← Book details Komai Nisan Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 55

Sashe 23

Komai Nisan Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*da farko zanyi bayani akan ƙurajen fuska da abun da ke kawosu, da hanyar da za a bi wajen magance su*

*WHITENING BLACK SOAP*
*LIGHTENING BLACK SOAP*
*NATURAL BLACK SOAP*
*FACE AND BODY SOAP*
*BODY CREAM*
*SABULUN GYARAN AMARYA*

Wannan training ɗin tamkar gara6asa ne🤩 da naira ɗari ukun ki kacal za ki koyi sana'a.👌
*Zamu fara training din 5 ga wannan watan ne insha Allah*

*DUK GARIN DA KI KE ZAN SANAR DAKE INDA ZA KI SAMU KAYAN HADIN*

*Domin neman karin bayani a tuntu👉🏼http://wa.me/+2347065012071*

*By*
*Zeey Kumurya*

*💖 KOMAI NISAN DARE.....! 💖*

_By_
_Zeey Kumurya_

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

*1️⃣2️⃣*

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

..........Cikin sanyin jiki Umar ya zare wayar daga kunnensa, A'isha da ta yi shiru tare da zuba masa ido kamar tana ganin sa ta ce. "Wa ya kira ka a wayar?" Numfashi ya sauke tare kallon cikin idonta ya ce. "Mamana ce." Ɓata fuska ta yi ta ce. "Shine ba ka ba ni mun gaisa da ita ba." Jinjina kai ya yi a ransa yana imagine masifar da Mom za ta cinye shi da ita idan ya ba ta suka yi magana da wani a garin nan da sunan sun saba da shi. Cikin sanyin murya ya ce. "Sorry, zan kira miki ita wani time ɗin." Murmurshi A'isha ta yi. "Toh na gode." Inna ce ta zo ta ajiye tuwo da miyar da ta gama dafawa a gaban Umar, sannan ta koma ta deb'o masa ruwa ta kawo masa. Cike da kunya ya yi mata godiya sannan ya ɗauraye hannunsa ya yi Bismillah ya fara cin tuwon cikin nutsuwa bayan Inna ta shige ɗaki. A'isha ta turo baki cikin ɗaga murya yanda Inna za ta jiyo ta, ta ce. "Inna ni baki kawo mun tuwon ba." Inna ta ce. "Sai kuma na tashi, yanzu ina hutawa ne, tunda kina ji ai na kawo masa amma ba ki yi magana ba." A'isha ta ce. "Ni ban ji sanda kika kawo masa ba." Inna ta ce. "Ai ba za ki ji ba dama." Murmurshi Umar ya yi tare da yin ƙasa da murya ya ce. "Zo in baki wannan a baki ki ci." Waro ido A'isha ta yi tare da buɗe baki za ta yi masa kwakwazo. Cikin saurin ya rufe mata baki da hannunsa kamar ya san me take shirin yi. Cikin rad'a ya ce. "Wasa nake miki ba baki zan yi ba." Ture hannunsa ta yi ta ce. "To sai ka ce wata yarinya zaka ba ni abinci a baki?" Bai ƙara magana ba saboda yanda kunya ta lullub'e shi, dan ya san daƙyar idan Inna ba ta ji abun da A'isha ta faɗa ba. Da ya gama cin abincin ba su cigaba da karatun ba, sallama ya yi musu ya tafi. Yana fita daga gidan ya ga su Ɗan_juma a ƙofar gidansu Hamza a zaune, suna haɗa ido da shi ya haɗe rai, ya yi wucewarsa. Wani wulak'antaccen kallo Ɗan_juma ya bi shi da shi sannan ya yi k'wafa ya ce. "Gayen nan yana shigar mun hanci da ƙudundune ba kaɗan ba wlh, ya sa Sarki ya mun iyaka da yarinyar can sannan shi kuma yana lallab'awa yana zuwa gurinta yana yaudarar su da ƴan canji yana yin abun da ya ga dama ita, To billahillazi baza ta saɓu ba, kafin ya bar garin nan sai na yi masa abun da har ya mutu ba zai manta da ni ba, da ni yake zancen." Hamza ya ce. "Kai Ɗan_juma yanzu duk izayar da muka sha akan yarinyar nan baza ka rabu da ita ba?" Ɗan_juma ya yi wata dariya ya ce. "Ai ni wahalar da suka ba mu ƙara mun yawan abun da nake ji a kanta suka yi ba su sani ba, ni fa tunda na had'iyi yawo akan wannan yarinyar sai na mayar da yawuna ko ta halin yaya." Hamza ya ce. "To Allah ya ba da sa'a."

Da yamma Umar ya koma gidansu Inna, suna zaune a tsakar gida shi da Aisha, Inna kuma tana bakin rariya tana wanki. Umar da yake kallon A'isha ya ce mata. "Wai Humairah duk akan turaren ne aka ƙi mun magana tun ɗazu?" A'isha ta ce. "Tun yaushe na ce maka ina son ƙamshin ka kawo mun amma ka ƙi? Ai na san da budurwarka ce ta ce ka ba ta da tuni ka ba ta." Umar ya ce. "Haba Indodona kema fa zan baki, mantawa nake yi ne." Cikin shagwab'a ta ce. "Ni ba ma na so yanzu." Umar ya ce. "Me yasa? Haba Bestie kar ki yi fushi da Yayanki mana, bari in tashi yanzu in ɗauko miki." Aisha ta ce. "Ni dai ba na so, ko ka kawo ba zan karɓa ba." Cikin marairaicewa ya ce. "Dan Allah ki yi hak'uri ni ne fa?" A hankali ta ce. "Kana son na hak'ura?" Ya ce. "Eh." Ta ce. "To sai ka roƙi Inna ta bar ni mun je bakin ruwa mu yi wasa." Umar ya ce. "Kin san ma ba za ta bar ki ba, last week ma haka kika yi ta rok'on ta, ta ƙi barin ki." A'isha ta ce "to ai tare zaka ce mata zamu je, za ta bari." Shiru Umar ya yi amma ya san Inna ba za ta bari ba. Kamar A'isha za ta yi  kuka ta ce. "Dan Allah Ya Umar?" Ya ce. "Shikenan let me try." Duk maganar da suke yi a ƙasa_ ƙasa suke yi dan kar Inna ta ji. Yana shafa kai ya ce. "Am.... Mama wai zaki bar A'isha ta je bakin ruwa ganin wasa?" Inna ta juyo ta ce. "Idan ta je da wanne idon za ta gani banda neman magana irin nata?"  A'isha ta ce. "Dan Allah Inna ki bar ni, ni kullum ina gida ba na fita, ko me ake yi bana zuwa." Ta ƙarashe zancen idonta cike da hawaye, sai ta bawa Umar tausayi, ga kuma wani iri da ya ji a cikin ransa ganin tana hawaye, bai san lokacin da ya ce. "Mama ki bar ta dan Allah sai mu je tare." Inna ta ɗan yi jimmm sannan ta ce. "To shikenan amma kar ku kai Magriba." Umar ya ce. "Insha Allahu." Rawa A'isha ta kama yi daga zaunen da take cikin murna. Harararar ta inna ta yi ta ce. "Sai in fasa barin naki in baki nutsu ba." Nutsuwa ta yi tare da miƙewa, Umar yana murmurshi ya tashi ya ɗauko mata takalmanta ta saka ya ciro mata hijabinta dake kan igiya ta saka sannan ya kama hannunta suka fice bayan sun yiwa Inna sallama. Inna ta bi su da kallo tana ganin rashin dacewar riƙe hannun A'isha da Umar ya yi, da tana da hali wani yaron za ta kira ya kama hannun A'ishan a maimakon Umar ɗin, addu'ar Allah ya tsare ta yi musu sannan ta cigaba da wankinta.  
Chapter 23 · 0% Book details