Sashe 36
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan fada ko jininsu basu ragawa ba bare mu, ya dace mu tabbatar dakoma meye kafin mu sanar dasu, bayaga haka yanada kyau sosai mu iya kame bakunan mu mu dena shiga sha'ani irin wannan daya shafi rayuwa da mutuwa, kiyi komai amma ki kiyayi d'aukan hakk'i wannan shine iyakar abinda zan iya gaya miki, idan kunne yaji gangar jiki ya tsira" Nisawa tayi
"Toni dana rigada nakira Baba babba yanzu inya kirawoni mezan gaya masa" shiru Barira tayi kafin tace
"Kice dashi kina tsammanin ciki ajikin amaryar prince" Jinjina kanta tayi alamun gamsuwa "Dama kuma kinsan suna tsammanin baze nemi mace ba"
****************
Barra dai jiki yak'i dad'i, daga asibiti an kuma dawowa da ita gida, wannan karon da kanta take addu'ar neman mafita daga wurin Allah, tasani wannan wata ayace, watak'il sabida yanda take neman haihuwa ne ido a rufe Allah ya jarabe ta a yanzu kam gwanda mata lafiyar ta akan wannan bak'ar wahalar ga zullumin ganin kamar zata mutu. Sun dawo asibiti da kwana biyu lolacin cikinta yacika wata biyar ta haihu, haihuwar d'an tayi ba'ako gama halittar saba amma kana kallon jinjirin zaka gano cewar mace ce, shida kanshi yasha wahala ainun, kuma anan se jini yak'i d'aukewa baya dai b'ulala kaman da amma tas yak'i ya d'auke se wasa yake mata da hankali, hankalin uwarta ya tashi tashiga damuwa me tsanani akan rayuwar da Barra take ciki, anan aka duk'ufa wurin karb'o mata magunguna da addu'o'i irin gargajiya tunda asibiti yaki yi.
Tunda aka sallamo Hafsat asibiti abubuwan datake sunfi k'arfin tunani, gabaki d'aya be wuce ta zauna tayita gwab'e abinci a wuri ba kokuma, tayita surutai irin na yara, ko irin tabi'un yara, kuka ba komai bane akan tanason abu idan ba'ayi mata ba, ga Mood se b'oye b'oye yakewa Bahar bayaso tasan halin da ake ciki, kusan sati hudu kenan yana fama da Hafsat ga tsananin tausayin datake bashi, bahar naso tayi waya da Hafsat amma wayar hafsat d'inma tana hannunsa ya kashe ko school ta dena zuwa sabida yanayin ta. Yauma kamar ko yaushe yana zaune yana aiki a laptop dake gabansa, wani kamfani suka bashi aikin zanen tiles yake so ya kammala yaje yanzu takai musu yanada presentation ba, zama tazo tayi kusa dashi shiru kamar me nazarin wani abu,se cen kuma ta sanya rigarta abakinta tana tsotsawa, kallonta yayi rigar ma gaba d'aya be dace ta sanya shiba, ya gayawa Barira kuma take kula da ita tadena barinta tana sanya gajerun kaya tunda ba hankali bane akanta, yanzu ta yane rigar zuwa bakinta duk ga pant d'inta nan afili, kawar da kanshi yayi sannan ya mik'e daga wurin zuwa d'akin sa batare daya d'auki komai na aikin saba,ganin ya tashi a wurin ya sanya ta saka hannunta tayita dandanna lambobi gaba d'aya seda tayi erasing aikin dayasha wahalar yi wuni d'aya, koda ya dawo da sauri wurinta yazo ya karb'i laptop d'insa yana duba, a zuciyar sa ya soma ambaton Allah sannan ya juyo ya wanka mata mari, so yake ya taushi zuciyar sa akan karya ci gaba da dukanta amma seda ya shureta, da gudu ta nufi d'akin ta tanata zuba kuka me k'ara sekace ta goye, haka yabar gidan ransa a b'ace a dole ya lalubo zanen farko daya gama yace be masa ba ya nuna musu, ga mamakin sa se murna suke suka karb'a hadda k'arin kud'in aiki, yayi godiya sosai sannan ya wuce presentation shima na zane nez sedai wannan bedding company ne ke neman zanen sa yaje ya nuna musu tasa k'warewa danshi be tab'a zanen gado wa kampanin ba, bashi ya dawo gida ba se after 9, inda ya tarar da hafsat still tana kuka. Kuyangin ya tara shiba sabawa yayi da magana dasu ba, yarasa dalilin dayasa tunda hafsa tashigo rayuwar sa yake yawan son yayi magana, yanzu da wanne bakin ze tambayesu dalilin kukan hafsat gashi khairiyya tayi bacci, wayarsa ya zaro ya rubuta
"Ina hafsat? Kallon Ameena yayi ita yagani da waya rannan ya haska mata wayarsa karancewa tayi a hanzarce tace tana duk'ar dakanta
'Ai ranka ya dad'e gaba d'aya tunda ka fita take kuka, ga jikin nan nata ya d'auki zafi, se jijjiga takeyi, mun rasa gane kanta, nayi rarrsshin duniyar nan tak'i, kowama ya rarrasheta don ganin yanayinta amma sam tak'i ta saurare mu, daga baya Princess tace mu barta tunda tak'i tayi shiru ta kashe kanta, yanzu kuma danaje gunta bayan marib sena tarar har yanzu kukan take ga jikin nan rau" Dafe kanshi yayi, bashida zab'in daya wuce lallai ya gayawa Bahar matsalar nan, bayaso ta dinga fad'ane ta tashi hankalin ta ga abinda ya faru da Barra amma ya zeyi, ta soma shinshino gaskia dan bayan magrib ba rigimar da bata saka masa ba akan tanason magana da Hafsan, shiga yayi d'akin datake ya zauna a bakin gado, kai hannun sa yayi ya shafi wuyanta nan take yaji zafi rau, nisawa yayi ya dafe kansa, ya kwaso gajiya ga kuma wata gajiyar nan akan sa, magungunan ta ya duba ya d'akko yazo ya tsaya kawai yana sauraren sautin kukan ta tana bashi mugun tausayi, yama zeyi ya bata maganin, juyawa yayi yaje ya yafito wata kuyanga dabhannu ta biyo bayansa har d'akin, nuna mata magani yayi da ruwa nan take ta gano me yake nufi,tasan yasha yi musu fad'a akan irin wannan sakacin da maganin ta. Tashinta zaune tayi amma tayi tayi tasha maganin tak'i, kallon ta Mood yayi ya mik'a mata hannu ta zuba masa maganin ta ajiye ruwan, shine da kansa ya tallafeta ya bata maganin kuma ba musu ta karb'a tasha, tea ya had'a da kanshi ya tilasta masa shanshi..... Be zauna cikin gidan ba mota ya hau yafita seda ya samu wuri me sirri sannan ya kira Uncle Jay, bayan sun gaisa Jay yace
"Son mesa zaka alk'awarin daka d'aukarmun? Kafasan koni nan baso nake muke magana dakai ba koda a wayane kuwa, meye yasa kaketa nacin kira amaimakon message? Nisawa yayi
"Amma U Jay bana kok'ari, abun nan yana damuna, ga abu ina kallo inaso nayi magana ba hali ka barsu su kasheni mana, ni wlh nagaji" Cikin tausayin sanyace
"Mahaifiyar ka fa baka tunanin ta? Kuma nifa baka tunani na ehn Hammood? Yana share k'wallah yace
"Its really hard for me to leave like this Uncle, matar aurena bazanyi magana da itaba, wannan yarinyar Hafsat batada lafiya sosai, abubuwan sunyi yawa yanzu yamafi yawa she's always behaving childish, kuma ni setake mammak'ale mun tamkar mi ubanta ne, abinci ma seta ce sena bata, kuma sosai take shiga jikina, bayan haka tayita saka suturu irin kamar tana tsirara uncle kasan be dace nake ganin ta a haka ba, uncle tayita nanuk'emun inaso na saka hadimai su mata abu banida bakin magana, ko magani se idan ina nan zatasha, ga b'arna kamar yar shekaru uku, wannan abubuwan kuma sunata haddasa fitina a tsakanina da khairiyya ta matsa akan na mayar da ita gida nikuwa abinda nake dubawa aikin ta saura sati shida, yazan maidata gida a haka" Nisawa Jay yayi kafin yace
"Duk na fahimci matsalolinka amma wannan bashi bane ze sanya kayi magana koda danine kuwa, a U.S kasan bana hanaka magana, amma yanzu bakai kad'ai bane, idone da yawa akanka kamar me, kowa motsi kad'an yake jira" Shiru yayi kafin yace
"Yanzu gaba d'aya Uncle so kake na tabbata a haka, so kake inci gaba da zama a wannan rayuwar ta rashin 'yanci, magana yana cina abin nan yanamun zafi yana dagulan lissafi" Cikin tsawa yace
"To Umminka mutuwa tayi? Waikai mesa wani zubin sam ba'a gaya maia magana kaji ne? Ya kakeso nayi, Barira ma gatanan bata tsira ba, idan suka mayarda hari a kanka tun yanzu zaka iya dasu ne, na gaya maka lokaci beyi ba, ba yanzu zakayi magana kowa ya sani ba, kuma daga yanzu karka kuma mun wannan maganar" Sauke wayar yayi daga kunnensa,guntun hawayen dake mak'ale a idansa ya dauko, mesa aka haifeshi a cikin wannan gida me duhun gaske, mutane suna masa kallon d'an baiwa danshi ubansa sarki ne, amma shi irin rayuwar su itace take burgeshi, itace yake muradin samu, rayuwa me cikeda kwamciyar hankali......Jay dafe kansa yayi lokacin dayake gudun yazo yazo masa da sauri, ga Barran sa babu lafiya itace tunaninta yake da amfani a irin wannan gab'ar, yaya zee tinkareta da wannan maganar alhali tana fama da kanta!
Yana shigowa gidan da Barira yayi karo, da sauri zube ta gayar dashi beko kalleta yau halin ya motsa, ganin haka da sauri tace
"Ranka ya dad'e Princess Hafsat fa sam jiki ya hanata sukuni, tun fitarka take ta amai, ga kuma jini dataketa fitarwa daga hancinta" Da sauri ya kalleta, cikin jimami yayi d'akin datake acen ta sameta wahale, yanzun ma aman take kwad'awa, rik'ota yayi yana mata kallon tausayi tamkar shima zeyi kukan, seda ta gama sannan da kanshi ya goge mata baki ya tafi da ita gaba d'aya jikin sa, jinin hancintane ya kuma b'allewa idanta se lumsashewa yake, yanzu kam yama rasa me zeyi, zuciyar sa tana bugawa sauri da sauri, hannun sa ta rik'o tace
"Ka kaini wurin Baba jere in gaya masa sharri Bilal yamun ya yafemun su barni in zauna awurin su, dukana kakeyi kaina yanamun ciwo, so kake ka kasheni nikuwa banaso in mutu yanzu, Bilal ne ya rabani da dangina gwara intafi wurin su sumun azaba da wutar k'arfe akan wannan ciwon kan, kaina ze tsage gida biyu, nagaji da dukan nan da kakemun, kayi hak'uri ka dena dukana ban maka komai ba" kallonta kawai yake amma bece mata komai ba hartakai k'arshen maganarta, wani azababben yaji ya tokare masa mak'ogwaron sa,me kenan hafsat ta samu sauk'i ne kome? Yana tsakiya da tunanin yaji ta sake kamo hannunsa
"Wurin Baba jere zanje, da kakata me sona, kaina yanamun ciwo sosai" Khairiyya ce ta shigo d'akin kamar zata tashi sama, tana yatsine tace tana kallon su