← Book details Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 71

Sashe 9

Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"kanki d'aya kuwa? Haryau cikin masifa tace

"Kaina d'ari tara ne da casa'in da tara cikon d'ayan nake nema ya zama d'ari, da naka zan cikasa da amma na fahimci gwanda nakan bola dakai" Yanzu kam maganganun ta sun soma tafarfasa zuciyar Bilal, yaso yayi hak'uri amma ya fahimci batada mutunci, wani shak'iyin murmushi yayi

"Jambito ceke ko, naga alama bakisan a jami'a kike ba, to bari kiji gwanda parlon gidanku akan nan din dan kuwa kaf school d'innan babu wanda yace dan wata bebin roba tana zaune karwani ya zauna" Idan tane ya kawo ruwa tace tana kallonsa

"Waye babin roba? ni kake gayawa haka? Yana d'age kafad'unsa alamun kanki akeji yace

"Toda nine? kece bebin robar an fad'a kiyi duk abinda zakiyi" Tab'e baki tayi ta soma ruwan hawaye

"Allah sena gayaka da Anna, abinda kamun se Allah ya sakamun akanka, mugu kawai" Dariya Bilal yayi yace aranshi"Yau naga sakaryar wofi, wannan anya a jami'a take kuwa?.... Daganan yabar wurin aranshi yana mamakin shirme irin na wannan yarinyar.

   A b'angaren Khairiyya kuwa nanda nan seta d'aga waya ta kira Anna, tana d'aukan wayan seta saka mata kuka, a rud'e matar tace

"Alkhairin Allah waye ya tab'aki kike kuka keda ke makaranta, wane ja'irin ne kuma? cikin shagwaba da muryan kuka

"Anna bayan wanine ya gayamun waini bebin roba ce, ya zageni yace koma me zanyi inyi" Mik'ewa tsaye Anna tayi daga zaunen datake

"Kutme, aikuwa ya ebo ruwan dafa kansa, Alkhairin yake gayawa wannan maganar yasan ko wacece ke kuwa? karki damu, ke yanzu kin girma kidena kuka a makaranta, gobe idan zakije makarantar zanga wanda ya isa ya hanani zuwa insa a d'aure munshi harse igiya yayi saura" Tana murna tace

"To Annah na, ina sonki kinji"

"Nima inasonki sosai Alkhairin Allah, k'yale D'an jakar uba" Haka suka ajiye wayoyin Annah masifa nacinta arai, lallai dabadan hidimar bak'in nanba babu abinda ze hanata zuwa yau taci jakar uban yaron cen, amma ba damuwa idan darai da lafiya gobe ma rana ce!

Bilal yanada abinda ze kaishi gida, dan haka washe gari sammako yayi asubar fari ya d'auki hanyar barin gari. Koda ya isa ba kowa agidan tsakanin mahaifinsa dakuma mahaifiyar sa, se motar hajiya, da kanshi ya bud'e gate ya shiga ciki yayi parking sannan ya fito kai tsaye cikin gidan ya nufa yanata sallama amma ba amsa se wayar ta yashe a parlon saman kujera, zama yayi kusada wayar ya d'auka yana jujjuya waya, ta masa kyau ainun yanaso ya rik'e irin wayar be tab'a rik'e wayar Hajiya a hannun saba sabida sam bata bari, amma yau data shigo hannun sa seya tsinci kansa dason shiga phone gallary nata, yana bud'e screen d'in wayar abunda yaci karo dashine ya zaburar dashi zaune, Momy ce zaune da yarinyar dayakeda yak'inin cewar itace sun d'auki hoto sunyi kyau ainun, kuma kallo d'aya zakawa 'yar ka tabbatar wa kanka cewar tabbas yarinyar 'yartace sabida tsananin kamanin dasuke da juna, yarinyar Jiya itace wannan ko shakka bayayi menene alak'arta da momy? Ta tab'a gaya masa cewar tanada yara biyu mace da Namiji ko wannan ce macen, ta sanar dashi sunan macen Khairiyya Namijin kuma Bilal, ko wannan itace, da sauri ya shiga gallary ya soma duba pictures ba shakka, dukkansu biyun da ita suke kama, ga hotunan su nan bila adadin tare da ita, har wani zuwa da tayi dubai ashe tare taje da yaran ta, lallai matar nan tunda suke da ita babu wanda acikinsu zece ga koda garinsu matar, lokaci tayi da itama zata d'and'ani kud'arta a hannun sa, seyayi amfani da kyawun dayakedashi da cikar kamala ya lalata rayuwar Khairiyya kamar yanda ta lalata masa rayuwa shima, da hanzari ya fita a komai daya shiga ya ajiye wayar ya sauya mazauni gaba d'aya, daganan ma wayarsa ya hau latsa tamkar ba abinda ya faru. Sosai tayi kwalliya cikin doguwar rigar abaya bak'a wuluk, ta nad'e kanta da d'ankwalin abayar bak'i hakan ba k'aramin fito da kyawun fatarta dake fara sol yayiba, tayi caras da ita tamkar wata balarabiya, bazaka tab'a cewa ta ajiye 'yara kamar Bilal da kuma khairiyya ba, fuskar nan kamar yar 25yrs, kallo d'aya xaka mata ka tabbatar hutu ya ratsa ta sosai, se tanshin k'amshi take, da wani irin takun k'asaita ta tinkaro parlon tana wani irin k'ayataccen murmushi dayayi matuk'ar karb'ar fuskar ta. Akusada Bilal sosai ta zauna ta d'aura hannunta saman sumar kansa dake bak'a wuluk tasha gyara se shek'i take tana murmushi tace

"Son i missed you" Murmushi shima ya mayar mata dukda hankalinsa baya nan yace

"Same with me swt mom" Ya k'arashe maganar yana me d'aura kansa asaman k'irjinta, rungumesa tayi gaba d'aya

"Da Baba Audu da Baba Lami duk na turasu yawon ziyara dan kawai in huta dakai kad'ai, and kasan me? d'ago idansa yayi yana kallonta

"Menene momma? tana kashe masa ido tace "I have bought a new phone for you, amma bazan bakaba seka gajiyar dani gaba d'aya" Murmushi yayi yace

"Koba waya Mom aikin danazoyi kenan ai, in baki wahala sosai sekince son na tuba" Dariya tayi yanzu kam me sauti tace tana jan karan hancin sa

"Bayan haka kuma idan naji dad'in wannan ziyarar zan cika maka alk'awarinka" D'agowa yayi ya kalleta sosai da serious face

"Ban gane wanne alk'awari daga ciki ba" Mik'ewa tayi tana dariya tace

"2.5 million dakace rannan with a brand new car" Wara idanshi cikin tsananin mamaki dajin dad'i, cikinta yayi gaba d'aya ya d'agata yana zagayen parlon da ita tamkar wata k'aramar yarinya se dariya suke tamkar wanda suke raya sunnar ma'aiki suna tsumayin samun lada, bayan ya direta yace

"Tome zanyi na fanshi duk wad'an nan" kawar da kanta tayi gefe tace

"Abinda bakaso ne Bilal, sedai ni inaso, kasan ina maka kishin kaina bazan bari wani yazo koda kusa daniba, but seriously nagaji ina buk'atar wannan gently n sweet sucking naka, and for that even if i have to buy it with all i have, i will still buy it, because it worth it! ur just so different from everyone, i never get enough of u" Murmushi yayi ya rungumeta gefen kunnenta yaje da bakinsa, if thats what u really wan't so be it, i will suck the hell out of your juicy p*****y today, tomorrow and for ever, amma fa ba saya zanyiba, for the love we had for each other i can even sacrifice my life for you, bare d'an wannan kawai dan ina amai ne nake k'inyi, bansan kinaso sosai haka, amma tunda har haka kikeso swt mom koda zan amayar da duka hanjina i will keep sucking it till u cry and scream no more" Gaba d'ayan sa ta rungumesa yanzu kam suka fad'a wata duniyar masha'a tun a palon....Wal iyazu billah, Allah ka shiryar damu.

***********

Bilal bebar garin ba se monday da safe wanda aranar iyayensa zasu dawo, mom kuwa dama Manager ce ta banki, ya zame mata dole taje office momday d'in, 3.M ta saka masa a acc nasa sannan a sunday sukaje ta sayar da motarsa ta saya masa biggest dream of his life wato Lesus C350 bak'a wuluk! se shek'i takeyi kusan 11.M ta saya masa, shida kansa Bilal yasan cewar Momy bawai aikin datake yake bata kud'in datake samu ba, duk wata 300k take bashi, mutane da dama suna zaginsa akan me mahaifinsa har yanzu yake gadi bayan kowa ya gansa yasan cewar tabbas shid'in yanada rufin asirin Allah, ga k'anwar sama batada maraba da mara future tunda yake ank'i a sakata makaranta shekarun goma amma kullum tana makale da Baba Lami. cikin tsananin jin dadi ya koma makaranta zuciyarsa fara k'al duk department nasu babu wanda yakaishi zama d'an k'walisa sedai kuma be isa yayi budurwa ba, ya rasa dalilin dayasa ya kasa son wata, duk inda ta motsa Mommyn sa kad'aice aransa daram!!

*************
*Bayan kwana uku*

Se a wannan ranar aka samu kan Mood wanda dole Juma'a ta wuce me martab'a be d'aura masa aure ba sabida yanayin conditin nasa, wannan karon kuma se ayi rashin sa'a ya farka amma kowa bayawa magana, baya rubutu bakumaya demostraring da hannu kamar yanda ya saba, hankalin Uncle Jay yayi matuk'ar tashi akan wannan abun, hartakai baya iya kula kowa shima, yauma kamar kullum zaune yake kusa da Mood hannunsa sak'ale acikin na Mood, ya k'ure masa ido baya ko k'iftawa, Mood d'inma idansa biyu kuma shima Jay yake kallo cikin tausayin kansu Jay yace

"Mood please dnt punish me like this, bani nayi laifin ba please talk to me kaji" Murmushi ya k'ak'alo ya sakarwa Uncle d'in nasa, wanda shima atake ya mayar masa cikin tsananin farin ciki "Mood me kakeso zakasha fura? Yanzukam seda hak'waran mood suka bayyana ganin so na hak'ik'a a fuskar Uncle Jay d'insa, Banda Muhseen,U Jay barra da Mamin sa babu me k'aunar sa, mak'iya sun masa yawa yanzu kuma ga wata sabuwar Mayya munafuka tashigo rayuwarsa, babu dangin iya babu kuma na baba amma ta janyo masa matsala fiyeda tunanin me tunani.A hankali ya gyad'a masa kansa akan zesha furar aikuwa nan danan ya kawo masa furar da dama tun safe yazo masa da ita, shiya taimaka masa ya zauna sannan da kanshi ya bashi yasah sabida hannunsa akwai raunin daya jiwa kansa sakamakon dukan glass dayayi. Sosai yasha furar sannan aka d'aura masa da maganin sa, Ganin Maminsa tazo dubasa ba k'aramin kwantar masa da hankali yayi ba,matsalar d'ayace yak'i yayi magana, idan matsayin ka yafi k'arfin k'yaliya seyayimaka murmushi kokuma ya gyad'a maka kai, A haka harcika sati d'aya wanda aka sallamesu rana d'aya da 'Yar shara da aka kai asibitin k'walwa suka kuma d'aurata akan magunguna.

********************
Lokacin da Bilal yashiga school wuri ya samu a tsakiyar mini mart yayi parking motarsa, dama kuma Bilal sananne ne sosai a school d'in yanada gayu mabiyan sa kamar su masa sujjada, lokaci d'aya wurin ya d'auki sowa da hargowa aka soma yi masa kirari Bilal Babban Yaro Bilal babban yaro, seda sowar ta lafa sannan yace

"A wannan cafteria zakuci abinci ko a waje" Da ihu gayun sukace anan ma girmane Babban yaro" Yana wani jinkai yace
Chapter 9 · 0% Book details