Sashe 18
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ta kama asabar da safe bayan sun gama aikace aikacensu sunfito daga kitchen zahra suka hango kuzo tafada da kyar kamar mai ciwon baki daki xaku gyaramin suka bi bayanta ta shiga gaba tana xuwa tabaje a kan gadonta tana musu kallon dai dai suwaiba fara karkade karkade Jennifer ta wuce toilet din ta ta wanke shi tas zahra ta shigo toilet din kinga kunna heater din nan inga ko tana da matsala Jennifer jikinta na rawa sbd tsoro hannunta da danshin ruwa takai hannunta ashe zahra tasan wajan yana da matsala da gangan tasa ta tana tabawa gam ya rike mata hannu shockin mai axaba ya jata ta kwalla kara da gudu suwaiba tayo wajan tana ganin me ke faruwa tasa ihu sbd yadda taga jikin jennifer na rawa gaba daya zahra na tsaye tana kallonta aguje suwaiba ta sauka tana kurma ihun kawo dauki hakan yaja hnklin yan gidan suka fito da kyar ta fadawa Momy tana zabga ihu hnklin Momy ya tashi da sauri ta fita data danjuma yakashe wutar gidan gaba dayanta suka hau saman dukansu cikin tashin hnkl akwance suka tadda zahra tana game a wayarta hnklinta kwance ga Jennifer kwance ba rai akasa wajan bakin kofar toilet dinta suwaiba tai kanta ta ba jikinta ba inda yake motsi araxane Momy ta ture suwaiba kusa da Jennifer hade da Sa hannunta akan cikinta numfashin Momy sai da yakusa daukewa sbd firgici innalillahi ta mutu Momy ta fada agigice Yar mutane ta mutu a hannuna araxane zahra ta mike tana zare ido cikin faduwar gaba wata kara suwaiba ta kurma mai gigita kunnuwa
By
*UMMEEYY*
[7:22PM, 12/5/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
31&32
Gaba dayansu rikicewa sukayi musamman Momy da ta dora hannu aka cikin wani mugun yanayi narashin tabbas Yar mutane ta mutu a dalilina rubayyace ta turesu daga jikin jennifer ta kamota sbd nauyi ta kasa sai da ta nemi temakon su sa'a suka kama mata ita suwaiba kuwa aikin rusa kuka take cike da jimamin faruwar abun da kyar suka iya dagata saboda mutuwar da jikinsu yayi suka sata a mota Rubayya taja motar suwaiba ta shiga sbd rudewar da sukayi bame me gyale asalima sun mance yanda suka fice Momy kasa xuwa tayi gani take babu wani sauki Jennifer ta riga mu gidan gsky hawaye ke bin fuskarta da tarin Dana Sani na rashin kula da yarinyar har wuta ta jata haduwa sukai ababban falo bamai cewa kowa uffan inbanda jimami da raddadi zahra ma arikice take hnklinta yai masifar tashi damuwa da fargaba suka taran mata tagumi tayi cike da danasani tana ta jera duk adduar da taxo bakinta akan Allah ya Sa Jennifer ba mutuwa tayiba Jidda ma tagumin tayi cike da mutuwar jiki tana mmkin ganinta yanxu yanxu amma har rai yayi hnlinsa tuni xuciyarta ta tsorata da hukuncin ubangiji cikin damuwa da jimami tacewa Momy yaakayi ta taba soket din har wuta ta jata kasa bata amsa Momy tayi dan ita kadai tasan me takeji aranta girgixa mata kai kawai tayi jin tmbyr da Jidda tayi yasa zahra kara rudewa dan itace ummul aba'isin wannan bala'in da ayanxu take matukar Dana sanin aikata hakan
Cikin asibitin suka shiga gadon daukar marasa lafiya nos sukaxo dashi suka dauki Jennifer cikin gaggawa suka shigar da ita dakin duba marasa lafiya agagguce likitocin suka rufu akanta suna iya bakin kokarinsu safa da marwa ruby take yi suwaiba na gefe adurkushe tana xubda hawaye a xuciyarta kuwa xabga addua takeyi na Allah ya tashi kafadar Jennifer lallai sai yanxu ta tabbatarwa da kanta tayi mugun sabo da ita sun dauki dogon lokaci suna cikin damuwa hade da fargabar halin da Jennifer take ciki bayan dogon lokaci Dr ya fito yace su kwantar da hnklinsu ta farfado xasuyi mata duk abinda ya dace ya wuce office dan ya rubuta musu abubuwan da suke so abata da magungunan daya dace da lalurarta hamdala dukansu sukayi cike da murna na sai alokacin suka gane yanayin da sukabar gida bayan Dr ya basu list din yace yanxu yanxu akeso ta karba ta fito akan suwaiba ta kula da ita xataje ta siyo sannan xata koma gida ta sanar da Momy sbd ta mance wayarta agida
A yadda ta barsu haka tashigo gidan ta samesu da sauri Momy ta kalleta tana son jin Karin bayani Momy ta farka numfashi taja mai karfi hade da ajiyar xuciya gumi ya karyo mata cike da murna tace alhamdulillah itama zahra hamdalar tayi aranta na jin dadin bata kashe rai ba bana tausayin halin da Jennifern take ciki ba ta mike xata hau sama ruby ta dakatar da ita zahra ! Ta tsaya tana kallonta kinsan ke kika jefa mu cikin wannan yanayin ?? Rai fa duk raine bata rai tayi kinga nifa bansan xata jata da yawa haka ba toma menene abinda yadace ta itane tunda jininta ya halatta ta karasa mgnr hade da yatsine fuska da murguda baki injiwa yace jininta halattacce ne ?? Ki ka kuskura kika dauki rai koda na kafurine in dai baya cikin sharuddan kisa a addini kin aikata babban kuskure kuma wutar Allah sai ta ciki tsaki zahra tayi to yanxu tunda bata mutunba sai asakar min Mara nai fitsari taja tsaki ta haye sama Momy da Jidda kasa mgn sukayi sbd mmkin da xahra ta basu hmmm Allah ya shirya min ke zahra ruby ta fada cike da damuwa da kuma mmkin kiyayyar zahra akan Jennifer
****************
Ta bude ido ta gansu akanta ta lumshe ido hawaye ya sauko mata ganin ta bude ido yasa suka fara mata sannu sannu kai ta daga musu ta riko hannun suwaiba muryar ta na rawa tace suwaiba naji dadi da Allah yasa ban mutu ba batare da na karbi addinin musulinci ba tabbas Allah na sona tunda har na rayu kuma ina Sa ran samun gafararsa da rahamarsa hawaye ya sauko mata in shaa Allah da lokaci yayi zan dawo kamarku nima xuciyta ta Dade da yadda da addinin musulunci tun ina yarinya karbane kawai banyi ba amma yanxu lokaci ya kusa gaba dayansu mmk ta basu da kuma tsananin tausayi Momy ta karaso kusa da ita inshaa Allah xaki rayu xaki karbi addinin Allah ki mutu acikinsa ki kwantar da hnklinki komai yana da time banko kofa akayi haisam tsaye bakin kofa cikin tashin hnklin yayo wajanta yasalam Jennifer sannu yanxu nakoma gida danjuma yake bani lbr ban baro gida ba sai da nakira office na nefa akan suxo su gyara wajan sannu my Jennifer kusa da ita yakara so fuskarshi cike da tausayinta da kuma tashin hnkl
******************
Cikin hukuncin Allah cikin kwanaki uku ta warware sbd yanda doctors din asibitin suke kula da ita lallai tasha gata awajan yan gidan tmkr yarsu haka suka maida ita komai na jin dadi sun ajjiye mata xahra ce kawai taxo hospital din sau 1 sukam kullum anan suke yini haka Momy ta kafa ta tsare akan bataso iyayenta suji zancen dan kada hnklinsu ya tashi su dauki matakin rabata da gidan ita kanta Jennifer batai karanbanin tunanin sanar dasu ba dan muddin suka Sani to dukkan plan dinta ya rushe kulawar da suka nuna mata yasa takara sakankacewa ta kuma dauki damarar duk rintsi tana tare dasu har burinta ya cike suka daine mutanen da tai mu'amala dasu ta kuma yi sabo dasu sabanin iyayenta dan mamanta bata barinta mu'amala da musulmai dan tsoron karta musulunta tunda sunfuskanci Sam addininsu bai damu Jennifern ba
Yau aka salla mota suka dawo gida ta murmure sai rashin karbin jiki shima sai a hnkl xata koma nrml Momy canza mata daki tayi ta dawo da ita bangaren yanmatan gidan Jennifer taji dadin hakan sosai zahra kam taji haushi dan kiri kiri ta nuna bata so hakan ta faru ba da yamma suna babban falon gidan kamar yadda suka saba ya haisam ya shigo hira sukeyi banda Jennifer da tayi shiru tana tunanin wasu abubuwa da ita kadai tasansu ya xauna kusa da Momy ya dan kalli Jennifer yace ya jiki ? Kanta asunkuye cikin jin nauyi da kunya ta amsa da sauki Momy yaufa 12: jirginsu khaleel xai sauka Jidda cike da jin dadi ta mike tana rawa oyoyo my heart yau xai dawo dariya dukansu sukayi haisam yace ke kam kinfiya dauki ko irin Jan class din nan da kuma kunya tai far da ido wa zanjiwa kunya ?? Ya nuna Momy da ido tabbi momyn tawa ta taho da sauri ta rungume Momy momyn ta tallabota tana dariya wai fa kinji Momy ke xanji kunya
Murmushi kawai momyn tayi ruby tace ai Anty Jidda bata hada kowa da ya khaleel dinta ba inkaga tana rawar kafa to tana kusa dashi far Jidda tayi da ido sbd shi na musamman ne shiyasa nake rawar jiki akansa kada wata ta kwace min shi haisam yace ba mmk a tafiyar nan tashi yasamu wata girlfriend a can zaro ido tayi hade da bata rai ya haisam xamu bata fa ta shagwabe fuska Momy =Ø+Þ=Ø+Þkina jin yaya haisam ko Momy ta jijjiga ta sorry shareshi kin San halinsa dan tsokana haisam yace to shagwabatu da anyi mgn kice Momy =Ø+Þ kamar ke kadaice me ita
mikewa Jennifer tayi dan tagaji da jin hirarsu mai bata haushi dakinta sabo ta koma ta kwanta ta rufe kanta da bargo hawaye ya sauko mata
*****************