayatar wa da abokan su, sai matan abokan su, ko dangin su ba za a dauki ko ɗaya ba dan kuwa abin na manya ne, shi dai mijin Salma shima cewa ya yi a bashi matar shi ya wuce da ita Abuja domin shi ba abokin mijin su Suwaiba bane tafiyar shi daban,sai dai mazajen su Suwaiba sun roqe shi akan yaje ai komai tare yaqi, dan haka kawai kauda maganar ya yi yace zasu tafi ba damuwa dangin shi da abokai na jiran shi za ai dinner, Ita kuma Juwaira sun yi yar walima kafin dare aka gama, YAN ABUJA kuwa jiki na rawa da daren aka shirya su Goggo na kuka suna kuka suka fita suka shiga manyan motoci aka kai su filin jirgi suka d'aga sai ABUJA.
Bayan tafiyar su Suwaiba kuma Juwaira ce zaune a gaban Innar ta da tazo biki mai suna Inna Dije tana qara bata yan kayayyakin matan da ta haɗa da natural abubuwan mu na abinci,wanda ta hada madara da zuma da ta sha dakakken kayan qamshi cikin babban kofi tace ta shanye, dama ta yini da yunwa tini ta shanye tsaf, ta qara mata da dafaffiyar kaza da ta sha kayan qamshi itama ta ci iya itawar ta, ( ita ni'imar mace ana son ta da dumi yan uwa, ba a son ni'ima da sanyi, dalilin haka ne ake son muna yawai ta amfani da kayan qamshi su citta kaninfari masoro, da dai sauran su, suna saukar da dumi ga jikin mace, ko had'in su kankana da su cucumber, ko mai mutum zai ci ko ya sha na garin ni'imar yana hadawa da kayan qamshi, suna qara mai daɗi da qamshi da amfani a jiki,) a haka aka sa ta gaba ta yi wanka me kyau da dan tiraren su na wanka dan d'uri, dan basu da arziqin siyan mai tsada, a cikin makewayin ta samu ruwan d'umi mai had'in ganyen magarya da kaninfari kadan da turaren almiski a ciki ta yi tsarki da shi sai qamshi ke tashi ko ta ina, tana fitowa Inna Dje ta bata misk mai kyau ta qara sawa a HQ ɗin ta,sannan ta miqa mata brush din ta ta wanke baki duk tana tsaye a kanta, ita ko kunya duk ta dame ta ga mutane ba a gama tafiya ba, ai ko tana gama wa ta sata ta yi alwala suka yi d'aki batansa ta shafa wani kwalliya mai nauyi ba, iyaka ta gyara ta ta samata qanan kaya daga ciki riga da skirt masu matuqar kyau, sannan ta sa mata laffaya a sama ta yi mata nadi me kyau, ga wani irin qamshi na tashi ko ta ina, kunshin nan ya zanu kannan ya dau gyara na musamman , yan daukar amarya ne suka zo a mota biyu, tana kuka tana komai aka fiddata, wata goggon Su ce mai suna Kareema tace,
"Yanzu Bilki ba wata yar nasiha haka za a fidda ta zuwa gidan miji baku mata ba ke da yaya?"
" Hmmm Kareema kenan, ai Juwaira bata buqatar wannan, Alhamdulillah na san wacece Juwairere na,yanzu nasiha ta ma ba zai mata amfani ba, ta je gidan mijin ta da sawar albarkar mu a rayuwar su dika"
A haka ta tafi daki ta zauna saboda yanda take jin zuciyar ta, ta na zama a bakin gadon ta kuwa sai hawayen rabuwa da 'yarta take abar son ta, an kai Juwaira lafiya d'akin ta, daga nan kuma kowa ya kama hanya ya dawo wasu suka wuce gidajen su,ita kuwa an barta daga ita sai halin ta tana ta zare ido dan hawayen sun qare mata tasss,ba abinda take ambata da ya wuce sunayen Allah ta na nan zaune tana tunanin gida tare da jiran ta ga ta inda angon nata zai bullo......
[18/07, 8:26 am] asiyahabibu93: 💅🏼 'YAN ABUJA 💅🏼
WRITTEN BY HAERMEEBRAEH
*SANARWA ! SANARWA !*
*Ina masu buqatar sanin yanda za su gyara jikin su ta ciki da waje? Ina nufin daga gashin kan su zuwa yatsun qafar su da qarin ni'imar jikin su?*
*Ina masu son koyon sana'o'i dan samun taro da sisi? To 'yar uwa matso kusa ba sai kin biya maqudan kuɗi ba dan ki koyi yanda Zaki yi sana'ar da zata sama maki kuɗi da #1k kacal za ki mallaki LITTAFIN MAIDA TSOHUWA YARINYA*
*Idan kuma ke ma'abociyar karanta littafan Hausa ce ki yi wa HAERMEEBRAEH ❤️magana kai tsaye ta wannan No 09031416423 kai tsaye, Zaki samu Littafin MAHREEN DA KYAKKYAWAR FAHIMTA a kan farashi #500 each*
*Please share*❤️
Page 4:
Tana cikin wannan yanayi na tinanin Maman ta da Ammar taji hayaniyar maza na shigowa, sauri ta yi ta fito daga uwar d'akin ta da aka ajiye ta ta dawo palour ta zauna dan bata yarda wasu maza su shiga mata har dakin baccin su ba da sunan rakiyar ango dakin Amaryar shi, zama ta yi da sauri ta nad'e qafafun ta a kujerar ta rufe kanta har zuwa fuskar ta, Sallama suka yi suka shiga,dama akwai wasu daga abokan shi da basu san ta ba dan ba garin a suke ba da zama suna so su ga matar da Jabeer ya aura duba da cewa shi baya biye wa 'yan mata duk da yanda suke kai kan su gare shi kuwa.
Amsa sallamar su Juwairiyyah ta yi da muryar ta mai daɗin sauraro kanta na qasa, tana tsaka da murna tare da jin daɗin babu wutar lantarki ba lallai su gani ta ba sai nepa suka maida wutar,nan take haske ya gauraye ko ina, ai ko da sauri ta qara duqunqunewa a cikin laffayar ta ta na jin kunyar su, cikin ran ta ta na zagin Nafee da ta tafi ta barta ita ɗaya tunda ita ba wasu qawaye gare ta ba sosai, qawar ta ɗaya bayan Nafee Ita ce Shamsiyya kuma ta yi aure har da haihuwa,dariya suka yi gaba daya abokan angon har da angon,babban abokin ango ne ya ce,
"To amarya ki kwantar da hankalin ki mu ba zamu takura sai kin bude mana fuskar ki ba,mallakin ango ki ce,kuma angon naki ne ki zai bude maki da kanshi in mun tafi, sai dai akwai wasu shawarwari da nake son baku ke da angon naki wanda na san kin san da dama daga abubuwan zamantakewar aure duba da gidan tarbiyyar da ki ka fito,ni na san ke wacece Indai ta bangaren sanin ya kamata ne, abinda zan ɗan maku nasiha akai mata da mazan wannan zamanin su na wasa da shi kuma ya na rusa aure,abun nan ba wani abu bane face, mantawa da sauke haqqin juna ko kuma na ce dena sauke haqqin juna,ta bangaren namiji sai ki ga da an kwana biyu ya daina dokin amaryar shi, sai ya fara fito mata da halayen shi mara kyau na kwadayin son ya zamana ta fara taimakawa gidan dan ya samu sauqin dawainiya wanda Allah ne ya ɗora masa wannan nauyin amma yake so ya sauke.