Sashe 79
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jinjina kai dady yayi ya furxar da huci
"ni kaina nayi xarginsu duk da ban tabbatar ba amma ko kad'an xuciya ta batai min tunanin murja ba ! muje mutafi gaba d'aya dan nasan hnklinsu atashe yake."
dake sun warke basu jira b'ata lokaci ba suka koma cen inda danginsu suka taru suna jiran xuji abinda Abba xaice duk xuciyoyinsu cike da xargi kala kala jikinsu asanyaye.
tana kwance tana nishi tana jiran shigowarsu taji shiru tana k'ok'arin mik'ewa taji wani irin ya mutsawar ciki kafin ta yunk'ura gaba d'aya cikin ya d'aure yana mata axabar ciwo kamar xai fashe mmk abin ya bata
"na shiga uku ni murja daga ciwon k'arya kuma sai na gaske ?"
a hnkl a hnkl ciwon ya lafa taji dad'i ta mik'e ta fito harabar asibitin inda take tsammaninsu basa nan ta shiga d'akin da aka kwantar da su khaleel basa nan hnklinta ya tashi tana k'ok'arin fita suka had'u da dr fahat ta galla masa harara.
"kinga basanan ko ? sun tafi jana'ixa "
banxa tai dashi ta fice mai adaidaita da tsayar ta nufi cen gidansu me gadi yace suna cen babban gida wata iri take jin kanta kafin ta isa babban gidan ched'e cikinta ya kuma murd'awa a adaidaita tasha axabar wahala kafin ya saki tayi kakin wahala taji k'aton abu ya cika mata baki da sauri araxane ta tofar da shi wata uwar gudan jini k'atuwa kamar tsoka ta gani kamar tasa ihu dan bak'in ciki mai adaidaita ya sauketa k'ofar babban gida ta shiga tana haki dan jikinta ya saki duka
tana shiga daidai lokacin da dady yake k'ok'arin basu lbr
hjy Nabila ta hangota tana tafiya da kyar da gudun tsiya hjy Nabila kamar yarinya ta k'arasa wajan murja tana xuwa ta shak'eta shak'a bata wasa ba da kyar dangin ched'e suka kwace ta suna mmk dady ya girgixa kai yana yunk'urin basu lbr takaici ya hanashi mgn ya xabgawa hjy murja mari ya shak'ota shima yana magana axafafe
"kasheta xanyi ! ni xan k'arasa ki murja kin cuceni ! kin xalunce mu ! "
da mmk jannat da dangin Abba suka kwace murja cikin mmk d'aya daga ciki yace
"kunbar mu a duhu me murja tai muku ?"
dady ne ya fad'a musu komai suna ji sukayi hmdl had'e da tsananin mamaki wani tsoho daga cikinsu muryar shi na rawa yace
" murja kin cuce mu sbd ke muka rabu da d'an uwan mu sbd makircinki muke gaba da junanmu muna xargin kawunan mu kin rabamu da d'an uwanmu ! lallai kin manta tijarar mu da kanmu xamu kashe ki !"
waje ya kaure da hayaniya ched'e family sun kafe akan su xasu kasheta da kansu dan su d'au fansa.
ba uban daya isa ya kwace ta.
*Ummee Garkuwa*
[9:47PM, 1/10/2017] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
119&120
*Ummee Garkuwa*
kafin suyi wani yunk'uri axababben ciwon cikin ta ya murd'a ta ta dafe cikin cikin mugun yanayi ta sheme a wajen da mmk suke kallonta dukansu ta dink'a birgima ganin haka yasa dady ya girgixa kai ya dubu ched'e family
"kubar ta da wannan halin ya isheta axaba tun anan duniya 1"
da mmk suke kallon dady dan basu san abinda ya faru ba,
dady ya basu lbrn komai sukai hmdl suka godewa Allah
jannat bata son komai ba lbrn da dady ya bayar ne yasa ta jin mmk matuk'a kanta ya d'aure kuka mai d'aci ya kufce mata da kanta take tambayar kanta
"dama soyayyar data nuna musu ta k'arya ce ? na makircine ? tabbas banda dady ne yabada lbrn data k'aryata !"
bayan ciwon cikin nata ya lafa tayi kakin axaba k'aton gudan jini ya cika mata baki ta furxar dan bashi dad'i abaki,
dukansu suka kalli gudan jini cike da mmk,
ta mik'e daga kwancen ilahirin jikinta ya jik'e da gumi ta ya mutsa fuska ta kallesu duka tasaki murmushin axaba
"meyasa baxaku kashe ni ba ? kwara ku kashe ni da wannan axabar murd'awan da cikina yake,
tabbas asirina ya tonu bakuyi mmkin abubuwan dana aikata muku ba tayaya nayi su ?:
lokacin dana aure Adam ched'e na aureshi ne dan naxama wata aba a duniya sbd ance min baya haihuwa kwatsam bayan auren mu dashi matarsa ta samu ciki naji bak'in ciki mara fisaltuwa naso na kashe ta Allah yai da sauran kwanan ta aduniya bayan ta haifi y'an biyu da kwana arba'in na sace su duka da taimakon malamin daya ke min aiki dan kafin na watsa su agari sai dana basu ruwan maganin da har abada baxa su tab'a had'uwa ba koda sun had'u sai sun kashe kawunan su dakaina na bawa jamus rik'ak'k'en d'an daba hindu nabawa fahat Jennifer bayan na musu asirin da xasu tashi mabanbanta addini ni na had'a Jennifer da arnen aljani dan ya hanata karb'an musulunci na kuma had'u hindu ta tak'adiri dan ta watse a duniya kuma nasan duk inda suke sbd ina bibiyar rayuwar su,
bayan ai haifi sulthana na karb'o shashatau sbd matakan tsaron da kuka saka ya saku nannauyen bacci wanda baku farka ba sai da kuka kwana kuka yini na bawa fahat ita bayan na bata ruwan maganin dana ba sauran y'anuwanta na kuma had'a ta da fitsararriya aljana nace ya watsa ta aduniya kada yabar wajan sai yasan waya d'auke ta sbd mu dink'a bibiyar rayuwar su kada su had'u da juna ni nasanku nasan inda kuke rayuwa kuma ina ganinku duk hanyar dana san baxaku had'u da iyayenku ba ita nake bi fahat yaci amanata dan nasan idan bashi ba bawanda ya isa ya had'aku da iyayenku duk na tura shi ya gano min halin da kuke ciki sai yace min nrml har hayar wata tsohuwar mata nayi dan jikina yafara bani mugun abu akan taje ta gano min inda jannat take aiki taje tace ke kad'ai tagani,
wayar xa aka kiraku kwana ki ma ninasa akiraku sai kuma kiran yaja min kuskuren aiki nakasa aiwatar da komai sbd kuna tare sannan kuna addu'a na cuceku sosai ku gdw Allah dan naso kashe ku duka sbd b'atamin aikin da kukayi....."
tashare uban gumin daya karyo mata ta jinjina kai tana ya b'una fuska dan tafara jin murd'awar da cikinta yake kafin tayi wani motsi cikin ya murd'a fiye dana d'axu ta cukume cikin cikin mayuwacin hali tana kakari birgima sosai tayi tana wani irin nishi kamar ranta xai fita,
dukansu tsura mata ido sukai cen ya lafa tayi kakin data keyi idan ya lafa tafurxar da k'aton uban jini mai kama da k'atuwar tsoka hawaye masu k'una ya xubo mata ta kallesu gumi ya jik'a mata fuska na axaba
"kunci nasara akaina dan k'arfina ya k'are banda fahat yai min wannan illar da sai na d'au fansa koda a iya kansa ne "
hajiyarmu cike da jin haushi ta buga mata sandar hannunta
axabure hjy murja ta kurma ihu dan bata san da dukanba shammatar ta hajiyarmu tayi
"banda kina shed'aniya kina cikin wannan halin kina kiran d'aukan fansa ! tubane a gabanki sbd kin kusan shukan abinda xaki girba ! babu abinda ya dace dake irin ki tubarwa Allah !"
hawaye suka xoba murja takasa sharewa
"hajiyarmu kinji fa da kunnan ki abinda na aikata nasan baxaku tab'a yafemin ba name xan nemi ya fiyar ku ?"
hindu ta matso kusa da hjy murja dan ita tafara tausayin halin data ke ciki
"xamu yafe miki umma amma du kanmu muna cikin k'iyayyar ki matsanan ciya halin da kika shiga ya ishe mu ishara,
meyasa baki fad'a mana hafix yana da mata ba ? kuma kin san matarshi ta shanye shi da asiri?"
"nayi hakane dan ta axabtar dake hindu shiyasa na had'a aurenki da shi ko kad'an baya sonki sbd matar shi ta fini hatsabiban ci duk da ita bata cutar mutane bata son kowa ya rab'u da mijinta ciki kuwa hardani dan sai da tara bani dashi da kyar na saitoshi kaina"
kuka sosai hindu takeyi ta yi murmushi bayan hjy murja tagama mgn
"ya sake ni ! kwna na uku agidan shi yai min saki uku ! matarsa ce tace ya sakeni bai mata musu ba sbd yana tsoranta shiru mukayi bamu fad'a miki ba ko Abba bai sani ba dan dady ne yace abari bayanxu ba sbd bama son hnklinki ya tashi sanadiyyar hakan ciwon xuciyar ya tashi ashe ciwon xuciyar na k'arya ne ! na ya fe miki murja !"
afusace sulthana ta hankad'e hindu kamar tasa mata duka dan takaici
"baki da hnkl hindu !? idan kin yafe mata mu bamu ya fe mata ba ! baxamu yafe ba ! duk kin manta rayuwar data jefaki !? ke kam baki da xuciya ! "
a k'ufule hindu ta mik'e
"ina ruwanki da rayuwa ta ? yanxu idam ban gdw Allah ba waxan godewa ? Allah ya musanya min da wancen yaruwar,
ba na tuna ta ta wuce awajena wucewa ta har abada baxan iya rik'e mutun araina ba ni taiwa ko ? to na yafe mata !"
hajiya Nabila ta matso kusa da su ta gallawa murja harara ta ce
"sbd soyayyar ki akansu yasa na bar miki su bana kulawa dasu sosai wai duk ina miki kara ina kuma jin dad'in soyayyar shiyasa nake sonki so bana wasa ba meyasa kikai min haka ? bahaka kishiyoyin iyayen mu sukai mana ba sam ! basuyi mana haka ba murja kina da kirki duk da na makirci ne kin axabtar da rayuwata kin san yanda b'atan y'ay'a yake agun uwa ? baki sani ba ! "
tak'arasa had'e da shak'ota da kyar hindu ta kwaceta sulthana na hankad'e hindun cikin kuka hindu tace
"mama kiyi hkr ki barta da axaba d'aya"
nan waje ya kaure da hayani babu wanda ya goyi bayan ayafe wa Murja cike da mugun jin haushi Abba yace
"nasake ki saki d'aya na sake ki saki biyu na sake ki saki uku murja sakama kon munafurtar mu da kikayi sakamakon xaluncin da kikai mana Allah ya isa tsakanin mu dake !"
"wannan shine dai dai"