Sashe 75
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya tashi yana kallon fuskarta ya mannata mata kyawawan kiss a fuskarta ya fice.
bai jima da fita ba ya dawo da sauri .
"beautyna banyi mantuwa ba ?"
ta kalleshi da mmk
"ya khaleel baka manta komai ba "
ya d'an xaro ido
"any'a kuwa ?"
turo baki tayi
"plx katafi kaje na matsu insha garin nan"
yarfe hannuwansa yayi
"sorry sorry jannah ta ina tunanin kamar nayi mantuwa? oh ! "
da sauri yai wajanta ya d'age mata riga
ya mannawa cikin ta kiss
" zan dawo yanxun nan ban yadda da motsi mai k'arfi ba kada ki bige min ajiya sannan ki kulamin da ita da kuma kanki yanxu zan dawo "
kallonshi take cike da xak'uwa na ya tafi ya kawo mata dan ta matsu ta sha marmarinsa ya isheta
ya fice yana dariya yana fita tasaki ajiyar xuciya kafin ta k'ara motsawa ya shigo yana dariya k'asa k'asa tana k'ok'arin mgn ya katseta
"sorry sorry nayi mantuwa zanyi missing d'inka nawasu y'an lokuta kafin na dawo ki kular min da kanki"
ya fice daga falon tana jin motsin tashin motar sa sannan ta saki numfashi tana girgixa kai fuskarta d'auke da dariya mara sauti
"ya khaleel kenan"
ta furta a hnkl kamar mai rad'a
ta ki shingid'a akan kujerar bata dad'e da kwanciya ba bacci yai a won gaba da ita
bata farka ba sai da ta kwashe 4 hours da sauri ta tashi ta yi sallah Dan lokacinta har ya k'ure ta kalli agogo 5:12 na yamma tayi ajiyar xuciya tana mmkin me ya hana ya khaleel da wowa ga sha'awar garin kwakin ya isheta dan ko baccin datayi mafarkin sa tayi janyo wayarta tayi ta kirashi wayar akashe d'an k'aramin tsaki taja ta mik'e da sauri ta fita harabar gidan mai aikinsu ta kira tace taje ta siyo mata garin kwakin ta koma falo ta kunna tv tana kallo bata jima ba mai aikin nasu tadawo tace ta had'a mata shi yanxun nan
bata dad'e ba ta kawo mata ta kalli had'in yawunta ya tsinke dan had'in yayi tuni ta fara sha sai da takusa shanyewa sannan ta ajjiye badan bataso ba sai dai cikin ya cika hnklinta ya kwanta tunda tasha garin
wayar ta d'auko datake kusa da ita takira wayar shi still akashe dai dai time d'in da aka kira sallah magrub ta mik'e tana mmkin wannan abun
bayan ta idar da sallar ta kuma kira shiru akashe ranta ya b'aci sosai tana tambayar kanta
"meyasa ya khaleel ya kashe waya ?"
ta xauna laximi bayan ta gama axkar ta kuma kira nan ma shiru hnklinta ya fara tashi ta kira numb d'in momy,
momy tace bai xoba ta ajjiye wayan tana tunanin me xatayi haka taita ki ran wayan akashe tuni kwallah ta taran mata tana k'orafin muddin ya dawo xata nuna masa b'acin ranta a haka har aka kira isha'i ta tashi tai sallar tana addu'ar Allah ya dawo mata dashi lfy ta kuma kiran wayan nan ma still akashe
wasa wasa har wajan 12:28pm babu shi ba lbrn sa wayan shi akashe hnklinta yai mummunan tashi kuka sosai takeyi ta kira y'an gidansu duka ba Wanda yaje gidansa hnklinsu ya tashi sosai 1:00 nadare suna cikin gidanta kowa k'ok'arin Kiran numb d'in yake akashe.
jannat kam kuka take bana wasa ba xaxxab'i ya rufeta ilahirinsu cikin firgici da tsoro suke kowa da abinda yake sak'awa xuciyarsu a k'untace sunyi xugum a falon jannat.
matan manyan ne kawai basa kuka sulthana da Hindu hjy murja da Rubayya kuka suke sosai babu me rarrashin wani suna cikin wannan halin na ha'ula'i har a kai kiran sallar asuba babu Wanda ya runtsa Dan idon kowa abushe yake jikinsu asanyaye sukaje sukayi sallah maxan suka dawo. suka tattauna nan da nan suka bawa police reporte da pic d'in sa yinin ranar haka suka yini babu Wanda ya iya shan koda ruwa
Alhaji Adam ched'e yakasa xaune ya kasa tsaye sintiri kawai yake dady yana lallashinsa ilahirin jikinsa gumi yake fidda wa sanbatu kawai yake xuciyar shi na xargin danginsa cikin masifa da jin xafi yake magana
"Dr bashir nagaji ! nagaji ! dangina axxalumai ne mak'iya nane su suka sacemin y'ay'ana suka b'ata min rayuwa da bak'in ciki bayan Allah ya dawo min da su su ka kiramu awaya suka sheda mana duk sai sun kashe mu shine xasu fara da khaleel ?
me yai musu??
ni ne avokin gabarsu su kashe ni su kyalemin y'ay'ana! khaleel ba saceshi akayi ba akwai abinda ke son faruwa dashi,
innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ka kare min shi!"
*Ummee Garkuwa*
[9:26AM, 1/9/2017] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
113&114
*Ummee Garkuwa*
furxar da huci dady yayi yana jinjina abin shi kanshi yasan baxaiyi yu ace kamar khaleel ansace shi ba akwai dai mummunan abu da xai faru dashi ya kalli Alhaji Adam ched'e yanda jikinsa ke fidda gumi idanunsa suka yi jaa tashin hnkli b'aro b'aro a fuskar ya girgixa kai xuciyarsa na k'una.
"Kayi hkr Adam komai muk'addari ne daga Allah idan khaleel ya mutu fatan mu Allah yasa muga koda gawar shine hakan xai rage mana rad'ad'in rashinsa...."
"ya isa dr bashir ! jikina baya bani xamu ga gawarshi illa ina tunanin yana cikin mayuwacin hali,
kowaye yai min wannan aikin sai na d'auki mummunan mataki,
baxan iya jurewa ba mummunan hukunci zan d'auka da katab'a min khaleel kwara ya tab'ani !"
ya k'arasa mgnr idanunsa kamar xasu xubo da kwallah.
ba shiri dady ya matso kusa da shi dan ya kwantar masa da hnkl
"kwantar da hnklinka Adam...."
katse shi yayi cikin d'aga murya.
..."bazan iya ba Bashir ! bazan iya ba narasa khaleel hnklina ya kwanta ??
baxaiyiyu ba tashin hnklina rashin sanin inda yake,
Natsani dangina su kad'ai nake xargi dan tun farko basa son aurena da uwar y'ay'ana,
wannan wacce jahilar k'iyayya ce meyasa baxa su so abinda nake so ba??
Allah ya isa tsakani na da su !"
"Alhaji ya isa ! ya isah mana zargi fa kakeyi baka da tabbaci ka nutsu babu wanda ya isa ya d'au rai sai Allah "
girgixa kai Alhaji Adam yayi fuskarsa acukume ransa ajagule kai kace bai tab'a fara'ah ba.
"nutsuwa Bashir !? tayaya ? zargina gsky ya fad'amin baka san irin rigimar da akayi dasu bane lokacin auren har gobe abin na k'ok'on xuciyata,
sam baxan manta ba !
ina ma mahaifina ya na nan daya ga irin rashin adalcin da danginsa sukai min !"
ya k'arass da xubar kwalla a ido d'aya kukan daya fi ciwon xuciya axaba.
kasa mgn dady yayi dan shima dauriya ce kawai shi kad'ai yasan irin abinda yakeji axuciyarsa bai tab'a rasa d'aya daga cikin y'ay'ansa sai yanxu mafi soyuwa aransa kaf cikin y'ay'ansa yafi ji da khaleel dan shi yafara haifa.
shiru sukayi a falon kowanne yayi jigum cikin axababban yanayi
wasa wasa yau kwana 4 da b'atan ya khaleel jannat ta rame tayi bak'i kullum cikin axabar kuka take rabon da taci abinci har ta manta data xauna bata da mgn sai sambatu tana sambatun tana kuka tun suna tausayin kansu har sai da suka dawo suna tausayin yanayin data ke ci wanka wannan sai an takura mata takeyin shi bata iya komai data xauna xai sambatu kala kala mai rausayi baxai iya jure sauraronta ba.
yau ma dakyar hjy murja ta tursasata akan ta shiga toilet tayi wanka da kyar ta shiga tana jinjina abin aranta sam baxasu gane bak'in cikin data ke shiga muddin ta ganta a toilet abubuwa da dama take tunawa rayuwar ta da khaleel ta kalli hand shower data ke hannunta ta tuno lokacin da suke wanka
"beautyna da kaina xan miki wanka bana son ki fiya motsi da yawa kada ki bige min ajiyata....."
kuka tasaki sosai had'e da tsuruwa hand shower d'in ido.
kullum suka shiga toilet sai ya jik'ata da ita
tana dariya yana dariya suna facing facing da ita
surutu ta fara yi had'e da kuka mai tsuma rai a toilet d'in
"kin san inda ya khaleel yake ?
kin san halin daya ke ciki ?
suwaye suka rabani da shi ? sun rabani da rayuwa ta tayaya xan rayu bana tare da ruhina ? wacce irin rayuwa xanyi xuciyata bata gangan jikina ?
meyasa kuka rabani da shi ? kina kallo suka rabani da rayuwa ta ? meyasa baki hana ba ? "
kuka sosai takeyi ne had'e da gunji.
"kada kici amanar shi kin manta shine ? kullum kina hannunsa yana ji k'ani da ruwan da kike xubarwa ? kece kika sace min shi ? ni ma kisace ni ! muguwa !! " tai cilli da hand shower d'in tana dukan jikin bangom toilet d'in ta kwara ruwa ajikinta tana murxa soso stiil surutan takeyi tana kallan kumfan hannunta
babu abinda ta tuno sai wasan kunfan da sukeyi ya shafa mata ta shafa masa
kuka ta saki na axaba xuciyar ta na tuk'ik'i
" beautyna kunfa taiwa kyakkyawan jikinki kyau tamkar sbd ke akayi ta, ina sonki jannah ! ko mai kikayi kyau yake miki......"""
ihu tasa
"wayyyyo ! baxanyi wankanba wllh baxan k'arayi ba muddin babu ya khaleel d'ina rayuwar ma baxan rayuwa ba xan
kashe kaina ! ina ya khaleel kaxo kaga kumfa ajikina !! nafi k'aunar mutuwa da wannan rayuwar da bansan inda khaleel yake ba"..
afusace ta kwara ruwa ajikinta garin rarume ta k'ume kanta abango kan yai k'ara nan da nan ya d'aure taji kamar an buga mata k'arfe.
axabar datake ciki tafi wannan bigewar surutu takeyi tana ganin juwa na rashin cin abinci ga kanta yai mugun nauyi ga axabar da xuciyar ta take mata tuni ta fara layi komai juya mata yake
" kana ina ya khaleel kaxo ka ga beautynka jiya ka fad'amin amafarki xaka xo yau meyasa baka xo ba ? kataho ! kasan baxan rayu ba bana tare da kai ? waye ya rabani da kai wanne mugun ne !!? sai na kashe shi ! na kashe kaina na kashe kaina !" ta fashe da kuka tana girgixa kai ta finciko rigarta tana k'ok'arin sakawa tsurawa rigar ido rayi tana gunji na axaba