← Book details Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 85

Sashe 36

Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dawowarta kusadashi yasa yaji kamshinta sosai sunkuyar da kanta tayi yasa hannu ya dago mata da fuskar ta suna kallon juna taja baya ya danji haushi hakan yasa ya fisgota jikinshi yana shinshinar kamshin ta yarasa gane wanne irin kamshine me fusgar sa da take sawa dankwalinta ya xame ya kalli gashin kanta baki sidik gam ya riketa ajikinshi laushin fatarta na fusgarshi da sauri ta tureshi hade da shagwabe fuska, plx ya khaleel sakin ta yayi ta matsa nesa dashi lumshe ido yayi ta mike da sauri ta xira hijab dinta gab dazata fita tace,

zamuje mu kwaso kayanmu sannan zanje na gaishe da maman dadiv, kai kawai ya daga mata cikin wani yanayi yarasa yadda akayi karamar yarinya take kokarin ta iya jan hnkl,

tana fita taci karo da sageer ya gaishe ta a kunyace ta amsa ya shiga dakin khaleel ya ganshi wani iri , dariya sageer yayi hade da rike baki, cikin zolaya yace ango ango a haka xa'ai karatun ??

harara khaleel yai masa hade da janyo wata hirar

******************

da murna ta fada musu ya bata ixinin ta je, a shirye suke momy tace danjuma ya kaisu, suna xuwa gidan yaran hindu suka tarar suka shiga ciki suna kwaso muhimman kayansu, da sauri boy one ya shigo madan ya kira hindu kinyi bako, da mmk ta kalleshi waye ? sadik osasa ne, da sauri ta mike a tsorace me yaxoyi ??

kwantar da hnklin ki madan yace wai yana son kuyi muhimmiyar mgn ne, afusace ta fito suka biyo bayanta a falo suka taddasu ya dora kafa daya kan daya da murmushi yace hindu, sulthana, Jennifer, gsky na tayaku murnan ganin juna kwantar da hnklinki hindu ba fada ko tashin hnkline ya kawoni ba, taimakonki naxoyi tunda kin bar min dubai dama ke kadaice kika fini a harkan nan tamu, kuma kin barmin shiyasa naxo nai miki tayin taimakona ko xaki iya siya,

ranta abace tace ina jinka , su kuwa su jannah da sulthana binshi sukayi da kallon mmk,

kin san ni aminin marikinki ne ?

yanxu haka kina neman iyayenki meya sa kika manta dani alhali kinsan nasan duk wani sirrinshi ?

asalima kina kwana arba'in aduniya aka kawo mishi ke tare dani dashi akai mana gargadin komaarki gida daukan ranmu, nasan mahaifinki da mahaifiyarki xaki iya biyana na fada miki suwaye iyayenki ? ajiyar xuciya hindu tayi kudin har nawa kakeso ? sulthana ce tayi tsaki kaga malan kaxo kana yiwa mutane wani gadara gadara kawai inxaka fada ka fada, kallonta yayi da murmushi yace kimsan ahmad al'mansoor ?

araxane da kuma mmk ta kalleshi hade da murguda baki,

ya taba bani aiki akan ki yana so na lalata miki fuska da acid ganin kece yasa na kyaleki, sbd nasan ke wacece, da fada tace dakasan ni wacece sai akayi yaya ? nifa bana son gadara kawani tara wani uban kasumba ko kyan gani baka dashi kanawa mutane dariyar mugunta wai kai mai adalci kawai ka fada mana suwaye iyayenmu ? idan xaki iya biyana gashi ya miko mata karamar takarda rubuce da adadin kudin dayake bukata hindu ce tai caraf ta mashe ta duba xaro ido tayi tana kallonsa plx osasa baxan iya biyan wannan kudin ba aina zan samu, dariya yayi haba hindu kece fa a yanxu in kikai niyya tsab xaki samu nin kinsu kin mata hikimar ki ta damfara ? kinfi kowa kwarewa girgixa kai tayi sulthana ta warce takardar ta duba ta xaro ido itama ta mikawa jannat itama xare ido tayi ya mike cike da ji da kansa kuje kuyi shawara amma zan taimakeku da mgn daya ku kiyaye yawo barkatai dan har yanxun wanda suka tarwatsa muku rayuwa sunana bibiyarku da mmk suka kalleshi ya fice ya barsu jigum sukayi suna kallon juna cikin tashin hnkl ga koshi ga kwanan yunwa, kowacce tambayar kanta su kuwa me sukayi ake bibiyar rayuwarsu haka ?

By

*Ummee Garkuwa*

[7:22PM, 12/5/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß

59&60

Shiru sukayi kowacce da abinda take sak'awa aranta,

Abin ya matuk'ar d'aure musu kai,

Sulthana ce tak'atse shirun,

Y'an uwa menene abinyi ? Abin nan ya bani mmk ni sam ban yadda da maganar wannan mai k'asumbar ba,

Hindu ta kalleta nasan osasa abokin mariki nane na yadda da abinda yace sosai sbd nasan wanene shi,

Ajiyar xuciya, tayi kudin daya nema ne bamu dasu ko Rabin su ma ni banda shi,

Ni abin ya isheni wllh, takarasa maganar da hawaye,

Gyda kai sulthana tayi kiyi hkr sis hindu ko mai yayi xafi maganinshi Allah ni kaina narasa me yake min dadi nakuma rasa mafita,

Sukayi shiru dukansu xuciyar kowacce tana kuna hade da sakawa da warware wa basu da mafita basu da yadda xasuyi,

Jannat ce ta katse shirun da sukayi,

Mudage da addu,a mu cigaba da fadawa ubangiji Allah yana kallon kowa yana kallon xuciyar kowa Allah ya kawo mana dauki Allah ya baiyanar mana da iayayenmu, dukansu suka amsa da amin,

Hindu tace plx sulthana kada ki fadwa kowa xancen nan, koda kuwa dady ne ko Momy

Da sauri ta kalleta sbd me ?girgixa kai tayi muyi tunani plx, bayin Allah nan suna iya bakin kokarinsu wajan taimakon mu da kyautata mana kada mu k'uresu, kud'in da osasa yafada sunyi yawa, mubar abin iyakarmu tunda mu ya shafa,

Sulthana tace gaskiya sunyi mana taimako sosai sun maida mu yayansu sun d'auki damuwarmu sun maida ita tasu wannan kam dole mu b'oye,

Jannat tace hakane sis idan suka san zancen d'aga hnklinsu xasuyi, akan xasu bashi kud'in kuma sunyi yawa, addau itace mafita Allah yaka womana k'arshen wanann masifar,

Ku tashi mu shirya kada dare yai mana asanyaye suka mik'e kowacce tana jin d'aci aranta ta na kuma d'okin sanin suwaye iyayensu haka suka gama kwashe kayan babu wacce taiwa wata mgn acikinsu akan haryarsu ta komawa ma haka sukayi xugum babu hirar kirki sai sak'e sak'en xuciya,

Gab da magruba suka dawo gida jikinsu asanyaye alwala suka dauro sukayi sallah jannat ta dad'e tana xuba addu,a akan Allah ya kawo musu mafita, bayan ta idar da sallah tayi jigum ad'aki tana tune tunane har akayi isha'i ta mik'e ta yi sallah had'e da yin adduar data saba tana idarwa ta kishingida bacci ya fara daukanta k'arar wayanta ne ya tasheta, tana dubawa taga Mr coffee ne tasan abinci yake jira takai masa kafin ta daga wayar ta katse da ta tashi ta tashi kitchen ta d'eba masa abiincin Sa ta had'a masa coffee ta nufu b'angarensa,

Sallama tayi ta shiga yana kishingide jikin kujera yana sanye da 3quater jikinshi ba riga yana kallon labarai kallo daya tai mishi ta kauda kai,

Ajjiye kayan tayi tana kokarin xuba masa coffee,

Ke" ta kalleshi,

Ki cire hijabin,

tarasa meyasa kullum taxo sai ya ce ta cire hijab dinta, ba yadda taso haka ta cire hijab din kanta ba dankwali sai fakin din gashinta da tayi ta xauna, ta dauko cup ta xuba masa ya amsa yana sha tana xuba masa abinci karar wayarshi sukaji da take a bed room dinsa,

Ya kalleta kadan,

" tashi ki dauko min, a hnkl ta mike ta nufi bed room dinshi ya bi bayanta da kallo yana mmkin kyawun dire datake dashi,

Lumshe ido yayi a hnkl ya furta jannah kina da tsari da halitta me Kyau ngd wa Allah daya mallaka min ke,

Ta dawo hannunta rik'e da wayr ta mik'a masa ya xiro hannu xai amsa hannunsu sukayi karo da juna yaji hannun laushi kamar auduga ya amsa ya duba, Jidda ce d'an k'aramin tsaki yaja ya ajjiye wayar,

Mikewa tayi xata sa hijab, ya dago kai yana kallonta,

Muryarshi asanyaye,

"Ina xaki ?? Ta kalleshi suka hada ido,

" daki zan koma,

Xauna muyi mgn,

Xama tayi tana kallon kafet din dakin,

"Daxu ina kikaje ??

Da mmk ta kalleshi,

Hotoro mukaje ban ma je gidan Maman David ba,

" da ixinin wa ?

Xaro ido tayi tana mmk, da ixininka mana, na tambayeka kuma ka mince,

Girgixa kai yayi,

Bana son yawo tafiyar bata da amfani, ni ban San kin tmby niba,

Ranta ya baci ta bata rai, idonshi akan tv yana shan coffee yace baki fadamin xakije hotoro ba, daga yau ma babu inda xaki k'ara xuwa, kina ji ?

Turo baki tayi batare da ta amsa ba,

Waiwayowa yayi yana kallonta ta hada rai ta turo karamin lip dinta, ya tsurawa lip din ido yanda sukai Kyau,

Ajiye cup din yayi ya janyo ta kusa dashi,

"Bakiji abinda nace ba ?

Asanyaye tace,

Naji " sbd ya tsura ta da manyan idanuwansa sannan yana gab da ita hannunta cikin nashi yana murxasu a hankali, ta marairarice tana k'ok'arin fusge hannun, daya hannun nasa yasa yashafa karamin lip dinta,

Ta matsa tana kokarin tashi, ya kalleta,

Ina zaki ?

Turo baki ta kuma yi, daki xani bacci nakeji,

Da hannunshi ya dawo da ita kasa, kamar xatai kuka tace plx ya khaleel ka sakeni.....kafin takai karshe taji bakin ta cikin nashi yana shansu da sauri sauri kamar yana shan alewa, tayi tayi ta kwce kanta ta kasa sbd ya rike ta gam ajikinshi, ya Dade yana shan lip dinta sannan yasaketa hade da tsura mata idanuwa, yana mata kallon yarinya amma tsarin dirinta yana Sa yana jin feeling dinta, ganin ya saketa yasa ta mike da sauri xata fice sam ta manta hijab dinta,

Daukar hijab din yayi hade da mikewa yabita bakin kofa dashi dakyar

Yace, "karbi hijab dinki, ta miko hannu xata amsa ya rike hannun gam tana kokarin fisgewa ya janyo ta jikinshi da karfi kamar xai tura ta cikin cikinshi jinta ajikinshi yasa yai ajiyar xuciya yana jin tamkar ana kara masa soyayyr ta, ahnkl ya xamota daga jikinshi, itakam duk ta rude jikinta sai rawa yakeyi ya kalleta ta sunkuyar da kanta kasa ya dago da fuskar suka kalli juna,

Asanyaye yace mata,

" kifad'i abinda ke ranki?

Da mmk ta kalleshi ta kasa kauda idonta sai da tace masa "me kakeso nace?

Hannunshi biyu yasa ya tallbo fuskarta,

Abinda kike boyewa arnki, ya kalli kirjinta yanda yaga yana bugawa yai ajiyar xuciya baiyi tunanin ta kai haka ba,
Chapter 36 · 0% Book details