← Book details Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 85

Sashe 20

Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Washegari bayan sun gama yin breakfast sun kwashe kayan ita da suwai ba suka ga ma aikata na shigowa ana gyare gyaren gidan suwaiba tace ikon Allah ni banga abinda gidan nan yayi ba amma sbd kudin sunyi yawa sai wani gyare gyare akeyi Jennifer tai murmushin yake gyara yaxama dole gobe Sa ranar Mr coffee shida sahibarsa ta cije lebe Jidda hade kuma da birthday dinshi xaro ido suwaiba tayi wai ! Burin Jidda ya cika ana nan ana xuba rawar kai da farin ciki Allah ya kyauta Jennifer ta kalleta cewa xakiyi Allah yasanya alkairi hakane Jennifer Allah yaxaba abinda ya fi alkairi dariya adduar suwaiba ta bata ta kwashe da dariya suwaiba kenan itama dariyar tayi washe gari tana kwance jikinta amace ga bacin rai da takeji rabonta da bacci tun ranar da su Jidda suka tasheta ruby ce ta shigo dakin cikin fara'a Jennifer ta mike daga kwancen da take ta gaisheta ta amsa xo muje wajan makeup kinsan yau muna da shagali ta mike ta dauki gyale ta bi bayanta suka shiga mota Mon evee sukaje saloon akai musu sannan makeup sunyi tsananin Kyau anan Rubayya ta dakko gown ta material sky blue ta bata tai godiya suka canxa kaya ita kuma colour din ruby silver ne dukkansu dai sun saka skin colour dinsu ruby ta kalli Jennifer masha Allah kwalliya me gyara mutun gsky kin fini yin Kyau kin ganki kamar amarya da sauri me musu makeup din tace OK da ba itace amaryar ba dariya sukayi kanwar amaryarce dai dai lokacin data gama Nada mata head me shegen Kyau blue ya fi material din jikinta duhu suka hawo mota suka dawo gida ya cika dam da baki anata gaishe gaishe kallo ne ya dawo Kansu musamman Jennifer duk inda ta wuce sai ido wajan Momy suka karasa tana tare da kawayenta tayi kwalliya me Kyau ganin Jennifer yasa ta xaro ido tana murmushi y'ay'ana masha Allah kunyi Kyau Jennifer kece ? Kamar ba keba ta rungomata jikinta kinyi Kyau sosai wani dadine ya rufe Jennifer ta koma gefe tana hange hange can arakube ta hango su suwaiba ta mike tana tafiya ta karasa wajansu suka dago kai suna kallonta Sam basu gane taba tai murmushi tace suwaiba ta amsa tana kura mata ido Jennifer suwaiba ta fada tana xaro ido kece ?? Tsarki ya tabbata ga Allah dama haka kike ? Kin ganki kuwa yanda kikasan sarauniyar kyawawan duniya hannu tasa ta rufe ma suwaiba baki tabbijam suwaiba ta ambata ruby ce ta kira ta ta tafi tana tsokanar suwaiba ita da kawayenta su uku ta taddasu murmushi rubyn Taiwan Jennifer xaku gaisa da kawayena wannan ta nuna wata fara doguwa itace mufeedan ya mahboob ta mikowa Jennifer hannu suka gaisa wannan humaira ce kawata Yar gidan governor na bauchi itama gaisawa sukayi cikin fara'a sai hishma Yar gidan Alhaji Sani minister na man fetur suka gaisa hade da dan taba hira wajan ne ya dauki sowa sbd isowar ango da amaryarsa ta kallesu sunsha Kyau mahboob ne ya karaso ya kura mata ido Jennifer? Ya fada yana kalonta wow ! Wayarsa ya ciro ya hau daukan ta a photo kin cinye taro kawata kinfi kowa Kyau zahra ce takaraso inda suke ya mahboob ga kabeer cenfa yana jiranka ganin Jennifer yasa tayi sororo jikinta amace fuskar ta da matukar mmk nan da nan ta bata rai hannu ya mahboob ta ruko plx muje hade da galla wa Jennifer harara Jennifer biyo mu yace mata tana sane dan ta kunta tawa xahara tabishi tana tafe cikin yanga sbd taji ance tayi Kyau yasata sauya taku hnklin mutanen da suke wajan yai kanta ciki kuwa harda ango da amarya kura mata ido ya khaleel yayi Jidda kuwa mmkine ya cika ta ganin Jennifer na kokarin fita Kyau wani kululun bakin ciki ya tokareta duk da kayan jikinta ya fi na Jennifer tsada nesa ba kusa ba takarsa inda ya mahboob ya tsaya shida zahra wajan wani black beauty tana kara sowa yace wow! Yanmata barka da xuwa anan gidan kike ? Ya akayi ban sanki ba ? Zahra ta budi baki xatai mgn da sauri Jennifer ta tareta da cewa ni Yar aikin gidance gwalo ido yayi cike da mmk ya haisam ya karaso wajan hannunshi rike da na wata zahra tace oyoyo Anty meena tasaki hannun haisam suka rungume juna haisam shima kallonta ya ke da mmk ta kalli ya mahboob ina xuwa tace tabarsu direct wajan ango da amarya tayi cikin murmushi tace pix zan mana da mmk Jidda ta kalleta haushi ya kamata shima khaleel din hararta yake hnklin mutanen wajan yai Kansu kafin suyi mgn ta ciro waya ta fara daukansu photuna sannan ta juya ta cigaba da rausaya wayarta taji tayi kara tana dubawa taga text ne ta bude number ya khaleel ta gni kije dakina ina son kimin wani aiki ajiyar xuciya tayi dan masifa ma yau din baxa a barta ta huta ba dakinshi ta nufa tana mita aranta ta bude key din dayake jikin kofar tashiga a gyare taga dakin ta xauna tana duba pix din da sukayi ta xaro ido gsky ta yadda tayi Kyau sosai batafi 5 mints ba ya shigo da sauri ta mike wani irin kallo ya bita dashi cikin fada yace waya baki ixinin yin wannan kwalliyar ki dinka rausaya agaban mutane duk kin dame kin fito da duk wata halitta ta jikinki kin San kanki kuwa ? Mmk ne ya hanata mgn ta xuba masa ido shin baiga kayan da kannansa da amaryarsa suka saba rike kugu tayi dan tagaji da wannan rainin wayon ni wannan bai shafeni ba aikin dana ke muku bamuyi daku xaku dinka bindiddigin rayuwata ba ta murguda baki matsa in wuce da mmk ya kalleta babu inda xaki akan me ? Ta tmbyeshi sbd bana bukatar ganin ki da wannan shigar cike da tsiwa tace sbd kana bakin cikin karna sami mijin aure eh hakane ya bata amsa ta xaro ido sbd me ? Sbd kina dashi arikice tace mijin ? Eh ya fada yana kallonta ta murguda baki bana sonsa koma waye dama baki da kunya ? Tai far da ido baka Sani ba ne to baki isa ba bari innu na miki tawa rashin kunyar fincikota yayi ya hada ta da bango numfashinsu na karo da juna kadan yarage tudun kirjinta ya hadu da nashi ranta ya baci akan me xaka takuramin ? Sbd na isa cikin jin haushi tace to sai na fita ya Matso da fuskarsa har saida karan hancinsa ya hadu da nata numfashinta ya fara fita da karfi kasakeni wannan ai mugunta........caraf taji bakinta cikin nashi yana tsotsarsu kamar ya samu alewa me shegen xaki

By

*UMMEEYY*

[7:22PM, 12/5/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß

35&36

Rukota yayi sosai yana shan lip dinta tmkr yasamu alewa wani irin yanayi taji ta aciki Wanda bata taba jinsa ba gaba daya jikinta yayi sanyi da sauri ya saketa yana fidda numfashi da karfi jikinsa asake ita kam tsikar jikinta ce ta tashi cikin wahalallen yanayi ta xaune gefen gadonshi hade da dafa kanta sbd kunya ce ta kamata sosai wai yau ya khaleel ne yai kissing lip dinta anya kuwa shine da sauri ta dago kai ta kalleshi ya kura mata ido shima akunyace ta sauke kanta numfashinta nafita hade da bugawar da kirjinta yake ya juya xai fita tabi bayansa da kallo sai da yaje bakin kofa ya tsaya bai waiwayo ba ki tsaya anan har sai angama kowa ya watse dan ban yadda ki fita da wannan shigar cikinsu kina rausaya garada suna kare miki kallo yana fada ne cikin fada fada tsawatsawa shiru tayi takasa ce wa komai sbd mutuwar da jikinta yayi tana kallanshi ya fice hade da rufeta dadin dataji da bai xare key din daga jikin kofar ba wayarta ta ciro ta kurawa lip din da ya tsotse ido murmushi ya kufce mata ta rungume wayar tana jin dadi sosai me yake nufi da hakan ?? Kwanciya tayi sosai akan gadonshi tana shakar kamshin jikin ya khaleel daya ke ajikin bed sheet dinsa wayar ta ta bude takira numb din suwaiba tai ta ringing bata daga ba sai da tai mata 3 mis call ta daga bata jinta sai da ta tura mata test cikin mintuna kalilan taxo ta budeta tana Mmk ya akayi gaka Jennifer ? Kada kayi tayi dan tuni karyar da xataiwa suwaiban taxo mata wllh abu naxo dauka shine kofan ya rufe dani murmushi suwaiba tayi kuma naga Mr coffee ya biyo bayanki ? A tsorace ta kalli suwaiba suka hada ido sannan sukaiwa juna murmushi suka jera xuwa wajan taron bikin

******** ********
Chapter 20 · 0% Book details