Sashe 42
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
kallonta ya cigaba dayi ta juya ta fice daga dakin ya jinginar da kansa jikin kujera yana jin kansa wani iri,
falo ta koma ta tarar da sulthana kwance kan kujera umma da jidda na gefe dukansu harar junansu suke tana shiga suka bita da mugun kallo,
ganin yadda sukeyi yasa tace, sulthana tashi mu tafi daki akwai aikin da xaki tayani ta mike tayi tsaki muje anty jannat mubar marasa aikinyi,
suna shiga daki jannat ta rufeta da fada,
sulthana meyake damunki ? kiyi hkr ki sharesu mana anty jannat nifa idan baxasu dainaba nimafa baxan fasa ba ki kyalesu zanyi magaminsu kima daina wahalar da kanki dan baxan daina ba tagumi jannat tayi tana kallon sulthanan dan da gaske takeyi,hmm Allah ya kyauta,
murguda baki sulthana tayi hade da cewa amin
***********
da rana ma momy tattaro su jannat tayi da sulthana suka shiga kitcean suna aiki tare da ma'aikatan momy tana xaune a kitcean din ana ko mai akan idonta jidda tashigo ganinsu duka yasa tayi sororo jikinta asanyaye tace momy kina nan na duba cikin gidan ban ganki ba murmushi momy tayi tace eh jidda muna nan ana aikin tare damu, gyada kai jiddan tayi hnklinta atashe ta juya tabar kitcean din murmushi momy ta kumayi dan tasan akwai abinda ya kawo ta ganin su yasa jikinta yin sanyi, kiran sallar da akayine yasa momy ta dakatar da su akan suje suyi sallah jannat kawai suka bari sbd tana fashin sallah kafin momy ta tafi sai da tace kada ta kuskura tabar kitcean d'in,suna fita ta hau tattara kayan ta suka b'ata xata gyara wajan rungumo bayanta taji anyi a tsorace ta waiwayo tana kokarin yin ihu rufe mata baki yayi yana murmushi, fusge jikinta tayi ya k'ara janyota jikinshi ya rungumeta k'am a hankali ya furta I extremely love u jannat i love u too ina sonki ina sonki sosai, tun ranar dana fara ganinki nasan kece uwar yayana tundaga lokacin nake dawainiya da soyayyarki, ina son na rayu dake,
mmk tayi dan jin xancen nashi tayi kamar saukar aradu ta lumshe ido tana jin dad'in mgnr daya mata xamota yayi daga jikinsa ya kura mata ido cikin matuk'ar jin kunya ta sunkuyar da kanta ya sa hannunshi biyu ya tallabo fuskar ta runtse idonta, cikin wata iriyar murya taji yace,
plx jannat bude idonki kiga soyayyarki cikin kwayar idona, ki kalleni ki tabbar da baxan iya rayuwa babu ke ba plx jannat, maganganunshi sun kashe mata jiki ta bude idonta da kyar ta kalleshi ta xame jikinta ta juya xata bar kitcean din ya riko hannunta a rikice,
ta waiwayo a hnkl tace masa ngd da soyayyarka ta xare hannunta ta fice,
xaro ido yayi yana mmkin amsar ta baiyi tunanin irinta xata bashi ba ya runtse ido yanajin wani iri aransa oh ya rabbi ! jannat me kike nufi da kin gode da soyayyat kina nufin bakya sona ?? kada kiyi min haka meyasa kika xama ta musamman awajena hangota yayi nesa da kitcean d'in atsaye ita da suwaiba da sa'a suna hira tana murmushi alamun ba abinda ke damunta dafe kai yayi yarasa gane inda yarinyar nan ta dosa ya wuce dakinsa yana shiga sageer ya shigo hannu ya bashi suka gaisa cikin farin ciki sageer yana dariya yace ya dai khaleel naganka arikice gashi fad'a naxo muyi kallon sageer ya yi, sageer din shima kallonsa yake jidda ta kawo min kararka,
had'e rai khaleel yayi yaja tsaki ya kwantar da kanshi jikin kujera, cikin fad'a yace meya ke damun jidda ne ?
sageer yace dole ta damu tunda kasan tana sonka bai kamata dan kayi aure ka juya mata baya ba, akufule khaleel yace,
me take so na mata ? tana so na wulakanta matata sbd ita ? na fuskanci abinda take so kai ka sani sageer ni ba sakaran namiji bane, idan xata iya hkr tayi idan baxata iya ba babu dole ta kyaleni na huta nagaji da korafi ya k'arashe maganar da tsaki,
dariya sageer yayi ka dai kara yin tunani jidda yar'uwarka ce bai kamata.....ya isa sageer bana son wannan maganr,
da xoyala sageer yace kafi son mgnr jannat ko ? kallon sageer d'in yayi bai tanka masa ba,
na manta fa kai angone yayi dariya sosai tun kafin aje ko ina sun fara rikita,
ka na ganka so cool me ya faru ??
kamar baxaiyi mgn ba sai kuma ya girgixa kai sageer jannat daban take,
ban gane ba khaleel,
yarinya ce amma tasan kanta tana ja min aji sosai,
murmushi sageer yayi da tsokana yace amma dai ta fad'a maka tana sonka ko ?
zaro ido yayi na fda maka jannat daban take, yanxu kam darajar ta ta karo a idona soyayyar ta kullum karuwa take sbd halayenta tana da aji da biyayya,
yayi shiru bai k'arasa ba,
tashi sageer yayi ya bud'e frige ya dauko coke ya bude yana sha,
na fad'a maka yaran yanxu bana wasa bane, na jinjinawa jannat da ta haukatar min da aminina ya shek'e da dariya, ka cigaba da lallabata, kasan mata yan rarrashine,
kallonshi yayi yai murmushi ya canza musu wata hirar
**********
misalin k'arfe hudu ya shigo falon ya tadda su gaba d'aya ya xauna kusa da momy ya gaishe ta idon shi akan jannat data k'urawa tv ido,
jannat ! ya kira sunanta gaba d'aya suka kalleshi,
" kije ki shirya xaki rakani unguwa,
ya mike ina jiranki in kin gama, ya fice daga falon kunya ce ta kamata ta nok'e tak'i tashi sai da momy taga da gaske takeyi ta kalleta cikin kulawa,
jannat tashi kishirya mana, da kyar ta iya mik'ewa cike da jin kunya ta hau sama k'arar test taji tana dubawa taga sakonshi........ ki shirya ina jiranki kisaka hijab da nik'af...... ya mutsa fuska tayi kayan daxan sa ma sai an xab'amin ta shirya less tasaka green collour da kwanliyar amy ajikinsa tasa hijab amy ta kalmi amy ta d'auki hand bag dinta green ta d'ora nkaf ta fito dukansu suna falo a kunyace taiwa momy sallama muryar sulthana taji tana cewa asiyo mana alewa me tsinke, dukansu sukai dariya har da momy da sauri ta fita itama tana dariyar ta hangoshi jingine jikin motor dinshi yasa shadda milk hular kalan xaren da aka yiwa shaddan aiki tayi masa kyau sosai ta k'araso ya bude mata kofa ta shiga ya xagayo ya shiga mota ya tada ita danjuma ya bud'e musu get ya fice daga gidan
*************
tun da suka tafi babu wanda yai magana wa'axi ya kunna na sheik ja'afar akan ma'aurata shiru sukayi suna jin wa'axin jikinta yai sanyi ta lumshe ido tana jin dad'in sauraran waaxin wata unguwa suka shiga babu mutane a unguwar dai dai k'ofar wani babban gida yai hon me gadi ya bud'e ya shiga cikin gidan,
gabanta ya fadi ganin wasu motocin na daban yasa ta sakin jikinta ya fito daga motar ya xagayo ya bude mata ta fito ya shiga gaba tabi bayansa jikinta asanyaye dan btasan inda take ba sallama yayi aka amsa masa ya shiga falon gidan wani farin mutun ya taso da sauri ganinta da shi yasa ya xaro ido lalala ! khaleel kaine da amarya ? yau ka cika alkawari sannunku da xuwa amarya shigo a d'arare ta xauna khaleel din ya xauna kusa da ita ya shiga cikin gidan bai jima ba suka fito shida matarshi da sauri ta k'araso inda suke oyoyo oyoyo jannat ! yau kam ranar ta muce ankawo mana amarya xama tayi suka gaisa ta mike tace xo mu shiga ciki kawata, ta mike tabi bayanta suka shiga d'aki ta xauna ta debo mata kayan motsa baki tana mata hira sosai sai bayan ta xauna tace amarya cire nikaf din na ganki sbd in mun hadu gaba na ganeki, ta xame nikaf din suka had'a ido tayi murmushi so young mashaa Allah anata samin rana xa a kawo ki yau dai gashi an kawo min ke, sunana kausar matar abokin mijinki murmushi jannat tayi,
haka kausar tai ta janta da hira, dan tasaki jiki, ta fuskanceta tana da son mutane da kuma kirki mijinta ne ya shigo cikin fara'a yace amarya mijinki yana jira xaku tafi khausar tace kai ! daga xuwansu d'age hannu yayi ba ruwana mijinta ne yace taxo ta mike, tana mitar kamata yayi a barta sai dare, tace wa mijin nata yatafi yanxu xasu fito leda ta dauko jannat ta mike tabi khausar ta riko hannunta suka fito falon cikin wasa tace, khaleel gaskiya wannan xuwan ba a dad'e ba ka kawomin ita ta yini,
murmushi yayi ya mik'e sukai sallama tabawa khaleel ledar tace ya bata yai gdy suka fice ya bud'e mata kofar motor ta shiga shima ya shiga ya tada ita suka fice daga gidan
kai tsaye store ya kaita yace ta fito ta taxab'i abinda take so,