Sashe 9
Komai Nisan Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A'isha kuwa jin ta take wani iri kamar ba ita ba, kamar a mafarki haka take gani abun. Duk inda Inna ta yi tana biye da ita, gani take kamar in ta zauna ita kaÉ—ai wani abun zai faru da ita saboda ba ta gani. Duk bayan wasu mintuna sai ta shafi idon nata ta ji dai a buÉ—e yake, ko kuma ta yi ta kifkifta shi wai ta ji ko ya daina motsi. A daren Inna ta haÉ—a maganin da farin kwalli ta shafa mata a idon tare da addu'ar neman dacewa, ba jimawa da shafa matan ta yi bacci bayan ta ci tuwon da Innar Ma'u ta kawo mata. Inna kuwa daren yau ko runtsawa ba ta iya yi ba, tasa A'isha ta yi a gabanta ta rabka uban tagumi tana hawaye, da dare ya tsala kuma ta miÆ™e daÆ™yar ta yo alwala ta hau yin nafila akan Allah ya buÉ—i idon Æ´arta. Washegari a makancen Aisha ta tashi, Inna ta yi mata wanka da duk abun da ya kamata sannan ta Æ™ara saka mata maganin, kamar yadda mai ganin ya ce tana saka mata sau biyu a rana, safe da dare. Wuraren Æ™arfe tara na safe Inna tana zaune a tsakar gida tana gyangyad'in da ba ta san lokacin da yake É—aukarta ba ta ji maganganun mutane a cikin kanta. BuÉ—e idonta ta yi ta ga su Ramatu ne da wasu daga cikin matan gidan. Hansai na duban ta, tana tafa hannuwa ta ce. "Ashe haka abu ya faru kuma? An cinye idanuwan wasu abun ya dawo kanku, an yi k'aik'ayi koma kan masheki'ya kenan? To Allah ya tsare mu ya tsare mana Æ´aÆ´anmu, wannan masifa har ina ta lashe_lashe da cinye_cinyen naman mutane." Sai kuma suka saki shewa haÉ—e da dariya gaba-d'ayansu suka cigaba da yarwa Inna habaici, ita dai ko kanzil ba ta ce musu ba. Ana cikin haka sai ga wata tsohuwa tana tafiya daÆ™yar ta zo ita ma, tana shigowa ta fashe da kuka ta fara faÉ—in. "Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, wannan wanne irin bala'i ne Isuhu ya kawo mana cikin zuri'a, gashi ya mutu ya bar mu da jalala, a ce a cikin gidan nan Mayya ta cinye idon wani abun ya dawo kanta? Wannan ai abun kunya aka ja mana a cikin zuri'a." Sai ta Æ™ara fashewa da kuka kamar wadda aka ce wani shak'ik'in nata ya mutu, cikin kukan ta ce. "Ba irin yanda ban yi da Yaron nan ba akan ya saki tsinanniyar matar nan amma ya Æ™i, saboda ba ni na haife shi ba bai É—auke ni a bakin komai ba duk da ina matsayin k'anwar Ubansa, to ga irin ranar da nake guje mana nan ta zo ai, Isuhu ka cuce mu ka É“ata mana sunan babban gida irin wannan a cikin garin nan." Innar Ma'u tun tijarar da su Hansai sukewa Inna take jiyowa, amma bata yi yunk'urin zuwa ba sai yanzu da ta ji yo Muryar Iya. Mayafinta ta zara ta yafa ta shiga zagayen su A'ishan cikin sauri, dan duk maganganun da Iya ta yi a cikin kunnanta, hakan yasa tana zuwa ta ce mata. "Haba Iya, wai don Allah me yasa kuke haka ne? Wannan abun da ya faru da A'isha Allah ne fa ya É—ora mata, cuta ce daga Allah, amma........." Cikin masifa Iya ta katse ta da faÉ—in. "Ke Ladidi bana son shishshigi a al'amurana fa kin sani, tunda ke an riga da an gama shanye miki kurwa ai dama baza ki taÉ“a ganin abun da take yi ba, dan haka ki mun shiru kafin na saÉ“a miki a gidan nan billahillazi." Innar Ma'u ta tausasa harshe ta ce. "Allah ya baki hak'uri Iya, amma dan Allah ku bar ta haka ta ji da abun da yake damun ta." Cikin son Æ™ara tunzura Iya Ramatu ta ce. "Iyee, lallai Ladidi wuyanki ya isa yanka, Iyan tana magana kina mayar mata akan wannan tsintacciyar magen?" Ta Æ™arasa Maganar tana riÆ™e haÉ“a tare da jinjina kai kamar wadda ta ga an yi wani babban sab'on Ubangiji." Iya ta ce. "K'yale ta Ramatu ta zage ni, ai dama ba yau ta saba ba, amma yanzu ba ta ita nake ba tukuna." Ba ta jira amsar kowa ba ta dubi Inna ta ce. "Wallahi yau sai kin bar gidan nan ko da uban kike yawo a cikin garin nan, duk wani ma wanda yake É—aure miki gindi kike cigaba da zama a gidan nan yau zan iya da shi, komai zai faru sai dai ya faru amma yau sai kin bar mana gida, baza ki cuce mu ki shafa mana baÆ™in fenti a cikin zuri'a ba, tunda yanzu kin fara cinye idanun mutane nan gaba kayan cikin mutane zaki fara ci, tunda dai k'asurgumar k'ungurnar MAYYA ce ke. Ato gara ki tattara ki yi gaba, maza_maza a haÉ—a tsummokarai a bar mana gida, yau ba mai_garin Kumurya ba, ko Mai_Kano ne gaba-d'aya wallahi bai isa ya saka na janye na bar ki kin cigaba da zama a gidan nan ba, ehe." Inna dai kanta na Æ™asa ko d'agowa ba ta yi ba, wasu irin hawaye masu É—umi ne suka zubo akan kuncinta, a hankali ta yi saurin saka hannu ta goge su." Sauran matan gida dake gurin farinciki fal zuk'atansu, ji suke kamar su zuba ruwa a Æ™asa su sha, yau ranar tonan asirin Inna ta zo, domin sun san ba ta da gurin zuwa kuma ba ta da mai ba ta gurin zama, wannan tozarci da Inna ta yi mata ba Æ™aramin daÉ—i ya yi musu ba." Cikin tsawa kamar Iya za ta kai mata duka ta ce. "Asabe ba kya jina ne? dake fa nake, ki tashi ki yi ki bar mana gida, idan kuma ba so kike in saka a fitar mun dake ba, tunda na bi miki ta mutunci amma ba ki gani ba." A hankali Inna ta miÆ™e cikin sanyin jiki, murya a sanyaye ta ce. "Ki yi hak'uri Iya, yanzu za mu tafi insha Allahu." Iya tana gyara É—aurin zani ta ce. "Yawwa, yi maza_maza da Allah, ayi_ayi a zo a Æ™ara mai, umma ta gai da Ashsha." Ba tare da Inna ta kalli kowa ba ta juya ta shige É—aki dan haÉ—a kayansu............âœï¸
*By*
*Zeey Kumurya*
*💖 KOMAI NISAN DARE.....! 💖*
_By_
_Zeey Kumurya_
*ELEGANT ONLINE WRITER'S*
*0ï¸âƒ£6ï¸âƒ£*
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaciðŸ™ðŸ»_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_