Sashe 29
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malan yace mutane ne iri iri marasa tsoran Allah da sai kaunar duniya basa taba tunanin xaman kabarinsu basa tunanin yaumul hisaab duniya kawai sukeso cikakken me imani ne yake tuna Allah adukkan lamarinsa Ku ga ikon Allah kuji wani xalunci, araba yaya har guda uku da mahaifiyarsu da mahaifinsu da danginsu a watsasu a duniya sbd bakin xalunci ba abarsu haka ba sai da aka jefesu da mugun sihiri na kiyayyen junansu ta tambadewa, innalillahi wa inna ilaihi rajiuun, an raba musu kawuna waccen a Dubai an hadata da bakin asirin daxata lalata rayuwarta waccen a saudiyya itama an hda ta sihirin rashin kunya wannan a 9ja an hada ta da kafuri, subhanallah, amma sbd kudura da kuma iko na Allah subhanahu wata'ala sai ya hada kawunan su duk da mugun sihirin da akai musu na har abada baxasu hadu ba, Allah kenan mai yadda yaso, ya girgixa kai fuskarsa cike da tausayin jenny ya kalli fuskarta, Allah kadai yasan halin da iyayensu suke ciki, musammn mahifiyarsu, Yaya uku ris ! Ita wannan yan biyu aka kwana arba'in aka rabasu da nonon mahaifiyarsu, bata gama ficewa daga radadin batansu ba ta kuma haihuwa still aka kuma sace yar, na tausaya musu duka daga su har iyayensu, ya mike xuwa gobe duk yadda ake cike na dawo kafin nan nasan Dr bashir ya dawo Allah ya bata lafiya, ya fice yana jinjina al'amarin suma haka suka tashi jikinsu asanyaye suka fita khaleel yana xaune awajan ya kura mata ido tausayin halin da take ciki da kuma soyayyar ta mai karfin gaske yake ji tana xagaye ilahirin sassan jikinshi da kyar yatashi ya barta hade da tofe ta da addu'a
**********
Karfe uku da rafi na dare yana xaune yakasa runtsawa alwala ya dauro ya fara jera na filfili zumbur ya mike hnklin nakan yaje ya duba ta ya kalli agogo ya girgixa kai ina dare yayi, tun yana iya jurewa har sai da yaji ya kasa ya fito daga dakinsa ya nufi cikin gidan bangaren inda take ya bude kofar dakinta xaune ya sameta tayi tagumi ya xuba mata ido, atsorace ta dago kai ta kalleshi wani irin sonshi taji yana ratsata ta sunkyar da kanta cikin sassanyar muryarshi taji yace ke! Dago kanki ta dago kai tana kallon kwayar idonsa da take fur babu alamun jin bacci atare da ita, akwai abinda yake miki ciwo?, sanin halinshi da tayi na bai son mgn da alama yasa ta budi baki da kyar tace ah ah
Sanyin dadi ya xiyarce shi baisan lokacin daya lumshe idanunsa ba, da sauri ya bude ya danci mur wai shi bai son raini, karta gane yana mugun sonta, kin tabbata? ya jefeta da tambaya, na tabbata ta mayar masa da amsa, asanyaye yace masha Allah, yakamata ki kwanta ki huta dare yayi sosai cikin wani yanayi na musamman tace tohh! Ya matso kusa da ita ya janyo bargon lullubarta ya kalli fuskarta, oya kwanta, ta kwanta ya lullubeta da bargo sannan ya fice ta murgudawa bayanshi kallo sannan ta runtse ido plx ya kahaleel kana son hauka tani da wannan salon naka, da kyar ta samu tai bacci
Tun kafin yakarasa dakinsa yake jin dadyn jennyn Sa ta farka yanayin daya ganta ciki tayi kyau duk da tana cikin damuwa oh ! Jenny ta musamman ce ! Komai nata na musamman ne ina sonki jenny plx kema kina sona ki daina wahalar damu kice kawai kina sona, baxan iya yadda kike so ba Sam ! Aa shiga daki nutsuwa ta musammna yasamu kansa aciki bai San lokacin da yai murmushi yasa hannu ya shfa sajensa a hnkl ya furta, nine mallakin ki ni zan mallake ki nafi kowa dacewa da in xama naki ina sonki jenny yana nan xaune har akai kiran sallar farko yatashi yai raka'atainil fijr sannan ya tafi masallaci
************
Washe gari gidan tsit babu annuahuwa kowa ka kalla a damuwa yake da kuma tausayin rayuwar Jennifer tana kwance adaki wayar ta tai kara bata son numb din ba ta daga muryar sulthana taji, oyoyo Anty jenny munyi missing dinki,
Cikin farin ciki tace nima haka, kuna lfy ? Hmm Anty jenny ba sauki,
Dariya jenny tayi sulthana kinsan me kikace kuwa ?
Tsaki sulthanan tayi cikin fada tace me nace ?
Murmushi Jennifer tayi naji kince Anty shiyasa nayi mmk,
Hello jenny Hindu ce
Oh ! Hindu kin amshi wayar ne ?
Da fada tace ko bakaya bukatar jin muryarta kinji nace nice sai kin wani maimaita taja tsaki,
Daga cen gefe taji sulthana tana cewa dallah Malama bani wayata idan kin matsu ki kirata da taki mana,
Hindu tace baxan kiraba da taki nai niyyar yi fitsararriya nan danan suka fara fada kashe wayar Jennifer tayi hade da tagumi ita da yan'uwanta an maidasu makiyan juna koma waye yai musu wannan xaluncin bai kyauta musu ba, karara motoci taji da sauri ta tashi ta leka dady ya dawo ta fada hade da rike kirji komawa tayi ta xauna mutum adali mai tausayi da karamci
Bayan ya huta yasa aka kira masa Jennifer dan tun jiya yaji lbrin komai yayi mmk hade da ta ujjibi kanta akasa ta sunkuya ta gaishe shi ya tambayeta ko tana jin wani ciwo a jikinta, tace ah ah, suna xaune haisam suka shigo shida su hindu da sulthana dady yace su hau sama kafin malan yaxo kaf gidan sunyi mmkin mugun kamar da sukayi da juna xuciyoyinsu cike da mmkin wannan lamari dakin Jennifer ta kaisu a ya tsine hindu take kallonta, kinji haushi jenny ki tare gidan mutane matsayin Yar aiki, kafin jenny ta bata amsa sulthana tace taxi Wanda yake yawon dabanci, akufule hindu tace, kema wata tarbiyya gareki ? Tarbiyyar da bakya ganin darajar kowa duk tsufan mutun yarone awajanki,
sulthana ta hararesu duka naji tunda ba dabanci da kwacen kayan mutane nake ba sannan ni ba arniya bace,
Kwankwasa kofa akayi khaleel ne ya shigo bai kallesu ba idonshi akan jenny, fuskarshi a daure yacewa jenny,
Kin shafa wannan ruwan addu'ar ? A a ta bashi amsa dauko ki shafa, toh tace masa batare da ta mike ba, nop ki tashi ki shafa yanxu ina kallo sbd yanxu malan zai dawo ta dauko ruwan tashafa a furkarta, yace yayi Kyau sannan ya fice, hindu ta tabe baki shi kuma wannan dan xafin kanfa ?
Sulthana tace sai wani hura hanci yake kamar barren soja amma fa ya hadu, hindu tace kirar jikinshi taimin kana ganinshi kasan yana ji da kansa ina son maxa irinshi cikin jin haushi jenny tace to malamai ya isa haka ! Murguda baki sulthana tayi wllh baxa a hanamu yaban me Kyau ba karar wayar jenny ce ta katse su Momy tace su sakko kasa dukansu suka sauko malan ma yaxo ga dady, malan yace sannunku bain Allah suka amsa da yauwa, Jennifer ya kira sunanta wanne irin mafarki kikayi jiya, a hnkl tace gani na nayi cikin wani katon rami, kina yin irinshi ko jiya kika fara ?
Tunda na mallaki hankalin kaina nake irin wannan mafarkin, da sauri hindu tace, wllh nima haka, irin shi nakeyi,
Sulthana ma tace nima haka irinshi na keyi, kafin ta karasa suka ga jenny ta dungura numfashinta ya dauke idonta arufe amma yana motsi da sauri sukayi kanta hnklinsu atashe daki suka kaita
***********
Malan suka kebe shida dady daya khaleel malan ya jinjina kai Dr bashir ! Yakira sunan dadi, akwai matsala gagaruma makarin sammun jikin yarinyar nan shine ta auri musulmi, gaban dady ya fadi shi kanshi khaleel wani mugun shock yaji girgixa kai malan yayi wani shedanin aljinine ajikin yarinyar nan baxai barta ta karfi shahada ba muddin ta auri musulmi xai kyaleta dan shi baya son aure asalima hana wa yake shiwa ? Dady ya tmby shi aljanin malan ya bashi amsa, dady yace toh malan yarinyar nan ba yata bace shari'ah bata amince da haka ba, a a Dr bashir malan ya katseshi a ina iyayenta suke ? Ba Wanda yasani, sannan lalura ce ta taso muhimmiya da kuma uxiri, xa ajira ne har sai anga iyayenta sannan xa a fiddata daga cikin duhu ?, in dai yarinya ta amince magana tayi sannan su marinka ba musulmai bane amma dole xa a fada musu ajiyar xuciya dady yayi, yana jinjina lamarin khaleel kuwa tuni gumi ya jikeshi sharkaf, malan yace muddin kana da Wanda ka yadda dashi da kuma addiminsa da tarbiyyarsa a daura mata aure dashi, hakane malan ina dasu dan naga tasu taxo daya da mahboob Dana ba matsala na hadata dashi danna San baxata kiba hamdala malan yayi Allah yaska da alkairi Dr bashir kayi jihadi Allah ya biyaka murmushi dady yayi bakomai da na kowa ne shikam khaleel suman xaune yayi wani abu yaji me dafi da xafin gaske ya sokeshi da karfi jin an ambaci mahboob xa a. Bawa jennyn Sa =Ø-Þ=Ø-Þ=Ø-Þ=Ø-Þ
By
*Ummee Garkuwa*
For comments
08037251895
[7:22PM, 12/5/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
49&50
Girjin shi yaji yana xafin gaske tamkar ana babba ka masa wuta numfashinshi da kyar ya ke iya saita shi,
Malan ya cigaba da cewa, Dr bashir na jijina maka irinku mu keso Ku yawaita aduniya masu taimako dan Allah, masu jajircewa akan d'a koba nasu bane Allah ne kawai xai biyaka da mafificin alkairi bakomai malan shi d'a na kowane baxaka ki mutum ba koda yaka sance ba addininku daya ba, sbd bakasan gaba, malan ya mike xan wuce Dr duk yadda ake ciki muyi waya, amma maganar auren nan in son samune kada ya wuce satin nan, murmushi dady yayi cikin gwarin gwiwa bakomai malan ko gobene ashirye muke,
Shima malan murmushin yayi hakane Dr Allah yasanya alkairi, ka tamvy ta bakin yarinyar ko tana da abinda xatace, insha Allah xanyi haka nagd sosai, malan ya tafi yana zabgawa dady addu'a ta samun rahama,
Saukar da numfashi dady yayi ya kalli khaleel,