Sashe 66
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wayyo Allah na mage, ka taimake ni karna shiga uku na" Tsawa ya daka mata wanda ya tilasta mata sakin shi ta bud'e idan ta, amma me tana ganin sa tsirara agaban ta kawai ta kuma k'walla k'ara ta ruga da gudu tabar cikin d'akin! Tana zuwa dai-dai k'ofar fita ta kuma yin karo da magen nan tana k'ok'arin shigowa d'akin, aikuma da gudu ta dawo takuma mannewa da jikin sa "Na tuba nabi Allah na bika yaa Mood, rashin kunya wlh na dena maka" Murnushi yayi ya rik'e ta, ya hango magen sa daya shigo da ita ya tabbatar itace ta firgi ta ta, tabbas shi d'an gata ne abubuwan sazeyi maganin ta dasu kad'ai yake samu. A hankali a kunnen ta yace "Calm down mana, mage nane zance ta tafi yanzu, zance ta barmun Dholl na ta huta irin wannan firgicin haka" D'an nutsuwa tayi ta waiga ta k'urawa magen ido har lokacin tana nan mak'ale dashi. Zaunar da ita yayi ya matsa kusa da magen ya sunkuya ya soma shafar bayanta a hankali "My Lulu u go please, kina firgitamun popcorn d'ina kinji" Magen kamar tasan me ake fad'a kawai ta juya tabar d'akin shikuwa ya tira k'ofar sannan ya dawo ya zauna kusa da ita yace "Mutanen dake kewaye damu zasu zata yanka naman jikin ki nake a wannan daren inaci, maza tashi sallah zamuyi mu godewa Allah daya nuna mana wannan ranar" Hararar sa tayi ta turo baki "Tabb'un jam, lallai ma yaa Mood ka iya zak'ewa, irin wannan abun a littafi akeyin sa bawai a zahiri ba, suma sabida su taya annabi kashe arna ne, kuma su neman lada suke bayaga haka auren soyayya sukayi, amma kawai kai daga zuwan ka auren had'i sekace nayi alwala muyi salla, alwalo ne ma ba alwala ba Allah bazan ba" Da mamaki ya kalle ta yanzu kam "Godiya wa Allah ne kuma bazaki ba Hafsa?" Seda ta juya masa baya tace "kullum cikin godiyar Allah nake akan ni'imo min sa akaina, amma banaji wannan auren naka ya isheni hadda suyin sallah, idan sallah kake so muyi nemo wani dalilin banda wannan" Had'a rai sosai yayi sannan yace yana mik'ewa "My Lulu musmusmus" ya k'arashe yana wangale k'ofar d'akin da gudu magen ta antayo aciki inda gaba d'aya Hafsah ta kuma rikice wa,ta nemi yin wurin sa, ya kauce ya d'auki magen ya wurga ta wurin da take ta haukace ma sa tayi "Kayi hak'uri,zan mutu dan Allah ka rabani da magen nan, Allah daga yanzu ma dena maka musu har abada, muje zanyi alwala in maka naka, sallan ma kayi baccin ka zan had'a nawa da naka inyi" Kiran magen sa yayi yai fitar waje sannan ya ce yana nuna ta sa d'an yatsan sa manuni "Naga alamar sena bud'e miki wani faifan littafin halaye na kinga sabo acikin jerin babin dabaki san da zaman sa ba,maza wuce ki d'auro alwala" Jikinta yana makyarkyata ta wuce taje tayi alwala tazo ta zura wani zundu memen jilbab sannan ta shinfid'a sallaya. Bayan sa tabi ya jagoran cesu salla raka'a biyu kacal sannan yaja dogon addu'a fin awa d'aya harta soma jin bacci ma, seda ya idar ya d'akko soyayyin kaji a wata kular data kula tana d'akin tun kafin yazo amma bata bud'a shiba ya bud'e side fridge ya d'akko lemuka da youghurt yazo ya ajiye agabansu yace taci, tak'i ci banza ya mata sannan ya ci abinshi son ranshi ya kwanta, zaune take anan tana gyangyad'i, har a cikin ranshi da zuciyar sa baya so yayi wani abu irin na dabbobi da Hafsa amma ya fahimci ta wannan hanyar kad'ai ze ladabtar da ita. Had'a fuska yayi ya ce yana kallon ta "Kizo ki kwanta" Yamutsa fuska tayi kafin tace "In kwanta a ina? Kai dai ka kwanta na yafe gadon" Murmushi yayi "kodai ki hau gadon nan salun alun kokuma in hanka d'aki a parlor kije cen keda Magen nan kuyita zarya acikin daren nan" Idan ta nan da nan ya kawo ruwa "Mesa baka k'aunar ganin farin ciki na ne wai? Mena maka? Yanzu kuma meya kawo maganae kule anan? "Zaki hau gadon ko kuwa?" Tana k'unk'uni tazo ta hau gadon batare data cire hijabin ta ba. "Malama me haka? Nida matata, Ina sanadi na biya? Akan me zaki makomun hijabi akan shinfi d'ata kinsan Allah yauma hakk'ina zan k'arb'a" Idon ta ta zaro danta fahimci me yake nufi amma batace komai ba, a ranta tace "Wannan ranshin kunyar a yau bazata fitar dani ba, mutin cina d'aya in dena masa musu in bashi abinda yaketa yiwa wannan zagayen a huta" Zare hijabin tayi ta kwanta a tak'ure k'irjin ta se dokawa yake, shikuwa batare daya damu da yanayin taba ya kashe fitilar d'akin ya soma lalubar ta cikeda zumud'i, gaba d'aya abinda yake dannewa tsawon lokacin nan yakeso ya amayar dashi a yau ba se gobe ba. Tanajin sanda yakai hannun sa akan kuncin ta, da hanzari ta rik'o hannunsa inda ya sauke kuncin sa a hannun data d'aura a nasa ya waigo ya sumbace sa, sannan ya shiga shinshinar fuskar ta zuwa wuyanta, runtse idanta tayi ta soma karanta "Allahumma ajirni fi musiba ti" Murmushi yayi acikin duhun duk da bashida niyyan sassauta mata, haka ya lashe ilahirin wuyanta zuwa k'irjin ta, numfarfashi yake a hankali dake nuni da cewan tabbas yana samun wata nutsuwa me tsanani amma gaba d'aya ita hankalin ta baya wurin a tsorace take, banda addu'a ba abinda take yi, gangan rawa yayi har zuwa gadon bayan ta yana binta da shinshi na amma se kuka take da addu'a. Haka ya jagalgaleta harshen sa a wannan daren babu inda beje ba ajikin ta, gaba d'aya k'amshin jikinta ya gama ratsa shi yana neman zautar dashi, daidai da farjin ta launin k'amshin sa daban, iya fita hayyaci gaba d'aya ya fita hayyacin sa! Haka ya shirya shiga wurin kwamishinan jin dad'i na jiha nan take Hafsa ta rikice masa, amma ina gogan yayi nisa baya jin kira sam!!! Sanda Joy stick d'insa ta doshi wannan hanyar gadan gadan Hafsa taji azaba tayi azaba ta ce "Allahumma inni a'uzu bika minal khubsi wal khaba is, hasbullahu, Astagfirullah ya Allah, Allahumma yassir wala tu'assir, innalillahi wa inna ilaihiraji'un" Gaba d'aya babu wata addu'a da Hafsa bata harhad'a ba da daidai daba daidai ba seda ta mabata a wannan daren. Taci kuka addu'ar shiga ban d'aki kuwa tayi yafi so dubu goma. Gaba d'aya a dare d'aya seda Hammood ya mayar da Hafsa cikakkiyar mace. Har tayi bacci a wannan daren addu'a takeyi tana sambatu, dazeje sallan asubahi be tashe taba sabida gaba d'aya tana buk'atar taimako ya bari akan yaje yayi iya sallah ya dawo amma me ga mamakin sa Hafsat bata nan ba alamun ta, babu inda be nema taba agidan amma bata nan.
Ko ina hafsa taje oho????
*Mom Nu'aiym*
*TSINTAR AYA* FREE BOOK
*BILLY GALADANCHI*
*SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS*
*ASSALAMU ALAIKUM ALL. FAN'S HOPE DIK KUNA LAFIYA, INASO ZAN SANAR DAKU CEWA AKWAI LITTAFI NA DAKE KAN HANYA ME SUNA SAMA DA FAƊI! LITTAFIN YA SHIRYA SANYA NISHAƊI A ZUKATAN KU AKAN KUƊI ƘALILAN,MASOYA NA MAKARANTA LITATTAFAI NA KUNSAN YA RUBUTU NA YAKE SO I DNT NEED TO BRAG HAHHHH. INSHAA ALLAH SECOND WEEK OF SEPTEMBER ZE FARA ZUWA MUKU,KU SHIRYA AKWAI ALƘAWARIN YIN POST AKAN LOKACI KU TASHI TSAYE KU BIYA 300 KAR A BAKU LABARI.ZAKU IYA FARA BIYA YANXU TA WANNAN ACC NUMBER 0026971316 GTƁNK BALKISU MUSA GALADANCHI.*
38.
Waje ya fita yana mamakin inda taje da wannan uwar safiyar, anya Hafsa kanta ɗaya kuwa? Shiri take ta tona masa asiri a wannan fadar kowa ya gama sanin sirrin sa? Kanshi ne ya harba masa Bahar! Nan take ya juya zuwa part ɗinta zuciyar sa tana harba wa, da sallama ya shiga ciki amma salallamin da Bahar keyi ya hana aji sallamar tasa,ta ko ina kake ji kake tashin salallamin ta, a hanzarce ya kutsa cikin parlor inda ya tarar Hafsa tana kwance akan doguwar kujera Bahar tanata aikinta na La'ana, ganin da Hafsa tayi masa ne ya sanya cikin tsoro ta janyo bahar "Wa innahu min sulaimanu, nari kunu bardan wa salaman ala ibrshima, hasbunallahu Bahar ɗi ta ki ɓoƴe ni, wlh mugu ne" Waigowa Bahar tayi tana ganin shi yayi turus amma ya haɗe fuskar nan tamau tamkar be taɓa dariya ba ta ce "Lallai sarakan rashin kunya, me kazo kuma ka mata, dan rashin imani gardi kamar kai ka kama yarinyar mutane ka matse ka nuna mata fin ƙarfi sannan yanzu ka biyo ta anan, ai kuma kayi wa kanka" Hafsa dske ta ruƙunƙune ido ya kalla yace cikin tsawa
"Ke Sakaryar wane ƙauye ne wai? Me kikazo kuma kika gayawa Bahar din? Daƙuwa Bahar tayi masa "Uwar ka da Uban ka ta gayamun, harma seta faɗa? Irin cin mutunci da zalincin da kayiwa yarinyar nan duk wanda ya ganta ai seya mata kuka, ita waccen matar taka me yasa ba ka yi mata haka ba? Sassauta murya yayi ya matso kusa da Bahar yace "kiyi haƙuri Bahar kuskure fa aka samu wlh" Ya mutsa fuska ta yi sannan ta kyaɓe baki tace tana hararar sa "Ka gayan kuskure mana tunda kaciyar ka tayi ƙwari, Allah dai yasa nice nayi jiyyar kaciyar harta zama abar ƙwarai, shine kayi amfani da wannan damar ka cutar mun da yarinya ta yoto bagaruwar danake maka tsarki dashi badan ka zama namiji bane, amma ni ba namijin zalinci nace ka zama ba, kuma ba cuta bane danna maka gashin bagaruwa, wato duk abinda na maka a lokacin Jiyyar kaciya shine ka sauke akan abinda nafiso kai da Allah" Wani mugun takaici Bahar ta baiwa Hammood da wannan tonon asirin Bayin dake wurin ya dakawa tsawa seda suka watse, tsawar da Hafsa taji ne ya ƙara tsoratar da ita ta ƙara ruƙunƙune Bahar tana kuka, shikuwa a ƙufule yace,