← Book details Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 85

Sashe 66

Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwantar da kanta yayi a kansa muryarsa akasalance yake mgn,

"kisaki jikinki nifa nakine mallakinki kada kiji tsorona kin san bazan tab'a cutar dake ba bakuma zan bari wani ya cutar min da keba,

kin san matsayinki awajena matata wacce Allah subhanahu wata'ala ya mallaka min ke.

shiru yayi yana kallon fatar bayanta datake shek'i cije leb'ensa na k'asa yayi yana jin sonta kamar ya had'iyeta lumshe idonsa yayi yana shak'ar k'amshin dake fita a gashin kanta, tuni ya farajin sauyi dan k'amshin me dad'in gaskene.

ya cigaba da mgn hannunshi nakan k'asan cif d'in rigarta yana wasa dashi.

"aure sunna ce ta annabinmu manxon Allah sallallahu alayhi wasallam"

suka k'arasa tare.

yayi murmushi jin sautin muryarta tana yiwa annabi salati.

"sunnah ce me k'arfin gaske me daraja awajan Allah subhanahu wata'ala aure ibada ne bautar Allah,

dole sai mun kiyaye dan kada muyi abunda xamu sab'awa Allah acikinsa dolene na kiyaye hak'k'ok'insa naki way'anda suke a kaina na kiyaye wajan baki hak'k'in kamar yanda Allah ya umarcemu,

kema yaxama dole ki kiyaye nawa hak'k'in ki saukeshi dan gudun fushin ubangiji,

yanxu kin xama mallakina kin xama matata babu wani abu wanda yake saura ki guji fushin Allah dan Allah yana fushi da matar da take gudin mijinta ita sunna bawai ana yinta bane kawai a'ah ana yinta ne bisa cikawa annabinmu burinsa dan shi yace kuyi aure ku hayayyafa yanda xanyi alfahari daku ranar tashin alk'iyama,

kada kiyi jayayya da mijinki wajan sauk'e hak'k'insa kada ki guje masa ko kiyi masa gardama ki tayashi cika burinsa ki k'ara masa kwarin gwiwa wajen sauk'e hak'k'insa ki k'arfafa masa gwiwa wajen bashi hak'kinsa gujewa hakan halakane dan ubangiji xai yi fushi dake fushi mai tsanani,

kinga babu rahama ga mutumin da Allah yake fushi dashi wanda baya tare dashi,

nasan ke ta musamman ce daban kike kina tsoron fushin Allah kina kujewa sab'a masa sannan kina son mijinki kina kuma tausayin mijinki sannan kina da tausayin rai wanda baxaki so ace ta dalilinki wani ya cutu ba,

kina da biyayya wajan mijinki dan gudun sab'a masa kada kiyi jayayya da duk wani yanayi da mijinki xaixo miki da shi wanda kinsan babu sab'awa Allah a cikinsa.

gaba d'aya maganganunsa sun kashe mata jiki hawaye suka sauko mata tana jin ya xuge xif d'inta yana mata wasu irin kalamai na cikin murya k'asa k'asa yace " jannat are u ready "tayi shiru sbd magnar tashi tai mata nauyi.

a hnkl yake shafata tuni hanjin cikinta ya kad'a ya d'an saurara kad'an yana kallonta yace "beautya ki nutsu plx naji jikinki na rawa ki kwantar da hanklainki baxanyi abinda xai cutar min dake ba" da hikima ya rabata da kayan jikinta tass ba tare da tai masa musu ba hawaye ne kawai suke xuba ajikinta kamar anbud'e fanfo

ganin had'ad'd'iyar surar jikinta yasa shi rikicewa idanunsa tamkar sun makance ya janyota jikinsa kamar xai cinyeta yana mata wasu xafafan kiss wanda bata tab'ajin yai mata irinsu ba haka yacigaba da kissing din duk inda yaci karo da shi na jikinta.

jikinta na rawa hawaye na xuba a idonta ko kad'an takasa hanashi duk abinda yakeyi asalima tausayin shi takeji yanayin yanda yake wasu irin kalamai da kuma yanda yakewa jikinta kasan yana cikin mugun yanayi mara misaltuwa yana mata komaine cikin matuk'ar xafin nama.

wani fage ya shiga nadaban wanda anan zance yasha bambam dan tuni ta mance da nasiharsa ta shiga kuka baji ba ba gani kuka sosai take tana kai mishi duka wanda bata son ma tayi shi ba,

yadda batayi ba dan ta kwace jikinta ta kasa sbd nesa ba kusa ba tasan yafi k'arfinta tun tanayi da muryarta har sai da sautin muryarta ta ta dusase.

shi kam sam ! bai son tanayi ba dan yashiga wani yanayi wanda bai tab'a jin kansa cikiba yanayi wanda bai son a wacce duniya yakeba baxai iya gane me take masa ba shidai babban burinsa ya kai inda yakeson kaiwa.

sai da yab'ata lokuta masu yawa sannan ya kyaleta dan yaji jikinta ya saki da sauri ya jijjigata had'e da kwala mata kiran da sai da d'akin ya amsa abinka ga dare.

da kyar tayi k'ok'arin bud'e fatar idonta ta kasa sbd kukan da tasha.

ganin fatar idonta na motsi yasa ya k'ank'ame ta yana ajiyar xuciya mai k'arfin gaske.

da sauri ya saketa ya shiga toilet ya had'a mata ruwan xafi baya buk'atar detol dan bashi da amfani a irin wannan yanyin ya na k'are takure fatar wajan sannan ya na xuba wasu kwayoyin cuta ya kuma kashe wasu muhimman abubuwa da yake taimakawa wajan yak'i da cuta da kuma kashe wasu kwayoyin halittar da suke hana saurin d'aukan cuta wacce xata addabi wajan musamman wacce take amarya.

da sauri ya dawo ya d'auketa tamkar sumammiya ya na shiga ya direta a bahon ya barta tsawon lukuta ruwan xafin ya ratsa jikinta yai mata wanka k'arfin jikinta ya fara dawowa sbd wannan ruwan xafin data shiga amma jikinta amace yake d'aki ya dawo da ita ya kwantar da ita had'e da lullub'eta da bargo.

tun da ta jita cikin ruwan xafi idonta ya fara lumshewa kafin ya fito daga toilet d'in tafara gyangyad'i

bacci mai nauyi ya kwasheta.

ajiyar xuciya yayi ganin hnklinta ya kwanta tunda ta sami bacci jikinsa amace ya shiga toilet yai wankan shima shi kad'ai yasan irin yanayin daya tsinci kansa aciki yasamu wata nutsuwa da wani farin ciki had'e da kaunar matarsa tamkar yau yafara jinsu bayan ya fito daga wanka sallah ya tayar yayi nafila yanawa jannat d'insa kyawawan addu'o'i sam ya manta da kansa dan yanxu jin rayuwarshi yake tmkr ta jannat bayan ya idar ya hawo kan gadon ya shiga cikin bargon ya janyota jikinsa yana jin masifaffen sonta

bai dad'e da kwanciya ba aka kira sallah a hnkl ya xame jikinsa ya d'auro alwala ya tada sallah yana idarwa ya waiwayo yana kallonta mik'ewa yayi ya hau kan gadon ya tsurawa kyakkyawar fuskarta kallo hannunsa yasa yana shafa fuskar a hnkl ta bud'e idonta ido biyu sukai da sauri ta kauda kanta cikin sassanyar muryarsa yace.

"kitashi kiyi sallah"

a hnkl ta tashi daga kwancen datake bargon jikinta ya xame sam ta manta ba riga ajikinta ganin ya k'urawa kirjinta ido yasa ta ankara a k'ufule taja bargon haushi ya kamata janyo rigarta yayi dake gown ce ya mik'a mata ta amsa batare da ta bari sun kuma had'a idoba juya mata bayayi wato ya bata dama tasa rigarta.

cikin gaggawa tasaka rigar tana k'ok'arin mik'ewa xafi sosai taji musamman data fara tafiya ba shiri ta tsaya tana k'ok'orin daidaita tafiyar tata yanda baxata ji xafinba ba yadda taso ta fara d'ingisawa dan d'ingishin ne kawai ya rage mata xogin dataji lokacin data fara tafiya.

a hnkl ta d'ingisa ta shiga toilet d'in fuskarta a damk'e.

binta yayi da kallo yanajin wasu abubuwa wanda bai tab'a jinsu ba.

bata dad'e ba ta fito yana kallonta ta data sallah bayan ta idar ta jingina jikin bed d'in bacci mai k'arfi ya kwasheta.

ganin tana bacci sosai yasa ya d'aukota daga k'asan ya ajjiyeta kan gadon ya lullubeta da bargo ya zuba mata manyan idanuwansa yana mata kallon da shi kad'ai yasan ma'anarsa dan jin xuciyarsa yake kamar xata fito sbd axabar sonta dayake ratsa ilahirin jikinsa.

bata farkaba sai 11:05

tayi mmkin baccin datayi tana farkawa suka had'a ido da idanuwansa da sukayi jajur had'e da k'ank'ancewa lokaci d'aya.

da sauri ta kauda kanta dan haushin sa takeji tana k'ok'arin mik'ewa da sauri ya sureta daga gadon ya ajjiyeta a k'asa.

wafce jikinta tayi ta shiga toilet tai wanka ta yi brush ta fito ta sameshi ya tsurawa kofar toilet d'in ido ta bud'e jakarta ta d'auki kaya xata koma toilet d'in tasa ya mik'e hannuwanshi xube cikin aljihunsa. "ah beautyna bari na fita kisa kayanki tunda kin mai dani suriki" ya jefeta da wani shu'umin murmushi.

bata kalleshi ba sai bayan ya fita ta harari bayansa had'e da murgud'a baki

bayan ta shirya ta fito tana d'ingishi tanufi falo hangoshi tayi xaune kusa da breakfast d'insu mmk ya bata ta k'araso ta xauna nesa dashi.

taso ta bashi dariya ganin yanda take kunbure kunbure bai tuntsira ba amma sai da murmushi ya sub'ce masa.

kusa da ita ya janyo breakfast d'in ya xuba mata abincin da yai musu mmk sosai ya bata dama ya iya girki irin haka ?kamar tayi mgn ta waske dan haushinsa takeji.

"barka da tashi beautyna"

kamar baxata yi mgn ba da kyar tace,

"yawwa"

motsin bakinta kawai ya kalla yasan abinda tace dan muryarta bata fito ba.

d'eban breakfast d'in tayi tana ci tmkr bata son ci.

tsura mata ido yayi cike da birgewa tsakanin daren jiya xuwa yanxu shi kad'ai yasan yanda yakeji game da ita.

ganin tak'i cin abincin da d'an yawa yace,

"plx beautyna kada ki wahalar min dakanki ki ci abincin nan"

k'uluwa tayi aranta tace wahala ta wuce wacce kaimin jiya)

ya girgixa kai yayi kwata kwata ta canza masa wani yanayi narashin jin dad'i yaji shi ciki.

ya matso kusa da ita ya rik'o hannunta

"narasa wacce kalar mgn zan fad'a miki bansan irin adadin gdyr da zan miki ba bani da abinda zan biyaki dan kin fi k'arfin duk wata kyauta da zan miki,

ya girgixa kai yana jin tabbacin hakan.

"kin fi k'arfin komai dan kin min abinda baxan iya miki komai ba sai kyakkyawar addu'a ita kad'aice xata biyaki tsare min kanki da kikayi"

ya lumshe ido ya janyo ta jikinsa taso ta kwace ta kasa dan baya mata rik'on rago rik'eta yake gam ajikinsa tamkar wanda xa'a kwace masa ita.

"kin min hidimar da addu'a ce kawai kyautarki da kuma rayuwa ta kin samu wani babban matsayi wanda banyi tunanin shiba kin xama sirrina kinsamu wani matsayi da mutuncin wanda har abada baxasu gushe ba duk lokacin dana kalleki ina ganin matsayinki da mutuncinki kwance akan fuskarki,

narasa dame zan saka miki?

na baki kaina rayuwata bani da wani sirri bayan ke jannah ! ban san ta inda zan fara miki bayani ba dan kin wuce duk iya abinda zan iya fad'a"
Chapter 66 · 0% Book details