← Book details Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 71

Sashe 18

Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda wannan maganar ta shiga tsakanin khairiyya da Bilal seya zamana kullum kwannan duniya suna mak'ale a waya, harma yau yayi nasarar shawo kanta akan ze kawo mata ziyara palace, da wannan ta tanadi kayan ciye ciye iri iri a babban masaukin bak'i na wannan b'angarin domin sa kawai. Bilal yayi kyau sosai cikin shigar manyan kaya, dukda yake d'inkin big man ne daya kameshi a sama amma rigar iya cinya yadin kalan maroon color ba karamin karb'ar fatar bilal yayi ba, asaman kansa bak'ar hula ya saka, agogon sa bak'i tare da bak'ak'en takalmi, yasha turaruka duk a ciki black sudanese Oud me k'amshine yafi tashi, sumar kansa dayake tarawa tasha gyara matuk'a bayaga haka kuma gabaki d'aya gashin gaban girar sa ya had'e da wanda ya zago ta goshinsa, sajen fuskarsa ya zaga har zuwa gefen kunnensa ya had'e da gashin kansa, fari ne fat,me sirkin ja aciki, Leb'en bak'insa me duhu ne irinna jan buzu, hakance ta k'arawa asalin jar fatarsa yi masa kyau, Bilal irin mutanen nan ne da zakiga Allah ya haliccesu da kwallin su a ido, farin idan sa fari fat, bak'in idan nasa kuma tsakiya Ash ne zagaye da cikin bak'in shine bak'i, Eye lashe's d'insa zara zara, jikin sane kawai bana buzu ba, sabida yanada cikar haiba ba k'aramin jiki bane ba yanada murjewar sa damuke tsammani hutu ne ya haifar da ita, sabida yawan k'wallon da Bilal yakeyi da exercise ya tara 6 paks ga jikinsa yanata murd'ewa alamar yanaji da sabon jini ajiki....Seda Khairiyya ta gama k'are masa kallo sannan tayi murnushi ta zauna a kujerar dake fuskantar tasa, dama k'waya biyu ne masu samfurin coffee chairs da table a tsakiya, Murmishin sa ya fad'ad'a kafin yace

"Lil sis wannan kallon fa? Murmushin ta ta fad'a kafin tace

"Yaa Bilal Allah kyau kamun kamar me, harna manta ina tsaye ina kallon kama" Murmushi yayi

"Shisa acikin k'awayenki zaki samomun kyakyawa iri na, dan bazan auri mummuna ba" Tab'e baki tayi tawani kallesa,sannan tace

"Wai nikam when did the table turn ne? daga friends zuwa brother and sister? Dariya siriri yayi

"Kinaso ne ake cewa ke k'anwar handsome Bilal d'in nan na enginearing kawai se kima manne mun, yana iya dole nabi da lil sis, koba komai kina kamada larabawa ur royan higghness" Dariya itama tayi sannan daga bisani ta langwab'e kai irin shagwab'abb'in yara

"Yaa Bilal alk'awarin mufa? murmushi yayi

"Kinaso kije kiga momy ko? da sauri ta gyad'a kai, yana murmushi yace

"Then u need kiss me first anan" ya fad'a yana nuna gefen kuncensa, Dariya tayi

"Dan wannan me sauk'i ma, haka Momyna kome zata maka setace seka mata kiss a kunci, haka yaa Bilal ma yanxu kaima haka kake ko? Dariya ya d'anyi tunawan dayayi awurin mahaifiyarta ya d'auki wannan d'abi'an sannan yace

"To when zaki dad'e a school ne zan kaiki har garin datake kuma zan dawo dake before 6" Tsalle ta daka tana mik'ewa

"Yaa Bilal thursday zanje school 8 har 6" Dariya yayi sannan yace

"Zan kaiki amma da sharad'i, ni bazanje k'ofar gidan ba dan kinsan seta tambayeki wanene ni, kuma banaso ta sanni yanzu sabida bamu wani saba dake ba zatace kin yadda da stranger, na biyu kuma a tasha zan saukeki ki hau adaidaita ki k'arasa gidan idan zaki tafi akaiki tashar zan d'aukeki acen" Jinjina kai tayi

"D'an wannan me sauk'i, ba damuwa" Seda ya kurb'i lemon dake gabansa sannan ya kalleta yace

"Mesa kika matsu kije gun momy ne" Nan kuma sega ruwan hawaye

"Yaa Bilal i really dont want to talk about it, its piecing up" Da mamaki ya kalleta

"Kuma hadda kuka ? hope dai lafiya" Hawayenta ta d'auke da tissue dake wurin sannan tace

"Ina tsananin son saraunta, ajikina yake a girmama ni, ina som girma inason mulki amma nisam takurawar mulki ne da gidan sarauta bannaso, yaya Daddy zece ze aurawa kurma ni dan yana d'an sarkin Daulatul Dinar, gobe fa ake tsammanin zuwan sa guna, kuma kasan saraki sam basa magana biyu,Yaa Bilal ina ni dan Allah ina auren kurma? Wara idansa yayi

"Kurma kuma? wai da gaske kurma kurman gaske? Share hawayenta tayi a karo na barkatai

"Ea mana kuma wlh bana sansa, ni garin zan bari guduwa zanyi" Aransa yace
wannan itace damar dazanyi amfani da ita wurin ramawa kura anniyar ta, mik'ewa yayi yazo daf da ita ya rik'o hannayenta duka biyu

"Please karkiyi kuka kinji lil Riyya, idan ina raye waye ze miki auren dole, auren ma da kurma sedai ko inna mutu, amma bazan lamunta ba inada rai, dama wanda ya dace dakene kurma fa" K'ara fashewa tayi da kuka

"Annah itane last hope d'ina itama kuma tace bazata iyaba, sarki alk'awari ya d'akko idan ta tirsasashi aka fasa ta k'afawa wannan masarautar mummunan tarihi kuma nan gaba babu wata masarauta dazata kuma yadda ta k'ulla wata alak'ar alk'awari dasu" Ta k'arashe maganar taname k'wace hannayenta tace ta dafa gini da jingina hannunta ta d'aura kanta akai, tana k'arawa kukanta sauti meban tausayi. Da azama yaje ya rumgumeta ta baya, ya sassauta muryarsa tamkar yana kuka

"Bazasu faraba Riyya, bazan bari su ruguza miki rayuwa ba Riyya na, ki shiru karkisa nima inyi kuka, bana son na ganki a tashin hankali" Bata dena kukan ba harya juyo da ita ta fuskance sa hab'ar ta ya rik'e tana kallon sa sannan yace

"Kin yarda ni yayanki ne? da sauri ta gyad'a masa kanta yaci gaba

"Toki saurareni, goben idan yazo ki zazzageshi shida 'yan rakiyar sa ki gaya masa bakya sansa ko kad'an, ni kuwa ki shirya ranar dazamuje gun mamanki bazaki dawoba se bayan sati d'aya sesun nemeki sun tashi hankulansu, dama zaki yadda dabazakije gun mamanki kiba dankuwa shine wuri na farko dazasu fara nemanki idan basu ganki ba" Jinjina masa kanta tayi cikin gamsuwa da bayanin sa sannan tace

"To idan na dawo ina zance naje? Shiru yayi na wani lokaci kafin yace

"Akwai wata friend d'ina dake zama a wajen school gida ta kama zaki cene kina gidanta sabida ance za'a miki auren dole kika gudu, kinsan iyaye basa son yarinyar su ta shiga duniya, kiyi barazana akan ida aka matsa zaki gudu shikenan" Jinjina kanta tayi alamar gamsuwa sannan tace

"Allah yaa Bilal idan nayi haka zasu rabu dani da maganar auren kurman nan ko? Yana kallonta yace

"Ea mana" Murmushi tayi dukda akwai sauram hawaye ajikinta shi kuwa ya mannata a k'irjinsa yana patting bayanta a hankali kamar wata jinjira, sunfi minti uku a haka seda ya gama sak'e sak'en sa sannan ya saketa suka k'ara zaunawa, yau dole zeje gida, dole yad'an zuba furniture sabida hak'arsa tana daf da cimma, ga kiran waccen mayyar, shifa ya kula so take ta gama da mazakutarsa, tsofai tsofai ita se jarabar tsiya, haka ya gama tunane tunanen sa sannan suka rabu aranta tana cewa "Inata kewar yaa Bilal ga wani Allah ya kawo daze ceceni ya cireni a k'angibyazo da shawara me kyau.

***************
Seda Bilal ya gama jin labarin momy tatas da abinda takeso a wurin sa sannan seyayi wani malalacin murmushi yace

"A'a Bintu, bazamuyi haka maniyyina tunbe isa tatsaba kike tatsar sa, yanzu kinga na soma zama namiji shine kuma zaki daddage ki hanani in auri sabon jini, dama cewa kikayi 'yarki da hotonta ke aka wallpaper naki zaki auramun keki auri Babana dazanfi ganewa yaren amma yaya zan tare a gindin tsohuwa, idan har da gaske kin tuba kin dena tatsata tokuwa ki auramun 'yarki keki auri Baba" A hautsine ta kallesa

"Bilal kanada hankali kuwa? inani ina auren Baba me gadi, haba Bilal" kallon ta yayi shek'ek'e

"Tsuliyar dakika raina itace mafarin wacce kike tatsa, ki rufawa kanki asiri kawai ki bani auren Khairiyya" Da mamaki ta kallesa

"Ina kasan khairiyya kuma? Yar dariya yayi sannan yace

"Inako zan santa kina hanani ganinta, ko garinku babu wanda ya sani bare tarihinki, kece kika samar dani kinada 'ya'ya biyu, Bilal da khairiyya rannan kuma naga hotonki atare da ita asaman walpaper wayarki kuma ina ganin 'ya'ayan itaciyar na tabbatar wa kaina se sunfi itaciyar dad'i da ruwa me dad'i" Mari ta sauke a fuskar sa

"Duk iskancinka Bilal ya tsaya iya kaina karya tab'a kaiwa awurin yarinya ta" Dariya yayi yana dafa wurin sannan yace

"Nida kika lalatani tunda k'ananun shekaruna kika koyamun zina iyayena basuce miki 'yar iska ba seke zakicewa d'ansu d'an iska eee? Zubewa tayi awurin akan gwiwowinta ta had'e hannayenta wuri d'aya sannan tace

"Bilal dansan manzan Allah, ka taimakeni Bilal, ka ceceni Bilal ka aureni ka rufamun asiri, nayi maka alk'awarin wlh tallahi kowa kakeso zan aura maka ita in gina maka gida ka kaita in bata motar hawa da jari, bazan tab'a kwatanta kishi da ita ba amma ka daure ka aureni kai" Kallonta ya tsaya yanayi lallai wannan shegiyar matar tama gama raina masa hankali, seda ya tab'e bakin sa sannan ya rik'o kafad'unta ya mik'ar da ita se kallon sa take jikinta ma ya fara saki alamun tsufa har sumar kanta gamin hamsin tana hararota ya sanya ta soma juyawa zuwa grey hair, ba laifi Momy tanada dad'i ya yadda dad'i ba ruwan sa da tsufa amma shikam gaskia baze k'are dayin wuf da wannan matar ba, Allah na tuba ince nayi me arayuwa? amma ba komai let play the game

"Momy na? ya kira sunanta da sigar yaudara kallonsa tayi "Son" Juya mata baya yayi

"Nayi fushi tunda kika mareni" Hak'uri ta hau bashi seda ya sakko sannan yace

"Ba damuwa zan aureki amma gaskia da sharad'i" Kallon sa tayi da mamaki tace

"Sharad'in me Bilal? murmushi yayi sannan yace

"Zaki bani duk abubuwan dakika lissafa, zakimun aure amma gidan dazaki bani kece zaki zauna acikin sa amaryata na gina mata gida tuni, za'a d'aura mata aure rana guda da ranar da za'a d'aura aurena dana amaryar sesai sharad'in shine nata za'a fara d'aurawa dan gaskia momy dukda ina masifar sonki, bazanso wata sama dake ba gaskia bazan yadda inyi uwar gida da tsohuwa irin kiba" Godiya ta hauyi tana murna tace
Chapter 18 · 0% Book details