Sashe 8
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Jay nice ma nake k'amshi, so kake ka kasheni da wannan salon, a duk lokacin daka mannamum wannan had'ad'en gemun naka ajiki, wani irin electric shock ne yake d'ibana wani zubin harsenaje America da k'afa ban sani ba" Siririyar dariya yayi ya d'aura hannunsa asaman dukiyar fulaninta yana shafawa a hankali, shiru wurin ya d'auka na wani lokaci banda saukar numfashin su babu abinda kakeji da ganta ta juya ta lalubi bakinsa ta saka a nata, passionately take kissing nasa tana murza wuyansa zuwa bayan kunnensa da d'ayan hannunta d'ayan kuma yana safa da marwa a bayansa cikin salon tafiyar tsutsa irin na k'warewa, bashida zab'in daya wuce sakar mata akalar rayuwar sa tayi yanda takeso dashi, seda ta gama kashe masa jikinsa sannan tabi lafiyar faffad'an k'irjinsa ta shige tare da d'aura kanta asaman k'irjin nasa, gsrgasan dake kwance luf akan k'irjin ta soma wasa dashi sannan a hankali tace
"Jay yarinyar nan tamkar anyi magana da bakin mala'iku, likita ya gayamun da yamma danaje asibiti cewa zamuyi CT scan, so munje munyi but before the result comes out nabar asibitin se yanzu Mami tamun waya" Hannunshi akanta yana shafa sumar kanta daya zare hular wankan dake kanta yace
"Emhm metace"
"Akwai matsala akan buguwar da kan nata yayi suna tsammanin cewar zata dawo tana wani behaviour kamar na yara haka, ban gama fahimtar bayanin Mami ba dai, amma akwai 'yar matsala" Wata iska me zafi ya furzar har lokacin idansa a lumshe sannan yace
"Hasbunallahu wa ni'imal wakeel, abubuwan nan suna yawa fa Barra, na rasa ta ina zan b'ullowa al'amarin nan, Allah kayi mana maganin musiba"
"Ameen" ta furta a hankali sannan tace
"Jay Zulaiha tana jiranka fa, ko wanka bakayi ba, ga 8 ya gota tuni please ka tashi" Shagwab'e fuska yayi
"kema kinsan banason fita idan ina tare dake, ni tausayin kaina ma nake duk ranar dazan kwana ba tare dake ba" Zame jikinta tayi a nasa
"Jay ya zakayi? Ehm dole dai kayi adalci ka sani, ni bazan iya kallo kake wuce ka'idar tafiya ba" Mik'ewa shima yayi bece komai ba ya fad'a wanka ita kuwa anan tayi wata irin rikitacciyar kwalliya ta d'auka hankali acikin atamfa kalar ka me ratsin fari da kuma bak'i tayi kyau ainun, kallon farko zaka d'auka cewan wurin wani taron biki zataje amma zahiri mijinta daze koma b'angaren abokiyar zaman ta shitayiwa kwalliyar ban kwana.... A parlor ya sameta ta gama turara gidan da turaruka masu k'amshin gaske, tana k'ok'arin goge takalmin da ze saka, murmushi tayi sanda ta hangoshi sannan da hanzari ta ruga ta rungumeshi tana dariya
"My jay kayi kyau kamar ango, irin wannan karkace hula harkasa naji kamar ka zauna inta kallon ka" Murmushi yayi ya zagaye kunkurunta da hannayensa
"Melon da safe zanzo muje wurin Mood, hankalina sam baya jikina, gabaki d'aya tunanina yana wurin yarancen idan ya farfad'o lafiya k'asar zansaka ya bari, hanlalina yafi kwanciya ace Mood baya k'asar akan wannan wahalan dayske sha sekace mara gata" Gemunsa ta shafa
"Please karka fita anan da damuwa Jay, banaso katafi ka barni da tunanin damuwar da kake ciki sam bazan iya bacci ba" Sumba ya sauke mata a wuya
"Bazan shiga wata damuwa ba Melon, wannan kalan wankan dakika mun sallama dashi kad'ai ya isheni guzurin dare, Allah ya miki albarka" Ringumeta yayi sannan sukayi sallama cikeda shauk'in juna, ko wannensu yanaji yana tsananin kewar d'an uwansa....
Tun daga k'ofar parlor part d'in zulaiha wani wari mara dad'i ze fara taryarka, bayaga haka kuma kana shiga acikin part d'in zaka soma cin karo da abubuwa kamar su kopi plate da sauransu, kawar da kanshi yayi ya zaga ya shige bedroom nashi, yafi awa biyu a gidan amma zulaiha bata nemeshiba, daga baya ma dayaje neman ta seya tarar tana kwance tana sharar bacci abinta. Washe gari ma harya shirya yabar gidan baccinta take cikin jin dadi.
kai tsaye asibiti suka nufa, shida Barra abinda yafi d'aure masa kai shine rashin ganin Mood a d'akinsa, a birkice ya soma tambayar mutanen sedai be samu gamsasshiyar amsa ba, hakan ya tilasta masa neman likita inda anan sukejin cewar har lokacin Mood be farfad'o ba, kuma sabida yanayin komai nasa deja ja baya an mayar dashi ICU karo na biyu kenan yana shiga irin wannan halin, gargad'in da wani likita ya masa a london ne ya fad'o masa arai.
"Kudena bari yana shiga damuwar daka iya haifar masa da soma buge buge, idan kunyi nasarar ciroshi daga ICU yanxu nan gaba kad'an faruwar irin hakan ka iya janyo rasa rayuwar sa gaba d'aya, har wannan lokacin bamu gano taka maimai wanne irin ciwone dashi ba amma koma menene akwai damuwa sosai a k'walwar sa" Zufa ce ta karyowa Uncle Jay, banda Mood shine ya raine sa da hannun sa, besan me Allah yake nufi dashiba akan rashin haihuwa amma ya tabbatar Mood d'ansa ne, idan wani abu ya sameshi seyayi gunduwa gunduwa da naman Wannan yarinyar kafin ya gama lalubo su waye suka sakata, ko yanzu baze k'yale taba, seya bata azaba fiye da tunanin me tunani akan Hammood d'insa!
Mom Nu'aiym.
*TSINTAR AYA* FREE BOOK
*BILLY GALADANCHI*
Join my telegram page through the link below.
https://t.me/joinchat/FgfKMiS_mYc-DIjC.
*SAK'ON GAISUWA ZUWA GAREKI K'AWATA HAR ALJANNAH HAFSATUL ELHAM, INA MIKI FATAN ALKHAIRI ADUK INDA KIKE, ALLAH YA NESANTAKI DA AMINAI MASU FUSKA BIYU YAKUMA KAREKI DAGA SHARRIN DUKKAN WANI ABUN K'I....IYA WUYA K'AWAR ALKHAIRI.*
*SHAFI NA BIYAR*
Rik'o hannunsa Barra tayi yana kuka tamkar k'aramin yaro, bata damu da zaman likitan agun ba ta runguneshi gaba d'aya, daidai saitin kunnensa take rad'a masa
"Calm down mana heroin, ban sanka haka ba, karka yanke kowane hukunci acikin fushi, nutsuwa zakayi mu baiwa Mood duk kannin kulawar daya dace a yanzu, nasanka nasan halinka fiye da yanda kai kasan kanka Jay, a yanzu na tabbatar zuciyarka tana raya maka kayi wani abu mara kyau, please let it be,just let the situation be for now kaji" Sauke nannauyan ajiyan zuciya yayi sannan cikin rauni yace
"He's my only son Barra, how can this happened? duk iyakar k'ok'arina seda yarinyar nan ta tayar masa da ciwon nan, idan ya mutu yazanyi?" D'agoshi tayi tamkar wani k'aramin yaro suka fuskanci juna
"Bana so ka d'auki alhakin abinda ya faru ka d'aura akan yarinyar nan, har yau nidakai ba wanda yasan ainahin menene gaskiyar abin nan so dole semunyi taka tsantsan da shiga hurumin Allah dakuma hakk'in wani" Shiru sukayi dukkansu, likitan ya k'ara kwantar masa da hankalin sa akan komai ze daidaita sannan suka juya zuwa wurin likitan dake duba Yar shara.
"Bata samu wani injury a ko inaba se wannan na kanta, wanda shima ba wani matsala bane dukda matsalar nekam, zata iya warkewa yanzu, gobe kokuma anjima, zata iya bazata warkewa ba har abada, abune dayake tafiya da lokaci shi d'inma ba komai bane, memory d'inta yana nan daram sedai matsalar dazata fuskanta shine wani lokacin kawai zata rik'a muku al'amari tamkar wata k'aramar yarinya, yanzu yanzu setana lafiya yanzu yanzu kuma seta soma muku da childish behaviour,anan abinda zan iya cewa biyu ne, da farko dai zamu tura asibitin dasuke kula da masu matsalar kai sabida su d'aurata akan magungunan daya dace, na biyu kuma sekunyi hak'uri, kunce shekarunta 17 to akwai haushi ace babba abun yara wannan shine hak'urin dazakuyi da ita for the time bn, dan azahirin gaskia bazamuce se yaushe zata warke ba, k'unan k'afarta kuma munada wani likita daya k'ware a wannan fannin ya duba k'afar kuma harya soma saka mata wani cream yanzu haka wurin ya soma bushewa so within a week komai zai daidaita inshaa Allah" Tun sanda ya soma magana shi Uncle Jay yake kallo harya kai aya, abun akwai bam tsoro, dama akwai irin wannan ciwon ne shikuma? Nisawa yayi sannan yace
"Dama akwai irin wannan cutar kanne likita? Gyaran zaman file dake kusa dashi yayi sannan yace
"Sosai kuwa, amma gaskia da wahala kaga ansamu d'in, dan acikin shekaru biyar befi kaga irin case din so biyu ba koma k'asa ga hakan, ita kanta nayi mamakin abubuwan nata yanda suka juye akan k'aramar buguwa irin wannan, ina tsammanin dama akwai irin ciwon ajikinta batun yauba, samuwar sanadi se abun yayi k'amari" Jinjina kai yayi cikeda gamsuwa da bayanin sa sannan ya masa godiya sosai kafin suka juya b'angaren Mood. Basu samu daman shiga ba sabida ba'a shiga wurin sa, anan suka masa addu'a suka juya gida.
********************
Yanayin zaman da tayi awurin kad'ai zaka kalla ka tabbatar cewar tacika kamilalliya, dukda yake shiga ce ajikinta irinta wayewa sosai amma hakan be isa ya hanaka fahimtar zallar kamilancin taba, handout ne da biro a hannun ta tana karatun handout d'in yayinda take k'ananun rubutu a wani small jotter haka, gabaki d'ayan hankalinta yana kan karatun datake, zuwa yayi ya zauna kusa da ita,lokaci d'aya dadd'an k'amshin turaren sa ya daki hancin ta, d'agowa tayi a hankali ta k'are masa kallo cikin d'ak'ik'a k'asa da talatin, dukda bataga fuskarsa gaba d'aya ba sabida ba gefen datake yake kallo ba amma kallon farko ta ayyana aranta wannan kyakyawa ne, bayan saurin kawar da kan datayi daga dubansa hadda yakice tunanin daya ziyarceta mara tushe akansa. Yafi mintuna talatin agun yana wayarsa batare daya nuna yakosan da wanzuwarta agunba, hakan ne ya masifar k'ularda ita, bayan kammala wayarsa ta farko sekuma ya gincira sannan ya kuma dialing wata number, ana d'agawa kuwa ya soma magana cikin d'aga murya yana fara'a, wannan abun ba k'aramin k'ular da Khairiyya yayi ba, cikin zafi tace
"Haba bawan Allah, kai wane irin mutum ne dason kan tsiya, wannan ai shiga hakk'i ne" Dakatar da abinda yake yayi ya shiga waige waige kamar yana neman wani abu sannan daga bisani yace a wayar da yake
"I will get back to you" sekuma ya ajiye wayan ya kalleta sosai yace
"Are you talking to me? wata iriyar b'acin raice ta ziyarce ta, cikin tsananin fusata tace
"Noo am talking to your shadow" Sake baki yayi alamar mamaki sannan yace
"En mata meyayi zafi haka? Tsaki taja sannan tace
"Kawai kazo ka taddani ina karatu, kawani tsaya akaina kanata waya sekace a parlon gidanku" Da mamaki d'auke a fuskarsa yanzu kam yake kallonta, cikin isa yace