← Book details Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 71

Sashe 63

Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Rashin darajar zaka nuna mana anan, duk laifin uwar kine, data biyewa ta tawa da tuni gidan cen b'angarenki ta tattaroki kukazomun nan b'angaren, rashin kunyarka ta balaga wlh Hammude, bazaku tonamun asiriba, yau yau zaka tattare matar ka ku tafi cen inyaso ka jik'ata a ruwa kasha" Sosa kanshi yayi sannan yace "Bahar bafa haka bane ba, abune ya fad'a mata a ido shine zan cire mata" kofin robar dake gefen fridge ta rarumo ta rotsa masa akai "K'aniyar kane ba abu bane ya fad'a mata a ido" Dariya ya shiga yi ita kuwa Hafsat tayi tsamo tsamo tamkar b'eran daya fad'a a ruwa, rik'o hannunta yayi "Nida Matata bazaki hanani zuwa inda take ba" Warce hannu ta tayi ta ruga wurin Bahar itako ta tureta "Ke tafi cen k'aryan rashin kunya kike ai" kuka ta saka Bahar tayi waje, kawai ta mik'e ta soma aika mai duka a k'irji tana kuka

"Mena maka ne ka tsaneni wai yanzu da Bahar kuma kazo haka kawai ka had'ani, mugun banza" Tsayawa yayi tayita dukanshi harta gaji sannan ta kwantar da kanta a k'irjin sa, dariya yake k'asa k'asa ya rungumeta gaba d'aya, kusa da kunnen ta yace a hankali "Wayace na tsaneki ne wai? Nifa kawai matata nakeso a bani kuma na samu" zare jikinta tayi a fusace sannan tace

"Allah kuwa sena tsere, guduwa zanyi inbar maka garin, mugu kawai" Tana kaiwa nan ta bar kitchen d'in da gudu, shima barin wurin yayi yana dariya aranshi babu abinda ake burgeshi kamar rigimar Hafsa, gaba d'aya idan tanayi burgeshi take, shisa yake k'ok'arin mayarda tsokanar ta abincin sa, tun kwana biyu daya wuce dabe sanyata a ido ba bashida walwala se yau, musammam akan Jay har gobe yanada damuwa akanshi.

Hafsat toilet taje ta sanya sabulu tayita dirzar bakinta daya manna da nashi, ilahirin jikinta ma k'amshin sa yake, tarasa dalilin son k'amshin na jikin sa, dan haka ta zare kayan tanata banbami tayi wanka amma a banza, shab'e shab'e tana kuka laura ta sameta, tana mamakin kukan ta. "Meke damunki kuma?" Ta tambayeta cikin kulawa" kwashe komai tayi ta gaya mata har wankan datayi akan k'amshin jikin Hammood data tsana, Laura tana kuka tace "Waike Hafsat dama wayon naki danake gani bawai ya balaga bane? Wannan ai wowta ce babba, yanzu meye abun kuka anan" Zumb'uro baki tayi sannan tace "To iskanci dai ba kyau" Dariya Laura take hadda rik'e ciki sanda wayar Hafsat tayi k'ara tana ganin Hammood ne tace bazata d'aga ba, ita kuwa Laura ta d'aga ta kara mata a kunne

"Kizo sashina ina son ganinki yanzun nan" Yana kaiwa nan ya kashe, ita kuwa ta k'ara turo baki "Bazan jeba tunda ba aniyeni kayi ba" Cikin mamaki Laura take kallon ta
"Wainace nikam Hafsa kinada hankali kuwa? Maza tashi indai kiranki yake kije kiji menene, wai meyasa kika rainashi ne? Ba kyau fa wlh, mijinka nakane koya yake" Batayi magana ba dai har zuwa sanda ta mik'e ta sanya hijab.

*************
Tunda Jay yashiga Cell yaketa faman bribing officers akan su barshi ya gudu, har dai yau yayi nasarar guduwa daga cell, be b'ata lokacin shirya sharrin saba kamar yanda ya saba, dan kuwa da kanshi ya adane kanshi a parr d'in Hammood da zummar dare yana rabawa ze kasheshi har lahira!! Kuma labari ya riski Hammood akan Jay ya gudu daga cell dan hakane yake neman Hafsa dan kuwa gaba d'aya hankalin sa ba'a kwance yake ba. Da wani attitude ta shigo masa ta nemi kujera ta zauna sannan tace "Gani" Gyaran zaman sa yayi cikin tsoro yace "Waya na samu daga station akan Jay yabar cell yagudu ma gaba d'aya, yamutsa fuska tayi sannan tace "Nasani ai" da sauri ya kalleta yana mamakin maganar ta

"Ya akai kika sani? Tana murmushi tace "Nasan dama ze gudu ai, ammq baka ganin mubar part d'innan shiyafi? Kallon tuhuma yake mata tamai alama akan yayi shiru da ido, haka ta mik'e ta rufe ko ina da key, sannan tace yau da dare a d'akinka zamu kwana shiyasa ma na rufwshi bayan na kunna AC inason sanyi sosai, yanzu rabu da Jay baze iya aikata mata komai ba inama yaganmu ze dawo ne da k'afar sa" Mamakin ta kawai yake har suka fito sannan tajashi zuwa part d'inta har cikin d'akin ta.

Mom Nu'aiym.

*TSINTAR AYA*  FREE BOOK

    *BILLY GALADANCHI*

*SHAFI NA TALATIN DA BIYAR*

Sister's duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba🤗

Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku  zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn
Black head
Kyasfi  dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai🧖🏻‍♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba

Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki

Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu

Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted

Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free

Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391

Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market  b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai🙏

Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta🙏adade anayi sai gsky🤭🤝

Mg's bakery🤤
Masu event ko wani sha'ani zaku iya order din small chops a mg's bakery Wanda dukwanda yaci sekunnanshi yamotsa munayin abubuwa kamar
Meatpie,shawarma,slice cake, cupcakes,samosa nd spring rolls at affordable prices meso yayi mgn 07067210195
08062991549

Mg's collections🥰
Sisters mg's fa yatanadarmuku kayan ado tundaga gyaranjikinku fatarku harzuwa tufafinku a mg's collection munada Kaya kamar haka
Kayan kitchen kala kala na zamani
Abaya,takalma da jaka,laces,atamfa,fabrics abundai saiwanda yagani masu bukata kindly chat  07068707979
08062991549
Call 07046881166
08064532391

Pls serious buyers only🙏.

35.

   Seda suka isa cikin d'aki sannan ta sake hannun sa ta kalle sa tana haki tace "Yaa Mood gaba d'aya kaso ka b'atamun shiri na, ai Ayatullahi da Yaa Data dik sun san da shirin sa, tun dama sanda aka kaishi munsan seya nemi guduwa, gaba d'aya ma nice nace su bashi k'afa ya gudun, duk abinda  yake ana biye dashi, ai a wowtar sa  bazamu ganeshi ba, yana cikin gidan ka fa, yana bedroom naka inda ya b'uya aciki ne ban saniba, amma cewa yayi ze kasheka a yau. Nice nace karsu yaa Data su gaya maka banaso ka k'ara shiga damuwa sabida yanayin ka, amma tas na shiryawa maganin sa" Sauke nannuyan ajiyan zuciya yayi kafin yace "Wai dan Allah Hafsah da gaske kike Uncle Jay nawane yazo har cikin gidana ya lab'e ze kasheni" Juyawa tayi cikeda gundura sannan tace "idan baka yarda ze iya kashe ka ba ka gwada zuwa ka kwanta mana, inka ganka a lahira zaka shaida ai" Rik'o hannun ta yayi ta juyo ta fuskance sa sosai, cikin raunin murya yace "Hafsah wannan wane irin magana ne kuma?ki tausaya mun mana, mahaifi fa uba, Jay tamkar ubana ne, na d'auki duk abubuwan da yayi matsayin kuskure mesa yanzu yakeso ya kasheni kuma?" K'wallan data gani a idansa ne ya sakar mata da gwiwa yanda yayi mata rumfa da k'irjin sa haka ta shiga bubbuga bayansa a hankali bata ture saba

"Be brave mana yaa Mood" muryan sa a sark'e alamun kuka yake yace "Dama kin gayamun i am nothing but a coward, kinada gaskiya i am a coward" K'ara d'aure hannayenta tayi a k'irjinsa sannan tace a hankali "Am sorry i dnt mean that, kawai a lokacin inaso ne kayi hanzarin gano waye Jay, kayi abu kamar namijin gaske ka dena sakarwa Jay akalar  rayuwar ka, ba inasone na sanya wannan kalmomin nawa su maka karan tsaye ba su hanaka sukuni" Yafi minti biyar yana kuka kamar wani k'aramin yaro ajikinta, be tsagaita ba seda ta soma kukan itama sannan yayi shiru ya soma rarrashin ta, seda suka nutsu tukunna suka zauna sannan ya ce a rauna ce "Yanxu me kika tsara" kallon sosai tayi masa sannan tace
"Na sanar idan har tabbas abinda yake fad'a yaxone ya kashe ka to police dasuke gidannan cikin farar hula su bada shoot @ sight akanshi" kallon ta yayi yana sharce gumi sannan yace

"Hafsa ki huta please, i will deal with him my self" Idanta ta k'ank'ance sannan tace "A kaina kawai kakeda zafin zuciya, bayan ni kowa sauk'in zuciya kake masa, Jay fa mugun gaske ne, jiya nakejin labarin dalilin dayasa kaketa faman gudu ko yaushe" Da hanzari ya matso kusa da ita kafin yace "Abun yana damuna Hafsa, wasu lokutan ko meeting muke idan abun ya tasomun sekiga sena ajiye koma meye nayita gudun nan, idan raina ya b'aci ma gudu nake, idan ina cikin damuwa gudu nake, naje asibitoci da dama sunce basuda tab'a jin irin wannan case nawa ba, har psychatric naje sunce babu irin lalurata" Nisawa tayi sannan tace

"Zulaiha da kanta ta gayamun cewa sanda Jay yakeso ace kai nakasha shene seya nemi boka ya haukata masa kai, babu yanda ba'ayiba seya zamana kana rikon addini dukda kai yarone,  dan haka se kawai aka nasarar sanyaka gudu a cewar bokan wai zakayita gudune harka bar gari, amma bokan be kammala aikin ba ya mutu wanda dalilin kenan daya sanya har yau kake aikin gudun, amma munyi nasarar samun wani bawan Allah yana maka addu'a musamman akan hakan" Sosa kansa yayi cikin takaici sannan yace
Chapter 63 · 0% Book details