Sashe 78
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"plx kasake ni mahboob wllh suna nan lfy allurar suma nai musu dan shine best solution da xanyi dan warware matsalar,
dan Allah kasa.....kee.......ni.......!"
wullar da shi mahboob yayi
dr fahat ya k'umu da bango ya dafe kannashi yana zabga uban nishi jikinsa na rawa d'aya hannunsa rik'e da wuyan sa yana shafawa.
kafin suyi wani yunk'uri sulthana ta fice da gudu daga office d'in dr fahat haisam yabi bayanta had'e da take dr fahat
Alhaji Adam ched'e ne ya d'agashi yana girgixa kai cikin wahalalliyar murya da bai son yana da ita ba yace
"fahat ! mu fa ba yara bane dakanka kace mana jannat ta mutu yanxu kuma kana mgnr suna raye ?"
d'aga kansa dr fahat yayi
"wallahi Allah Alhaji suna raye ban kashe su ba ! baxan
iya kisa ba Alhaji ban tab'ayi ba "
kukan hjy Nabila ne ya katsesu
"wllh wllh ! sai na d'auki muguwar fansa baxan yadda ba....."
momy datake kusa da ita cikin kwarin gwiwa tace
" d'aukar fansa ya xame mana dole dan murja taci amanarmu sam bahaka kishiyoyin iyayenmu sukai mana ba,
dole mu d'au fansa "
hajiyar mu da d'axu take kururuwar mutuwar su jannat yanxu tasamu damar mgn tunda taji suna raye
"Alhamdulillah ! Allah xanyiwa gdy fahat kaima kaci amanarmu amma ynxu duk ba wannan ba meyasa kuka sace khaleel ? me yai muku ?"
dady kam kasa magana yayi sbd yarasa mai xaice gaba d'aya kansa ya shiga mmk mara misltuwa
hindu kam kuka take rusawa ilahirin jikinta asake takasa yunk'urin komai .
dr fahat ya rik'e hannun dady dan ya fuskanci ya fi sauk'i
"Alhaji kasa baki wllh wllh ban kashe su ba kuyi hkr ku yafemin ban yi yunk'urin cutar dasu ba nayi hakan ne dan na tseratar dasu na kuma tonawa talatu asiri !"
tab'e baki dady yayi baiyi niyyar mgn ba yaka sa daurewa
"fahat cutarwa ta nawa ? ina tayaka murnan tuban xunubin da ka d'ebarwa kanka,
yanxu yaushe y'ay'anmu xasu farfad'o ?"
da sauri dr ya kalli agogon hannunsa ya kalli dady bayan ya d'an saki fuska
"nanda 20 mints in shaa Allah xasu farka"
mahboob ya gallawa dr fahat harara
"ya lafiyar su ? hop jannat ba......"
dr ya katseshi muryar sa na rawa dan tsoron mahboob yake
"lafiya lau take cikinta na nan daram wannan xubar jinin na damuwa ne dan wani sa'in mata masu ciki idan suna cikin damuwa suna xubar da jini....."
Hjy Nabila ta tari numfashinsa
"khaleel d'infa ? saran daya ke jikinsa ??"
girgixa kai dr yayi
"ba sara bane duka ne wllh ban ce su dake saba kuyi hkr,
ba sace sa mukayi ba asalin abinda ya faru dashi."
ya baro gida dan ya siyowa jannat garin kwakin data ke son sha ya hango motar gidansu jannat yai sauri kafin ya k'arasa kusa da motar ya hango na ciki hjy murja ce take tuk'in da kanta tana zabga gudu ya bi bayanta yana mmk dan bai tab'a ganin tayi tuk'i ba gudu take sosai sai da ta fita cen gefen gari inda ba gidaje sosai ta kutsa can wata sabuwar unguwa tai parking ta k'wank'wasa k'ofa mai gadi ya bud'e ta shiga hnklinta bai kawo ana binta ba
parking yayi a inda tai parking ya k'wank'wasa k'ofa kamar yanda tayi aka bud'e masa get ya shiga.
mgrn dayaji tanayi ne yasa ya tsaya cike da mmk
"fahat kana bamu matsala fa kana kallon har k'aryar cuta nayi sbd su dawo axubar da cikin jikin shegiyar yarinyar nan jannah shi kanshi khaleel d'in inda hali akashe min shege...."
"kina da matsala talatu ke kullum arayuwar ki baki san mistakes ba ? shekara nawa kina cutar mutanen nan ?
mtsww kin tara garada dan mutum biyu kacal?"
"fahat kenan kasan dalilin auren ched'e da nayi ban aureshi dan nayi tarayya da kowa awajansa ba na aure shi dan naxama d'aya daga cikin wanda duniya tasan da xamansu,
har gobe ina mmkin dawowar su gida duk irin sihirin da nai musu da raba kawunan su danayi....?"
kasa jurewa khaleel yayi ya kutsa cikin falon tamkar sadauki awajan yak'i
afusace yake magana
"dama kece umma ?
kece matar da kika tarwatsawa su jannat rayuwa ? kece ? kece ?
me yasa kikai haka kin cika babbar makira shed'aniya Allah ya toni asirinki!..."
da mmk suke kallonshi dukansu
ajiyar xuciya murja tayi ta murtuke fuska
"kayi dai dai taka kawo kanka wajena ! babban burina shine na kashe ka ! inga da uwar da xaka k'ara haihuwa banda baku da hnkl xan xauna nai muku bauta ne ? tunda kashigo gidan nan sai dai gawarka ta fita..! "
tsaki yayi ya nunata da hannu cike da isa
"me xaki iya yimin ? baki isa ki min komai ba"
nuna masa k'artawan da suke xaune tayi
"bani xam maka ba way'an nan sun isheka shege sarkin ji da kai!
me kuke jira wannan aikinku ne ku kama shi kuyi ta gana masa axaba!"
garadn nan majiya k'arfi sukayo kansa sai da suka jigata juna dan shima ya nuna musu namijine dake sarkin yawa yafi sarkin k'arfi sukayi masa rubdugu suka d'ad'd'aure shi.
wata uwar harara hjy murja take xabga masa kamar idanuwanta xasu fad'o cike da tsana take mgn
"gawarka ce xatar bar gidan nan natsane ka ! shege tsinanne !"
fuskarsa murtuke ya ke xabga mata harara ta k'iyayya.
"ke kike rayawa da xaki iya d'aukan raina ?"
girgixa kai tayi ak'ufule tana xaxxare ido
"bana rayawa amma ina kashe way'anda na tsana"
murmushin da baiyi niyya ba ya sub'ce masa
"kin gaxa tunda har bakya iya rayawa kinga kashewar ma baki isah ki iya kashe koda tsuntsu......."
marin data xabga masa ne ya katse shi
"d'an iska shiyasa na tsane ka! sbd tsinannan ji da kanka ! "
kutufo yai mata da k'afarsa abinka ga namiji tuni ya fasa mata baki
tasa hannu wajan data ji uban xogi ganin jini abakinta ranta yai mugun b'aci
"kuna kallon abinda yai min ? me kuke jira ku had'a masa jini da majina !!!!!!"
a xuciye sukayo kansa da duka yana ramawa duk da yana d'aure har sai da sukayi masa liliss!
suka k'ara d'aure shi tamau yanda ko motsi baxai iya ba.
ranta b'ace tace
"ku cigaba da gana masa axaba kullum har sai na baku ixnin kashe shi abinci sau 1 xaku bashi arana !.."
"angama ranki ya dad'e !"
kwanansa 4 awajan su da taimakon fahat ya bar wajan dan shi da kansa dr ya faki idon garadan nan ya sashi a mota ya ajjiye shi k'ofar gidansa.
ajiyar xuciya Abba yayi ya girgixa kai
"murja dole na d'au...."
dr fahat ya katseshi cikin sauri
"ka kwantar da hnklinka talatu gawa ce sbd poising d'in dataci ya isheta axaba xaita axabtar da ita a k'arshe ta mutu "
ajiyar xuciya dady yayi ya ce muje muga halin da suke ciki
jikinsu asanyaye suka bi bayan dady d'akin da aka kwantar da su sukaje acen suka tadda sulthana da haisam sulthana na kuka haisam yana rarrshinta
da taimakon nos biyu dr fahat yaiwa ya khaleel dressing na ciwon dayaji yana gama masa ya farka afusace ya mik'e ganin su dady kusa dashi yasa yai ajiyar xuciya da kyar ya bud'e baki xaiyi mgn
Dady ya dakatar dashi
"kwantar da hnklinka Ibrahim munji komai fatanmu Allah ya baka lfy!"
kwafa khaleel yayi
"dady ina take ? kubar ni na d'au fansa !"
"kayi hkr Ibrahim "
kallonsu yake one by one baiga jannat ba sbd sulthana ta kare inda gadonta yake.
mik'ewa yayi cikin wani yanayi yana kallansu
"ina jannah take !! ?"
da sauri sulthana ta matsa ta nuna masa ita
hankalinshi atashe yai kanta cikin wani yanayi
"meya sameta !?
jannah ! dady meya samu jannah ? wllh idan har hjy nada hannu a ciwon jannah baxan hkr ba !"
mahboob ne ya dafa kafad'arsa
"plx khaleel babu abinda ya sameta ka kwantar da hnklinka jannat tana nan k'alau"
da tsawa yaiwa mahboob mgn
"tayaya !? ya xa ayi na yadda lfyr ta k'alau ?
kwanciyar me tayi ?
ku fad'amin !...."
ya girgixata a kwance cikin masifar tashin hnkl
"jaannnnaaaat ! tashi ! "
kamar amafarki taji muryarsa a hnkl ta bud'e ido karaf suka had'a idanuwa
da k'arfin gaske ta mik'e had'e da rik'eshi afirgice tasaki wani irin kuka mai tsuma rai tana surutai
" kada katafi ya khaleel baxan iya rayuwa babu kai ba kada ka k'ara b'ace min idan mafarki nake karku tashe ni ! dady Abba ku tayani rik'eshi kar ya kub'ce min ! "
kukan hindu ta tayata sulthana tuntuni kukan take cike da tausayin y'ar'uwarsu
"jannat khaleel d'inkine ba mafarki ba ba kuma gixo ba Allah ya dawo miki dashi cikin ikonsa"
tana k'ank'ame dashi
"da gaske kike hindu khaleel shine a hannuna ?! Allah nagode maka"
kamar ya xubar da kwallah shi kad'ai yasan halin daya kasance na rashinta ya k'ara mannata jikinsa
" Alhamdulillah ngd wa Allah da ya rayar dani naganki cikin kwanciyar hnkl jannah xan rayu dake gani nadawo gare ki an rabani dake ta k'arfi dayaji bani da yadda xanyi ! "
da sauri Abba ya fice dady yabi bayansa yana fita kwallar da ta taru a idonsa ta xubo ya waiwayo ya kalli dady daya xuba masa ido
" Dr Bashir abinda murjaaaa.... tai ...min .. narasa wanne irin hukunci..... zan mata naaaaa...... hu.....ce "
ajiyar xuciya ya yi
"Adam gdy xakayi wa Allah dayasa bata ci nasara akanku ba tunda duk makircinta babu wanda yarasa rai acikinmu"
kwafa Abba yayi yana jinjina kai
"mutum ! mutum ! murjaa ! ina mmk Bashir har yanxu "
"kayi hkr mu yanxu sai hmdl tunda ankawo k'arshen makircin ta Allah ya tona mata asiri"
k'arar kiran wayar Abba jikinsa asanyaye ya duba dangin sa ne hawaye na xuba ya d'aga wayar yace
"karku xo ku had'u gaba d'aya gamu nan xuwa zan xo muku da wani babban abin al'ajabi"
ya kashe wayan yana kallon dady
"Bashir duk inda xato yake xunibi ne ! banda Allah ya tonu asirin mrja xuciyata dangina take xargi Allah sarki ! ashe basu bane wacce tafisu kusanci da ni ne lallai makashin ka na tare da kai !"