Sashe 85
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"naji dad'in ganinki jannat dan nima ina son ganin Ummee Garkuwa ina son bata labarin kaina ta rubuta kamar yanda tayi naki"
"karki damu zan had'aki da ita "
"naji dad'i kuwa ki bani numb d'inta yanxu in ban ta kura miki ba"
"ba komai babu takwara ga numb d'in 080*********** "
"ngd sosai jannat bari na kirata mu gaisa tun yanxu dan gsky na matsu mu had'u da ita"
murmushi sukaiwa juna jasran ta sunkuyar da kanta tayi dialing number ta shiga ta d'an jima tana ringing sannan aka d'aga
Ummee Garkuwa:"assalamu alaykum"
Jasrah : "waalaikumus salam, dan Allah ina magana da Ummee Garkuwa?"
Ummee Garkuwa:"en itace ya kike?"
Jasrah:"lafiya lau ya jama'a?"
Ummee Garkuwa:"Alhamdulillah"
Jasrah:"na amshi numb d'inki a hannun jannat Adamu ched'e'
Ummee Garkuwa:"masha Allah kina tare da mutanen kirki"
Jasrah: " gaskiya kam hakane na amsa ne dan nabaki labarin kaina da kaina rikitaccen lbr mai ban tausayi ban haushi harma da takaici mai abin mmk da kuma soyayya mai karya xukata"
tak'arasa kamar xatayi kuka
Ummee Garkuwa:"tofah bari na gyara xama kin san mu da kibamu naman d'awisu k'ara ki bamu lbr"
dariya tayi jasrah
Jasrah:"kiyi hkr Ummee lbrn baxaiyiyu awaya ba sai na dawo 16 ga watan MAY in shaa Allah"
b'ata rai Ummin tayi kamar tana ganin ta
Ummee Garkuwa:"tohm shikenan Allah ya kaimu lokacin ngd sosai"
Jasrah:"ni ce da gdy zan kira latter ngd sosai byeee"
ta kashe wayan dai dai lokacin da jannat ta mik'e suka jeru tare suna hira suka shiga cikin gidan sunan.
kwanansu tara suka dawo daga sunan zahra da y'arta taci sunan umma Nabila watansu fawazz da sa'ud goma sha d'aya suna tafiya harda gudu ma dan sunyi wayo Muhammad miskilin yaro komai nashi na babansa sak ranar hindu ta haihu ta haifi namiji tunda ta haihu suke cikin hidima sosai hindu suna xaune lfy da abokiyar xamanta meenat suna mutunta juna sati nayi aka sawa d'an suna Abubakar sadik sun sha shagali sosai abin sai wanda ya gani dady da Abba kam cikin murna da godiyar Allah suke ta ko ina Allah na axurtasu da jikoki haka Umma da Momy dangi ya had'u ya cure sun maida kansu tamkar ciki d'aya sun had'a kansu suna kuma k'aunar junansu d'aya baxaiyi abuba batare da shawarar d'aya ba Alhamdulillah komai yayi yanda akeso sukam sai godiyar Allah hindu na kwance tana bawa d'an sadik nono mai gadin su yai sallama wai wani mutum yana sallama da ita da mmk ta fita wanda tagani ne yasa tak'ara sa da sauri kuka tasa
"Baba"
"naam hindu, Alhamdulillah Allah ngd maka dana ganki ahaka najin dad'in had'uwa da iyayenki da kikayi na kuma ji lbrn komai y'ata haka nakeso talatu Allah ya toni asirinta"
"hakane baba amma ya akayi haka ka fito daga prison ?"
jinjina kai yayi
"shareef alhussain ne ya satoni daga cen akan naxo na taimaka masa mu sato wani diamonds a gidan kayan tarihi na dubai d'in nima nagudo nan nasan bai isa yaxo nan yai min wani abun ba,
na tuba yanxu y'ata ba xan koma ko ina ba ina nan k'asata"
hindu na kuka ta cigaba da bashi lbr
nan da nan ta bashi lbrn komai ta kuma kira Abba tasanar dashi da kansa Abban yaxo suka tafi tare sbd ya mutunta shi kamar yanda yaiwa sauran da suka reni sauran y'ay'ansa.
agajiye ta dawo daga kasuwa falo tasa meshi shida Muhammad daya ke baccin agefan sa y'ar rainonta ta ajjiye fawazz ita ma ta ajjiye sa'ud da duk sukayi bacci tana k'ok'arin shiga ciki ya khaleel ya janyota jikinsa hannunsa kan cikinta yana shafawa yana kallonta zaro ido tayi tana kallon sa d'aga mata gira yayi
"yau zanyi wata ajiyar ta musamman dan 3ple zan ajjiye"
ware ido tayi sosai tana kallonsa dariya tayi ta xame kanta a hnkl
"ba ruwana Ummee Garkuwa tana jinka"
tab'e bakinsa yayi
"ina ruwana da Ummee Garkuwa bata son ke matata bace ? ki shirya beautyna yau fa sai na miki kyakkyawar ajiya ta musamman!"
TAMMAT BI HAMDULLAH
abin da yawa ina gaishe da kowa da kowa musamman masu bibiyar Jennifer da kuma way'anda suka bani shawarwari ngd sosai sai mun had'u awani novel d'in
*Ummee Garkuwa*
[8:28PM, 1/16/2017] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß _*JENNIFER*_
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_*UMMEE GARKUWA*_
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_'D-E/DDG. 'D-E/DDG. 'D-E/DDG_
_Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki daya baki rai da lafiya kika gama littafinki cikin nasara da kwanciyar hankali_ *(1'(H 9DJC*=ØMÜ<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_Hakika *JENNIFER* sai son barka kinba mahassada kunya masoyan jeniffer munata murna, novel yayi dadi wollah Allah ya kara basira_
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_Masoya Jennifer let's go ochude oya sare oba kekere! Oya shekinini ni_
_Oya shekinini nini Eye! I can't de power me I no de further, I no be *HAISAM* but I savey dude *SULTANA*_
_I can't de power me I no de Further I no be *YA KHALIL* but I savey dude *JENNIFER* Take it to- Take it to *HINDU* Eye! We de come with another, we go take U na Further *UMMI GARKUWA* na we be de sisters we de scatter all over d *WRITTERS* Ale=ØoÜ we de come with another YES! we go take U na Further, na we be de sisters, when de scatter All over d *WRITERS* take it to- Take it to *JENNIFER* EYE_=ØoÜ=ØoÜ
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_Wannan littafi yazo da fadakarwa, ilmintarwa, wa'azantarwa, nishadantarwa, tsoratarwa gameda rayuwar duniya Uhm abubuwanma bazasu kirguba! Kay Allah ya biyaki my habibti_
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
_Wannan littafin ya shiga kundin tarihi a Duniyar *OHW* MORE BILLION POWER CONTINUE GRACE×4 TO UR BEAUTIFUL ELBOW MY SWEETHEART MY HABIBTI ILYSM!_
_*UR CWTJIDDAH*_=ØžÜ