← Book details Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 85

Sashe 24

Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Suna shiga sukaci karo dashi yana kokarin shiga mota yai mmkin ganinsu tare nan da nan fuskrashi ta canxa gabanta ya fadi asanyaye ta fito daga mota yana harararta cikin gida ta shige tana jin tsoron abinda xai biyo baya awahalce ta xauna agefen gado hade da dafa kanta daya ke juyawa anya ma kuwa itace ? Jin kanta take kamar ba itaba wai mama da papa ba su suka haifeta ba jin abin take kamar amafarki ta fito daga daki xata gyara falon kasa a xaxxune tagansu dukansu dake har yanxu gidan acike yake da bakin da basu tafiba yawwa ummana taji muryar Jidda kinga mahukaciyar yarinyar da muke mgnr ta daxu ta nuna Jennifer gaba dayansu suka xuba mata ido wacce aka kira mama tace aw wannan ce ? Ai nazaji Yar wani kusa ce agarin nan yanda naga tana daukan knta jiya tana lika daloli ashe Yar su ujuku ce Yar gidan Malan shehu ke ! Jaraba kike kowa ? Gaba daya falon suka Sa dariya banda Momy da ruby zahra tace Jennifer OK koma wa kike xonan atsorace ta je kusa da ita hannu tasa da damki kunnanta meye matsayinki a wannan gidan tana xubda hawaye tace Yar aiki kinga wannan ta nuna zahra da Jidda daki taba minsu kwara ki tabani aknsu babu abinda baxan iyaba bani da Kyau in aka shiga gonta tun jiya aka kawomin kararki babu ke ba Ibrahim bare kuma Prince A.k Garkuwa sbd ba sa'anninki bane sun girmi ajikinki banda ma jaraba irinta namiji mai xaiyi da kaxanta? Dan Allah tashi tasakar mata kunne maxa akawomin hypo da kleen na wanke hannuna na taba kaznta fice kiba mutane waje sum sum ta wuce tana xubar da kwalla daki tana shiga daki ta fada gado hade da rushewa da kuka karar wayarta taji ta daga ba tare da ta duba suna ba muryar Momy taji kiyi hkr Jennifer bani da yadda zanyi sbd ianwar dadynsu zahra ceki kwantar da hnklinki komai zai wuce ba komai Momy ngd ta rarrsheta sosai sannan ta kashe waya

Da gamma tana xaune a daki ya shigo kamar ko yaushe fuskarshi ba walwala ya tsaya atsaye ina kikaje keda haisam ? Tayi shiru dan batai tsammanin tmbyr ba ke ! Bakayaji jine ? Cikin in ina a a a am mun munje kasuwa ne daga yau na hana ya fada cikin fada yai shiru sannan yace asanyaye kada na kara ganin kin fita da kowa kuma bana son nasake ganinki da mahboob ban yadda dakawacen Ku ba sannan daga yau karna kara ganinki da karamin gyale kina jina ?,kai ta daga masa kiyi mgn ina ji kuma zan kiyaye yayi Kyau yace sannan ya fice hawaye ya balle mata tana ganin abu iri iri

"**********************

Cikin sati daya haisam ya gama musu komai na tafiya taiwa Momy karyar xataje Edo state suka taho saudiyya

Saudiyya

Da yamma suka sauka Jennifer haushin hindu kawai takeji sbd tasa antaho da yaranta maza su biyu Mara Sa kyan gani ga gefe guda na xuciyar ta haushin hindun takeji batasan dalili ba haisam yai musu jagora dan suwa masaukinsu a hanya danja ta tsayadda su yana waiwayo fuskarsa yaganta acikin mota tana waya fuskarta cike da nishadi Hamdala dayayi da Saudi suka tmbyeshi yace ga wacce muke nema nan agabanmu baxasu iya ganinta ba dole suka hakura haisam yace drivensu yabi bayar mortar da ake janta basu Dade ba suka so wani tamfatse tsan gida mai gadi ya bude ta shiga suma suka bita ta fito daga mota tana yiwa motarsu kallon raini fitowa sukayi suna mmkin kamarsu da juna tana ganinsu ta kura musu ido ta kare musu kallo irin kallon sama da kasa sannan ta ya mutsa fuska suwaye Ku ta tambayesu araine ?

Dai dai lokacin da wata babbar mace ta karaso tana fadin oyoyo sulthana ganinsu yasa tai turus ta bata rai suwaye Ku a dake hindu tace mu yan uwan sulthana ne dan ko ba a fada ba ido ya tantance kuje kunemi inda yan uwan Ku suke yata itaka dai na Haifa tsaki hindu tayi nga alamar xaki raina mana hnkl mu kuma baxa mu jure ba xaro bindiga tayi ta nuna matar da ita ko ki fada mana gsky ko na daukeki da wannan sulthana ce ta shagaban matar dalla gafara malama ance ba sanku ba dolene ?,daga ka wai munyi kama ? Sai dai Ku harbeni tsawa hindu tai mata tsab zan harbeki dan naga baki da kunya fitsararriya matsa sulthana kada su cutar min dake cikin kuka matar take mgn tabbas sulthana ba yata bace tsintar ta nayi tafashe da kuka

By

*GARKUWA*

[7:22PM, 12/5/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß

41&42

Da kuka matar tacigaba da mgn plx ki sauke bindigar jikin hindu asnyaye ta sauke bindigar Ku yan'uwan sulthana ne Ku shigo ciki tayi gaba tana xubar da kwalla suka bita abaya dukkansu jikinsu amatukar sanyaye falon baki tai musu masauki ta kawo musu kayan motsa baki dukkansu babu Wanda yai marmarin taba kayan xuciyoyinsu sun kwadaitu da son jin y akai aka haihu aragaya sulthana tana zaune idonta yayi jajir ta hada kai da gwiwa sam bata San inda kanta yake ba sbd tsabar rudun daya ruda mata kwakwalwa matar ta fito hannunta dauke da jaka karama har yanxu kuka take ta xauna afalon kusa da sulthana sannunku da xuwa bayin Allah sunana hjy Aisha sulthana ba yata bace na tsince ta a abuja lokacin danaje xiyarara ganin yan'uwan mamana a shekara ta 1996 a watan December na dauko ta muka dawo nan da xama wannan shine kayan da na tsince ta dasu akwai photuna guda biyu da nata Dana wasu yanbiyu nasan tabbas kune sannan da wanann awarwaron ta dauko musu da kuma wannan barimar har da takaddun haihuwanta Wanda aranar ya tabbatar min da kwananta arba'in a duniya nayi kuka sosai akan wannan rashin imanin da aka akaitawa wannan jinjira wani mahaukacin kuka sulthana ta saki su Kansu jenny da hindu kuka su ka Sa cikin matukar karfin hali hindu tace wannan wacce irin uwace me watsar da yayanta ? Wani kallo na raxana hjy tai musu ban gane ba yanda ta watsar da sulthana hk ta watsar damu wani salati hjy ta saki cike da mmk da mugun ta ujjibi wannan ya tabbatar min da mahaifiyar mu Yar 9ja ce yaxama dole mu binciko ta a duk inda take hakane yayana hjy ta fada ubangiji Allah yasa adace amma zanso naji dalilin da xaisa ta watsar da Ku Jennifer tace abin mmkin shine shekara 1 da watsar damu ta kuma watsar da sulthana ita kanwarmu ce wannan abu dole ya daure kai haisam cikin matukar tausaya yace wllh ni kaina narasa warware wannan lamari abu sai kace wani lbrin film ko novel ? Cikin jin haushi sulthana tace bana jin ko a novel antaba wannan daurin gwarman haka suka cigaba da tattaunawa xuciyoyinsu tunkushe da kunci

******* *********
Chapter 24 · 0% Book details